← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 164

Sashe 39

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

wata qanwar uwane,byn rukayyah datake katsina.." Cewar ummih Anty sadiya ta fiddo ido waje tace "Aure kuma? Hbade! Wannan qaramar yarinyar? Waze maza Aure Wannan Ai cutarta za ayi ina zatakai dana miji..gaskja dole ka damu my son.." Ummih ta galla mata wata uwar harara kna tce "Waye keda iko da duk wani da a family dinnan inba Annah ba.." Anty sadiya tace "Itace zata mata Auren?" Ummih tace "eh shine qanin ubanta gashinan duk yabi ya firgice ko kna sontane bnsaniba? " Ummih ta jefo masa wannan tambayar hadi da tsaresa da ido. Kasa yy da nasa Idon ba taredayace mta komiba.. "Inma ynasontadin haramunne?" Cewar Anty sadia. Wata uwar harara ummih ta kara gallarawa sadia kna tace "Haramunne ni a guna.." Tabe baki sadia tyi kna tace "In Allah yace Se Anyi kuwa se hkri..nagade Ai jininsace.." Nan ummih ta hasalo mata "Meyasa kika rainaninewai sadia, ina mgna kna gasamin mgna.." Ummih ta fada cike dajin zafin kalamn Anty sadia. Miqewa Anty sadia tayi hadi da cewa "Allah ya bki hkri anty zee..Son seka dawo Allah ya tsare.." Bta jira Amsarshiba ta bar falon. Nan tabar ummih da mita "Kujimin Shegiyar yarinyarnan, mara kunya kawai,.." Raslan yace "Sowie ummih.." Kawai ya bata hkrinne ba tare dayaga aibun mgnr Anty sadiaba. Miqewa yy ymata sallahma, da nkyar ze tafi tace "kyi break ne.." Girgiza mata kai yy yace "bnajin yunwane..ummih dad fah" "Yna bacci..kna nufin hk zaka tafi da yunwar.." Daga mata kai kawai yy.. "Pls ki gya masa na tafi inya tashi..zanma kirashi.." "Ka tabbatr ka sallami iyalinka..dan nga kmr sabon haukane A knka.." Cewar ummih. "Okay ummih.." Ya Amsata cikin ladabi... Taba Tabe baki ummih tyi kna tayi masa fatan dawowa lafia... ficewa yy daga falon, yname jin dadin fatanta gareshi, car dinsa ya shiga dreva yaja yynda motar guard dinse ke biye dashi, ba bata lokaci sukabar gidan zuwa gidansa. Sauran wayoyinsa kawai ya dauka kna ya fito ya shiga motar dreva yaja sukahau hnyar zuwa garin katsina. Time din ihsan btama gidan danyau a club ta kwana tna can tnata rawa tana girgiza musu yan nonuwa, maza maza se shashafawa sukeyi.. .. Gashi sabuwar qawa yar kyakyawa, me ido a bude harma tafi ihsan din budewar Ido nimcyluv kenan cikakkiyar yar lessbiance, Tareda ihsan din suke kwana a glub din *kfa dake garin Abuja* nimcyluv kam kwana takeyi tna shafe yan nonuwan Ihsan kyn dadih raba2 ai itakam se tabawa.. Allah Allah ykeyi ya isa garin katsina ji ykeyi kmr yacewa dreva ya bashi car din yja da knshi, Amma sede kash! ya tabbatr kouda drevan ze bashi motar sam beda kwamciar hnkalin dazeyi driving Car din..dan hk rzng yy kn seat din byn yna maida numfashi yynda zazzabi ke neman rufeshi..dole yasa dreva ya kashe acn dake motar.. Da tunani tunani a ranshi suka isa garin katsina kallo dya zakayi masa kasan A firgice yake.. Kmr yna jira ayi packing car din, ya fito kou wayoyinsa be daukaba, ballan tna sauran tarkacensa, sede drevan nasa ya biyoshi da komi nasa,. Idanuwansa na yunwar ganinta, burinshi yasata a ido kou ze samu sassaucin radadin dake zuciarsa.. A falon Annah ya yada zango, direct ya fada kn kujerar 3 sttr, yynda sanyin ac ya fara ratsashi, seya farajin hantar cikinsa na kaduwa, yynda jijiyoyinsa ke sanyi, a hnkli a hnkli.. itakam KYAUTAR ALLAH batanan tna school kasancewar ranar ranar talatane. Annah dake zaune a kn carpet da charbi a hannunta tna lazimi taga shigowarsa kmr daga sama sannan daga dukkanin Alamu beda lafia, se tji gabanta ya yanke ya fadi, da sauri ta miqe tana gyara daurin zaninta, ta qaraso inda yake kwance idonshi a rufe yynda sanyin ac.n ke kara ratsashi, ji ykeyi kmr ya shige karkashin kasa sbda sanyin na gigitashi.. Kallo dya Annah tyi masa nan da nan ta qara ganin Aininhin ramar da yayi, baki sake tahau salallamin da batama iyaba "innalillahi wa inna alaihi raju"una..oh ni a'ee mezan gani hk..babana meke damunka dukkabi ka rame hk kmr me kanjamou..na shiga uku! Kadafa ka macemin a gida in shiga uku da shegiyar yarinyarnan KYAUTAR,dan ina tunanin nima kasheni zatayi.. Jia kawai da bka kirataba, karkaso kaga yadda ta koma duk tabi ta lalace, sam bataci abinciba seda kyar..hk yauma da kyar na lallabata taje makarantar boko, shima bata karyaba.shegia kmr mayyahvtake inde A knkane...wannan aikou uwar data haifeta tafita sonka... Ynzu ta dawo ta gnka a hk Ai inajin itama seta kwanta ciwon dayafi nakama.." Duk Abinda take fada Raslan nji, gashi azaba ta isheshi domin zazzabine me zafi ya rufeshi, numfashinsa da kyar yke fita, ga haqoransa na kakkarwa.. Nan hnklin Annah ya kara tashi duk tabi ta kid'ime, ta rasa ina zatasa rnta, bata tabbtr tnason raslan ba se yau data gnshi a wannan halin... "tau kai babana dmn bkada lafiane kuma kaxo hk...sekace dole..koude so kk ka kullamin kullallah kazo ka macemin ne A nan kou.." Annah ta fadi hkn a gigice, yynda idonta ke knshi... Sosai zazzabin dake jikinsa ya tsananta yayinda har jikinsa ya fara rawa.. Hnklin Annah ne ya kara tashi ganin yadda jikinsa ke rawa kai ka rantse da Allah girgizashi akeyi.... "Subhanallahi ni indo do..yazanyi da rayuwata, Wannan wacce iriyar bkar ranace yau zan gani...dan Allah babana kada Ka mutum min a gida, kajamin bakin jini a gun ummaruru da wannan uwar taka zainabubuwalle..." "Annah..pls...ki kawomin blanket...sanyi nkeji..." Ya fadi hkn da kyar yynda yke krajin sanyi, a jikinshi.. "Yoooohhh! Ni akace mka nji me kacene. " Annah tyi mgnr tana matso da kunnenta saitin bakinsa... "Me kace newai..mezan kawo mka..." "Blanket..." Ya kra fadin hkn still muryarsa na kakkarwar sanyi.. "Menene blontiti...kou brodi kake nufi..tou a hado mka da shayine.." Cewar Annah. Bkramin haushi ta bawa Raslan ba, Dmn da haushinta ya shigo gidan...Runtse idonshi yy gam yna Ambato sunan Allah sbda yadda yaji Cikinshi na murd'a masa... "Innalillahi wa'innah ilaihirraju'un.." Ya fadi hkn da karfi sbda yadda yji cikinsa na yamutsawa... Hannu Annah ta dora A kai ta kwantsama wata uwar kara, Ita a zatonta ya mutune... "Wayyihuuuhuuuu!!! Nashiga uku! Shikenan ubana ya mutu...Allah yasonima ya cika da kalmar shahada!" Annah ta kara fasa wani uban ihun daseda duk masu Aikin suka hallara falon gidan suna tambayar mike faruwa,... Dai-dai KYAUTAR ALLAH ta shigo falon sanyeda kayan school dinta se yar jakarta me kyau goye a bynta, Tnata raye raye..da sauri sauri ta krso falon cikeda murna sbda taga motar babanta a compound... Dan hk ta shigo tna rera waka tna murna tna rawa tna fadin "oyoyo daddyna..oyoyo daddyna...dmn zakazo yau bka gyaminba..shine ka bari nje school dana sanima da bnjeba.." Ta fadi hkn tna shigowa tsakiyar falon Annah tayi saurin kwabarta dacewa "Dan ubanki kiyi shiru Anyi mutuwa yau A gidannan...zaki shigowa mutane kina rawa ..da dan guntun skeet dinki sekace siyar kafurai..." Se kuma Annah ta qara fasa ihu "wayyo Allahnah ni A'ee Allah yasa ka huta babana..." Allah ta fadi hkn tna fyace majina da gefen zaninta.. Kallon rashin fahinta KYAUTAR Allah Tashiga bin Annah dashi.... "Annah mutuwa kuma waya mutu...uhm Allh ya jikanshi...ni ina daddyna.." Annah ta qara fasa wani uban ihun har masu Aikin na rirriqeta domin shirin kwancia take tyi birgima A kasan.."ku kyaleni in kwanta A kasan sanyi sanyinnan kou zanji sanyi A raina...wayyooooohhhhh!! Nashiga uku ni A"eee wayyoo rayuwata..Allah sarki ubana..Dan ubanki gashican shine ya rasu daddyn naki.."Annah ta qarashe mgnr tna nunawa KYAUTAR Allah raslan dake kwance kn 3 sttr, idonshi A rufe, duk Abinda Annah keyi ynajinta, Sede beda karfin yin mgna sbda yadda jikinsa keta kakjarwa, yynda haqoransa wani ke kaiwa wani guga, sbda azabar zazzabi... Nayi nan... Team Annah ku fafata... KYAUTAR ALLAH... *PAID BOOK..500 NAIRA ONLY.. 08136349646..* *YAA WADUDU!* hnkli a matukar tashe kyautar Allah tabi Inda Annah ta nuna mata da dara daran idanuwanta.. Ganinshi a kwance kmr ya mutunne ya kara tayar mata da hnkli ta wurgarda jakar dake goye A bayanta, Yayinda gaf ilahirin jikinta ke rawa, da gudu ta isa inda yake kwance, yna kakkarwaR zazzabi..girgizashi tashigayi A kid'ime tna fadin, "daddy Da gaskene ka mutu..pls bamuyi hk dakaiba, bkacemin zaka mutuba..wayyo Annah dan Allah kada ki kara gyamin Wannan mummunar mgnr.." Ta fada a matukar gigice yayindakou cikakken gani batayi, kwallah kam wata nabin wata a kuncinta. Annah ta kara fasa ihu, ta dora Hannu A kai, tna fadin "Ni wlhy babban tashin hnklina daya mutum min a gida, Sirikai ba a iya musu ynzu se uwarsa tace wani Abu na bashi yaci ya mutu..Wayyo Allahna! nashiga uku na bani na lalace ni A'ee.." KYAUTAR ALLAH ta kra fashewa da kuka, yynda kirjinta yahau mta ciwo, zuciarta kmr zata fatso ta fito fili..Kifa knta tyi a kn jikinsa, tsabar tashin hnkli batamaji yna motsiba, saboda idonta ya rufe da tashin hnkli..shafo knta yy cikin karfin hali.. "Bbyna, ban mutuba..kndesan halin tsohuwarnan..bande da lafia ne..."ya daure yy mgnr ne danya kwantr mtada hnkli nan da nan mgnrsa ta samar mata da natsuwa, a cikin zuciarta, kn kace kwabo ta nemi ciwon ds kirjinTa keyi ta rasa, Dagowa tyi yynda idanuwanta sukayi jawur kai kace ta shafe awanni ne tana kukan. Haushin Annah ne yabi ya tokare mata kirji. Kara Kwancia tyi a kn jikinsa tana sauke ajiyar zucia ta rugumesa da duk ilahirin jikinta da rayuwarta. nan zafin zazzabin jikinsa ya fara bugunta. "Daddy fever ne kou...sowie bari in kira family doctor kou.." Tyi mgnr tna miqewa, da kyar sbda knta harya buga, tsabar tashin hnklin da Annah tasata a ciki. "Pls fara kawomn blanket ki lullubeni.." Yy mgnr still yna rawar sanyi, yynda hatta muryarsama rawa takeyi.. Da hanzari ta miqe ta nufa bedroom din Annah dan dauko masa blanket din.. Annah kam tna gefe ta saki baki, ta zubawa Raslan ido, "ashe bka mutuba.." Ta fadi hkn da mamaki a fuskarta. Ma"aikatan gidan kam maidata sukayi kmr t.v, duk suka tsaya cirko cirko suna kallonta.. masu daria a boye nyi masu jin haushin Annah Naji, basude da yadda zasuyi da ita ... One bye one annah tashiga binsu da kallo tna yamutsa fuska "Uban meye zakuzo ku zubamin ido kmr mayu...kou dannace mutuwa, mutuwarce baku taba ganiba, kou kumade dmn kuna fatane jikannawa ya mutu..shegu yan iska zaku Aikata, dan halin mutum se
Chapter 39 · 0% Book details