Sashe 57
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
motar tna kallon drama.. Ci gaba tyi da birgimar a kasan tna ihu, ma aikatan gidan nata zuwa suna tambaya lafia..annah tace "Jikintane ke kaikayi...kai dan liti samo min zabori yau sena zaneta tass.." Dan liti yace "kih kahceeh.." But shi bebeneh Da dan karfi Annah tace "Wawan bnza..cewa nyi ka kawomin zabori.." "Okay bindigogih.." Cewar dan liti.. Duk yan gun suka kwasheda daria hadda anty rukayyah da KYAUTAR ALLAH Annah tace"Bature zaka kawomin ba bindigogiba...dallah wuce ka kawomin zabori.." Se ynzu dan liti yaji yace "Oh ajiya! Wanlashi se yazzu najiih..da Allah kiyih hanquriiihh..irin wannan da zama dasu kwara zama da kaxarrhh.." (Wallahi hajiya se ynzu naji.. Wai irin wannan yaran da zama dasu kwara zama da kaza) Nan suka qara kwashewa da daria.. Annah tace "Anki ayi hkrin ...jibeshie me kma da tarwatsa..zakaje ka daukomin zaborin kona hauka da jibga.." dayake ya matso da kunnenshi tsaf yji metace, Sumui-sumui ya bar gun ba jimawa ya dawo da katotuwar bulala ta inji ya miqawa Annah ta amsa tna bin bulalar da kallo.. "Wannan bulalar sekace za a doki jaka..shege mugu Azzalumi touni ba azzaluma bace irinka..." Matso d kunnensa yy but bejiba yace '' meeh cihcace'' (me kikace) Annah Ta zabga masa guda daya a bom-bom nan ya hau rawar disko yna ambato sunayen Allah... Ma'aikatan gidan suka kwasheda daria, hk itama anty rukayyah seda ta dara, hatta KYAUTAR ALLAH dake kukan seda ta dara ...Annah ta qaraso da bulalar a hannunta tace "zaki tashi a qasannan ko sena dakeki kema.." .kin tashi tyi taci gbada kukan harda kwalara kara ta d.. " wlhy mutuwa zanyi inbn bitab..." Da sauri Annah tace "Rufemin baki..shegiya me muguwar fata ke gaki ba lafiyayyaba..tashi ki bita ku tafi sati dya zakiyi ki dawo.." Miqewa tyi tana murna tashiga motar tna fadin "wlhy bazan dawoba se nyi wata daya.." Annah tayi fuskar tausai tace "dan Allah KYAUTARH ta ki dawo da wuri..bazan jure rashinkiba.." Se tji ta bata tausai, ta fita taje ta manna mata kiss tace "Ki kula da knki my Annah zanyi kewarki.." "Nima hk jikalleta..Allah ya tsare minke..." "Ameen.." Tace ta koma motar idonta na kn Annah.. "Ke rukayyatuh ki kulamin da jikata yadda na baki gud'a ki dawomin da gud'a..." Tayi ma Anty rukayya gargadi harda kme kunne. "Insha Allahu..ngde Allah..". "Yauwa touh ALLAH ya tsare.." "Ameen.." Cewar Anty rukayyah da KYAUTAR ALLAH..Dreva yaja motar sukabar gidan tna dago musu hannu suna dago mata hannu,... Seda motar ta fice daga gidan kna Annah ta juya ta koma gida tna sharar kwallah ta tabbtr zata azabtu da kewar Jikarta... USA... Saif se shagalinsa ykeyi da bbynsa yar baturiya, se kwasheta ykeyi hnklinsa kwance, gidanshina ta dawo yaci ya koshi Abinsa.. Shikam gogan kullum cikin hadiyar tablet yakeyi, duk sha"awarsa sam bya sha'awar turawanma ballan tna ya tsoma al"aurarsa a jikinsu... Lokuta da dama da kyar yke bacci wasu lokutanma sam byayin baccin, musammanma insunyi waya da bbynsa, video call ya rasa dalilin dyasa a ynzu ykejin wasu Abubuwa a knta... Aikin dayazoyi yna tafia yadda ykeso Alhamdulillahi arziki nata hauhawa,... kimanin kwanansu goma sha biyar a Kasar..agogon bangon dake falon nashi ya buga 10;pm, Kwance yake kan kujera 3 sttr kujerun falon kirar Royal ne masu kyau se wani wal-wal sukeyi, kyaunsu da banne, falon ya kayasu Ainun yy kyau sam bb hayania a falon, tv bangon dake falon taf ya mamaye katoton bangon yammah.. Hannunshi na cikin sumarsa, yna cukurkudata, ynajin abunshi na wani zil-zil yna miqewa, yna numfashi..tabbas yasan yy qoqari rabonshi da gindi yama mance, sam bb service.. Saif ne ya shigo falon nashi kasancewar gida dya suke Amma kowa da side dinsa(gidan na raslan ne)... "Abokina yane.." Cewar saif ya qaraso ya zauna kn kujerar dake facing nasa. Dago red eyes dinsa kawai yy ya zuba masa..kallo dya yy masa ya gane Abunne ke damunshi.. "Showie Abunne.." Saif ya tambayeshi Harara kawai raslan ya gallara masa ,batare da yy mgnaba.. "Ayyah aboki..kaine bakajin Shawara wlhy kamayi try, hba kwana nawa ko ince wata nawa tinda de tin muna nigeria ba wani lbri...kawai kasa yarinyarnan Angela a daki ka caccaka kawai..yarinyar mafa se binka takeyi Amma kaki kulata..byn ita ga waccen yarinyarma na mnta sunanta.gasunande dayawa...kawai seka hadasu kaci dannasan daya tayi mka kadan.." Yamutsa baki Raslan yy yace "kazanta..kaga nyi mka kama da wanda zan iya cin baturia...bakar fatama bta iya daniba ina maga baturia.." "Uhm kaide bka saniba...ka gwada ka gani.." Cewar saif "Dallah malam gafara aka gaya mka ni irinkane..." Daga kafada saif yayk alamar ko a jikinsa "okay...na barka wani time nasan zaka nema da knka.." Miqewa yy ya tashi ya fice daga falon.. "allah ya kyauta..." Cewar Raslan, shima ya miqe da kyar yna tafia yna gwale kafa kmr wani dan kacia...bedroom dinsa ya nufa ya dauko kwayarsa ta gado, ya hadiye kwara hudu, at one time.kna ya koma ya kwanta hannunsa na kn burarshi, wadda keta qara miqewa, tna neman Agaji... Rnr yadda yaga rna hk yaga dare, harga Allah wasu lokutan rablet din basayi masa.. Washe garin rnr da suka isa garin kaduna...anty Rukayya ta hadowa KYAUTAR ALLAH maganin qarin girman nono dana qara hips. Wadannan sune abubuwan data hada na kara cikar nono da girmansu ta yadda zadu cika hannu taf su tsaya kiqam...ga Abubuwan buqata Alkama Waken suya Gujiya Danya Ridi Shinkafa fara Flenten Hulba Karas bushashe Ta zuba kowanne kmr yadda ze ishe bb iyakancewa anadeson asa hulbar da dan yawa ta hadasu ta soyasu Amma bnsa karas din ta nika daman tnada blander ta niqa ta maidasu gari ta zubasu a bocket me kyau, tna dama mata da safe dashi take karyawa duk damun dya madara Peak ta ruwa gwangwani dya take juye mata a ciki.. Da yamma ma ta hada mata na hpis shima kyn hadinsu dayane marabarsu wasu ganyayyakine, ga masu bukata zasuyimin mgna muna sayarwa na hips din dana qara nono danasa kiba....(da jigidar maganin mata da ingantaccen matsi da tsumi duk meso pc me) Sannan ta hada mata sabulu na gyaran fuska kmr hk.. Dudu osun Lalle Man zaitun Ganyen shuwaka Lemun tsami Aloe vera ruwanshi ake bukata garin Kurkur garin Dilka Duk dai dai yadda ake bukata za a hada a kirba a turmi me kyau yy laushe sosai lemun tsamin kadan za asa, ganyen yakuwar ma hk badayawa sosai za asaba, hk shima alovera dai-dai za asa, in an kirba za a ajiyeshi a gaban fanka ya bushe zeyi qarfi inya bushe se a dauka a rinka wanke fuska dashi in an tashi a bacci da kuma in za ayi wanka kmrde 3timex hk. Kafin hkn tna goge mata fuskarta da man zaitun da Audiga kmr clinzer. Sannan ta hada mata na wanka kmr hk Sabulun salo Sabulun eva Man ridi (sim sim) Man kadanya Sabulun eva Gishiri Lalle Miski Carot bushashe Garin kurkur In carot din ya bushe za a dakashine se a hadashi da duk wadannan mayukan da sabulam, za asa sabulan da yawa mayukan kada yayi yawa sosai za asa a tukunya a dora a wuta ya dahu ya dahu dai dai misali zeyi kubul kubul a barshi ya huce kna asa miskin a jujjuya sannan a nemi mazubi a zuba a adana.. Za arinka wanka dashi..Ammafa bnce ayi tsarki dashiba.. Sannan ta hada mata sabulun miski na tsarkin kmr hk ... fresh farin Miski Garin lalle na musulunci fresh Zaitun soap Hulba garin Kanin fari Miskin yadanyi yawa, za a hadasu gu daya asa a mazubi me kyau hq bagun wasa bane shine ze zama sabulun tsarki,,, wannan shi ake kira da biyar bala'i.. Ga abinda take shafa mata na gyaran jiki duk kafin tayi wanka... garin Costard Ruwan aloe vera Madarar ruwa Zuma Man zaitun Lalle fresh Manja Su take kwabawa tana shafa mata se yy mintuna talatin kna se ta shiga ta sulluba wankanta hnkli kwance... Sannan ta hada mata man gashi. Man kuza Man zaitun Man ridi Man kwakwa Miski Anty yalash (wani maine Muke sayarwa) Man tafarnuwa (sbda karia daga dandruff) Man habbatussauda (karia daga jinnu) Farin miski (kamshi da karia daga dandruff) Duk ta hadasu gure daya tna shafa mata a kn kullum inde tayi wanka to seta shafa mata Man a kai. Wannan hadin tayi mata dazata wanke mata kan Ruwan Aloe vera Lallen musulunci Lemun tsami Kubewa danya Ta daka kubewar ta hada da sauran hadin tasa mata a kai ta rufe zuwa minti talatin kna ta wanke mta kn da shampo nan da nan kai ya rikice da kyau, ta shafa mata cream din data hada mata me kyau da kamshi, A cikin kwana biyu tayi wani mahaukacin kyau tayi frech knka gnta kmr ka saceta sbda kyau... Dmn cream dinta nevia ne taso hada mata wani Amma ta barta da nivea dinta sbda ta yadda da ingncinsa, sede ta hada mata nevia din da man zaitun sbda man zaitun nasa skin yyta glowing. Sannan bata barta hkba ta hada mata da magungunan qarin ni'ima din din din ga jikin mace Sune kmr hka Number 1 Cucumber Zuma 3spoon Za a niqa cucumber a blender a tace, sannan se Asa zuma 3spon asha da safe before breakfast Number 2 Zuma 3spon Ruwan rake Rake Madara Za a hadasu guri daya a rinkasha kullum da yammaci, in rna ta fadi.. Number 3 Tomatoes fresh 6 Madara na ruwa Kanin fari guda uku Za a wanke tomatoes din sosai a zubar da ruwan beda Amfani, za ayi blending sannan a tace asa madara peak asha dashi. Number 4 Danyen dabinoDabino (yellow dinnan) Kwa-kwa Mazan kwaila Cukwaui Madara pea Za cire kwallon dabinun a hadasu a niqa kna asa madarar peak daga baya, se asha. Number 5 Dabino Aya busassa Kanin fari guda 5 Zogale bushasha Peak Duk za a hada a daka asaka a kwantena,se rinkasha da madarar ruwa. Number 6 Ruwan zogale Ruwan kankana Zuma 3spoon Man zaitun 1spon Man hulba 1spon Madarar ruwa rabin gwangwani Duk za a hadasu ashanye. Number 7 Kwai danye guda daya za a cire kwaiduwar ruwan Akeso Madarar ruwa rabin gwangwani Kubewa busassa 1spoon Shi za a hada a sha wannan shine haukata tunanin megida. Number 8 Ridi Ganyen na'a na'a bada yawaba Kanin fari 5 Madarar ruwa Zaki hada ridi da ganyen