Sashe 75
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
tsakani ga Allah.." Annah tayi jim kna tace "touh, shikenan inshi Musalle zezo seya tahomin da ita, Ynzu ku tashi muje Asibiti...kou kuwa?" Anty rukayyah tace "Kuje ku shirya Annah ynzufa saura 28mnt jirginku ya tashi.." Annah tace tou shikens ... Kna ta nufa bedroom dinta rai bb ddh, shiryawa tayi dmn already ansa kynsu a car sawa tayi aka fito dana kyautar Allah, Annah na kuka ta tara duk yaranta ta sanar dasu kyautar Allah bb lafia... "kuma a hk zaku tafi?" Alhaji harun ya tambayi Annah , kowa da kowa an hadu a main falo,. Annah tayi jim kna tace "Aah, bana tafi da itaba yar mutane! kunsance yarinyaban matsalarda take dashi, kode zan fasa tafia ne?" Musa yace "Ai baze yuba ki fasa tafia hajia..gamu seki barta nan insha Allah za a kula da ita, kmr kina nan.." Annah ta langaba kai zucia bb ddh sbda bbynta bb lafia. Tce "Tou shikenan...na barta Amana a hannun Rukayya dan ita kadai zan ita barwa diyarnan, itace me imani duk a matan naku, musa in zakazo seka tahomin da ita, dan Allah bnso komi ya sameta, ko kuka yarinyarnan tayi Allah ya isa ban yafe mukuba..sannan in wannan dan kan bura uban yaron ya dawo ya sake! Tinda ba uwarsace ta haifamin itaba! Wallahi kuka bari har kukazomin makka da yarnan da Aure a knta, bazan taba yafe mukuba, waya sanima ko yna nan boyeshi kukayi,inma kun boyeshinne Ai Allah na nan.." Cewar Annah... Da kyar Annah ta tafi, seta tafi tashiga car seda dawo ta kara kallon KYAUTAR ALLAH ta fasheda kuka, se jadda da Amana takeyi A hannun Anty Rukayya, duk abinda Akeyi KYAUTAR ALLAH nji, tna lullubene da blanket se uban zufa takeyi danma akwai sanyin Ac, budeta Annah tayi ta rungumeta, da kyar Aka bam bareta a jikinta sbda yadda lokaci ke tafia, da kyar Annah ta shiga car din tana sharar kwallah... Gaf ilahirin rai dake gidan sedan dasu hajiya zilai da fatima, dasu duk Aka raka Annah babban Airport din dake garin katsina, bnda Anty rukayyah ita tana nan gida da KYAUTAR ALLAH... Annah harta saka kafa tashiga jirgin tana mgnr KYAUTAR ALLAH se kara jadda dawa musa takeyi Amanar KYAUTAR ALLAH se fadi takeyi a kaita Asibiti, harta shiga jirgin ta zauna tana kuka sbda barin KYAUTAR ALLAH datayi a, sam ba hk tasoba Amma yata iya se hkri... Suna gani jirginta ya daga suna mata fatan dawowa lafia hadda Alhaji Abdullahi wanda ya iso yanzunnan ama airport din ya samesu, nan ya samu lbrin bnda kyautar Allah ita batada lafia, tambaya yy Allah yasa ba jikin bane, alhaji musa yace "Gaskia ba jikin bne inajin zazzzabine.." Shi yasan komi Anty rukayya ta sanar dashi. "Allah yasa kaffarace..." Cewar Alhaji Abdullahi.. Musa ya amsa da Ameen.. Yawancinsu duk daga Airport din wucewa gida sukayi sunawa Annah fatan dawowa lafia. Hkn ta kasance a bngaren ummih Daga Airport din tace da dreva dinta ya wuce da ita garin Abuja, Anty sadia ta juyo ta kalleta tace "Abuja kuma Ummih? Baza muje mukara ganin yaya jikin na KYAUTAR ALLAH bane?" "Ai bn hanaki zuwaba, kina iya sauka ki hau adai-daita ki tafi.." Cewar UMMIH da idonta ke kallon hanya, bby khair na zaune kan cinyarta, dreva se sharara gudu yakeyi, a kn sha tale talen titin katsina zuwa Abuja. Ido kawai Anty sadia ta bita dashi, bata kara cewa komiba, a hk har suka isa garin Abuja, kouda suka isa gidan ihsanma batanan, bama gidan ta kwanaba. Innace ta sanar dasu hkn Amma sam UMMIH ko ta nuna bacin ranta a kn hkn. Ido kawai Anty sadia ke binta dashi, tsabar bakin ciki kmr ta hadiye zucia ta mace, tna jiran ihsan ta dawo ko Ummih zata dauki wani action a knta, Amma shiru, ko fadama batayi mataba, tinda ta tambayeta tace Tna gidan frnd dintane ,shikenan bata kara mgnaba...anty sadia tayi tsuki tace "Kikayi shiru kuma Ummih.." Harara ummih ta balla mata, kna tace "Waya saqo bakinki.." Ihsan dake zaune taji dadin klmn Ummih ga Anty sadia. "Hba ummih dubafa kyn dake jikinta zatace daga gidan qawa take sede ko gidan uwar qawa.." Cewar Anty sadia da Abun yazo mata wuya. Bnza da ita ummih tyi sam bata tankataba, sema ta dawo da hnklinta kn Ihsan "mijinki ya kiraki?" Shine tambayar datayi mata Ihsan tayi narai narai da ido kmr me shirin yin kuka sbda tsabar makirci tace "Be kiraniba Ummih.." "Okay..." Shine Abinda ummih tace kna ta daga waya tayi dealing number dinsa bugu daya ya daga tn kafin yy mgna ta tambayesa "Kna ina ne?" Raslan dake kwance kan bed dinsa yna tunanin KYAUTAR ALLAH yace "Ina gida Ummih.." "Inaso na gnka ynzu.." Ta bashi umarni "Ummih bnjin dadih.." Ya fadi hkn yna marairaicewa. "Ko mutuwa zakayi kazo.." Tana fadar hkn ta kashe wayar, tsabar takaici seda Anty sadia taja mata wani dogon tsuki.. "Kinyiwa ubanki tsuki.." Cewar Ummih. "Ngde.." Anty sadia ta fadi hkn hadi da miqewa tabar falon tna fadin "Allahh wadaran naka ya lalace..." Ummih na jinta Amma sam bata tankataba.. "Ummih kicewa Raslan inason irin car din dayahau ranar dayazo gidannan.." Ihsan ta fada cikin kissa, idonta kyar a kn ummih. Ummih Tace "Okay..keda mjjinki meyasa bazaki gaya masaba.." "Inkika fada masa zefi bni ummih.." Cewar ihsan . Se tausayinta ya ratsa UMMIH gani takeyima kmr Raslan be kyautata mata. Suna gama wayar ya miqe da kyar ya nufa bathroom yy wanka ya fito ya shirya cikin manyan kya, sbda sunfi rufa masa asirin burarsa dake miqe. sallarh la'asar yy kna ya dora watch dinsa ya qara feshe jikinsa da perfume dinsa.. Kasancewar kyn jikinsa wata danyar shaddace kalarta kalar dark ash ne shaddar ta amshi jikinsa ainun...takalminsa ya zira irin na yan hutu ya fito hannunsa riqe da wayarsa latest Iphone and latest nokia karama.... Cikinsa bb komi amma kuma bejin yunwa tin jia yake cikeda bacin ran da KYAUTAR ALLAH ta kunsa masa.. Yana fitowa compound ma'aikatan gidan suka fara rugowa a guje suna kwasar gaisuwa amsawa yy babu yabo bb fallasa... Yusuf ya krso ya amshi phones din dake hannunsa, dmn already an san ze fita...tsayawa yy yna karewa gidan kallo, ko ina shuke shukene na zamani, bakajin komi se kukan tsintsaye, farfajiyar gidan zar sha'awa... "Yusuf ina me gyaran flower ne? Naga bngnshi bne?" Raslan yy mgnr yna qara karewa ma'aikatan gidan kallo. Rissinawa yusuf yy kna yace "Sir ai beda lafia ne kusan kwanansa biyu kenan be zoba..yna gidan ma'aikata Raslan yayi jim cikeda tausayawa kna yace "Kunje kun dubasa?" "Eh munje sir jiyannnan," yusuf ya bashi Amsa cikin ladabi. "Okay, kun kyauta...Amma meke damunsa?" Ya tambaya cikeda kulawa,yna qoqarin kyautatawa ma'aikatansa "Maleria ce tayi masa kamu sosai ga ulcer kuma, bakaga yadda ya komaba sir Abin tausayi.." "Assha! Shine baka snr daniba.. A daukeshi a kaisgi asibiti yanzunnan ka sanar dasu adamu maza, .." Yy mgnr yanasa hannu a aljihunsa ya ciro bndir biyu na yan dubu-dubu ya miqawa yusuf amsa yusuf yy cikin ladabi.."A bashi wannan, a kaishi asibitin da muke zuwa.." Raslan yy mgnr hadi da nufar inda mota take murtala dake sanyeda kyn sojoji ya bude masa ya shiga gidan baya kna ya maida motar ya rufe. Yusuf yayita masa godia kna ya juya yaje ya isar da saqonsa ya dawo ya shiga motar, dreva yaja sukabar harabar gidan. A falo ya tadda mommy da sallahma ya shigo tna zaune bisa kushin ta dora kafa daya kan daya, ita dayace a falon, ihsan ta shige bedroom dinta tna baccin da batayiba jia, dan a club ta kwana tana shasu.... Amsa sallamar tasa tayi hadi da zuba masa ido na wasu yan daqiqu tna nazartarsa,lokaci knkani ta gane meke damunsa, sha'awarce danta hango abar tasa duk yadda yaketa boyewa, uwa da bance komi ke damun dnta seta gane, ko ince taji a jikinta.. Krsowa yy ya zauna kn carfet kna yace "brka da hutawa Ummih...ina wuni.." "Brkade..lafia lau..." Ta amsa cikin isa irin na mnyan mata "Ashe kun dawo UMMIH andawo lafia?" Cewar Raslan dake mgna cikin ladabi. afia qalau....Inason kasa a kawomin car din daka hau last time dakazo gidannan.." Ta bashi umarni. "Okay Ummih.." Ya amsa cikin ladabi.. Cigaba tayi da mgna.." watou bakada shirin kazo ka dauki matarka kake nufi ko menene? Koni ka aurawa ita bnsaniba?" Ummih ta rufesa da fada. "Wacce mata?" Raslan yy tambayar yna sane, dmn cike ykeda haushin Ihsan, sbda ya kirata yna cikin buqatuwa batazo ta bashi yaciba, shi mutumne wanda sam beson cin mace ta qarfin tsiya, yafikon ko yayane ace beyima mace doleba , inde an bashine yakecin daya wuce tunani,.. "Matar ubanka!" Ummih Ta fadi hkn a dan hasale. Shiru yy ba tare dayace komiba knsa kasa.. Ummih taci gaba da matsifa dmn a kule take dashi dan batagane inda yasa gaba ba, domin Annah nata bala'i kn Sakin KYAUTAR ALLAH sbda batamasa Raslan yna garinba, hkn ba qaramin hasala UMMIH yyba sbda Annah har tana zaginta ta uwa ta uba a gaban mutane kuma a kan danta na cikinta wato Raslan yaki sakin KYAUTAR ALLAH,batamasan ita tama fita son yama saketanba, kodan ta huta da mgnr Annah."Da kaje katsina ubanme ya hanaka zuwa gidan Annah.." Kai tsaye Raslan ya bata Amsa "sbda innaje zata sani in saki KYAUTAR ALLAH ni kuma bazan iya sakintaba koda kuwa Annah zata mutu.." Ummih ta saki baki, btyi tsammanin hkn daga bakinsaba.. "In kuma ni uwarka zan mutufa.." Ta fadi hkn rai a bace. "Am sorry UMMIH.." Ya fadi hkn kmr bashi yy mgnr dazuba. "Aiko dole ka saketa..zagin da kk jamin ya isheni hk tinda ba tare na haifekuba..sannan maza kaje ka bawa matarka hkri Ta koma dakin mijinta.." Raslan yace "Hkri Kuma Ummih? Iyayenta na kashe? Me nayi mata dazan bata hkri?" "Au bkamasan me kyi mataba ko...ubanka ka kashe ba iyayentaba! ka ajiye yarinyar mutane knata cin Amanarta sannan kukaje kuka gama kulle kullenku kaida ubanka ka Auri yarinyarnan, kaci Amanata kaci Amanar Ihsan amma zakace bakayi mata komiba..sbda raini kou?" ummih ke mgnr a hasale tana kallon Raslan "Ni bnci Amanarkiba Ummih gaskia,..ihsan kuma tayita zama a nan din, Ai bni nace tazo nan gidanba, sandama tazo bnsaniba...inta gaji ta koma gidanta, ko tna gidan ba