← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 164

Sashe 60

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

Adduarh yasamu sassauci.." Cewar Anty rukayyah da tin a wayarsu ta dazu ta fahimci sha'awace ke dmnsa.. "Tou...Nide Anty hnklina be kwance da USA dinnan dayaj.." Dktrda ita mommy rukayyah tayi tace "Karki qara cewa komi knji yarinyar kirki, mijinkine shi a ynzu adduarhki gareshi zatayi saurin Amsuwa Kiyi masa adduarh kawai Allah ya tsaresa knji kou..." "Tom ..mommy Amma ai babu Aure tsakaninmu meyasa Akayi mana Shifa daddyna ne.." "Ah'ah tsaf Akwai Aure a tsakaninku mamana, kedashi yanwa da yan knwa ne..mijinkine na sunnarh duk me zakiyi masa ladane knji kou..mgnrki garesa me ddh ladane, adduarhki garesa ladane, komi zeyi dake ladane,.." Murmushi tayi cikin jin ddh tace "tom Anty ngde...'Annah ta kirani wai yau nyi 4 days saura 3 days nikam bazan koma ynzuba dukda ina kewar Annah, inajin dadin zama dake mommyna, i love you..'' Murmushi Anty rukayyah tayi tace "i love you more babyn Raslan.." nan da nan Se farin ciki ya kasheta... Kimanin kwanaki Uku yy yna cikin azabarnan sam bema fita,kullum bura a miqe aiko bb halin fita, gashi kullum bb sassauci se yajima kara jangwalowa knsa sha'awar yayi, dayayi romancing da Angela, yayi dana sani yafi a kirga.. But a ynzu yke krajin yanada buqatar gindi, a gaskia yadda yake a matsennan duk gindin daya shiga ya tabbatr ze bata whla ta inna naha, ya rasa ina zesa knsa yaji dadin rayuwarsa hatta tablets dinsa koyasha basa masa wani Amfani inma sunyi na wasu yan Awanni ne sun dena..ga kewar bbynsa da ummihnsa da daddynsa na damunsa, zuwa ynzu ya kira daddynsa yy masa byanin dalilin dayasa yabar kasar daddy ya tambayeshi ynason Auren yace ynaso...besanma sanda ya fadi hknba, murmushi kawai daddy yy sam be snrda ummih cewar sunyi wayarba. Sbda halin dayake ciki yasa basa wani yawan yin waya sosai da small bbynsa, inma sunyi basa dogon hira nan da nan sunyi Mgna sunyi sallama.. Yau satinta dya a garin kaduna a gidan Mommynta Rukayya,hatta kofar waje bata fita, sede Anty rukayya ke fita taje market tayo musu siyayya ta dawo, ko tace zataje se anty rukayya tace "Ah'ah ita matar Aurece.." Hknan dole take hkra.. 8:30am Fitowa tayi daga bathroom, ta dora towel har zuwa kirjinta, kugunta ya qara cika sosai, skin dinta se wani shining yakeyi yna glowing, kmr yaran turawa, har wani haske tadanyi, tayi fresh ajebota abinta. Sumarta data jiqe ta kwanto zuwa saman bayanta krsowa tayi gaban mirrow ta cire towel din jikinta ta Ajiye a gefen dressing mirrow din, ta zubawa knta ido a gaban madubin, ynda skin dinya yy kyau, yna bata mamaki ga laushi ya qara se wani tsantsi jikinta keyi hkma fuskarta dmn bb kuraje ga kam tnayi tako ina, gabaki dynta sewani shining takeyi ita da knta tana shawar knta, sannan ta yaba da sabulan da take Amfani dashi. Kirjinta ta zubawa ido taga sun cicciko sun qara tsayawa,dmn a tsaye suke kan nipple dinta ya qara girma.. Jujjuyawa ta shigayi tna kallon hips dinta, daya kara girma, gwanin bn sha'awa. "Ikon Allah.." Ta fada a rnta, ta jima tna kallon jikinta kna ta dauko towel din ta daura, zaunawa tyi kn stoll dij mirrow kna ta fara shafa cream dinta ta feshe jikinta da humrar da mommynta ta saya mata a gun Anty saadatu sosai takejin dadin humrar. Hand dryer ta kunna ta busar da sumanta kana ta shafa hair cream dinta sumarta se wani wal wal takeyi..tana daure sumarta Anty rukayya tashigo hannunta riqeda cup da wata yar kwalba. Krsowa tayi ta zauna zauna gefen bed ta zubawa KYAUTAR ALLAH ido cikeda ban sha'awa "masha Allahu,komi yayi yadda akeso.." Ta fadi hkn A rnta. "Mommy na.." KYAUTAR ALLAH ta juyo ta zuba mata ido byn ta gma kama kan da pink din ribbon. "Na'am my doter ga kununki kisha.." "Tom..." Tace hadi da tasowa ta dawo kn gadon ta zauna ta Amshi kunun dake glass cup yji madara, sosai, ta kafa kai ta farasha, seda ta shanye tas kna ta miqa mata cup din, tana lashe baki, tnajin dadinsa sosa,amsar cup din tayi jna ta miqo mata kwalbar dake hannunta ta amsa tna juyashi a hannunta, tna nemn qarin bayani.. "Shafawa zaki rinkaqayi a kn breast dinki...ina brezia din dana siyo miki.." "Suna nan..nide Anty bnson Abunnan gaskia.." Cewar KYAUTAR ALLAH. "Wani Abu.." Anty Rukayya ta tambayeta "Brezia.." Ta bta Amsa a kunyace Yar daria tayi kna tace "Meyasa.." . "Kunya nakeji.." Daria anty rukayya tyi tace "Allah ya shiryaminke wai kunya..ki rinka sawa da daddareto seki shafa wannan man dana baki kullumfa in zaki kwanta.." "Tom..mgnin meye ykeyi.." Anty rukayya tace "mgnin miyagu mna.." KYAUTAR ALLAH tyi jim ..duk magungunan datake bata ce mata tayi wai na miyagune. Jim tyi tana tunanin meyema miyagu "Anty wai su wayesu miyagun.." Ta tambaya cikin rashin fahimta. "Muggai mna.." Ta kara sata a duhu "A ina suke muggan?" "Ba aganinsu, sede a nemi tsari dasu.." Anty rukayya ta bata Amsa hadi da miqewa da cup din a hannunta tace "bari inje gun daddy...kiyi adduarh ki kwanta kunyi waya da raslan?" "Eh munyi dazu.." "Okay..tom ki kwanta mu kwana lafia...." "tom Allah yasa.." Cewar KYAUTAR ALLAH databita da ido sanye takeda kyn bacci masu kyau sun Amshi jikinta sosai. "Ameen..." Ta juya zata fice daga dakin KYAUTAR ALLAH ta kirawo sunanta .. "mommy narh!'' Juyowa tayi ta zuba mata ido tace "Na'am.." "Inaso in tambayeki wani Abu.." Cewar KYAUTAR ALLAH. Dawowa anty rukayya tayi ta zauna kn stool tana facing dinta tace "Tom inajinki babyn Raslan.." Rufe fuska KYAUTAR ALLAH tayi tace "inajin kunyar tambayarki Mommy..." Daria tayi tace "Kunyar karya ko...in knji kunyata wazaki tambaya byn ni, sede ko Annah.." Rufe fuska tayi da hannayenta tna yar daria..."bazan iya tambayar Annah ba Ai..." Manage. KYAUTAR ALLAH... *PAID BOOK..500 NAIRA ONLY.. 08136349646..* *masu kirana sunacewa bnyi posting ba, am sorry bna posting rnr friday dmn already...ngde da kulawarku fans* *Dedicated to my besty forever and ever darlin Hauwa'u saudia mmn little, ina rokon Allah ya rabakida bakin cikin dunia dana lahira gabaki daya...* *YAH ASSAMADU!* Yar daria tayi tace "maza ina jinki..yi tambayarki sauri nke inje dakin mijina, shap shap pls.." Kara rufe fuskarta tayi kna tace "daman Wani Abune Ke zuba a gabana,.." Murmushi Anty rukayya tayi ta gane mgni ne ke Aiki tace "Okay,Ai hk Akeso.." "Sosaifa yake zuba Anty,kode wani ciwonne kawai a kaini asibiti.." Cewar KYAUTAR ALLAH "Ah'ah bakomi Babyn Raslan, Ai ba ason gaban mace babu ruwa, inde ruwan bana infection bane, ko yna warine.." Girgiza mata kai tayi alamar ah'ah, "kamshima yakeyi.." "Okay Alhamdulillahi, lafia ce kikedashi.." Cewar Anty Rukayyah Jim KYAUTAR ALLAH tyi tace "Amma ai da baya zuba sosai.." "Okay Daman yna zuba ne?" Anty rukayya ta tambayeta "Eh Kadan-kadan..se ynzu ya qara yawa.." "Okay bkm lafia kk dashi sosai.." Tayi mgnr tna miqewa, "ki kwantrda hnklinki knji lafia ne ba cutaba..." "Tom mommyna..sweet dreams ki gaida daddyM.." "Zeji..gobema ya kmata kije gidan govenati ki gaida yayata intaji knxo nan bakijeba ze zama abun kananun mgna, seki tambaya Mijinki inkunyi waya.." "Waye mijina.." Dakuwa Anty rukayya tayi mata tace "Bansaniba.." Daria KYAUTAR ALLAH tayi tace "Allah Anty ni bna daukarshi mijina kawai daddynane.." "Aiko tin wurima ki dauka mijinkine ba daddynkiba.." Cewar Anty rukayya dake mgna tana tafia "Tom mommy.." Shine Abinda tace, krsa ficewa tayi taja mata kofar komawa tayi ta kwanta bisa gadon zuciarta fal tunaninsa da kaunarsa.. Tashi tayi ta shafa man da Anty ta bata tasa breziar aiko tadan matseta, ajiye kwalbar tayi kn dressing mirrow kna ta koma ta kwanta still tna tunanin daddynta da kewarsa,,Hannu ta daga sama, idanuwanta na kallon saman dakin tace "Ya Allah ka dawomin da daddyna lafia,in gnshi inji dadih,Ameen.." Ta shafa a fuskarta.. Washe garin ta tambayesa zataje gidan govenati yace Adawo lafia.. dreva ya kaita gidan govenati canta wuni, se yamnaci ta dawo, da tsaraba dayawa.. Packing tayi a harabar gidan ta fito itada fatima, ..a jere suka nufo falon.. "Fatima wlhy kunya nkeji..sbda Abinda farhan ya aikata, shiya hnani zuwa gidannan dukda inasom zuwa..Yaronnan ya gamada rayuwata gaf cikin frnds gulmata Akeyi.." Cear mommy da har sun kawo bakin kofar falon taja ta tsaya, zucia bb ddh take fadawa Fatima hkn. Fatima ta dafata tace "haba mommy, kada ki damu rayuwace komi ynasa lokaci, sannan kowa da ynayin qaddararsa, wlhy ni kaina Abinda ya hnani zuwa gidan kenan dukda nasamu labarin rashin lafiyar Rukayya,...in muka biyewa kunya bazamu fito ko compound din gidaba, tinda bb wanda be saniba a gidanmu, mommy mgnr dunia bata boyuwa..sannan ba kanmu farauba ba knmu qarauba..kawai mushiga.."ta kama hannun uwar tata suka danna kai cikin falon, bakinsu daukeda Sallahma.. Zaune take kn lallausar carpet dinta ta gishin gide kan tuntu idanuwanta na kn t.v Amma hnklinta na kn tunanin KYAUTAR ALLAH ynzu suka gama waya Tace ta dawo Amma tace ita ba ynzuba se nan da 4days, ba yadda Annah zatayi dole ta haqura sbda hnklinta ya kwanta da inda taken. Amsa sallamar tasu tayi hadi da tashi zaune, ta zuba musu ido, kn hajiya zilai na qasa suka qaraso...Annah na ganinsu ta tabe baki tna gyara glashin idonta tace "Wa nke gani kmr hajiya zilai.." Qarasowa sukayi suka zauna a kasan carpet din a kunyace hajiya zilai tace "Eh nice Annah,...ina wuninku.." Ba taredata Amsaba tace "Oh daman talaka na ganinku a garin nan, uhm ai bnsha ire irenmu na ganinkuba.., hmm ni naga ainihin su wayeku, Ashe knsan danki kasurgumin mazinacine, Amma shine kikazo kinata kanalnayeni a kn in baku jikata yaje ya jajibo ciwo yasaka mat ..to ta Allah ba takuba, li'ilafi quraishin, aniyarku da mugun Abunku ya koma gareku.." Sosai Hajiya zilai taji zafin kalaman Annah amma tasan dantane yaja mata hkn, Ance dan kuka mejawa uwatai jifa.. Ita knta fatima btaji dadin klaman Annahba Amma tasan sun cancanci hkn harma fiyeda hkn.. "Ina wuni Annah.." Cewar fatima data gaidata sam jikinta babu gwabi. Kare mata kallo Annah tayi kna tace "Wai daman kece? Koba fatima bace ?" "Nice Annah.."ta fadi hkn jiki bb laka. Tabe baki Annah tayi tace "Lallai ba shakka, abu yy kyau..ashe kema munafukace ta gid'i bnsaniba, ada kullum kna gidannan, Amma ynzu dif kk dauke kafarki Anya kuwa? Jikata har ciwo tayi kmr zata mutu, Kuma na
Chapter 60 · 0% Book details