Sashe 44
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
Albarka Allah ya qarawa dukia Albarka, Allah ysa A gma da dunia lafia, ubngiji yy tsari da dukkan Abun cutarwa.." Cikeda farin cikin addu'arta gareshi ya amsada "ameen ameen darling angel..i love you my life.." "Love you 2 my boy.." Nan sukayi Sallahma cikeda soyayyar junansu. "Sis wai hk za ayi Aure bna ganinta..gaskia ni bazan jureba.." Farhan ke gyawa Fatima hnkli A tashe sbda ynada yunwar ganinta. Jim fatima tayi wadda ke zaune a falonta, nan yazo ya sameya "kyi hkri bross tinda aka Amince za a aura mka ita Ai An gma me wuyan.." Farhan yace "Gaskia bazan iya hkriba. Hk mom ma tace wai inyi hkri..hba gani dyafa nyi mta pls ki tashi muje dan Allah nide kou yayane inaso in gntane.." Ya marirakce Fatima ta zaro ido tace "Aah bross tinda mom tace kada kaje why North kyi hkri.." "Bazan iya bne bloody, muje azin na rakaki guntane pls seta fito nadan gnta..pls"ya cikata da magiya.. "Tom, shikenan bross tinda ka matsa, se muje..bari insa mayafina.." Cewar fatima. Miqewa yy yna murna yace "Yess my dear ..inkin shirya ina car ina jiranki,.." "Mommy fa mezamu ce mata.." Cewar fatima "Bb dmwa ni znji da ita..nide burina in gnta dana gnta shikenan.." Fatima tayi murmushi tace "tou shikenan bross ganinan" ta fadi hkn tana nufar hnyar dazata sadata da bedroom dinta. Farhan kam direct car dinsa ya nufa dan a shirye yke cikin kna nan kya masu kyau kuma sun amsheshi. Car dinsa yashiga ya zauna zmn jiranta..ba jimawa ta fito sanyeda doguwar rigar Shadda kalar green sosai shaddar ta Amshi jikinta, Anyi mata dinkin zamani, doguwar riga, ta yafa mayafi me kyau, fari, sbda kalarne Aikin dake jikin shaddar, se hannunta riqeda hand bag shima fari, hatta shoe din kafarta farine, tyi kyau ba yabo bb fallasa. Krsowa tyi ta shiga farhan yaja sukabar harabar gidan. Kwance take a kn bed dinta byn taci kuka ta gaji, ga ciwon kirji dya Addabeta gashi babuci bb sha, ga kewar dad dinta dya Addabi ruhinta.. Fatimace da farhan suka turo kofa suka shigo, sosai Annah tyi maraba dasu suka gaisa cikin mutumci farhan ya koma mota byn sun gama gaisawar... Byn fitarsa Fatima ta tambayi Annah KYAUTAR ALLAH, , Annah tace mata KYAUTAR ALLAH na bedroom dinta tna Aikin koke koke kmr an mata mutuwa, fatima ta tambayi meyasa take kukan Annah tace wai btason Auren daza ayi matane.. Da hnzari fatima ta nufa upstairs din direct bedroom dinta ta nufa.. Kallo dya tyi mta tji tausayinta ya rufe zuciarta, harga Allah ta tausayawa qawar tata..qarasowa tyi kan gadon nata inda take kwance, kmr marainia, zaunawa tayi ta juyo da ita zuwa ga facing Dnta, nan da nan ta krajin tausayinta sbda yadda duk tabi ta rame kmr ba Sobreen ba me kyau da Ado .. KYAUTAR ALLAH na ganinta ta rungumeta ta fasheda kuka,.. Rarrashinta ihsan ta shigayi, tareda ban baki "hba frnd knasone ki kashe knki knga yadda kk koma.." KYAUTAR ALLAH ta qara fashewa da kuka, tna fadin "wai auren dole xa ayimin kumani bnason kouma waye.. Aikou knga dole in koma hk frnd..Gashi daddynama yadena kulani.." Ta krshe mgnr muryarta na sarqewa sbda kuka.. Sosai tausayinta ya kwanta a zuciar fatima "yi hkri pls sweetheart..Aurenma mutumcine kndesan mutumcin ya mace aure..nima nan dazan samu mesona wlhy Auren zanyi, sbda nide inadason Aure, inganni gani ga mijina..sannan dad dinki dake fushi dake ze dena insha ALLAH maybe Akwai abinda kikayi masane, Amma kada ki damu kiyita, adduarh Allah ya isar mna komi, kuma shi yasan dalilin komi na rayuwarmu, wata qilan Aurenne Alherine a gareki qawatah.."fatima tahau rarrashinta da sanyin murya tana kwantar mtada hnkli...sosai KYAUTAR ALLAH taji tasamu sassauci,da sauki a rayuwarta..fatima da knta taje kiching ta hadowa KYAUTAR ALLAH tea me kauri da farfesun naman kaza,tazo tasa KYAUTAR ALLAH a gaba hknan badan dadihba ta danci kadan fatima ta bata paracetamol tasha seta danji sassauci ta wani bangaren.. Fatima dasukazo 6:10pm sune har har zuwa sallarh isha'i, farhan nata kiranta tace masa gatanan zuwa, seda tasa KYAUTAR ALLAH tyi wanka tasa doguwar riga ta material fari me flower red dinkin A shape abinka dame Shape din rigar ta amsheta sosai, Tasa hula red me kyau, wadda ta fito da sumar dake gaban knta me kyau, tyi kyau Ainun dukda ramar da tyi se fuskarta tayi fayau da ita,... Fatima ta zuba mata ido tna emerging yayantanefa ze mallaki kynnan, wai A hknma dan tna qarama ina maga ta girma hmm ai Abun ba a mgna, fatima ta fada a rnta. "Knyi kyau, my qawa.." Ta fadi hkn a fili.. KYAUTAR ALLAH dake zaube a kn stool din mirrow tayi murmushi tace ngde frnd.." Miqewa fatima tyi tace, "nifa zan wucene.." "Hbade tin ynzu ki kwana mna.." Cewar KYAUTAR ALLAH. Fatima ta zaro ido kna tace "tab! Ai bn gyawa mom ba, kumafa da Yah farhan mukazo, tashima muje ki rakani seku gaisa, dmn baku taba ganin junaba, Aide zaki iya tafia kou.." Zumbur KYAUTAR ALLAH ta miqe da dan sauran kuzarinta tace "Zan iya mna dmn inaso na gnshi. " ta fadi hkn kmr ba abinda ke dmnta, nankou yna can yna cinta a qasan zuciarta. Mayafi ta dauko ta yafa red color se ta qara kyau, tasa plat shoe dinta red color tyi kyau Ainun. Tareda fatiman suka jero , a falo suka tadda Annah na zaune tnacin Abincin dare tuwon semovita ne miyar vegetables wadda taji kifi da nama da ganta.. Annah na ganinsu sun jero se tji sanyi a ranta.. "Oh anaso ana kaiwa kasuwa..kou kefa ynzu gakinan kin fito ras dake.."_ cewar Annah.. KYAUTAR ALLAH ta gallarawa Annah harara.. "Kya gma harare hararenki, kou dukana zakiyi se Anyi miki Aure..wadda batasan ciwon kntaba kawai.."cewar Annah. Fatima tayiwa Annah sallahma, Annah tyita sa mata Albarka tace ta gaida ummnta, fatima tace ztji..Krsa ficewa sukayi daga falon Fatima ta farawa kyautar Allah fada, a kn ta dena hararar Annah tace " tom nadena frnd ngde.. Krsowa sukayi inda Farhan ke zaune a motar yna jiran krsowarsu , Murfin motar a bude yke, kafafuwanshi duka biyu suna waje..tin daga nesa ya zuba ma KYAUTAR ALLAH ido, bb inda yafi daukar hnklinshi a jikinta kmr hips dinta da suke rawa, ji ykeyi dmn a kn burarshi duwawunnan nata ke rawa..zubawa kafafuwanta, ido yy, shape dinsu yna burgeshi, sannan ynada tabbacin itadin harijace, "Allah yakai damo ga harawa,..dannasan zanci dadih a gunnan.." Ya fadi hkn a rnshi yna qara zubo mata ido, ga hasken lantarki ta ko ina hkn ya qara bashi dmr kallonta tsaf yadda yaso, ji ykeyi kmr ya qarasa yje ya rungumeta, ya saba haduwa da mata iri iri, yaci durin mata daban daban Amma be taba haduwa da mace kmr taba, komi daidai Ita sam batada makusa, komi yji a jikinta wai a hknma dan ba a wawuke gindintaba, ba asa mata maniyiba,..tabbas ynada tabbacin wani namijima be taba taba hannuntaba, tsabar cin mata da Farhan ya iya ko ince ya riga ya saba , yna gane mace virging a ynayin tafia ....krsowa sukayi be masan sun krsoba sbda ya riga daya shagala da kallonta. Be ankareba yji daddadan muryarsa nace masa "Ina wuni.." Ta fadi hkn tna rissinawa. Firgigit ya dawo daga dunia kallon nata yace "lafia lau Yammatarh..ykk?" Murmushi KYAUTAR ALLAH tayi kna tace "Lafa lau,yaya farhan, An dawo lafia.." Kra narkewa yy sbda murmushin data sakar masa seda yji wani abu har tsakitar knshi, burarshi ta wani Amsa.."Lafia lau dear..ya krtu.." "Alhmdllh..." Ta bashi Amsa Yatsun hannunta yashiga bi da kallo kmr maye, zoben gold din dake Hannunta na hagu, ya zubawa ido bkrmin krama yatsanta kyau yyba .. "Zan bawa blood tsarabarki ta kawo miki kouni inzo gobe in kawo miki.." Murmushinta me tsada ta sakar masa tace "Tou yayah ngde.." "Knada kyau.." Ya fadi hkn cikeda begenta, kou ince dimauta.. Bata kawo komi a rantaba tace "ngde yayana kaima knada kyau,.." Daria yy kna yace "Ai bn kaikiba sweetheart.." Murmushi ta sakar masa tace "Ka fini.." "Hkde kkce my ngde sosai.."cewar Farhan da idanuwanshi keta yawo a jikinta, har zuwa nonuwanta da bb brezia, kn ya fito kato dashi, har seda farhan ya lashi lafensa na qasa.."Ai wannan Ana daurawa zan danne Abuna...taf kwana znyi ina mata zubi...dgni ztyi zurfi.." Ya fada a rnshi.. "Nice da godia.." Cewar KYAUTAR ALLAH Murmushi Farhan yy kna yace " zoben yatsanki na hagunnan yymin kyau.." Bin zoben tyi da kallo tace "ngde..kou in bkane.." Yar daria yy cikeda shu'umanci yace "Dakin gma min komi..bari in kra ganinsa.." Ya fadi hkn yna kmo hannunta na hagu, wani irin mugun laushi yji a hannun Nata, musammanma tafin hannunta dabadan kada ace yy karyaba dase yace be taba taba hannu me mugun tafshiba kmr nata, ze iya rantsewa hannunta yafi audiga laushi, musamnanma tafin hannunta..Liliyar hannun nata yashigayi cikin nasa, yana wasa da da yatsan da zoben ke kai, wani irin ddh ykeji, yna dan zagewa knshi zafi.. Dai dai raslan Ya danno kai cikin gidan sanye ykeda jallabia milk color wadda ta Amshi kirar jikinsa , tyi masa kyau Ainun, kmr danshi Aka yita, dawowarshi daga masallaci kenan tin fitarsa sallarh magrib shine ya tsaya yy isha'i. Hannunshi riqe da wani counter me mugun kyau wansa Aka yishi Da azirfa me kyau, se wani wal wal ykeyi, lallatsawa kawai yakeyi yna lazimi..shigowarshi yy dai dai da saukar idanuwanshi a knsu,.. Gabanshine ya yanke yy mummunar faduwa ganinsu da yy a wannan ynayin..ranshine yy matsifar baci yynda idanuwansa suka rufe cikin hnzari ya qarasa inda suke, zucia na beating da karfi da karfi,.. Tin shigowarshi gidan taji a jikinta, sannan kamshin turarensa ya kra tabbatr mata dashi dinne, juyawa tyi ta gnshi, ynayin data gnshi se gabanta yy mummunan faduwa, nan ta shiga qoqarin kwace hannunta daga hannun Farhan, Amma ina tam ya matse mata Hannunta cikin nasa., be ankara da zuwan nasaba..gabantane ya shiga dukan uku uku, sbda ganin yna tinkarosu gadan gadan.. "Wuce gida!" Ya fadi hkn cikin tsawa.. Jikinta na rawa ta kwace hannunta da karfin tsiya daga hannun Farhan ta wuce gida a guje.. Fatima kam dake gefe tini jikinta ya fara rawa,.. Farhan da tini burarsa ta fara miqewa tna fidda wani ruwa small small, sbda