← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 164

Sashe 14

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

da kaya irin nasu na yan shuwa arab, yynda duk hannayenta warwarone na gold da zobuna, sumarnan na knta har bya.. Yynda wasu suka kwanta luf a kn goshinta.. A gaskia ummih nada kyau, tin bakin get din gidanta kamshine ke tashi daka tinkaro gidan zakasan cewar Akwai yan barno a gidan. kujerun falon kirar royal ne, kalar milk saboda Raslan nason milk and sky blue yasa komi na Hajia zainab milk ne And sky blue, hajia zainab nason Raslan fiyeda tunanin me krtu. Hatta rabin kynta duk milk ne And sky blue.ynzu hk kyn dake jikinta milk ne and sky blue. Tabbas falon nata ya kyatu da komi milk and sky blue, Ammafa masu aiki na aikatuwa, danko alamar datti bb a falon nata, but ita batason kazanta. Se hayakin turaren wuta ke tashi a falon nata. Yynda hannunta riqe da remote tna kallon wata tasha inda ba asa komi se films din yan barno. Wato shuwa arab. Da sallahma ya shigo, ya tsaya yna kare kata kallo yadda tyi kyau, gashi tasa colors din dayafiso a rayuwarshi. Murmushi yy a zuciarsa yace "ummih kenan...Sarkin ado.." tin shigowarsa falon tasan da zuwansa saboda kamshin turaren dake jikinsa, Tin yna qarami take sa masa har zuwa daya girma yaci gaba da amfani dashi. Amsa sallamar tasa tyi cikeda so da kauna. Krsowa yy ya zauna kasan kafafuwanta a hnkli yakai hannunsa kafafuwanta ya fara mammatsa mata. "Brka da safia kn tashi lafia ummihna..." Cike da kaunar dannata tilo ta amsada "Lafia lau sweetheart, kinade lafia kou?" "Alhmdllh ummih...ya Abbanarhfa...." "Lafia lau...yna bacci kasanshi se wajajen 1:pm yake tashi shima sbda sallarh karfe biyune yke fitowa.." "Abbanah kenan.."ya fada a rnshi. "My love kayi kyaufa..ina zakane hk?" "Tnks Ummih, zanje katsina ne.. Shine nazo na miki sallahma.." Nan da nan Annurin fuskarta ya gushe, duk wata niima dake fuskarta ta kauce. "Yanzu katsinarma zakaje yauma? Wannan wacce iriyar matsiface!" Lumshe ido yy a gaskia dabadan mom bace ke masa hayania a kai, wlhy dakou waye seya dandana gudarsa. "Ka zauna ka kula da aikinka kaki zama, se kullum kna zirya a mota, kaiko tsoro bakaji, ace ka tafi da guard dinka amma kaki..wani time seka doshi hnyar kai kadai.. Babu wanda besan halin da katsina take cikiba, na rashin tsaro, da rashin zaman lafia..inbama a yan kwanakin nanba, shine aka samu sassauci.. Sannan hnyar dakakebi din nan ne Ake tashin hnklin..ni nan hnklina be kwance, inhar kacemin kna hnyar zuwa katsina..wannan wacce iriyar rayuwacewaini yarsu! Anya kuwa? Wai meke damunkanewai?, ka zauna ka kula da iyalinkama sam kaki, se kullum hnklinka na kn yarinyarnan? Tou wallahi inma da wani abu a ranka na soyayya a kn yarinyarnan ka cire dan wlhy kou zaka mutu bazaka samuba..sanin kankane kasan wacece Annah..a hkma basona takeyiba ina maga kazo ka aura wannan yarinyar..tin ran gini tin ran zane kwara tin wuri ka canza tsari..ni kaina banson tsarinnan daka dauko tin tini...hba son ka bari hk dan Allah,.ka raineta ta girma tou ya isa hk sauran ka barwa Annah." Hannunahi na dama ya luntsuma cikin sumar knsa, ya fara mgna cikin sanyin murya. "Ummih so kuma? Wai KYAUTAR ALLAH..hba ummih ta yaya zan sota? Da bakinkifa kikace ni na raineta da hannuna...kumade Ummih knsande yadda nake ta yaya qaramar yarinya zata iya dani ...Ummih sanin knkine, kouda nayi Aure kullum abuna a tashe yake, ..ummih ihsanmafa sam bata iyawa dani nasan knsani.." Ummih tasan komi gami da damuwar dnta, ita babbar doctor ce kawaide mijinta be bata dmr yin Aiki bne, Amma tana nan tana fama dashi kn ya bude mata asibiti kou ya barta ta bude, Amma yaki amincewa sbda alhaji umar ynada mugun ka'idar tsiya, yadda Raslan yake hk uban nasa yake. "Hmmm hk nima nke fama da babanka har yau bn dena kukaba inhar yna kwancia dani.." Cewar ummih ta fada a ranta. Anma a fili ta nuna Ta jinjina kai cikeda tausayin dannata. Tace "Dukda hk sweetheart, nifa ina tsoron faruwar wani mummunan lamari..kasande A hkma ni me dattice A gun Annah, Dan Allah ka karemin mutumcina...pls sweetheart.." Daga mata kai kawai yayi... "Yauwa my love, kade sallami Ihsan kou? Bnason qorafi dan Allah ka Rinka kamantawa pls.." "Okay ummihnarh..insha Allah..suba watch din dake hannunsa yy yaga after 9 ne..miqewa tsaye yy yna fadin "ummih zan tafi pls kisamin Albarka .." "Nide pls bnyarda da tafiar nanba sweetheart.." Ta fada tna maida idonta ga tv, Amma hnklinta na knshi, so take taga yadda reaction dinsa ze canza. Nan da nan fuskarshi ta canza, zuwa dmwa, gashi yywa bbynshi alqawari, tab! Inhar bejeba, Akwai matsala. "Ummih infa bnjeba bazata iya cin abinciba..pls ummih knji..." Ya fada yna marairaicewa. Gbaki dya Ummih tariga ta gma fahimtarsa, shi inde Anason ganin dmwrsa a hanashi zuwa ganin KYAUTAR ALLAH, "sekace kanwar uwarsa.." Ummih ta fada a rnta. A fili ta sauke ajiar zucia, hadi da yunqurawa ta tashi zaune. A dan hasale ta fara mgna, "Dan ubanka Yau seka gyamin ubanda kke dauka a garin katsina.." Dafe kai yy a xucia yace, "in kika tsufa ummih na shiga uku..sbda rikicinki" A fili yace "Ummih abubuwa dayawa...itafa Amanatace,...kuma ni babantane ummih dole inje in rinka dubata.." Wani uban tsuki Ummih taja. "Kji mgnr bnza..A gidan ubanka ka zama ubanta...tashi ka tafi kada ka batami rai..." A dunia bb abinda yake jurewa kmr ummih, koumi ztyi masa tsaf yake iya jurewa. "I love youhh my fist love.." Yayi mgnr yna qarasawa ya manna mata kiss A kumatu. Duk yadda ta kaiga zafi se Raslan yasa ta sauka. Wani irin murmushine ya kufce mata..shima murmushi yy, "ummih inasonki..." "Inasonka sweetheart, Abinda yasa zakaga, inata fada fada, Wlhy sweetheart, zuciatace kemin hange hange..bnason kajamin mgnane kasanni bnda tsarki inde A gun tsohuwarnan ne,,bama itaba ga duk yan safana family Ammani da zucia daya nke zaune dasu..nifa bawai bnason yarinyar bne, ina sonta, Ammande nesa nesa kallon kura yafi sweetheart.." Jinjina kai kawai Raslan yy yace, "ummih yimin adduarh knji zan tafi.." "Allah ya tsare Allah yy Albarka my sweetheart..." Cikin jin dadih ya amsa da "Ameen..." Ita ta rakota har compound bakin car dinsa ya shiga tnata sa masa Albarka, dreva yaja car din sukabar gidan, sosai yacewa dreva din nasa yy gudu sbda dukya qagu yaje yaga fitilar rayuwarsa. 11:am Car dinsa ta Tyi packing a safana house garin katsina.. Tana zaune A compound din gidan a kn lallausar carfet din daya mamaye gaf garden din. Zaman dirshan tyi ta hada kai da guiwa har lokacin kuka takeyi..Annah na zaune A kan daya daga kujerun dake garden din, Annah ta rafka uban tagumi takaici fal rnta. Yynda KYAUTAR ALLAH ta jingina bynta da kujerar da Annah ke zaune. Tin 7:am suke zaune a garden din bnda kuka babu Abinda KYAUTAR ALLAH keyi, Annah kuma nata aikin rarrashi. Tnjin tsayuwar motarsa ta dago fuskarta data jiqe da uban hawaye, yynda har kumbura tayi, idanuwanta sunyi luhu luhu...ta kalli car din nasa, wani irin farin cikine ya darsar mata a zucia.. Tin shigowar motar gidan ya hangeta a garden jikinshi na rawa ya fito ya nufa garden din, idonshi na kn KYAUTAR ALLAH... Itama shi take kallo, idanuwanta fal wasu hawayen, Kan kace kwabo sun fara zirya a kan kuncinta. Dam yaji gabansa ya fadi, yayinda yy tozali da ita, duk tabi tayi wani kala ga yar rma datayi kadan. Wato tna kara girma da hnkline kuma tna kara sonsa, da begensa. Tausayintane ya cika gaf ilahirin zuciarsa, yynda so da kauna yabi ya Abaibaye khalbinsa. Tasowa tayi a guje ta fada jikinsa, wasu hawayen na ziryar bin kuncinta... Bubbuga bynta ya shigayi alamar rarrashi.. "Why uhm? Kukan na menene bagani nazoba? Kn azabtarmin da knki kou..why?" Cikin kuka tace "Bakaine bakazo da wuriba kuma inata kiran phones dnka duk nji a kashe shine hnklina ya tashi.." Shaf yama mance da wayoyinsa duk a kashe suke saboda ynata dokin zega bbyn tasa. "Yi hkri knji my fineness ynzu baganiba nazo..." Daga kai tayi cikin murna fal rnta, yynda wani irin sanyi ke ratsata a duk sanda tajita a jikinsa..Tabbbas da sonsa ta ginu haka ta girma, duk da soyayyarsa, jaririyar zuciarta ta girma. Hannunsa ta jawo tasa a kn saitin zuciarta tace "taba kaji nan namin ciwo..." Annah dake kallonsu tayi carab ta Amshe dacewa. "ba dole ya miki ciwoba..Allahma ya tsare kada ki kamu da ciwon zucia..ni na boni ni a'ee..Wannan wacce iriyar rayuwace..Ace yarinya in bakanan sam batada kwanciar hnkli..babuci babusha..in kikayi Aurefa..ki dagamin hnkli ki dagawa knki hnkli.. Gaskia Ah'ah wallahi bazan iyaba da wuri zakiyi aure knji na gya miki..kima fito da miji kiyi Aure gaskia..gobennan zan kira Wannan dan in gya masa, kwara a miki aure, kya karasa girma a nan kafin ki tare a gidan mijinnaki...." *KYAUTAR ALLAH* SAADATU BINTU ABDULLAHI (Marubuciyar boyeyyen al'amari) Wattpad BABYNMIJINTA Free Page8 Duk abinda Annah ke fada Raslan da KYAUTAR ALLAH suna jnta. KYAUTAR ALLAH ce tji gabanta ya ynke ya fadi, dan tasan Aurene kawai ze iya rabata da ddynta. Nan da nan saitin zuciarta ya fara mta wani irin kuna... "Assshh daddy taba kaji nan na min ciwo.." Ta fada tna jawo hannun Raslan ta kaishi saitin zuciarta. Daura hannun nasa keda wuya nan da nan yaji yadda zuciarta ke mugun harbawa pas-pas.. "Bby why zuciarki ke bugawa da sauri da sauri hk.." Kara fashewa tyi da matsanancin kuka tace, "bnsaniba daddy..ni bnsan meyasaba! Tin last year take yimin hkn Amma na yau ya tsananta..daddy mutuwa zanyi kou!" Raslan da tausayinta ya cika masa zucia yna shirin bude baki yy mgna, Annah tyi carab ta amshe mgnr dcewa, "Ai dole kiji mafiyin hkn a zuciarki! Eh da knki mna zaki kashe knki!...tinda knsawa rnki whla wlhy kwara tin wuri ki cire,,,inma baki cireba, can kyasan yadda zakiyi, tinda nide bazan yaddaba inaji ina gani ki kashemin knki a bnzaba..kwara kiyi Aure kawai.." KYAUTAR ALLAH da mgnr Annah tasha mata kai sannan ta bata mata rai ..kra fashewa da kuka tayi.."Wallahi ni bazanyi wani Aureba ina yar 12yrs..." Tna fadar hkn ta juke tabar gun a guj ta nufa cikin gidan, idonta na zubda kwallah yynda wani ynayi ke ziyartar kaf sassan jikinta. "Aikou kya mutu a bnza..tinda knsawa ranki tsananin so.." Cewar Annah, dake mgna a
Chapter 14 · 0% Book details