Sashe 38
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
sbda Ummih wuni tke tna gyaran side dinnasama baki daya. Da sallahma raslan shifo falin, seds suka Amsa kna ya krso ya zauna a kan carpet din da yake iya round din falon. sanyin ac da daddadan kamshin turaren falon ke dokar hancinsa, se ykejin wani kwanciar hnkli.. , ji ykeyi kmr kamshin falon Nashima dabanne, dan wani irin shu'umin kamshi falon yke fitarwa. Gaida iyayen nasa yy cikin ladabi, suka Amsa cikeda kulawa da kaunah. "Young Alhaji yaya jikin naka?" Daddy ya tambayeshi cikeda kulawa. "Alhamdulillahi dad.. Ka dawo lafia?" "Lafia lau Alhajin Allah..wannan shekarar bazakaje umra bne? Dannaga azumi na matsowa, saura watanni hudu kou...." Raslan yace "Eh..Dade na fara tunanin bazan jeba..tinda mu munje yafi A kirga shine this year nayi tunanin zan biyawa mutum goma hk suje suma sesu roqa mna uban gijinmu.." .daddy Ya jinjina kai cikeda yabawa da hnklin dannasa yace "Eh tou kuma kyi tunani me kyau..Allah yasawa dukia albarka.." "Ameen daddynarh.." Ummih ma ta Amsada Ameen a zuciarta.. "Ya mgnr zakkafa..anade fitarwa yadda Allah yace kou?" "Eh daddy ina fitarwa..bn taba fashin fitarwaba.. Da kai nke fitar da mutum dya A cikin ma'aikatana, nke bashi.." "Masha Allahu..tou mgnr temakofa, kmr yadda Allah ya umarcemu damu temaki na qasa damu. " "Shima muna qoqartawa sauran mun barwa uban gijinmu, muna rokonsa ya gyara mna da gyaransa.." "Ameen ya rabbih..ka kyauta my son ina alfahari dakai, sbda bn taba kamaka da wani abu na fatsikanciba , still iname kra baka shawara ka rike darajar da Allah yy mka, kada ka yawaita sabon Allah sbda yawan sabon Allah yana ragewa fuskarka Annurin musulunci..ka lura da kyau masu sabawa Allah sam basuda daraja a cikin mutane, Sannan karshensu bayayin kyau..ka kiyaye Allah se shima ya kiyayeka.. Ka guji rayuwarka sbda gawarka tayi kyau da Annuri yynda mala'ikun rhma zasuyi lale marhaban dakai..sannan ka yawaita istigfari da hailalah da salatin shugabanmu annabi muhammadu sallallahu alaiyi wasallam" Suma suka amshe da (s,a,w) Daddy yaci gba da mgna" Allah yasa mu dace, Kuma Allah yy mna tsari da wutar" Duk suka amsa da "Ameen..." Kna daddy ya sauya akalar mgnr, "Ashe kai bbynka ta girma,.." Jin zasuyi mgna yasa ummih miqewa dan barin falon domin ita sam, ba mace bace me bin kwakwafi a kn mijinta da danginsa, sam batamason jin komi gami da dangin nasa, shiyasa dyace mata zeje katsina sam bata tambayesa mezejeyiba, sede tyi masa fatan dawowa lafia, daya dawoma bta tambayesaba..hkma dayace zeje kd suyi meeting shida yan uwansa sam bata damu dase tasan meeting din a kn me bne.. sabanin wasu matan dase sunbi kwakkwafi, a kn lamuran mazansu. Harda wannan halin nata yke kara mata kima a idon daddy. Cikeda rashin fahimta Raslan yace "bbyna kuma..meya sameta.." Daddy da hnklinshi ke kn ummih datake shirin shigewa bedroom dinsa ya dktr da ita ta hnyar mgna "ina zakije?" Juyowa ummih tyi kna tace "Zan shiga cikine nga zakuyi mgna.." "Bkm ki dawo ayi mgnr dake mna Ai harkar qaruwace, sannan duk mgnr family ne.." Cewar daddy. Badan tasoba ta dawo ta zauna Amma seta karkata hnklinta zuwa kn chart datakeyi a wayarta. Raslan kam an barshi a duhu, dukya kagara yaji koumi daddy ke nufi da bbynsa ta girma, shi gashi bby dya gareshi dmn dayawane dase yasha kou watace..Amma ynzu kou a gigin bacci aka tashesa aka tambayesa waye bbynsa Ai yasan bata wuce KYAUTAR ALLAH. "Eh mna..Aure za ayi mata.." Wani irin mummunnan bugu zuciarsa tayi, a razane ya dago ya kalli daddynnasa ya girgiza kai kmr tababbe, ya fara mgna "wai daddy A kn wa kke mgna?" "Rukayyah...Aure zatayi har yaronma yazo mun gaisa.." Daddy ya bashi mgnr a bayyane. Wani irin mummunan tashin hnkline ya ziyarcesa, ya rasa dalilin dayasa ya shiga tashin hnklin..labbansane sukahau kakkarwa, ynaso yy mgna Amma sam labbansa sunki buduwa, gani ykeyi kmr a mafarki yake.... Ummih kam jin mgnr tasu yasa dole sedata tsagaita da chart din datakeyi, gabaki dyama ta kashe datan ta ajiye wayar can gefe dya tna kallon reaction din dannata, danta tabbtrda zarginta. Shiknshi daddy ya shiga dimauta, ganin ynayin da dannasa ya shiga,,tabbas ya hngo wani boyeyyen Abu a cikin kwayar idonsa.. "Daddy...wani irin.. mgna kakeyi..?" Raslan ya tambaya daddynsa murya na rawa. Nan daddy ya fara koro masa bayami tin daga farko har zuwa karshe, da tattaunawar dasukayi a kd be boye masa komiba.. Cikeda kid'ima da dimauta Raslan ya dago ya kalli daddy dan tabbatr da mgnr dayake gya masa gaskiace.. Shifa totally ma jinsa ykeyi kmr yna mafarkine..runtse idonsa yy ya kara budewa cikeda mamaki yace "Daddy gaskia bnsan da mgnr nanba..sannan yarinyar nawa take daza ayi mata Aure? Wannanfa duk shirin Annah ne, Sannan ai cutarta za ayi..sbda a yadda kyimin bayani ba ita ta kawoshiba, inada tabbacinma batasan da mgnrba.gaskia bn Amince da mgnrba..kawai ku kira iyayen yaron ku gya musu ba ynzu zamu mta Aureba..." Duk binsa sukayi da ido yynda ta inda yke shiga batanan yke fitaba.."Astagfurillahi!" Ummih ta fada A rnta,zucia cikeda tsoro da fargaban wasu abubuwa datake hangowa a idanuwan Raslan, Ashe kwara data zauna taji Abinda ke faruwa, da bta zaunaba data cuci knta... Daddy ya shiga babban thinking tabbas Akwai *Boyeyyen, Al'amari. "Wlhy daddy babu wanda ya isa yyma yarinyarnan, Aure inde ina raye.." Raslan yaci gbada mgnr dabemasan me yke cewaba sbda idanuwansa sun rufe. Daddy yace "Calm down son..wannanfa umarnin Annah ne kou muma bamu isa muja da mgnrtaba, kasande Annah kasan wacece ita.." Carab Raslan ya fara matsifa yynda idanuwansa suka rufe, "Saboda Annah se A cuci yarinya marainia..itafa ynzu Annah brain dinta ya juye, sam batada wani hnkli...."raslan ya fada direct. Daddy yace "dan ubanka uwar tawace batada hnkli...kaci gidanku!" Daddy yy masa dakuwa. Ummih ta sauke ajiar zucia idonta nakn danta.. "Gaskia daddy mgnr Gaskia, ni ba ynzu zan mta Aureba.." Cewar Raslan Daddy yace "dyake kaine ubanta kou..tou kou ubanta be isa ya bijirewa umarnin Annah ba ballan tna kai...mu kanmu munyi hkri, kuma kaima inaso kyi hkri dan Allah kaji kakana..Ka amshi bakin nan insunzo hannu biyu biyu pls..tinda ragamar komi mun danka mkane..kada ka kuskura inji mgna mara dadih daga bakinka a kn Aurennan, inba hkba nida kaina zan bta mka rai.." "Daddy ynzu kna nufin inyi shiru inaji ina gani A cuta yarinyarnan..dubafa kga shekarunta,tyi qarama dayawa..infect ma batasan inda ke mata ciwoba.." Daddy yace "Auren daza A mata shine cuta kakana...Ba cuta bne mutumcintane Akeso a kare mata, duba da yadda duniar ta lalace...Dan Allah kakana, kabi mgnr nan da Allah yasa Alheri bnason nji something bad daga gareka pls.." Jinjina kai kawai Raslan yayi kna yace "tou daddy Allah yasa Alheri.."ya fadi hknne badan ranshi yasoba. Ummih de idonta na kn dan nata, ynayin yadda taga duk yabi yasa knsa A damuwa setabi ta damu sosai da sosai. "Shikenan Allah yy mka Albarka kakama..tashi ka tafi abinka..gobe zakaje katsinan kou?" Daga masa kai kawai Raslan yy kna ya miqe a hnkli yynda yakejin Kafafuwansa na masa nauyi, kanshi km kmr an daukl dala da goron dutse Ansa, dajan kafa ya fara qoqarin ficewa a falon "Ya Assamadu!" Ya ambato sunan Allah yynda idanuwansa suka rufe kou gani bayayi...tafe yke yna hada hanya harya krsa ficewa daga falon.. Ajiar zucia ummih ta sauke a fili tace "Allah ka rabamu da mummunar qaddara.." Da alamar tamfaya a fuskar daddy yace "Mummunar kaddara kmr yaya?" Ummih tace "Mummunar qaddara mna Nurul Aini,.." "Shine nce kmrya.." Ajiyar zucia ta sakeyi kna tace "Kace Ameen kawai.." "Tou Ameen.." Daddy ya fadi hkn cikin rashin fahimtar inda mgnrta ta dosa. wannan shi ake kira da Tashin hnkli wanda ba Asa mka rana,.. rnr Raslan kwana yy be rintsaba se juyi kawai ykeyi yynda zuciarsa ke cikeda kunci da tashin hnkli.. juyi kawai yakeyi A kn faffadan gadonshi daya gaji da kyau, idanuwanshi a lumshe, Kai kacema bacci yakeyi Ammafa shi kadai yasan a wani hali yake ciki. "Meyasa zan shiga dmwa dan za ayi mata Aure.." Wani bngare na zuciarsa ke jefo masa wannan tambayar. Jim yy yana nazarin tmbyr da zuciar tasa ke masa.. Dayan bngaren zuciar tasa ta bawa dyn Amsa da cewa "Saboda yarinyace shiyasa.." Hk kawai yji ya gaskata Amsar da dayan bangaren zuciar tasa ta bawa dayar.. Ajiar zucia ya sauke me mugun azabar tsia,... Se maimaita Aure kawai ykeyi A ranshi, hk ya kwaba be rintsaba,... Washe gari ya kara ramewa fiyeda ada, danma namijin gaskeneshi ya bala'in iya daurewa abu, in kga Abinda ya nuna a tattare dashi tou tabbas Abunan me girmane a gareshi.. Shiryawa yy cikin kananan kya dayake ynada kaya sosai a gidan Ummih, side gareshi na musamman a gidan... Black jeans and White t-sheet yasaka yayi kyau iya kyau, kayan sun Amshi jikinsa Ainun, hatta sumar knsa be gyaraba sbda sam hnklinsa ba a kwance ykeba. Dukda hk yy kyau sosai, feshe jikinsa yy da mahaukacin perfume dinsa me jahilin kamshi. Watch dinsa ya dora a tsintsiyar Hannunsa, budadden takalmi yasa fari sol dashi. Fitowa yayi falon yna zuba kamshi. Anty sadia dake zaune A falon ta zubo masa ido hadi da sakar masa murmushi "Young Alhaji,kaga yadda ka hadu kuwa..Anya kuwa bazaka samo min sirikaba yau.." Murmushi yy wanda daka gnshi kasan na yakene,kna yace. "Good morning small mom.." "Mornin big son..jia bkaci Abincin dareba, gashi yau har kyi rama.." Murmushi kawai ya sakar mata.. Itama murmushi ta mayar masa, kna tace "Ina zakane around 7:10am sekace me shirin barin qasa.." Tura hannunsa yy cikin sumar knsa yace "Inaso nje gidane, Na dauki abubuwana insha Allahu zanje katsina ne.." Ya bata Amsa hadi da qarasowa ya zauna kn kujerar 2sttr ji ykeyi jikinsa yna masa wani irin mugun nauyi. "Okay .Allah ya tsareminkai.." ya amsa da "ameen..." .dan jim tyi tna nazarinsa, lokaci knkani ta gano wani Abu na damunsa. "meke damunkane my son, ka kara ramafa daga jia zuwa yau..sannan jia bkaci abincin dareba meyasa.." Ta kra maimaita masa tambayar cikeda damuwa dai-dai ummih ta danno kai cikin falon taji duk Abinda Anty sadia ke cewa. "Tinda yaji lbrin qanwar uwarsa zatayi Aure shine dukya rasa natsuwarsa.." Cewar Ummih dake qoqarin qaradowa ta zauna kusa da Raslan din. Anty sadia tace "Qanwar uwarsa wa kenan?" Tayi tmbayar cikeda rashin fahimta. "Ynada