Sashe 146
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
har zuwa lokacin hannunsa na cikin nata, ya dago ya kallesu, ya dauke knsa. Dan liti ya ajiye akwatin dake hannunsa se girgiza kai yakeyi alamar tausayi da tausayasa Idonsa na kan KYAUTAR ALLAH, RASLAN kam hade rai yayi,,sam besoma dan liti ya shigo dakinba a matsayinsa na garjejen kato. Ajiye basket din dake hannunta tayi ta karaso ta rissina ta gaida RASLAN hadi da tambayarsa yame jiki, babu yabo babu fallasa ya amsa, KYAUTAR ALLAH de se bin su takeyi da ido. Dan liti ya rissina a gaban RASLAN yace cikin maganarsa ta bebaye "Sannuh lallaji! Ya me jicih?" (Sannu alhaji yame jiki) raslan ya hade rai yace " da sauki..." Dan liti ya washe baki danshi besan ma fushi ko ta ido ba. Jummai kam ta lura RASLAN beji dadin shigowar dan liti dakinba. Dan liti ya zauna dirshen a kasa se washe baki yakeyi ya juya ga KYAUTAR ALLAH wadda itama shi take kallo, wasu lokutan inta kallesa se taji kmr ta fashe da Dariya, halittarsa ma kawai comedy ne me zaman kansa. "Kyautah! Ya jicin nakih?" (KYAUTAR Ya jikin naki) cewar dan liti. KYAUTAR ALLAH ta amsa,da dasauki, Jummai ma ta tambayeta ya jikin nata ta amsa da dasauki. RASLAN se wani hade rai yakeyi ya kalli dan liti yace "tashi ka fita..." Dan liti ya kara kasa kunne saboda beji me RASLAN yaceba. "Kah ce meh tallabai!" (Kace me yallaibai) RASLAN be maimaita masaba illa iyaka ma ya dauke knsa daga garesa. Jummai ce ta maimaita masa abinda RASLAN din ysce da karfi har 3times kana yaji ya tashi ya fita se sannu yakewa KYAUTAR ALLAH harya fice a dakin. "Zauna mana..." RASLAN ya fada idonsa na kan Jummai wadda ke tsaye tin zuwanta.. zaunawa tayi gefen bed din. "Meye black plum?" RASLAN ya tambayi jummai. Jummai tayi jim tace "ban sani ba yallabai yaren seku..." KYAUTAR ALLAH tace "D'inya ne wai be saniba...'' Jummai ta rausayar da kai gefe tace "Auwoh! Ashe d'inya yake nufi, to aini bn ganeba da se ynzu na gane... Eh nasan d'inya yallabai..." RASLAN yace "okay wlhy ni bnsanshi ba....but ina zan samu plx..." Jummai tayi jim tace "Ai yanzu dare yayi..." Ta fadi mgnr tana kallon agogon wayarta burin ko wani kaura, irin chainar nan ce me mugun karar tsiya dai-dai agogon ya buga 8:20pm. "Gaskia dare yayi, sede gobe za a samu a bakin kasuwa...kuma ma ynzu ba lokacin d'inyar bane zeyi wahala a sameshi..." KYAUTAR ALLAH tayi kuri tana sauraronta ranta seya baci jin tace da wuya in za a samu. RASLAN ya zuba mata ido yana kallon reaction dinta, kana ya dawo da dubansa kan jummai yace "ita tace tanaso bazata taba yarda se gobe ba..inde da inda za a samu ko ina ne ki gayamin plx..." Jummai tayi jim tace "Da kamar wuya gaskia....kiyi hkri se gobe mana KYAUTAR ALLAH.." Ta karashe mgnr tana kai dubanta kan KYAUTAR ALLAH, juyar da fuskarta gefe tayi,ta hade rai. "Kin gani kou? Tace bazataci komiba inde ba abun ba, nide da ace da inda za a saku da naje na siyo mata..." Cewar RASLAN. Jummai tayi shiru tana tunani ashe de da gaskene mgnr Annah ciki KYAUTAR ALLAH keda shi. "Kiyi hkri na kawo miki taliya, da shinkafa da tuwo ma wanne kikeso in zuba miki..." Taki magana, tayi shiru saboda ko sunansu batamason ji, abu daya takeso a halin yanzu d'inyar nan. Miqewa RASLAN yayi yace bari yaje ya nemo ko ze samu... Ya fice a dakin, Jummai na masa ALLAH ya tsare tareda fatan a samu d'inyar. Amsar car key yayi a hannun yusuf kawai ya fice a asibitin, ya shiga zagaye restaurant din dake garin yana tambayarsu d'inya, duk inda yaje babu wasuma cewa sukeyi basu sanshiba,... Ya nufa zagaye kasuwannin dake ci da daddare nanma be samuba saboda ba lokacinta bane, lokacin ruwa akafi samun d'inya to yanzu ba lokacin ruwa bane dan haka samun dinya zeyi wahala, wani tsoho ya sanar dashi hakan dayaje kantinsa ya tambayeshi ko yana saida dinya. Haka ya rinka zage garin har 12:am ya dawo asibitin jiki babu kwari saboda be samuba, direct masallacin dake asibitin ya nufa danyin sallarh isha'in da beyiba, alwala yayi, yayi sallarh isha'in hadi da shafa'i da wutiri.kana ya nufo cikin asibitin hannunsa riqe da ledar daya siyo inibi ko zatacishi tace yayi mata, saboda wani yace masa inibin yana kama da black plum din. Koda ya shigo dakin yaga tayi bacci ma ashe. Ya tambayi jummai yaushe tayi bacci jummai wadda idonta biyu har lokaci ta bashi amsa da ba jimawa,ta jima tana jiransa saboda tasawa ranta yau zasha black plum (d'inya) "taci wani abunne?" RASLAN ya tambayi Jummai. Ta bashi amsa da "ah'ah... Ka samu d'inyar ne?" RASLAN yace "Ah"ah Wallahi sede gobe inje in kara dubawa..." Jummai da bacci ke idonta tace ALLAH ya kaimu.." RASLAN ya amsa da "Ameen...jeki kwanta..." RASLAN ya fada ganin bacci a idonta, Jummai tace tou, ta miqe ta nufa gadon da aka tanada dan kwanciyar me jinya ta kwanta ba jimawa bacci ya kwasheta. Kallon drib din dake hannunta yayi yaga an canza mata wani drib hakan ya bashi tabbacin doctor ta shigo ta kara dubata bayan fitarsa menan, ido ya zubawa kyakyawar fuskarta se bacci takeyi tana sauke numfashi da karfi! Komawa yayi kan kujerar da jummai ta tashi, ya zauna ya kamo hannunta me drib ya riqe a cikin hannunsa, nan abinda ya faru ya dawo ranshi, ya shiga jerowa Annah ALLAH ya isa a zuciyarsa.. Adduarh yashiga rofeta dashi, bayan ya gama mata addu'ur'in ya dawo fuskarta ya manna mata kiss a kan peach lips dinta, yadan tsotsetsu kadan kana ya koma ya zauna, ya kamo hannunta me drib din ya riqe cikin nasa hannun Ya zubawa kyakyawar fuskarta ido, tayi fari dodar, kai kace ma farar mace ce, sosai ta masa kyau ba kou kallonta yayi se yaji sha'awarta ta rufeshi, musammanma a halin yanzu, yafi jin sha'awarta fiye da ada,,ko dan ta kara dadih ne be saniba.... *MAGANIN SANYIN GABA* *MAGANIN SANYIN MARA* *MAGANIN SANYIN MAHAIFA* *MAGANIN SANYI ME KAWO KURARRAJI* *MAGANIN SANYI ME SA KUMBURI* *MAGANIN BASIR ME SIRO, DA MARA TSIRO, AND MAGANIN.* and maganin mata DUK MUNA DASHI A KAN FARASHI ME SAUKI, KEDE KI HANZARTA SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA 08136349646. Inama kowa barka da jumma'arh. *PAID BOOK...500 ONLY...08136349646* SAADATU BINTU ABDULLAHI Haka ya kwana be rintsaba idonshi na kanta, saboda kallonta da yakeyi ko bacci bayaji, ALLAH ya jarabceshi da tsantsar sonta hadi da dumbin sha'awarta, sonta da kaunarta kam a jinin jikinsa suke.....washe gari tin 6:30pm ta tashi ta hau rarraba ido tanajin cikinta kamar an mata sharah ji takeyi kamar taci babu, rarraba ido ta shigayi a dakin taga ita dayace a babu kowa, amma tana jiyo alamar ruwa ta bandakin dake dakin, ba jimawa jummai ta fito daga toilet din daure da alwala, idonta ya sauka a kan KYAUTAR ALLAH wadda ke kwance se rarraba ido takeyi. "KYAUTAR kin tashi?" Cewar jummai. Daga mata kai KYAUTAR Allah tayi alamar eh "ina daddy nah?"ta jefo mata tambayar. Jummai tayi murmushi tace "Daga tashinki se tambayar daddynki..to yana masallaci." Murmushi KYAUTAR ALLAH ta sakarma jummai, itama ta mayar mata da murmushin tace "Uhm masoyiyar daddynta, koda yake dolema kisoshi irin wannan abu da yake baki ba dare ba rana...." Xaro ido kyautar Allah tayi a kunyace ta rufe fuskarta da tafin hannunta daya,tace "Kai Anty Jummai bama haka dakefa...." Jummai tayi Murmushi tana kokarin tada sallah tace "uhm kyaji dashi, bayan kin gama jin dadinki..." Daga haka bata kara maganaba ta tayarda sallarh asubahi. KYAUTAR ALLAH ta bita da ido a kunyace ..turo kofar dakin yayi ya shigo dai-dai idanuwansa da nata suka sarke cikin na juna,jiki na rawa ya karaso bakin gadon ya zuba ma kyakyawar fuskarta ido, kullum kara kyau takeyi, zaunawa yayi gefen bed din kamar wani sakarai, ya kamo hannunta wanda akasa mata drib tin cikin dare drib din ya kare ya cire mata,. "Ina kwana jewel dina, ya jikin naki.." Ya gaidata da kansa. Ido ta zuba masa wani lokaci kamar sauna karamin yaro yake koma mata, ba tare data amsaba tace "Ina kwana daddyna.." Murmushi ya sakar mata hadi da makale kafadarsa daya cikin muryar shagwaba ya fara magana "ni ni ni...ki amsa tawa gaisuwar mana, .." Ta makale masa kafada kamar yadda shima ya makale mata, murmushi ya sakar mata yanaji kamar ze lasheta, da ace yanada halin daze maidata ciki daya maidata saboda son dayake mata. "Meyasa bazaki amsa gaisuwata ba?" Ya tambayeta yana shafo kan nononta, dan tin jiya suke tsole masa ido, sun kara cika, ji yakeyi kamar yayita murzarsu, dande yana tausan tane da tin jiya se yayita murzarta ya dan shashshanye mata nonuwa. Cire hannunshi tayi a kan nononta ganin jummai ta idar da sallarh harma tana nufosu. "Meyasa zaki cire hannuna a kan nononki plx ki bari in tabasu inji dadih plx tinda naga kin dan samu sauki yau..." Ya fada idanuwansa na chanza kala zuwa kalar jaraba, ya kara maida hannunsa ya matsa kan nononta na dama. "Wayyo zafih!" Ta fada saboda azabar zafi taji kmr yau aka fara taba mata nonon nata. "Am sorry!" Ya fada yana cire hannunsa a kan nononta badan yasoba sedan gudun kada ya kara mata xafih saboda bata da lafia. Jummai ta kauda kanta gefe tayi kamar bata ankare dasu, ta karaso ta sunkuya ta gaida RASLAN hadi da tambayarsa yame jiki, amsawa yayi a mutumce. "Ya jikin naki?" Ta dawo da tambayarta ga KYAUTAR ALLAH. "Da sauki anty Jummai...inaso inyi fitsari!" Ta fada tana yunkurin miqewa. Jummai na kokarin kamata ta kaita toilet RASLAN ya dauketa cir be direta a ko inaba se a toilet, ya tsaya yaki tafiya ya fara kokarin daga mata zanin dake jikinta, ta dakatar dashi, tana fadin "Zan iya da kaina...dan ALLAH ka fita waje..." Ta fada kmr zatayi kuka,. marairaice mata yayi kamar zeyi kuka yace "Pls mamanah ki bari in cire miki ni ba komi zan miki ba, kawai inaso inga abubuwa na ne inji dan dama dama plx.." Ya karashe mgnr kmr ze sukunna ya bata hakuri. Haushin shine ya turniqe mata zucia wasu lokutan gani takeyi kamar baya sonta saboda baya