← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 164

Sashe 46

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

yna tunaninta, da kyar ya iya sallarh asubah, A zaune sbda jirin da yke gani, yna idarwa ya koma ya kwanta nan kn daddumar,tunaninta da halin dya barta bebar zirya A rnshiba.. Kmr yadda ya kwana hk itama KYAUTAR ALLAH ta kwana, bambamcin dyane ita ta kwana ne tna kuka..Annah tasata a gba da fada da masifa, wuraren 1:11am tabar dakin ta nufa upstairs din, tna shiga dakin tari ya taso mata se tyi toilet a guje, Ta fara Aman jini, tnayi tna kuka, sedata gama kna ta dawo dakin dafe da kirjinta tna kuka, kasa ta silale zuciarta na mata wani irin fitinannan ciwo, wanda bakinta baze iya misaltasaba, tunanin daddyntane fal rnta ta rasa yazatayi da rayuwarta sam bta ganin lefinshi da marin da yy mata sema lefin knta datake gani, ta tabbatar ta cancanci marinne a garesa.. A bngaren su farhan kuwa nan suka kwana a byn knta, danma gun da dan tsafta ba kmr kou wanne seal ba sbda mnyan mutane Ake ajewa a gun... Kwanan da sukayi ba kramin tayrwa da iyayensu hnkli yy ba..nan da nan sukasa cigiyarsu.., se washe gari da sasaafe fatima ta ari wayar wani police da kyar ya bata byn ya gma zaginta, ta amsa sbda marashi bya fishi..number din mommy tasaka ta kirata ta snrda ita komi daya faru kma daga jia har zuwa yau dasuke police station da kma hannun Rukayyah da Farhan yayi..Hnklin mommy ya tashi, tabbas a mgnr taga lefin Farhan daya taba yarinyar mutane, ba tareda Aureba, d'anyau ba a shaidarsa, ita tsorontama Allah yasa ba bata musu yarinya ykeso yyba.. sannan ta bawa Raslan uzurin maybe besanshi bne.. Samun alhaji mu'azu tayi ta snrdashi bayani dallah-dallah yadda ze fahimta sbda tasan mijinta da zafin rai..direct suka nufo police station din, suka nemi a basu yaransu police din sukace sede a kira commissioner sbda case din daga samane..ran alhaji mu'azu yy mummunan baci nan ya hau fada a station din yna nuna knshi yna tmbyrsu basusan wayeshiba, d.p.o ya kirashi office dinsa ya bashi hkri da bn baki yace ba lefinsu bne, sbda case din daga samane basu da ikon, sakinshi dole se ance su sakeshi,..Alhaji mu'azu ya nemi number din commissioner ya kirashi a kn case din yace shima ba lefinsa bne beda dmr sawa a sakeshi dolese in wanda ya kawo case din yace a sakeshi...hnklin mu'azu ya qara tashi, mommy ta kwantr masa da hnkli kn cewa zataje gidansu Annah a kn mgnr yace sede su tafi tare..da kyar ta lallabashi ya barta ta nufa gidansu Annah. A falo ta samu Annah na breakfast ta gaidata, cikin mutunci kna ta kora mata bayanin komi dya faru, Annah tahau salallami don ita sam bta san meke faruwaba.. hnkli a matukar tashe ta nufa dakin Raslan tna tsine masa nan taji dakin a r ufe, harabar gidan ta nufa dmn tna zargin byama gidan, dubawa tyi tga bb car dinsa ta tambayi masu gadi suka tabbatr mata da tafiyarsa, tinda daddare, dawowa tayi falon ta bawa Hajia zilai hkri kna tace zata kira Ubansa ynzu ta snr dashi.. Hajia zilai tyi godia Tace zata Tafi, Annah tace zata kirata, ita ta rakota har bakin car tashiga dreva yaja sukabar gidan. Hajiya zilai na Isa gida ta samu mijinta da fatima wadda tare suka dawo da daddyn nata, ta sanardasu yadda sukayi da Annah, kna ta tausar masa rai sbda Alhaji mu'azu duk a yaranshi yafison Farhan,but shi dyane namiji, shiyasa ya barshi ya tabarbare sbda rashin Kwab'a, hajiya zilai kam na iya bakin qoqarinta.. Annah ta kira Umar rai a bace tna kuka ta snr dashi abinda Raslan yayima Farhan, sannan da yasan yayi tsiyar seya dawo garin Abuja jia bema kwana a katsinaba, bata boye masa marin da yyma KYAUTAR ALLAH ba...Hnklin daddy ya tashi nan ya shiga bata hkri daban baki,... Suna gma wayar Direct ya nufa gidan Raslan bema tsaya kiranshiba. Kwance yke a falonshi a kn kujerarshi wadda dmn ita dan kwanciarsa Akayita.. dagashi se singlet and boxers idonshi a rufe yyn da fuskarshi ke kallon silin,... 9:am daddy ya turo kofar ya shigo, rai a bace.. Krsowa yy ya tsaya a knshi, kallo dya yy masa ya gane beda lafia sbda ramar da yy. A hnkli ya bude idonshi sbda ji da yy an tsaya masa A kai.. Idanuwanshine sukayi tozali da daddynshi. "Good morning dad.." Ya fadi hkn yna kallon uban nasa lokaci knkani ya hngo bacin rai a kn fuskarshi.. Ba taredaya Amsa sallamar tashiba kawai ya rufeshi da fada kmr ze dokeshi,,,babu abinda yafi cima daddy rai kmr marin da Raslan yyma KYAUTAR ALLAH, dukdade yasan ba karamin Abu bne zesa ya mareta din.. har kasa Raslan ya tsugunna ya dafa kafafuwanshi yna bashi hkri, yy masa byanin dalilin dyasa ya kai farhan station. Tausayinsane ya rufe zuciar daddy sbda yna hngo boyyyen lamari a kn fuskarshi. "Okay son..Amma ai hukuncin yy yawa, sekace wanda yy mka Kisan kai..maza kasa a fito musu da yaro knaji ko..koba komi Ai sirikinkane shidinko..kasa a fito dashi ynzu" cewar daddy "Okay dad.." Ya fadi hkn da kyar. Zaunawa daddy yy a kn kujera yna karewa falon kallo "Sweetheart tashi ka zauna a kn kujera.." Daddy ya fadi hkn idonshi na kn Raslan dake zaune a kn carpet. Tashi yy ya koma kn kujerar dayake kwance da ya zauna, knshi na qasa. "My love meke damunka.." Daddy ya tambayeshi. "Bkm dad.." Cewar Raslan. "Pls ka gyamin kaji my love..you are man nima hk namijine..meyasameka dukka rame hk?" "Wlhy dad bnsan meke damunaba.." Ya fadi hkn da kyar, kai daji ksn yna cikin dmwa. "Kaje hospital.." Daddy ya tambayeshi cikeda dmwa. "Doctor yazo ya dubani a gidan Annah ..maleria ne kawai.." Ya boye masa BP garesa "Okay ayyah darling sorry..Allah yasa kaffarace.." "Ameen dad.."cewar Raslan Miqewa daddy yy yace "ni zan wuce ka tabbatr kasa an fito musu da yaro.." "Insha Allahu dad.." har bakin car ya rakoshi ya shiga dreva yaja motar guard dinsa na biye dashi. Yna dawowa falon ya kira Commissioner yace a saki farhan.....ba bata lokaci Aka sakesa, Annah ta kira Hajiya zilai ta qara bta hkri, tace bkm. Byn kwana biyu da sakin Farhan ya kulla damarar insha Allahu se yga byn Raslan, Shide babban burinshi yaga Anyi bikinsu shida KYAUTAR ALLAH sannan duk komi ze biyo bya.. Farhan ya roki mahaifinsa kn ynaso a dawo da bikinshi da KYAUTAR ALLAH kusa kusa.. Daddy ya samu Mommy da mgnr taje ta samu Annah, Annah tyi na'am da Hkn, daman itama hknne a ranta..hk ta kira Harun tace a dawo da biki sati, biyu Aikou hkn Akayi biki ya koma rnr Asabar ta sama.... KYAUTAR ALLAH kam kullum cikin kiran wayarsa take, Amma sam bata shiga hkn seya kara sata a babban tashin hnkli. Bataci batasha se Annah ta matsa mata, Bata da wani Aiki sena kuka, da tsotson yatsunta, mkrnta dmn tini Annah ta hnata zuwanta sam bb ta inda take samun sassauci, duk tayi kode kode da ita kmr ba itaba...time to time Annah ke kiran doctor tana sawa Ana kra mata ruwa, sbda rashin Abinci da bataci.. Yau kimanin kwanansa shida kenan rabonshi da Katsina zuciarsa na uzura masa, yynda A kullum jininsa kara hauhawa yakeyi, dukya rame, kullum yna kwance a bedrokm dinsa kou falo, sallahma a cikin gida ykeyi da kyar, sbda Azabar ciwon kn dake damunshi kullum da kullum... Doctor dinsa na nan abuja ya kira yasa mata ruwa sbda yadan samu karfin ikinsa,.. Yasa masa ruwan leda uku kna yy masa Allurori ya bashi magunguna na hawan jini..ba lefi yadanji karfin jikinsa harya samu yadansha tea.... 10:pm Kwance yke a kn bed dinsa yy rufda ciki bb abinda yke tunani se ita dinde bbynsa da'iman KYAUTAR ALLAH baiwar Allah, wannan sunan ya laqaba mta a rnshi. Turo qofar dakin tyi ta shigo, snye takeda riga iya cinya, rigarma bta gna rufe mta nonuwantaba.. ido ta zubo masa, snye ykeda boxes kawai ko singlet bb a jikinsa,.. Gabantane ya ynke ya fadi se jero Addu'ur'i takeyi A rnsa Allah yasa kada yy mta mgnr ranar daya gnta ta dawo dga club cikin dare.. Zaunawa tayi gefen gadon tna shafo kafafuwanshi dasuke lullubeda suma luf luf, abunkada farin mutum se sumar tayi masa kyau.. Tsaf yji shigowar kuma yasan itace sbda kamshin perfume dinta da yji.. "Barka da hutawa..." Ta fada cikin kissa. Be amsataba, kuma tasan yanajinta "inasone muyi mgna.." Ta fadi hkn, nanma bb Amsa. Ta qara maimaita abinda tace...jin zata damesa ta qatse masa tunanin bbynshi, yasashi juyowa yy fuska bb alamar annuri, ya zuba mata ido, rigar dake jikinta tna bayyana masa komi, se yaji wani yarr shifa ko a wani hali yke ciki inde zega kyn Alatu to se hnklinshi yA tashi sbda, ynada yunwar gindi be taba ciba ya isheshi... Ganin fuskar tashi A hk, seya ta dan bata tsoro, a hnkli taci gaba da shafar kafafuwan nashi "ammm..dmn inasone in gya mka.." Se kuma tyi shiru. Tsuki yayi yace "Stop touching my leg...bnason karuwanci..inba so kkeyi inyi miki cin kachaba. " Ya fada ynajin shafar tata na ratsashi.. Da sauri ta dauke hannunta daga jikinshi, jin yy mgnr ze cita... "Yi mgnrki ki tashi ki fitarmin a daki..danasan se in kinada bukata kk zuwarmin daki..'' Tabe Baki tayi kna tace "daman inasone inje dubai...na gyawa Ummih , Shine tace in gya mka.." Takaicine ya rufeshi ya rasa yazeyi da halin Ihsan.. Bnza da ita yy, nan ta hau masa magiya.. "Tashi ki fitarmin a daki pls.." Ya fadi hkn rai a bace sbda ta Addabesa, tana neman shigar masa lissafi. Miqewa tayi ta fice daga dakin da niyar gobennan zasuyi tafiyarsu itada nimcy da Maryam aiko hkn ta kasance washe gari sukabi ply din safe se dubai..... Yynda bangare biyun keta hidimar bikinsu, tini Annah ta sanarda kyautar Allah waye mijin dazata Aura, taci kuka ta koshi nan ta farajin haushin fatima sbda a tunaninta da hadin bakinra Akeso a cuceta.. Yau ta kma saura sati dya bikin, Farhan da Rukayyah KYAUTAR ALLAH, Duk family kwai da kwar kwara An hallara a gidan Annah Amma bnda hajiya zainab mmn Raslan, dasu Anty rukayyah aketa komi, zuwantane yasa KYAUTAR ALLAH tasamu sassauci sbda itace ke bata
Chapter 46 · 0% Book details