← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 164

Sashe 80

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

manne dashi, sosai sukasha hira da Alhaji musa danshi mutum ne me mugun sakewa, iyakensa. Cika musu table din dake tsakiyar falon akayi da abubuwan maqulashe da tande tande, ruwa kawai Raslan yasha sbda cikinsa a cike yake, KYAUTAR ALLAH ce taci chocolate cake, sannan tadansha drink... Basu sukabar gidanba se After isha'i seda sukaci Abincin dare kna suka fice daga gidan Byb daddy yy misu natsihohi, a kn rayuwa... Byn sun hau hannya, Harsun kusa isa gidan KYAUTAR ALLAH tace "Daddy ka mnta da ice cream din..." Dafe kai yy yace "sorry bby, bari muje Sadauz home Musiya kou..." Yasan sadauz home ne sbda yakanzo aiyuka a kd wasu lokutan Amma be cika kwanaba. "Ko mu havila?" Ya kara tambayarta. "Nop muje Sadauz home.." "Okay..."yace yna karya kn motarsa, zuwa sadauz home,... Gurine wanda ya hadu ba lefe packing car dinsa yy ya fito,kna ya bude mata ta fito tna qarewa gun kallo yy kyau gun sosai. Direct side din ice cream suka nufa suka saya Ice cream manyan roba guda goma, sbda susa a frij, kna ya siya mata chocolate da biscuits da sweets. Dasuka fito hannunsa na cikin nata yana riqe da ledojin siyayyar dasukayi, yaga side din make-up yace "bby zan kawoki a miki make-up.." Murmushi tayi tace "Tom.." "Amma se in zaki bini muje Abuja.." Turo baki tyi tace "Ah'ah ba ruwana, ina tsoron Anty Ihsan.." Yar daria yy kna yace "See you, da Anyi mgna kice wani tsoron Anty Ihsan..." "Nide tsoronta nkeji..." Ta marairaice. "Matsoraccia kawai....." Yy mgnr dai dai suka iso bakin car yy mata key kna ya bude handle din seat dinta ta shiga ya miqa mata ledojin dake hannunsa Ta Amsa kna ya zagaya ya shiga dreva seat. "Zakici chicken ,?" Ya tambayeta dai dai yna saita zamansa a kn seat din. Girgiza kai tayi tace "Ah'ah, nifa only ice cream da chocolate nkeso.." "Nide zanci..ki jirani a car ynzu zan siyo in dawo.." Marairaicewa tayi tace "pls zan bika..." "Aah yi zamanki ki jirani, gun Akwai maza dayawa.."Shiyasa yy mata wayau ya dawo ita danya koma daga bya ya siyo. "Zan bika hk pls.." Tayi mgnr cikin muryar shagwaba "Okay sbda maza suyita kallonki kou.." Ya hade rai. Ganin ya hada rai yasata cewa "Ah'ah.." Bude motar yy ya fita,yana mata warning. "Karki sake ki fito.." Tace "touh..." Amma ranta a bace, yke.. Tana nan zaune tna tsotson Yatsunta, harya dawo riqe da ledojin kaza leda uku, ya miqa mata ta amsa ta ajiye ba taredatayi masa mgnaba, sbda tna fushi dan a ganinta matsifa yy mata. Yna Ankareda ita amma sam be kulataba ya tada motar suka fice a sadauz home din. Har suka isa gida, babu wanda yayima wani mgna, se aikin turo baki takeyi, har suka isa, ya dauki kaza daya yace ta kaima Anty Rukayya sauran, tace tom, yna tsaye jikin car yna kallonta ta shige side din Anty rukayha da ledojin ice Cream's din, dana kazar, dana chocolates.. Lumshe ido yy gnin ta shige shima ya nufa nashi side din.. 9:12pm ta shigo falon, zaune ta tadda Anty Rukayya a falo ta gama waya da daddyM kenan ta shigo da sallahma. Amsa sallamar anty Rukayya tayi, krsowa tayi ta zauna kn kujerar 1 sttr, tana turo baki, ta miqawa Anty Rukayta ledojin duka dana ice cream din. Amsa Anty Rukayya tayi taga biyun na kaza ne dyn na Ice creams ne se tarkacen biscuit da chocolate. "An gode Allah ya Amfana...ammande wannan uban ice cream din wannan chocolates din ba nawa bne kou?" Cewar Anty Rukayya. "Nida kene.." KYAUTAR ALLAH ta bata Amsa tana turo baki. "Sede ke kadai, ni kin taba ganina nasha ice cream, kema ki rage shan sanyinnan, sanyi ba abun arziki bane, ga mace .." Anty Rukayya tayi mgnr idonta na knta. "Tom..." KYAUTAR ALLAH tace, tana kai hannu ta dauko robar ice cream ta bude ta farasha. "Ga abincinkucan na jiranku.." Cewar Anty rukayyah. "Ai munci Abinci.." KYAUTAR ALLAH ta fadi hkn tana kai spoon din ice cream bakinta. "Bade nan zaki sha ice cream din ba ?" Anty Rukayya Tyi mgnr tana kallonta da mamaki. Ido itama KYAUTAR ALLAH ta zuba mata tana mamakin tambayar da tayi mata, wai a nan zatasha ice cream din in batasha a nan dinba a ina zatasha.. "Da Allah tashi ki kwashe tarkacan chocolate dinnan, da ice cream din kisa a frij, kije kiyi wanka kisa kyn bacci, kizo kisha mgninki, ki ficemin a side dina.." Binta da ido KYAUTAR ALLAH tayi tace "korata kkeyi mommy.." Tayi mgnr tana marairaicewa "dole in koreki, kibar mijinki can kinyi zaune nan? Ai baze yuba..tashi kije kiyi wanka kisa humra sosai, knsan kamshi shine mace, miskinnan kisashi a gabanki.." Miqewa tayi tana tabe baki tasa chocolate da ice cream din a frij hadda wanda takesha kna ta nufa bedroom dinta tayi wanka ta fito daure da towel ta tsane jikinta tyi, kna ta shafa Lotion dinta, tasa rigar bacci mara nauyi wadda tazo mata har guiwa, kalar rigar red ce me flowers milk color. Rigar sosai ta amshi jikinta, ta nuna shadin nononta, ta kwanta a jikinta sosai. shafe jikinta tyi da humra lungu da sako, ta shafa miskin da Anty rukayya ta hada mata da wasu sinadarai. Kna ta fito knta babu dankwaki robom dinma ta ciresa ta wurgar sbda takura mata yakeyi, da hijjb a hannunta kalar milk color, saka hijjab din tayi dai-dai tana qarasowa falon. "Cire hijjabinnan mu gani.." Anty rukayya ta fadi hkn idonta na knta. Cire hijjab din KYAUTAR ALLAH tayi tna qarasowa inda take zaune. Kare mata kallo anty rukayya tayi kna tace "Wannan rigar da ita zakije dakin miji?" "Me tayi anty?" KYAUTAR ALLAH ta tambaya tna qarewa knta kallo. "Da Allah can, wannan ba irinsu kk sawaba in zaki kwanta... Ina wannan latest one din, masu sharara.." Zaro ido KYAUTAR ALLAH tayi kna tace "Gaskia Anty bn sabasa irin Wadannanba, Sekace wata yar iska..Toko Annah ma tacemin ba kyau sa kaya masu fidda tsaraici irin wadannan da kk siyomin.." Anty rukayya da bakin ciki ke neman kasheta tace "Dalla can! Waike daga kauye kikazone?" "Kauye kuma Anty.." Ta fadi hkn tana marairaicewa. "Eh mna! Meye marabarki da yan kauyen, kosu ynzu sunfiki hnkli, ko knce sun waye.. bakida wayau sena rashin hnkli! Miji na sonka yana nan nan dake Amma ke bakisan komiba se shiririta..wuce ki bn guri saura kije kiyita shirme.." Marairaicewa KYAUTAR ALLAH tayi tace "mommynah kema kin iya matsifa irinna daddy kou? Baki sona sede komi kice daddy daddy.." "Aike dince se Anyi miki matsifa my doter..ina sonki mna, kin faye shirmene.. Biyoni muje bedroom dina.." Tayi mgnr tana miqewa tsaye hannunta riqeda wayarya, suka shiga bedroom din anty Rukayya ta dauko magun gunan ta fara bata, hknan ta amsa tasha tana gungunai bade halin yin gaddama...seda Ta gama shanyewa Anty rukayya ta miqa mata wata humra, ta kara shafe jikinta dashi ko ina... "Kinsa farin miskin?" Anty rukayya ta tambayeta. "Eh nasama Anty.." "Yauwa ki rinka shafawa kullum da kullum, kada ki sake jikinki ya rabu da kamshi.." "Tom.." "Jeki seda safe..ki tafin muku da kaza daya.." "Ai ya tafi da guda dayan, wannan cewa yy na kawo miki.." Cewar KYAUTAR ALLAH. "To masha Allah, angode Allah yy sakayyar Arziki.." "Ameen..."a tare suka fito daga falon, anty Rukayya na kwalowa abu kira... "Abu! Abu!!.." Daga kiching Abu ta Amsa. "ki kawonin pleat!" Daga kiching din Abu ta Amsa da toh Karasawa KYAUTAR ALLAH tayi frij din ta dauki ice cream din data farasha, kafarta sanyeda takalmi irin na yan hutu, ta fice daga falon tnawa Anty seda sade, Direct side din ta nufa da sallahma ta shigo, a falo ta sameshi dagashi se kyn bacci marasa nauyi kalarsu kalar milk ne sun matukar amsar jikinsa. Tana shigowa ya zuba nata ido, kmr ze lasheta dmn ita yaketa jira tazo, ... "Bakiga call dina bane?" Tambayar daya jefa mata kenan. Karasowa tayi ta zauna kan kujerar 2sttr tana facing dinsa ta turo baki tace "Ai nabar phone dina a daki.." Kyar ya tsayar da kwayar idonsa a kn labbanta,sunyi masa kyau sosau, ita kntama tayi masa kyau. Hijjab din jikinta ta cire ta ninkeshi ta ajiye a gefe dmn knta bb dankwali, nan sumar knta ta barbazu a gadon bynta zuwa kirjinta. Ido ya zuba mata baya koson kyaftawa, "wow!" Ya fadi hkn still kwayar idonsa na kn saitin kirjinta, sam ya gaza dauke idonshi a kn nonuwanta,.. Ita batama kallonsa dn hk bata lura da inda yake kalloba, knta na kasa..ta dake se shan ice cream dinta takeyi, ita a dole tana fushi dashi ko tayi batayi masaba.. Ajiyar zucia yy sbda yadda yakeji tsigar jikinsa na tashi,. "Babu tayi ko?" Ya fadi hkn still be iya dauke idonsa a kntaba. Ta turo baki cikin muryar shagwaba ta fara mgna "Nifa daddy bazan qara maka mgnaba,.." "Me nayi ?" Yy mgnr yna murmushi danyasan kwanan zancan. "Abinda kaki zuwa dani, dazu gun siyan kaza.." Tayi mgnr kmr ynzu Abun ya faru Kallon kazar dake gefensa A kn canter table yy ya gazaci tin dazu yade sata a gaba, har pleat ya dauko yasa a ciki amma ya kasaci, sam ba yunwa bace ta dameshi. "Aiknce dazu.. mgnr dazu Aiya wuce kou?" Ta maqale kafada tace "Ah'ah be wuceba, ..". "Am sorry pls...gashima zaki shanye ice cream dinki baki baniba.." "Ai kaine kaki zuwa dani siyan kazarka,.."ta kara maimaitawa KYAUTAR ALLAH akwai riqo. "Am sorry pls.." Ya marairaice. Ta maqale kafada, tace "Naki.." "Tom inyi kuka.." Ya fadi hkn kmr zeyi kukan. Ido ta bishi dashi, tace "Ah'ah kada kayi kuka..sbda Annah tace hawayen mutum na qarewa ko daddy?" "Da yna qarewa aike da tini naki ya qare.." "Ammande nawan ya kusan karewa ko?" Tyi mgnr tana kare masa kallo, se ynzu ta kalleshi. "No, ba ynzuba..." Ya bata amsa idonsa na kn lips dinta, kamo nashi lips din yy na qasa yadan tsotsa. "Daddy kyn nan na jikinka sunyi mka kyau..kaga kasa milk ni kuma maroon and milk nasaka, irin kayanmu faya ko daddy?" Tayi mgnr tana kallon flower din dake jikin rigarta. Ido ya bita dashi yna ajiyar zucia... "Ai na siyo miki irin wadanda nakeso ki rinka sawa...gobe zansa a
Chapter 80 · 0% Book details