Sashe 15
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
hasale, zuciarta fall haushin raslan, dan ita a ganinta, duk shine silah. Raslan ya dafe kai rai a bace "hba Annah meyasa kk irin wannan wasanne..knsanfa ita yarinyace seta dauka kou gaskene.." Dakuwa Annah ta miqo masa kna tce, "Kaci kan kundun duduwar uwarka kaida wasan..dan kutmar ubanka, ni saarh wasar ubankace ballan tna kai dazanyi wasa daku.. Se tyi Aure ko taki ko taso, tin batafi karfinaba, kwara insan yadda zanyi, in nema mta mafita..Dan wannan in tafi hkn toufa ni nasan tamafi karfina..ni kaina bnso tyi Aure kwata kwata, ada Amma wannan Aurenne yafi mata Alheri..gaskia kwara in samu wana, muyi mgna.." Baki galala Raslan ya tsaya kallonta, gani ykeyi byn hawan jini dake damun Annah, tou Akwai kuma ciwon hauka,, "wannan jaririyarce za awa aure, dyake a garin gaba-gaba muke..." Cewar Raslan. "Eh Auren za a mata in kuma kai ka haifota seka hna..shege da fari kmr zabia, hanci sekace karas, ido sekace na dangin mayu...uhm kouda yake Ai inajin ka gaji maita ta fannin uwarka Amma.." Cikeda takaici raslan ya girgiza kai.. "A gunki na gaji maita...kajimin tsohuwa, gaskia ki gyara halinki, kada ki kashe yarinyarnan gaskia.." Yna mgnr ya juya yabar gun. Annah taci gba da mita. "Allah ya rabani da maita..jeka tambaya kaji bamu da maita bamu da mazinaci gaf a zuri'arhmu har zuwa tawa zuriarh..shege dan kan babbar bura uba..dan buta da murfi kawai..Aure kuma dole a mata," Cikin sauri ya isa bedroom dinta, A hnkli ya tura kofar ya shiga ya sameta kwance hannunta na kn kirjinta, tna hawaye. Krsowa yy ya zauna ya jawota jikinshi, ai kmr tna jira ta kara makalkalesa a jikinta. "Bbyna.." Ya kirata cikin sanyin murya. Cigaba tyida kukan ba tare data amsa masaba.. "Sweetheart..knaso ki kasheni ne?" Girgiza masa kai tyi.. "Meye na kukan kuma again?" Cikin kuka da muryarta me cike da shagwaba tace "daddy, kaga Annah kou wai aure zatayimin.." Raslan ya dan bubbuga bynta, yace "nop wasa takeyi..knji kou, aike small ce baki isa aureba.." "Daddy nifa, bazan iya aureba..infact bazan taba yin Aureba A rayuwata.." "Why my fineness.." "Saboda Ai innayi aure zamu rabo kou.." Raslan yace "dole...sbda time din kn zama matar wani.." Ajiar zucia ta sauke tace, "Ni daddy banason duk wani Abu ya kusanceni inhar ze zama silar rabuwata dakai.." "My bby Ai Aure ya zama dole..nima bakiga inada Aureba.." Nan ta qarajin haushi a rnta, sbda Raslan ya kira kalmar ynada Aure, seta tunada Ihsan, A dunia inda wanda ta tsana Tou Ihsan ce, kmr yadda itama Ihsan din ta tsaneta. "Daddy ni bazan taba Aureba sbda kai...kaima ka rabu da Anty Ihsan, se muyi zamanmu, dannasan saboda ita kake zuwa abuja.." Murmushi ne ya kwacewa Raslan yynda duk dimples dinsa suka lotsa. "Kuruci dangin hauka.." Ya fadi hkn yynda daria ta kwace masa. "Tashi muje kici abinci inyi feeding dinki kou mah baby.." Ya goyota kmr qaramar yarinya, a hkn suka sakko qasan, Raslan na bawa KYAUTAR ALLAH lbri tna kyakyatawa, kmr ba ita ke kukaba. Annah na zaune a falon, sukazo suka wuceta direct dining suka nufa. Kame baki Annah tyi cikeda takaici tahau tafa hannu tna salallami "oh ni a'ee...Aikou kina cikin whla ..." Annah ta fada a hasale. Raslan yace "Allah ya rabata da wahala.." KYAUTAR ALLAH tace, "wai Annah meyasa kikemin hkne? Kin dena sona ne?" Annah tayi carab tace, "Ban dena sonkiba, halinkine bnaso, daman ai tin tini..wannan hnya dakika biyo bame bullewa bace.." KYAUTAR ALLAH ta turo baki, yynda yatsunta ke bakinta tna tsotso. Raslan da knshi yy feeding dinta da tea first kadan tasha sbda cikinta dukya cunkushe. "Daddy banni hk amai nakeji.." Ta fadi hkn tna yatsina fuska, sbda yadda takeji, cikinta na yamutsawa. Raslan da cup ke hannunsa ya debo tea din a spoon yace, "kara 1 spoon pls..." "Ama..." Kafin ta karasa tini ta wankeshi da amai, kmr zata Amayarda hanjin cikinta.. Annah na ganin hkn ta taso jiki na rawa ta qaraso tna fadin, "sannu kngani kou..oh ni nashiga uku! Kngani zaki kashe knki kou..dmn yaza ayi abinci ya zauna a cikinki,,," Nan tyita Amai kmr zata Amayar da duk hanjin cikinta.. Ita ke Aman Amma Raslan har zuciarsa yakeji...ganin yadda taketa aman tna hawaye nan da nan yaji shima hawaye na taruwa a cikin kwayar idonshi.. Cikin hnzari yayi saurin myr da hawayen nashi wadanda tini suke qoqarin zubowa... Tna gma Aman ta fada jikinsa, tna hawayen whla nan da nan jikinta ya saki, zazzabi ya rufeta jikinta ya fara rawa...abunka da jikin yan hutu,badu saba whlaba. Matsowa Annah tyi jikinta na rawa yynda tini Annahr ta fara shasheqar kuka tna fyatar majina. Tna kai hannunta kn jikinta, taji rau rau, jikinta ya dauki zafi kmr wuta. "Innalillahi wa'inna ilaihirraju"un! Wayyo nashiga uku...tashi ka hanzarta A kaita asibiti...kou a kira doctor..sannu knji uwata..kngani zaki kashe knki..wlhy kna mutuwa nima mutuwa zanyi...ke kadai nke gni inji dadin rayuwata.." Cewar Annah tna fadi tna kuka. Raslan da duk jikinsa yy sanyi ya miqe da ita a hannunshi, Annah na biye dasu a baya, tnata hawaye tna fyace majina. direct ya nufa bedroom dinsa da ita, Annah na biye dasu A bya tna tokaro sandarta.. Direct bathroom suka afka , nan ya tsaftace mata jikinta, da ruwan sanyi, sbda zazzabin dake jikinta. Bb abinda take saukewa se ajiyar zucia, yynda jikinta keta rawar sanyi. "Am sorry my love, am so sorry dan Allah ki yafemin nasan nine sanadin saki a damuwa har hkn ya jawo kika kasa cin Abinci,.." Raslan ya fada cikin sanyin muryarsa me cikeda damuwa yake mgnr. Shi knshi besan ya isa sanyin muryaba, se inhar yna gaban KYAUTAR ALLAH. Hk y daukota kmr ya dauko jariria ya ajiyeta a kn gadonshi, ya lullubeta da bargo mara nauyi, idonta a rintse yayinda hannunta ke cikin bakinta tna tsotso. Annah na biye dasu tna mitar cewar duk Sanadin Raslan ne, gashinan ze kashe mata jikarta. Cikin hnzari ya koma bathroom din ya cire kyn jikinshi wanda ta bata da aman. Cikin hnzari ya tsaftace knsa, ya dawo Dakin ya bude drower ya dauki jallabia ash color yasaka, be tsaya bata lokaciba ya daukowa KYAUTAR ALLAH jallabia yasa mata, Annah na zaune a gefe tayi tagumi, Raslan yy mata rolling knta, da dann kwalin jallabiar, nan fuskarta ta fito fayau da ita har zuwa lokacin idonta a rufe suke, yatsunnan nan gado suna baki tna tsotso. Daukota yy kmr jaririyarsa itakam se kara lafewa takeyi a faffadan kirjinsa, tn qara tsotson yatsunta hnklinta a kwance, sede jikinta da duk ya canza mata. "Nace mka Kawai a kira doctor a waya..." Cewar Annah, dake biyeda Raslan, harma sun fito compound din gidan, Annah sanyeda hijjb, yynda hijjb din ya karkace, can ya kalli gabas da yammah. Ma aikatan gidan se kallonsu sukeyi, ganin yadda KYAUTAR ALLAH ke hannun Raslan hkn ya bayyana musu bb lafia. "Nop doctor ze bata time Annah, zuciata bazata iya dauriar jiransaba kwara in kaita hospital din ni zanfi sauri..." Cewar raslan dake mgna hnklinshi a matukar tashe. Da kanshi ya yayi driving car din domin kaita asibitin. Annah na zaune a mazaunin baya yayinda KYAUTAR ALLAH ke jikinta, time to time tna sauke Ajiar zucia saboda tsabar tsananin zazzabin dake kara lullubeta, Ada ya fara sauka Amma ynzu ya fara dawowa... Annah gaf hnklinta a tashe yake...Tou a hknma batakai kwatan kwacin Raslan ba, wanda driving din kawai yakeyi Amma sam hnklinshi be kn tukin da yakeyi yna kn KYAUTAR ALLAH, wadda itama zuwa ynzu, idonta na knshi kyar. Wani irin ynayi takeji game dashi, kuma a cikin lokaci kankani ta farajin wannan ynayin, tasande tnason ddynta, Amma ynzu son datake masa dabanne..shekarunta yy kadan ta iya fayyace wani irin so take masa. "Ina sonka daddy.." Ta fada a rnta, yynda takejin wani irin radadi me mugun azabtarda zucia, har can kasan ranta takejin wannan azabar son. "Ya rabbih!" Ta fada a bayyane. Tsaf raslan yajiyo abinda tace sbda hnklinshi a knta yake, dukda da snyin murya tyi mgnr Amma yaji, sbda ta zuciarsa yake jiyo mgnr bbyn tasa. "Fineness meya faru again...har ynzu knajin zazzabin sosaine.." Girgiza masa kai tyi... Hnkli a tashe yace, "tell me knji fineness, gayamin me kikeji a jikinki..dan Allah knajin sauki? Duk abinda kikeji nima inaji a zuciata.." Ya fada cikeda dmwa, yyn daya kejin wani abu na masa tuqiqi inside. Ganin yadda dukya rude yasata daga masa kai kawai , sbda ya samu kwanciar hnkli, Amma ina sam kwanciar hnklin ya kasa ziyaryarsa. "Fineness, sannu knji..knga rashin cin abincinki Abinda ya haifarmin kou.." "Ai duk kaine sila..Kuma kasani, saboda ai tin tini nake zaunar dakai ina sanar dakai cewa, yarinyarnanfa, batacin Abinci inhar bakanan, tinda ka koma abuja shikenan yarinyarnan tadenacin Abince, inhar kaga taci Abinci tou kazone..kwanaki da bakanan, da tyi ciwo gwajin farko Aka tabbatarmin da tnada gyambon ciki..kuma na gya mka..yarinta tasawa knta jarabar so da shakuwa.." Cewar Annah dake mgnr cikin dmwa. Shiru raslan yy ya girgiza kai "ita Annah da Anyi mgna se tace silanane ..." Ya fada A ranshi. A hk suka isa wani irin dankareren prvt hospital me mugun kyau, tin bakin get dinsa Abun kallone, A gaskia asibitin ya tsaru iya tsaruwa, kou ina securitys ne sbda asibitin bna kana nan mutane bane. Yna packing ya fito, ya daukota, nan da nan nurses suka karaso da gadon daukar marasa lafia, sukace yasata a kai, Amma yaki yarda da hkn..nurses din kouwaccensu kallonshi kawai sukeyi kmr zasu lasheshi, ..dukda ba wannan ne first time zuwsnsu Asibitinba domin a asibitin sukeda files..ganin yadda suke kallonshi se ybawa, KYAUTAR ALLAH haushi..for the first time data farajin haushi sosai A kn ana kallon daddyn nata, tnajin hkn tin tini, Amma bata bambamce ya takejiba a da din,. Daya daga cikin nurses din wadda itace tafi zubawa Raslan ido tace, "Wow very handsome guy..wow! Wow!!" Yynda suna gaba Amma suna waiwayonsa. Dyar tace "Dan safana family ne,Kngansu hk suke da kyau ga kudi..Ammafa duk wannan guy din ya fisu kyau.." Nurse noor ta waniyi far da ido hadi da kara juyowa tana satar kallon Raslan, nan ta fara qoqarin cin tunyube... Wani irin bakin cikine ya kara kashe KYAUTAR ALLAH jin yadda yarinyar keta wow! Wow!! Sekace motar Ambulance. Wani irin mugun kallo