Sashe 118
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
ganinn abinda Annah keta nunawa ummih setaji kunyama ta rufeta ruf, kunyar bata kara rufetaba seda taga Annah ta bude ma UMMIH kasanta ta nuna mata inda Aka mata dinkin, harda kara bude mata kafar tayi, ummih kuwa bata da yadda tayi ta leqa ta gani, seda ta rintse idonta, saboda barnar tayi yawa, tin a kan nonuwan KYAUTAR ALLAH ta gane cewar aika aika Raslan yayi. "Kingani kou?" Annah ta tambayeta hadi da zuba mata idanuwanta na rashin mutumci. Ummih tayi jim kana ta daga mata kai kawai, wani tukuqin bakin ciki na tasowa daga kasan zuciyarta. " Kingani da kyau kou..." UMMIH ta daga mata kai kawai, tare da sauke ajiyar zuciya me cike da bacin ran Raslan. Annah ta karkace gefe guda tsabar matsifar dake cinta kana ta fara magana "Inaso in tambayeki wani abu, waini shin wannan yaron dashi kikazone ko a nan kika haifeshi, gaskia ina tantama a kan lamarin nan, saboda dan iska kika haifa min a matsayin jika, ni kuma duk zuri'arh ta babu dan iska, shiyasa nafi tunanin, inma badashi kikazoba to wani kika bawa jikin naki yasa miki cikinsa, saboda Aci gado kou?" A zarane ummih ta dago ta kalli Annah, rai a matukar zafafe, Bakaramin zafin maganar Annarh ummih tajiba ga zuciyarta, amma tasan duk Raslan ne yaja mata, dan haka ta shanye kawai ta maida dubanta ga Raslan, carab suka hada ido yayi hanzarin dauke idonsa a cikin nata, saboda mugun kallon data jefeshi dashi sam baze jureba, mahaifiya ta wuce wasa. Ihsan dake zaune ta tashi tsaye, saboda tabbatrda Abinda Annah ke fadi gaskia ne, saboda tama fara ji dishi-dishi, idanuwanta kuwa neman makancewa sukeyi. kara zubawa KYAUTAR ALLAH ido tayi jikinta na kakkarwa, saboda tana gani Annah ta budema ummih har kasan KYAUTAR ALLAH tagani wato mijinta yaci wata mace a doron duniya da ranta bayan ita. "Kutmar uban nan!" Ta fada a bayyane. Annah ta dago jin Anyi zagi tabi inda taji zagin da ido ihsan ta gani tsaye rai a harzuqe. "Wacce yar tsinanniyar ce Tayi zagi a dakin nan!!!" Annah ta tambaya cikin daga murya. Ba wani bata lokaci anty sadia dake zaune tanajin komi se murmushi takeyi jin Raslan yaci gindin KYAUTAR ALLAH, taji dadih ta wani fannin, ta wani fannin kuma taji tausan KYAUTAR ALLAH. "Annah ga wadda tayi zagin nan matar jikan ki, raslan ce wato ihsan ..." Anty sadia tayi mgnr tana nuna inda ihsan take. "Okay to babu damuwa Ai daman ke bakida Alamar tarbiya a tattare dake, yarinyar dakika gama iskncinki a waje daman wake tunanin kinada tarbiya,,,,Ammafa kika kara zagi a dakin nan senaci kan babbar bura ubar uwarki wannan tsohuwar karuwar!" Cewar Hajia Annah ikon Allah. Sosai ihsa taji zafin zagin da Annah tayi mata wato abin na Annah ya wuceta har yakai zuwa gun uwarta. Annah tacigaba da magana " ubanwa zaki nunawa rashin tarbiya dan bura ubaki! Duk ubanda kikeji dashi ni nan dakike ganina na damaki na shanye..ke! bama keba hadda kakar uwarki na damata na shanye a rashin kunya da bariki! Kin ganni nan yar bantan ubace ta gaske! A bariki zina da shan sigari ne kawai banyiba! Amma kin ganni nan kwallon yar barikice, barikinma nada da Akayi akaci lilis Allah na tuba yanzu Ai karshen duniyace barikin babu dadih, ubanme kuke tsinta a barikin inba wahala...dan haka, ki adana guntun iskancinki ki bari ku koma gida kiyuwa wadanda kika saba ba a nanba, Inba hkba kuwa zaki koma da fasashshen baki, knji na gaya miki..." "A huce haka..." Cewar Na'im da baya rabo da barkwanci. Annah ta daka tsalle ta dawo kansa " a huce a bura ubaka!" Na'im ya kwashe da dariya yace "A sirace..." Nan Annah ta kar a harzuqo masa, dole tasa yaja bakinsa yayi shiru. One bye one seda Annah ta jawosu duka ta nuna musu aika aikan da Raslan Yayi, mazan ne kawai tayi hankalin da bata bude musu gaban KYAUTAR ALLAH ba, amma duk matan seda ta nuna musu hatta ihsan. Wadda tana gani kawai taja da baya tayi zaman dabaro a kasa zuciyarta na quna kmr zata fashe, tsabar bakim ciki batasan sanda ta fashe da matsanancin kukaba, kai kace fasa dakin zatayi. A wannan karon Annah ji tayi kmr ma bataji kukan da ihsan din keyiba, dan kukan natama se taji yayi mata dadih. Ummih kam batama da karfin guiwar zuwa rarrashi, saboda guiwowinta duk sun sassage mata, saboda haushi da bakin cikin Raslan, daya tarur mata gu daya. Na'im ne ya karasa inda Raslan yake ya mika masa hannu sukayi musabaha. "Congratulation! Brozer ashe ka iya Aikin Alkhairi har haka....Allah yasa ka gama da duniya lafia ....." Raslan ya sosa keya kana ya Amsa da "Ameen, brozer, " duk idon Annah na kansu, ji takeyi kmr ta karasa ta rufesu da duka dukkaninsu. "Aikin alkhairin uwarka, dan kutmar ubanka yayi aika aikan nan kace Aikin Alkhairi! Saboda babu Allah ga zuciyarku daga kai harshi! Yan iskan yara kawai, insha Allahu kuma se anma yaranku haka...koda yake duk juya neku ba haihuwa kukeyiba.... " Na'im ya kwashe da daria dan yafi Raslan rashinji, Abinda Raslan yafishi rashin Kunya, da rashin ta ido. "Dukda mu juya ne Amma ai mu jarumaine..." Ya bata a kulle. DaddyU yayi carab yace "Babah inka kara magana a dakin nan ranka ze baci..." Na'im yace "bazan karaba DaddyU ..." Ya fada cikin ladabi. Annah tace "daka bar dan iskan yayimin rashin kunya, shi karamin mara kunyane, kuma krmin dan iska..." DaddyU yace "Ayi hkri..." Kawai kwafa Annah tayi, kana tace "duk zan iya daku dan kutmar ubanku! Ni nan rai daya duk na isheku duka, shahararrun yan iskaba, ni uwar dakinkuce a bura uba! Muje zuwa...." Ta karajan kwafa. DADDYH yace "Ayi hakuri dan Allah...." "Hkrin gidanku! Dankaga dankane, shine harda wani cewa, ayi hakuri..." ta karashe mgnr tana kwaikwayonsa. Duk dakin ya dau shiru, Annah se yayyafo ruwan jaraba Takeyi, dama tusa hali ballan tana anci wake. "abinda Wannan dan iskan yaron yayima jikata sede ince Allah ya isa ban yafeba, na barsa da fitar rana da faduwarta, In abinda ya Aikata na Alkhairinr ze gani, inma na sharrine ze gani, Ai sharri da Alkhairi inka aikatasu duk Yan Aikene,...dakema Rukayya kece silar komi, na yadda dake kinciye amanata, nidake Allah ya isa bazan taba dena miki Allah ya isaba, Daman ashe tin can baki gaji Arzikiba,na dauka ke yar arzikice ashe ke yar tsiyace, na baki yarda kika cuceni kika cutarmin da jikata,bazan kara yarda dakeba Rukayya, nidake kawai shara'ar na batta zuwa muje lahira, na barki da Allah..." Anty Rukayya dake zaune tayi kasa da knta kawai,... "Annah Nafa gaya miki ba ruwan Anty Rukayya a mgnr nan, batamasan nayiba, kawai Annah in zakiyi maganarki ki sani a ciki Nikadai, nagade Abun nan Ai nayi, ...kuma eAi matatace ba zina nayiba, halaq malaq naci....." Ummih ta zubo masa ido, ihsan dake kukama dakatawa tayi da kukan nata, saboda jin mgnr dazata kasheta a zaune...."aikinka yayi kyau son..." Cewar anty Sadia ta makale masa babban yatsa. Duk yan dakin Raslan sukabi da kallo, babu kunya sam a tare dashi,.. Ihsan tayi shiru tana kallon mijin nata tana kunsar bakin ciki ga zuciyarta da ace tasan Abinda zata taras kenan da sam-sam ma batazoba, saboda ji tayi zuciyarta na barazabar tarwatsewa.....nan da nan zazzabi da ciwon ksi hadi wata ulcer me zafi suka taso mata a lokaci daya, sam batamasan tanada ulcer ba se yau. "Kunji irin Rashin kunyar da yaron nan yayi tamin ko....har cemin yayi waishi yaci gindin...tou dan kan babbar bura ubasa ya sakarmin jikata yanzu yanzun nan, tinda ba waccen mara kunyar karuwar kanwar uwar tasa bace ta haifamin ita..." ta karashe mgnr tana nuna anty sadia daman ranta cike yakeda haushin Anty sadiar na cewar datayi Raslan ya kyauta. "Adeyi hkri hajiya Annah..." Cewar abdullahi. Annah ta watsa masa wani mugun kallo kana tace da "inka kara bani hkri Allah ya isa tsakanina dakai , bar ganin inajin kunyarka se inyi wankan tsarki a tekun maliya in fito, in lafta maka Rashin mutumci, kalleni nan da kyau banda mutumci kwata-kwata, ni nan da kake ganina banda kyau ko misqala zarratin..." Ta karashe mgnr tana goge idonta, danta kallesa da kyau. Kasa kawai da kansa yayi saboda Abunma yafi karfinsa.... "Ina kake umaruru na a'ee..." Cewar Annah . DaddyU yace "Gani nan hajiata..." "Tinda kai ka haifa mana dan iskan shegen nan, ka sashi ya sakarmin jikata kawai, nan da kwana biyu kuma zamu hadu dashi a kotu, bayan ya sakarmin jikata, dansena kaisa kara nacin iskancin da yayiwa jikata, dukda karancin shekarunta, da maraicinta Amma azzaluman basu duba ba... Wallahi dan kaga bana kasar nan ne da karyarka tasha karya kayima jikata wannan Aika-aikan a kan idona..." Raslan dako a jikinsa shi idonsama na kan kyautar Allah wadda idonta ke a rufe gam dukda ba bacci takeyiba, kunyace tasata rufe idonnnata, Amma duk tanajin komi.... "Kawai kasa danka ya sakarmin jikata shine Abinda nakeso yanzu yanzun nan, ni a barni da ita har Abadanma bnso tayi Aure kwata kwata a barmin marainiar Allah a gabana kawai....wannan mugunta dame tayi kama...yanzunnan sashi ya sakarmin jikata kawai shine kwanciyar hankalin kowa a dangin nan, inya saketa yau dinnan zamu tafi garin katsina mu bar muku garinku ku huta dan nasan kuna cike dajin haushina....sashi ya sakarmin jika!'' Ta karashe mgnr Tana directing daddyU. Ihsan tayi tsit tana jira kawai taji anyi sakin, se yanzu takejin zuciyarta fara sol saboda tanada Tabbacin yau insha Allah seya saki KYAUTAR ALLAH, kowama ya huta. Ummih ma tayi kasaqe tana jira taji me alhaji umar zece. Alhaji unar de shiru yy yayi kasaqe yama rasa mizece. "Dan ubanka bada kai nake maganaba! Yau danka koda uwarsa yake kwana seya sakarmin jikata...." Annah tayi mgnr idonta na kn daddyU se umartarsa takeyi, ranta a matukar bace. "Wallahi ya sakarmin jikata ko ran uban kowa ya baci a dakin nan, kwara tin muna mu hakan mu ya saketan kawai! Kai yau ko tsirara yake yawo zigidir karshen iskanci da bura uba kenan kou, to seya sakarmin jikata dan bantan ubansa!" *Wannan na 2 days kenan, dan darajar furfurar Annah kada wanda yace dani 44 please inba hkba zanyi tsalle