Sashe 68
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
ke masa daya tuna yadda ya ganta da Farhan se yaji kmr ya kamata da duka, ko ze huce sannan ga shigar datayi, se rnshi ya qara quna, yanada tabbacin mazan dasuka kalleta sunfi dari hudu.. "Two times kenan kana marina daddy..the first time kace inyi hkri bazaka qaraba kuma ka qara againt, ..mun bata tinda dukana kakeyi.." Ta fadi hkn tana qara fashewa da kuka tna birgima a kasa.. Zuba mata ido yayi yadda tayi mgnr seta bashi tausayi, sam be iya mata hukunci se yaji daga baya zuciarsa ta karaya, sannan fushinsa bya tasiri a knsa,.nan ya tuna da tanada Heart attack,, hankalinsane ya tashi tunawa da yy da irin wuyar datasha last time. Tasowa yy daga inda yake jikinsa na rawa ya qarasa inda take sbda yasan ciwonta beson bacin rai,.. Tsugunnawa yy ya kamota jikinsa yana qoqarin rungumarta, Ta kwace daga jikinsa ta koma can gefe ta rakube jikin bango, ta hada kai da guiwa tana me cigaba Da kukan, sekace me waqa.. Gigicewa yayi ya rude hadi da dimaucewa, ya shiga jahilin tashin hnkli a kid'ime ya fara mgna "hba bbyn Daddynta,knsan bakida lafia kike kuka hk..bar kukan ya isa haka, dan Allah knji Mahmahn daddynta.." Ya shiga lallaba. Ai kmr ya zugata ta kara fashewa da kuka, tana ihu tin can karfinta tareda buga kafa, a kasa, kai kace tahau iskokaine.. Matsowa yy daf da ita ya dora hannu a ta gurin wuyanta, se yaji wani shock sbda yadda hannunsa yayi touching ainihin skin dinta, se yaji wani irin laushi,me kashe jiki.. Kwantarda murya yayi yace "Banace kiyi shiruba.. Am sorry againt pls.." Ya bata hkri dukya dimauce ba a taba macen da yake bawa hkriba se ita, kuma qarama da ita. "Naki din.." Ta fada cikin tsiwa tana me kara fashewa da kuka. "Haba my jewel haba my strawberry, hba my shawarma... Am sorry pls, kimsan bakida lafia, am sorry bazan qaraba pls,knji hba jewel din daddynta.." Ya jawota jikinsa ya rungume, ta kara lafewa a kirjinsa daman tayi missn, masaukinta wato kirjinsa,.. Jinta jikinsa se yaji wani kwanciar hnkli na ziyartarsa a hnkli ya furta mata "I love you my fineness.." Yatsanta tasa a baki ta fara tsotsa tana cigaba da kukanta mara sauti.. "Kiyi shoru pls kicemin i love you two pls...." Ya fada cikin laushin murya Daga masa kafada tayi alamar no ... "Bakiyi hkrinba?" Ya tambaye ta Cikin tsiwa Ta daga masa kai Alamar eh.. Dago fuskarta yayi ya zuba mata ido, nan ya hango shadin yatsunsa daya kwanta a kn lallausar fatar fuskarta seta qara basa tausai.. "Am sorry my fineness.." Bude idonta dake rufe tayi ta sauke a kansa.. Kallon kwayar idon juna sukayi nan da nan taji bacin ran marin da yayi mata ya gushi a ranta.. "I miss you sweet daddy, shine ka dawo baka gayaminba.." Tama mnta daya maretan. "Am sorry darling bbyna, so nake nayi surprised naki.." Ya bata Amsa yna me zubawa dan karamin bakinta me kmada gidan tsutsa ido. "Da slap kou?" Tayi mgnr cikin shagwaba. Murmushi yy yace "Ai lefi kikayimin Amma na yafe miki..shine Baki haquraba kou?" Daga masa kai tayi Alamar Eh bta hkraba... "Me zanyi ki haqura?" Ya fadi hkn kmr wani sakarai. "Kada ka kara tafia ka barni.."ta bashi Amsa tna tabe dan mitsitsin bakinta. Seta qara driving dinsa crazy "Okay fineness i promise.." Ya zuba ma lallen dake hannunta ido, ya kamo hannun nata me mugun laushi da tsantsi da tafshi yace "Darling kunshinnan yayimin kyau, pls ki qarayin wani in wannan ya fita.." Zaro ido tayi tace "Aida wahalafa daddy.." Lakatar hancinta yayi kna yy daria yace "me raki kawai.." Tunawa tayida Annah na can tna jiranta zumbur ta miqe har dankwalint Knta na faduwa nan ya samu damar ganin kitson dake knta,, mikewa tsaye shima yy hadi da zubawa kitson ido.. "Wow!" Ya fadi hkn yna kurawa knta ido zuwa surar jikinta.."kitsonki yy kyau darling..i like! Wow!" Ya kai hannu ya shafi kitson nata.. Tsugunnawa tayi ta dauki dankwalin nata tace "tnks Daddynarh.. zan tafi Annah na car tna jirana.." "Ynzu ta wuce pls ki kwana gobe in maidaki gidan pls.."ya kamo hannayenta, yna mata magiya.. Zaro ido tayi tace "Annah zatayita nemata, Ai bata saniba..zatayimin fada gaskia!" Ta krahe mgnr tna turo baki. "Bakiyi missn dina ba ko? Ya tambayeta sbda bayaso ta tafi, gani ykeyi inta tafima yna iya haukacewa sbda ta rud'ashi da kyaunta. "Nyi missn dinka more darling.." Ta bashi Amsa tna wani lumshe masa sexy eyes dinta. "Touh pls ki kwana a nan kinji.." Yayi mgnr yna kwantrda murya "Ai Annah zatayimin fada gaskia.." Ta bashi Amsa da muryarta me kashe mata lissafin dunia gabaki daya.. "Nifa mijinkine, hba bby, jewel din daddy ..." Ya hau lalamarta da dadin zance "Tom.." Kawai tace Amma tna jimami... Kare mata kallo ya shigayi kmr ba itaba ta cika ta tumbatsa abubuwa acan acan "barakallahu," ya fada a ransa, cik ya dauketa suka nufa gefen bed ya zaunar da ita, ya zuba mata kwayar idonsa, kyar a knta kmr yau ya fara ganinta "Allah yayi halitta.." Ya kra fadi a ranshi. Lumshe ido tayi ta bude a knsa tace "Why are You looking at me like this.." Smiling yy yace "You look so cute darling...kmr bakeba me kkce kika zama hk pls.." Daria tayi, "bkm...but kai ka rame daddy why?" "Sbda ina tunaninki.." Ya bata Amsa idonshi na knta ktar, har besonma kyaftawa.. Krayin daria tayi wannan ta bayyana wushiryarta ta sama da qasa. , abinda yakeso ya gani kenan tin tini, dafe saitin zuciarsa yayi saboda yadda dariar tata ta wani daki dai-dai saitin qahon ziciarsa.. Hannayenta yabi da kallo, he fell like kmr ya tsugunna ya kamo yatsun hannayennata ya tsotsesu tass, but sun kashesa da kyau, yana mugunson kunshi a rayuwarsa musammanma wannan yayi masa kyau.. "Bby inason kitson da kikayi..da kunshinnan yayimin kyau,zan biya kudin.." Yy mgnr yana maida idonsa kn kitson dake kanta, sumarnan har gadon baya..se kallo yakeyi kmr yau ya fara ganin kan mace da kitso a rayuwarsa Murmushi tayi yadda yaketa yabawa ita knta taji dadih tace "Ai nagaya mka Mommynace Ai tasa Akayimin.." Tayi mgnr tana wasa da yatsunta tna rausayar da kai Yatsun yabi da kallo, sam baya gajiya da kalkonsu,"Amma kuwa na godewa mommynR Allah yayi mata Albarka.." "Ameen.." Ta amsa da muryarta ta shagwaba.dankwalin dake hannunta ta fara qoqarin dorawa bisa knta ya riqe hannunta yace "Pls karki dora dankwali nafi sonki haka.." Ya zauna gefe kusa da ita tace "Tom.." Ta kra cewa kna ta tashi koma jikinsa ta zauna daram bisa cinyarsa ta dama,ta rungumo knta, zuwa kirjinta.... shima rungumeta yayi,ynajin dumin jikinta, shikadai yasan wani irin abu ke masa yawo a jikinsa.. Ya dora hannunshi a knta yna shafawa, "me kkeso a kawo miki kici?" "Bnajin yunwa, .."ta bashi Amsa tana shafar sumar knta kmr tasanu jariri. Tini ya gama gigicewa kadan yaje jira ya d'imauce.."Me kikaci?" Ya tambayeta "naci Rice a gun biki.." Ta basgi Amsa Hade rai yy yace "Wato harma abinci kkeci a gun biki, bakisan ke matar Aure bace kou..knje kn zauna kin bude baki kinacin food, maza nata kallonki harda wancan tsinannan, gashi knsa kaya damammu,meke damunkinewai?" Ya krshe mgnr rai bace. "Bkm. " ta bashi Amsa,ita batamasan dawar garinba tadeji anata ita matar Aurece Amma batasan meye Aurenba. "Karki kara fita da irin wannan kaya Am telling you,..inba hkba zan bata miki rai.." Yy mgnr murya cikeda matsifa, shi knshi yna mamakin kishinshi gareta. "Tom.." Ta kara cewa.. kana takai yatsanta baki tahau tsotsa... Kwantarda ita yy a kan bed din ta juyo ta zuba masa ido... "haryanzu bazaki dena tsotson yatsaba ko.." Yy mgnr yna binta da ido "Zan dena.." Tace still yatsun na bakinta.. Murmushi yy yace "hk kk cewa every time..bari inje in kawo miki ice cream zakisha aiko.." Farin cikine ya rufeta sbda a dunia tanason ice cream tace "Yeah inaso, zakayi feeding dina kou.." Daga mata kai yayi yace "Yeah zanyi feeding dinki.." Farin cikine ya rufeta tace "muje tare ko?" Tayi mgnr tana qoqarin tashi "Nop da wannan kayan ki bini ina? Maza ki kwanta ynzu zan dawo.." Daga masa kai tayi alamar touh.. Matso da kuncinsa yayi yace "Yimin kiss.." Tasowa tayi ta manna masa kiss a kuncinsa na dama.. "Thank you my jewel.." Murmushi tayi tace "nifa.." Tayi mgnr cikin shagwaba. Kiss ya manna mata a saman labbanta ya zuba mata ido hadi da hade hancinsa da nata guri daya, yayin da hancinsa ke gogar nasa, idon ya zubawa kwayar idonta.. "Ina sonki!" Hk kawai taji kalmar ta biga dukkannin sassan jikinta, zuwa gimbiyar zuciyarta. "Ina sonka nima sosai.." Ta fada masa tana motsa labbanta, ji yy kmr ya tura bakinta cikin nasa, Amma ya basar sbda gudun kada girma ya fadi.. Da hnzari yajaye baya yace "Bari in dawo.." "Okay.." Ta amsa masa hadi da komawa ta kwanta tana kallonsa ya fara takawa a hnkli, irin takunsa na izza da isa da kasaita. haryakai inda bag dinta take ya yauka ya bude ya dauki wayarta ya kashe yasa aljihu, ya ajiye bag din a gaban dressing mirrow, kna ya fice a dakin duk idonta na kansa, tanaji Har yywa dakin key ta gaba alamar ya kulleta kenan. gyalen dake jikinta ta wurgar kan gadon, dankwalintama ta wurgar kan gadon ta gyara kwanciarta da kaunar daddynta fal ranta sam tama mnta da wata Annah... farhan kam tinda yasa gudu, be tsaya ako inaba se a bakin car dinsa, seda yakai bakin car din kna ya lura takalman kafaduwansama ya jefar garin gudu sbda tsabar firgice, da tsoro ...key ya ciro daga Aljihunsa ya kunna motar ya shiga ya tayarda ita a guje yabar Hotel din duk jikinsa na rawa sbda gani yakeyi kmr Raslan ze biyoshine... A bangaren Annah kam dataji shiru shiru, ta tura dan liti yaje ya dubota yace ya dawo yace be gntaba, Fitowa Annah tayi da knta tanata mita hadi da matsifa "Amma kai kam dan liti anyi shashasha dan kan babbar bura uba kai..tin dazu a aikeka dubo yarinyar qanqanuwa, amma kmr kaje dubo wani garnaqaqin zaki,, sannan ka dawo wai baka gantaba shege beben bnza da hofi kawai,dan gidan Abun kwari!.." Tana tafe tna mita, harta