Sashe 111
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
da alwala yasaka wata jallabiyar ya nufa gun da aka tanada dan Sallah. Salollin da ake binsa ya fara jerowa kama daga asubah zuwa azahar la'asar. Byn ya idar yy istigfari, kana yayi askar dinsa na safe, da beyiba, yayi addu'ur'insa ya shafa ciki hadda adduarh fatan babynsa ta warke, yaci gaba da caccakar tsuliyarta me dadih, dabadan Aika aikan da yayi tayi yawaba ai da yau wuni zeyi yana cinta yadda yaji dadinta dinnan, ai da baze bantaba seya kurewa knsa gudu, a raminta. Amma yanzu gashi ya jawowa kansa, shida ya caccaka ai yanajin se nan da 10daus... "Kut! Aiko Nashiga uku!" ya fadi hkn a rasa. Shiryawa yayi cikin kana nan kaya, wadanda suka amsheshi, sauri-sauri yakeyi dan haka ko perfume besaba, ya fice daga side din hannunsa riqeda car key da wayarsa. Side din Anty Rukayya ya nufa, hanyar dazata sadashi da falo, nan yaci karo da Abuh tana shirin zuwa side dinsa, domin Anty Rukayya ta kirata ta sanarda ita abubuwan dasuke bukata ta bashi ya kawo musu. Hannunta rike da wani dan madaidaicin bag, me kyau kalar peach color Wanda ke dauke da kyn sawar kyautar Allah, da panties din da pads. Se dayan hannun nata riqeda basket wanda ke daukeda kayan tea da plastic jug me kyau, yana dauke da ruwan zafi wanda yaji kayan kamshi. Gaidasa tayi ya Amsa babu yabo babu fallasa, tace "Gashi Anty Rukayya tace in baka..." Raslan yace "okay.." Yana kokarin mika mata hannu ya amsa, Amma bata bashiba, tace muje se asa maka a motar...yace okay...yana gaba tana biye dashi a baya se yabawa takeyi da kyaunsa da kirar jikin da Allah yayi masa, se lashe baki takeyi tanaji daman ze zama mallakinta kona wuni dayane. Abuh bazata wuce 25yrsba amma mayyar mazace, ta tabayin Aure, ta fita, shine ta kama Aiki, Amma a haka tana dan satar hanya ta fita gun tsohon mijinta yadan zuzzungura mata jelah, tinda ta riga ta saba da ci. Tana biye dashi tanata tanunani tunani, tana tandar baki, Har suka iso bakin motar ya bude gidan gaba tasa masa, hadda masa fatan dawowa lafia, dacewa ya gaida me jikin. Daga mata kai kawai Raslan yayi, danya kulada mayen kallon da take masa, shiko ko a bakin kofa be iya makalata, dan sam bata nasaba, saboda idanuwanta ja jawur suke irin na mata harijai, a bayyane yake yar iskace yarinyar mayyar burah. Tada motar yy yabar Gidan, ma'aikatan gidan na masa Allah ya tsare, sukace a gaida me jiki, nanma kai kawai ya gyada musu. Be tsaya bata lokaciba se sauri yakeyi ya isa asibitin dai-dai lokacin Anata kiraye kirayen Sallarh magrib, ya kosa yaje ya ganta, se Addu'arh yakeyi Allah yasa inyaje yaga tadan samu sauki, ba kmr yadda ya bartaba, Allah yasani dukya kagu ta warke, so yakeyi ya kara lasar zumar tsuliyarta me mugun dadih, wannanfa dayaci be wadacesaba.Packing yayi ya fito yasa wayarsa a aljihu, kana ya dauki pasket din da bag din , yayima car din key, yasa key din a aljihunsa, direct ya nufo dakin dasuke. Turo kofar dakin yayi ya shigo a tsaye yasamu Anty Rukayya se safa da marwa takeyi a dakin, tashin hankalin dake kan fuskarta yaci uwar nada, tana nan kmr yadda ya barta dazu hijjabi na wuya kai babu kallabi, zaninta kuwa yana nan ga hannunta, kiris yake jira ya zube kasa warwas. Da kyar ta kamosa ta gyara, tana sauke Ajiyar zuciya, ga cikinta nata murdawa, tafiyarsa zuwa yanzu tayi zawo yafi sau biyar. "Yauwa ka dawo..." ta fada a firgice tana kallon Raslan. Shima ita yake kallo, ba tare da yayi maganaba, amma zuciyarsa fal tausanta, ya sakar mata kallo na kwantarda hankali, ya karasa ya ajiye basket Din da bag din a kan wata yar madaidaiciyar drower, ya tsaya bakin bed din ya zuba mata ido, na wasu yan dak'iku se ajiyar zuciya takeyi har lokacin, Kan nononta ya kalla yaga anty Rukayya ta shafa mata cream din da dr ta bada, kafin a kawo man kadanya din. Juyowa yayi ga Anty Rukayya wadda ke tsaye har lokacin se saqa takeyi da warwara. "mommyR zauna please,.." Ya fada da muryarsa me cikeda tausanta. Girgiza masa kai tayi cikeda d'imauta tace, "bazan iya zamaba Raslan,Wallahi ban iya zama... Annah na hanya sun kusan karasowa ita da daddy, yanzunnan ya kirani yake gayamin Sun sauka a airport din Kaduna , na jirgin daya daukosu daga abuja shida Annah, na gaya masa muna asibitin nan, lambar dakin da mukema na tura masa ta message....." Ta karashe mgnr kmr zararriya, se zare ido takeyi kamar yau ta warke daga makanta. Shi kanshi seda yaji gabanshi yayi mummunan faduwa a wannan karon, yariga dayasan Annah batada Sauki sam-sam, Amma ya dake, ya sauke Ajiyar zuciya, a natse ya fara Magana "Ki kwantar da hankalinki plea.." Tayi saurin dakatar dashi ta hanya cewa "nace maka Ta ina zan kwantar da hankalina....Wallahi na rasa yazanyi....Na rasa uwar ubana..." Ta fadi hakan tana kara zaman dirshen a kasa, dabas! nunuwanta suka kara sama da kasa, zuciyarta na beating da karfi da karfi..... Dai-dai aka turo kofar dakin Aka shigo baki daukeda Sallahma,... A matukar razane Anty Rukayya ta juyo ta kalli me shigowar, hk shima Raslan, DaddyM ne ya shigo sanyeda manyan kaya dinkin kaftani. Annah na biye dashi a baya tana sanyeda doguwar rigar Atamfa, hijjabine a jikinta, amma yayi gabas da yamma, da yar sandarta tanata tokarawa, idanta makale da glass dinta, se raba ido takeyi kamar Angon kare, kallo daya zaka mata ka gane tana cikin gagarumin, tashin hankali saboda daddyM ya sanarda ita KYAUTAR ALLAH na asibiti, tin a hanya takeya faman kuka, tana tsinewa Anty Rukayya da bata dauki wayartaba ta sanarda ita KYAUTAR ALLAH babu lafiaba, har tir ta rinkayi da ita. daddyM shiketa bata baki. jummai na biye dasu baya, da hand bag din Annah a Hannunta. Idon DaddyM ne ya sauka a kn Anty Rukayya dake zaune A kasa kai babu kallabi, kallo daya ya mata ya gane tana cikin mummunan tashin hankaki da dimauta. Annah kam Ai idonta be hango mata komiba, kawai ta kosa ta karasa bakin gadon data hango KYAUTAR ALLAH ta kosa ta ganta. "Allah sarki KYAUTAR, Wayyo, Allahna KYAUTAR, Danasan hakane daban tafi na barki A garinnanba, Wayyo Allah KYAUTAR, Allah de yasa ba abincin bera magauta, suka baki kikaciba ki mutu dan anga bannan...Kai Allah ka tsinewa uwarda ta haifa uwar kakar jikar uwar uban, uban rukayya Albarka, shegiya yar iska, tsinanniya kawai, Ashe haka zatayimin, matsiyaciyar yarinyarnan, sam taki daga wayata, tin shekaran jiya waccan nake kiranta, Amma taki dagawa, daso tayi sede inji labarin mutuwarku, yar iska, wadda Baza ayi tashin kiyama da itaba, tsinanyia yar gidan...." Gaza karasa Abinda zatace tayi, dai-dai idonta ya sauka a kan KYAUTAR ALLAH wadda ke kwance, tin daga kan kafarta dakeda bandeji Annah take kallo, infect de babu inda idonta ya fara sauka se a dai-dai saitin bandejin dake kafarta, "laha'ilaha ilallahu mahammadurrasulillahi salallahu alaihi wasallimun tasalimah! Qalu innalillahi wa'inna ilaihirraju'un!! Summah inna alaina bayana!! Summah inna Alaina bayanarh!! Subhanaka inni kuntu kumizzalumina! Li'ilafi kurashshin!!! Salamun ala ilyaseen! Salamun ala musa wa harun! Salallahu alaihi biha ashara....! Mezan gani haka ni A'eeh!" Annah ta hau raftako ayoyin Allah, hankli a matukar tashe, yayinda idanuwanta a kan kafarta kawai suka sauka, sam tama gaza kyafta idonta, kafar kawai take kallo wadda ta kumbura, dam ta daura hannunta a kirji. Raslan dake gefe ya zubo mata ido, haka Anty Rukayyama, yayinda cikinta ya juya mararta ta kulle ji tayi kawai zawo takeji. A guje ta tashi ta fada toilet, saura kadan ta sakesa, a zani,... DaddyM kam binta yy da ido, kawai seya karasa bakin gadon dan ganinma idonsa Abinda Annah keta jerowa Ayoyin Allah. Toufah! Nan shima idonsa ya ganar masa hadda inda Annahma bata ganiba, dawo da kwayar idonsa yayi kan Raslan, Kasa yayi da kansa yana sosa keya, DaddyM shi kansa seda yaji mummunar faduwar gaba. Annah ta gyara glass din dake idonta dan tabbatar da abinda take gani din gaskene, "tabbas gaskene!" Ta fada dai-dai tana dawo da dubanta kan fuskar KYAUTAR ALLAH sam Annah bata Ankare da yadda nononta ya kumbureba, fuskar kawai ta kalla, ta dawo da kwayar idonta kan kafar tata, ta riqe haba, baki sake. Ta juyo ta kallah DaddyM tace "kacemin ciwon tane ya tashi, kaji munafuki tantirin shege kawai, dan jar babbar bura uba kai! Dan durun uwarka cemin zakayi hatsari tayi da babban jirgin sama irin wanda muka hau yau! Meyasa waikai munafukine la'anannan Allah Musalle, karyarce ta yarinta har yanzu baka denataba, dan jar ubanka! Shege kai dan munafuki kawai! Waya sanima ko kaida matar taka kuka hada baki kuka kaita filin jirgin sama dayazo saukar angulu ya sauko a kanta, . Af! Wallahi zaka Aikata, dankai dinnan na sanka da shegenson matan tsiya, tinda gashinan mace dayama ta gagareka, seda ka kara ta biyu, to nagade ai duk gindi gindine shinede kakeci a can din ka dawo nan dinma ka sake ci... Kaide kayi Asara musalle, Tsakanina dakai se munkaiga madakat..." Be bari ta karasaba yace "Wallahi tallahi Annah kinde gani banama garin bansan mike faruwaba ...wallahi bansan komiba a kai.." Annah ta daka masa tsawa, "Kai! Da Allah Gafaracan! Tantiri mashahurin shege kawai, watsatstse, dan jar uba kai! Dan ubanka ni zaka rainawa Hankali! Rufemin baki tin ban hada bakinka da bangoba, dan ubanka da matarkace zakace bakasan komiba! Na tafi nabar muku amanar Allah kun hadu kun cinye kaida matarka bi izinillahi kuma Amanar Allah seta ciku...ina take! ita rakiyar!!" Anty rukayya da yanzu ta fito daga toilet taji Annah tace ina rakiyar nan ta karajin cikinta ya kara hautsinawa, taji wani zawon ya tarun mata, ga ciki. "Kagani ko? Wato ita rakiyarma gida ta koma abinta, tabarmin jika nan babu kowa saboda batasan darajar haihuwaba!" Annah ta fada cikin tsiwa da jaraba irin sosai dinnan. DaddyM dake kallon Anty Rukayya se yanzune yake kokarin gano dalilin tashin hankalin nata. "Annah, gatacanfa.." Cewar Jummai wadda ke tsaye itama bakin bed din, tana kallon yadda KYAUTAR ALLAH ta zama, ita tin shigowarta taga Anty Rukayya a zaune a kasa, hkma taga Raslan har gaidasa tayi Amma sam be Amsaba. Juyawa Annah