Sashe 4
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fineness.." Kissn dinsa tayi a gefen kumatu...yynda a tare suka saki murmushi... Annah tace "Oh kude baku gajiya da wannan yaren nikou me kukecewa oho...se kuyita cewa juna i lounido,..i lounido..." Dariya duk suka kwashe dashi, KYAUTAR ALLAH tace, "Annah baki iya fadaba ai.." Annah tace "Tou aide ba yarena bane..adade da KYAUTAR ALLAH na, marigayiyya tanada rai nima tana gayamin irin wannan kalmar da kuke cewa, ammani nama mnta ma"anarsa.." Raslan da KYAUTAR ALLAH suka kwasheda daria.. Raslan mikewa yy da KYAUTAR ALLAH a jikinsa. "My fineness muje inyi feeding dinki..." Dmn dabi'arsace inhar yna nan shike feeding dinta, wanka nema ya denayi mata ynzu saboda ta fara girma, harta fara kirgar dangi, Don nonuwa sun fito a kirjinta ba lefi. Amma ita kam KYAUTAR ALLAH, tnaso yayi mata wankan, don ita har ynzu ganinta takeyi, a karamar yarinya kmr yar 2yrs. Daman tini ma aikata suka tanadar mata komi suka ajiye a dining. Kai tsaye di ning din raslan ya nufa da ita, arish da kwai ya bata taci ta koshi, tnaci suna hira, har tadanci dayawa, domin ita bata cika ciba dayawa. Nan ya fara gabatar mata da uban dumbin tsarabar da yayi mata, aminu me gyaran flower shi ya rinka shigowa da kyn tsarabar Daga motar raslan din...murna kmr zata kashe KYAUTAR ALLAH, babu KYAUTAR datafi komi daukar hnklinta a tsarabar kmr teddy din daya siyo mata katuwa, fara sol da red a jikinta, yayinda ajikin red din aka rubuta i love you a jiki...tnada teddy sunkai guda Ashirin, a kan bed dinta, domin kuwa duk teddy ne suka cika gadonta taf...ganin wannan teddy din yasa duk taji tafi kaunarta a kn sauran teddy's dinnata. Cikeda murna da farin ciki ta rungume teddy din. Tna fadin. "Tnks alot Abbanarh..." Tsabar farin ciki kmr zuciyarta zata fito fili. Sauran tsarabar kayan makulashene da tande tande, da kyn amfaninta na yau da kullum irin kyn kwalliya e.t.c.raslan baya gajiya da hidimtawa KYAUTAR ALLAH, kullum in zezo seyazo mata da abubuwan burgewa wanda yasan ze burgeta. Da rana aka hada musu dinner sukaci byn sunyi sallarh azahar, Raslan yanada bukatar hutu, da kyar yasamu kyautar allah ta shafa masa lafia ya nufa dakin daya zama shine mallakinsa dan yayi wanka ya kwanta ya huta... Wow! Dakin ya hadu iya haduwa, yayinda komi na dakin ash and white ne, royal bed ne a dakin me mugun kyau da tsada, gaban mirrow dinsa kmr na mace, kyn shafane na alfarma, bawai na kananun kudi bane. Harda dan karamin falo, ga katoton plasma wanda ya kusan mamaye bango guda na dakin. Ga dining Area, me matukar kyau da tsaruwa, harda gun da aka tanada donyin sallah.a gaskia tsayawa fadar kyaun dakin bata lokacine komi yaji a dakin. Kou ina tsaf tsaf domin KYAUTAR ALLAH kullum cikin gyara dakin takeyi, dukda akwai ma'aikata har biyu masu gyaran gidan,amma sam KYAUTAR ALLAH bata taba yarda su gyara ma Abbannata daki, ita ke jigilar gyaran dakin kullum sau biyu a yini take gyara dakin... Kamshine ke tashi takou ina a dakin, yayinda komi tsaf tsaf kmr a tande dan kyau. Shakar kamshin dakin yy hadi da sanyin ac lumshe ido yayi, ya jingina bynshi da kofar dakin, yna sakin wani murmushi, a duk lokacin dayake cikin gidan se yajishi a farin ciki mara misaltuwa, tareda dumbin natsuwa. ..seda ya dauki mintuna goma a hk kna Direct ya fada bathroom dominyin wanka,zuciarsa fal tunanin KYAUTAR ALLAH dmn hknne sana'arhsa, A kullum. Seda ya dauki 1awa a bathroom yna wanka, kna ya fito daure da towel se qarami a hannunsa yna tsane sumar kansa. Se naga ya qara kyau yayinda sumar knshi ta kwanta luf. Direct drower ya bude, wow! Nan kallo ya koma sama, drower din gari gudace, cike take taf da kynshi na alfarma, kaya na nera na gugar nera, kayafa nake nufi fans ba tsummo karaba, kunsan akwai kaya na alfarma akwai kuma kaya tsummo kara. Riga da wando marasa nauyi irinna hutawa kalar blue ya dauko ya saka, sun amshi jikinshi, fadawa yy kn lallausae katifar gadonshi, ajiyar zuciya ya saki, a yayinda yakejin wani irin bukatuwa da mace, dominshi babban burinshi daya jishi a kn gado, tou ynada bukatar ace akwai mace a gefenshi, wadda zedan lallatsa, kou ince ya shashafarh. lumshe ido yy ynajin wani abu na yawo a brain dinshi, tinawa yayi da yau kusan sati biyu kenan rabonshi da mace, yayi yayi, da ihsan amma fir taki yarda wai ita batada lafia, tin yna binta har yayi fushi ya haqura... Dan guntun tsuki yayi, bakaramin haushi ihsan ke bashiba, gashi tayita masa kwalele, tnayin sexy dressing, donya gani ya rude ya gigice, amma ita kou a jikinta, indade tafi kwarewa gun sexy dressing dinne, inba nanba bata iya komiba, bama wani dadinta yakejiba, kawaide dan halaq dinka yafiye maka kwanciyar hnkline, kwata kwata bayada sha'awar zina, dukda ynada matukar sha'awa amma be taba kunsantar maceba inba ihsanba. Akwai wata yarinya sakatariyarsa ta compan dinsa na shinkafa, me suna hafsat ta nace masa, ammashi sam bata gabansa, itakam sonshi takeyi kmr zata kashe knta a knshi, kuma ta dauki Aniyar seya zama nata. Hannunshi ya luntsuma a cikin sumar knshi, ynadan yamutsa sumar knshi, yayin daya kamo lefenshi na kasa yana tsotso.. Ta wani bangaren kuwa hnklinshi a hargitse Yake,..yayin daya rufe idanuwanshi... Gazayin baccin yayi har zuwa karfe hudu ya tashi ya sake wanka na tsarki, domin zuwa lokacin abubuwa sun fita ta azzakarinsa,. alwala ya dauro ya dawo ya nufa gun da aka tanada don sallah. ya gabatarda sallarh la"asar din ya idar kenan yna jero addu'ur'insa na yau da kullum KYAUTAR ALLAH ta danno kai cikin dakin.. Sanye takeda doguwar rigar abaya kalar brown light, me matukar kyau anyi mata ado da wasu irin duwatsu masu mugun kyau, se walkiya sukeyi.. Abayar ta amshi jikinta, se kalarta ta kara kyau da sheki, yayindata yane knta da dankwalin abayar. Maida murfin Kofar dakin tayi ta rufe, a hnkli ta karaso ta zauna gefen gadonshi, ta zuba masa ido, yyindayaketa jero addu'ur'insa ga mahaliccinmu. kallo takeyi masa cikeda so da kaunarh. Byn ya kammala addu'ur'insa ya shafa ya miqe ya qaraso inda take fuskarshi daukeda murmushi. "Abbanarh kyimin adduarh?" KYAUTAR ALLAH ta tambayeshi idonta na knshi. Karasowa yy ya zauna kusa da ita, ta kwanto jikinsa. "Ai kullum sallahta biyar se nyi kiki adduarh my fineness.." Murmushi tayi tace, "Tnks alot sweet dad..da gaske daddy zakayi 1week a nan?" Murmushi yy yana shafar knta yace, ''Knasone inyi 1week? "Ai kasan inason kasancewa, dakai Akoda yaushe my dad.." Murmushi yy kalamanta na masa dadih a zuciyarsa..."Zanyi 1week amma da sharadi kn yarda?" Sauri tayi tace "Yeah na yarda amma ka gyamin sharadin inji..." "Se knyimin promise innayi 1 week zaki bini muje abuja.." Zaro ido tyo hadi da fadin. "Kai kai kai..ai matsalar Annah ce bazata yardaba..kumani ina tsoron anty ihsan.." Domin Raslan ya taba zuwa da ita, Ihsan ta rinka zaginta, raslan dayazo ya gani yayi mata ta tas. Abun ya farune tin kafin takai hk shine abun ya tsaya mata a rai har ynzu, . Raslan yace "Kai Bbyna bakya mantuwa.." KYAUTAR ALLAH tace, "Daddy bazan iya mantawaba,..wlhy daddy na tsani Anty ihsan.." Raslan yace "Banace kidena cewa kn tsani mutumba.." "Am sorry dad bazan karaba..."ta fada cikeda nadama. "Yau baza kije isilamiyya bane.." Zumbur ta miqe tana fadin "Au na mnta ma yau akwai isilamiyyah.." "Jeki shirya inzo in kaikai.." Cikeda murna ta matsa ta manna masa kiss a kumatu, tace "Yauwa daddynarh.." Ta juya ta fice a guje tabar dakin. Murmushi yy yabi bynta da kallo cikedaso da kaunarh. Kyn jikinshi ya cire yasa wasu kananan kya masu jahilin kyau, nan ya kara hadewa yayi kyau dashi kmr balarabe. Fitowa yy falon ynata zuba kamshi, ga walkiya ynayi kmr wani dawisu, hannunshi rikeda car key, se dyn hannun nashi rikeda wayarsa kirar I phone 13Pro,se karama kirar nokia baka, wadannan sune kanana a cikin wayoyin nasa. A zaune ya samu KYAUTAR ALLAH tna ganin fitowarshi ta mike zumbur .. sanye takeda kayan isilamiyya Kalar ash colour, hijjb ne dogo har kasa se wandonma ash, rigar jikinta farace, se dankwalin dake kanta farine shima. Uniform din ya amsa jikinta ainun, se fuskarta ta fito shar da ita, hannunta rikeda jakar isilamiyyar itama ash colour,. Annah tayi musu a dawo lafia, suka fito suka shiga motar Raslan yaja motar sukabar gidan. Direct Tamfatsetsiyar isilamiyyar suka nufa, me suna *Markazil sikafil islam safana* makarantar benece me matukar kyau, irinna yayan masu fada aji domin larabci akeyi zallah a makarantar, shiyasa bakin KYAUTAR ALLAH inta juya ta fara larabci kai kace bakar balarabiyace. Raslan na sauketa ta shige mkrntar shi kuma ya juya ya shiga gari, da niyar in an tashi ze dawo ya dauketa. KYAUTAR ALLAH na shiga hrbr mkrntar taci karo da qawarta fatima, itace qawarta duk duniyarnan fatima farace sol tanada matsakaicin kyau, fatima yar minister din katsinace, a kalla zatakai 14yrs ta girma KYAUTAR ALLAH da 2yrs. Jinin KYAUTAR ALLAH da fatima ya hadu sosai, tin rauda, suka hadu har ynzu, suna ziyarar gidajen junayensu, har zumuncin nasu yakai zuwa gun iyayensu, Fatima tasan raslan, yana mugun burgeta,harma takan fadawa KYAUTAR ALLAH, sede KYAUTAR ALLAH tyi murmushi kawai, don ita batamasan meye soyayyaba. Fatima na ganinta ta karaso cikeda murna. "Qawata yau knyi late.." KYAUTAR ALLAH murmushi tayi tace, "Abbanah ne yazo, ni bnmaso zuwaba, dande ya matsane..." Wani irin farin cikine ya lullube zuciyar fatima, tace, "Kice Wallahi yazo?.." KYAUTAR ALLAH tace, "wallahi, shinema ya kawoni, yace ze dawo ya daukeni zaki ganshima ai.." Farin cikine ya qara lullube zuciyarta yyndata kasa boyewa tace, "Tom..mu qarasa aji, malamin fiqihu, yazo, ynata tambayarki.." KYAUTAR ALLAH ta yamutsa fuska, tace, "Yana nemana in masa me?" Zunguri fatima takai mata tace, "Ai dole ya nemeki, tinda knsande duk ajinmu babu wanda ya kaiki kwakwalwa, hknne yasa duk malamin daya shigo seya tambayeki.." Turo baki KYAUTAR ALLAH tayi, tace, "Uhmmm, ke daga ina kika fito.." .fatima tace "Uhm na fitone ina jiranki nga bngnkiba gashi nabar wayata a gida.." KYAUTAR ALLAH ta watsa mata harara ta sigar wasa, tace, "Uhm kede qawa bakison zaman aji se anzo exams kiyita raba ido.." Fatima tace, "Najidin..." Daga hk suka dungumo zuwa