Sashe 5
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
ajinnasu. 6:pm yayi packing car dinshi a bakin get din mkrntar, yayinda dalibai keta fitowa ta get din suna shiga motoci don zuwa gida. Raslan da yy packing dai dai wayarshi tayi ringing dubawa yy yga numbar din ihsan ne, seda tayi ringin ta katse kira na Uku kna ya daga ba tare da yayi mgnaba, daga dayan bangaren Ihsan tace. "Hello my husban darling..kna ina ne.." Seda ta kara maimaita tambayar kna Raslan yace, "Kmrya.."cikeda yatsina. Inda sabo ihsan ta saba da miskilamcinsa, don hk sam halinsa be damunta. Tace "Ynzu na duba side dinka, bangankaba, kuma ai nga yau saturday ne baka fita,.." Tsuki yaja ya katse wayar, yna gani ta kara kira yaki dagawa, karshema ya kashe wayar baki daya. A fili yace "Stupid girl, bata iya komiba ma miji se aukin shirme.." Yaja guntun tsuki, bkrmin haushi take bashiba. Dai dai suka karaso bakin motar itada fatima hannunsu cikin na juna, direct KYAUTAR ALLAH takai hannu ta bude murfin motar, juyowa yy da idonshi knta, aidukse yji bacin rnshi ya gushe. "fineness, meyasa baku tashida wuriba, har 6:15 pm.." KYAUTAR ALLAH tace, "Malamin sirah ne ya riqemu.." "Okay.." Yace tareda maida idonshi kan fatima wadda tin tini shi take kallo kmr zata lasheshi. Kallo dya yy mata ya dauke idonshi, wai danma tnason KYAUTAR ALLAH ne yasa har tasamu matsayin kallo daga garesa. KYAUTAR ALLAH tace, "Daddy kaga fatima.." Daga kai kawai raslan yayi, cikin isada kasaita. Fatima tayi saurin cewa, "Ina wuni .." "Lafia.." Ya amsa a takaice dmn hk yake amsa gaisuwa, wai a hknma tasamu matsayine. Fatima se tji wani sanyi ya mamaye dukkannin rayuwarta. Don wasu lokutanma baya amsa gaisuwar tata."Qawah bye maybe zanzo anjima, kou gobe...knga ynzu ga dreva na ya karaso.." Tyi mgnr tana kallon gefen inda dreva dinta yayi packing car dinta. Farin ciki ya ziyarci kyautar Allah jin cewar qawar tata zatazo..KYAUTAR ALLAH tace, cikeda murna. "kice wallahi, zakizo qawa.." "Zanzo insha ALLAH..." Cewar fatima. Farin ciki ya rufe KYAUTAR ALLAH yayin dataketa daria har wushiryarta ke bayyana, ido Raslan ya zuba mata shima se yji farin ciki ya rufeshi. Fatima tayi musu sallahma tajuya ta nufa motarta inda dreva ke jiranta, tana shiga drevan yaja sukabar gun. Shima gogan tada car din yy yabar harabar gurin. "Daddy kasan meye.." KYAUTAR ALLAH tayi tambayar byn sun hau kan kwalta. Daga mata kai Raslan yayi, hnklinsa na kn driving din da yakeyi. "Daddy knajikou..." Ya kara daga mata kai.. "Fatimafa tace in gya mata kna burgeta," ta fada da faraarta Shiru yy kmr bejitaba,..sanin hali, don inda sabo ta saba da miskilancinsa. "Daddy bakajibane.." Shiru ya karayi mata,,, tou dmn gidan miskilancince itama, se tayi shiru bata kara tankashiba. Direct gida suka nufa, ynayin packing ta bude murfin motar ta fita, shima bude murfin yy ya fito, nan ma aikata suka fara miko masa gaisuwa da masa barka da zuwa, dukkannin ma'aikatan dake aiki da Raslan, suna mugun jin dadin aiki dashi saboda ynada kyautatawa sam abin hannunsa be rufe masa idoba, a kullum hannunshi a bude yake. Direct ya danno kai cikin falon be ganta a falonba, se Annah dake zaune da carbi a hannunta tna lazimi, lami me mata tausa, tana Zaune bisa carpet Kafar annah na kn cinyarta, tna mammatsa mata kafafuwannata. "Sannunku da dawowa.." Annah ta fada idonta a kn Raslan. Zaunawa yy a kn kujerar dake kusa da ita tsaf yajita amma yy mursisi kmr bejiba. Annah ma tasan hali don hk batafi ta knsaba. Jingina bynshi yy da kujerar idonshi na kn kafar Annah dayaga alamar kmr tadan tasa. "Annah, kinashan magungunanki kuwa..?" Annah tace, "inasha wallahi, meka gani.." "Kafanki kmr ya dan tasa.." Dayake tnada ciwon kafa,da hawan jini shine ciwonta. Annah ta tabe baki tnabin kafar tata da kallo tace "Uhm kaide bari tsufane kawai, lokacin ya tafi..ai Alhamdulillahi munmayi tsawon rai.." Raslan yayi murmushi, Hadi da miqewa yabar falon ya nufa dakinshi, wanka ya qarayi, ya canza wasu kyn na hutu. Ya fito falon daureda alwala time din anata kiraye kirayen sallah magrib. Bega kowa a falonba, Hkn ya bashi tabbacin Annah taje sallah ne. Ficewa yy ya nufa masallacin dake kusa da gidansu, nan yayi sallarh magrib seda yayi sallarh isha'i kna ya dawo gidan, A falon yga bega kowaba. Direct saman upstairs din ya nufa don a nanne dakin KYAUTAR ALLAH yake, gabaki dya saman mallakintane, tin daga matattakalar abin kallone, har ya zuwa falon dake saman ya hadu iya haduwa, komi dake falon Maroon ne and white, falo ukune a saman kou wanne da yanayin tsarinsa kuma duk mallakin KYAUTAR ALLAH ne. duk inda ka wulga ido, se kaga teddys saboda KYAUTAR ALLAH nason teddy, duk bangon falon hotunan KYAUTAR ALLAH ne itada Raslan, wani kuma raslan dinne shi kadai. Wani picture ne yafi daukar idon Raslan inda KYAUTAR ALLAH take ita kadai lokacin tna 1yrs, murmushi yayi yayin daya tuna wanibabu a ranshi.. Direct bedroom dinta ya nufa, wow! Hasbunallahu wani'imal wakeel!! Bedroom din ya hadu, iya haduwa, zan iya rantsewa da Allah ban taba ganin daki me kyauba kmr nata, Komi yaji an narka dukiya, domin gadon dake dakin dan gadone na danyar azirfa, madaidaicine gadon, na kwanan kyautar allah ita kadai, komi na dakin adon maroon ne and ash colour, roy ne Amma komi na azirfane. Fans dakin ya hadu. Gadonta gaf cike yakeda teddys, dakinma duk inda ka wurga ido teddy ne takou ina se hotunansu itada Raslan, A dakin hotunan Raslan yafi yawa, kmr yadda a dakin raslan pictures din kyautar Allah yafi yawa. Kwance ya sameta a kn gadonta ta rungume teddy dinta daya kawo mata yau, Sanye takeda riga da wando irinna yan hutu, kalar milk,sun amsheta sosai, kanta babu dankwali yayinda sumar knta irinna larabawa ya kwanto Bisa bayanta baki wuluk dashi. . yatsunta guda biyu na kusa da qarami dana tsakiya,sune yatsun datake tsotso,suna bakinta tna tsotso. Ido ya zuba mata, yayindayake kallonta cikeda burgewa, Yanaso yaga tana tsotson hannu hkn na burgeshi, kou abinci bataci sosai, saboda tsotson yatsun datakeyi, inma za a barta bazataci abincinba sede tayita tsotson yatsu. Tsaf taji shigowarsa juyuwa tayi ta zuba masa ido da yatsun a bakinta. "My fineness.." Ya fada cikedaso da kaunarh. "Naam.." Ta amsa still yatsun na bakinta tna tsotso,don intasa yatsun a baki, bata cirewa kouda zatayi mgnane. Tna tsotson yatsun tna wani lumtshe ido. Smiling yy yace, "Meyasa kika zauna a daki ke kadai.." "Bakomi.." Ta fada a takaice. Tashi muje inyi feeding dinki dinner.. "Na koshi.." Zaunawa yy a gefen bed dinnata, rarrafowa tayi ta kwanta a jikinsa, hannunshi ya dora a knta,yna shafar sumar knta, "gobe zamuje saloon..." Girgiza kai tyi ba tare da tayi mgnaba.. Murmushi yy danyasan batason kitso sam. A hnkli yake janta da hira, na bn dariya tna kyakyatawa,, kna daga bisani ya gojota suka dawo kasan nan suka samu Annah a kan dining tna dinner. Raslan yace "kaga tsohuwarnan zata cinye abincin ba taredata nememuba.." Annah kmr tana jira tace, "Yooh ina zan tsaya jiranku, aise yunwa ta nemi nakasani.." KYAUTAR ALLAH ta zubawa Annah ido, yayinda hansa'u ke serving dinta, da tuwan shinkafa miyar kubewa danya, Abincin da Raslan yafi kauna kenam, shiya koyawa KYAUTAR ALLAH son abincin, itama tanason tuwon miyar kubewa danya. Krsawa dining din sukayi da knshi yy serving dinsu kuma yy feeding bbynnashi, seda ya tabbatar ta koshi kna ya faraci shima. Dmn dukkanninsu ba kwanayen cin abinci bane,loma biyu uku sun koshi. Farfesun naman kaza sukaci kna suka bar dining din suka koma tsakiyar farlo, Suna kallon cartoon don inhar KYAUTAR ALLAH na falon tou basuda abun kallo se cartoon. Annah kam tini tyi musu seda safe,tanufa bedroom dinta ta kwanta, don ita akwaita da saurin bacci. Suna nan suna kallo a kn carfet yynda kyautar Allah ke kn jikin Raslan, har Bacci Ya kwashesu a falon ba taredasun saniba,se wajajen 2:am Raslan ya farka, yaga KYAUTAR ALLAH kwance bisa cikinsa tnata bacci yynda yatsunta ke cikin bakinta. Ido ya zuba mata sam bya gajiya da kallon kyakyawar fuskarta me cikeda annuri a garesa, in yna kallonta, babu Abinda yake tunawa se mahaifiyarta, da kuma Amanar data basa na KYAUTAR ALLAH. Seda ya dauki 20mnt yna kallonta kna daga bisani, ya miqe ya dauketa ya nufa sama da ita bedroom dinta, a kn gadonta ya ajiyeta, yayi mata adduarh ya lullubeta ya juya ze tafi ta riqo hannunsa, cikin magagin bacci take. "Daddy,,kada ka tafi ka barni.." Ta fada murya cikin bacci. Murmushi yy ya juya da niyar tafiya ta kara riqo hannunsa,,, matsawa yayi daf da ita yayi kissn dinta a kuncinta,, murmushi tayi dukda a cikin bacci take. A hnkli ta furta masa a "Love you.." Cikin wani irin voice me sumar da zuciyar me saurare. Ajiyar zuciya ya sauke, ya wani lumshe ido, yayinda kalmar data furta masa ta fara yawo a cikin jininsa da bargonsa har takai ziyara zuwa, hantar cikinsa, yayinda hantar tasa ta fara bawa jinin jikinsa kalaman nata..nan da nan dukkannin jikinsa ya dauka..azabar son dayake Mata Baze misaltuba. Dauriya yy ya kwace hannunshi cikinnata ya juya yabar dakin zucia fal sonta da kaunarta. Kakkashe wutar gidan yy kna ya nufa dakinshi dake kasa. Idonshi fal bacci dan hk yada zango yy a kn faffadan gadonnashi. Lumshe ido yy nan da nan bacci ya kwasheshi...kmr a mafarki yaji mutum kwance a kn faffadan kirjinshi, ..a hnkli ya bude idonshi meze gani? KYAUTAR ALLAH ce ta baro dakinta tazo nashi dakin, don tin fitarshi ta farka, sam bata iya bacci inhar ba a jikinshiba, sede kuma in bata ganinshi. Murmushi yy don yasan sam bata taba yadda su raba makwanci inhar yna garin. Rungumeta yy, nan da nan bacci me nauyi da dadih yayi awon gaba dasu. Share and vote *KYAUTAR ALLAH* SAADATU BINTU ABDULLAHI (Marubuciyar boyeyyen al'amari) *wannn book din na kudine game bukata 300 ne kacal trnsper 0542703718 SAADATU ABDULLAHI GT BANK. kou mtn card ta wannan sim din 08136349646. Ga masu bukatar book dina inso cuta ne complete 300 ne sena jiku* Free Page3 Bacci sukeyi me cike da kwanciyar hnkli kai daganin yadda suke baccin kowannensu fuska dauke da farin ciki da Annashuwa, kallo daya zakayi musu kasan ba komi dayake damun rayuwarsu,