Sashe 29
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
mommy Marairaicewa yy danyasan in batasa bakiba kou daddyma baze duba mgnrba. "Aah dan Allah mommy in Wani ya riganifa..wlhy na kamune mommy ki temakeni, pls.." "Seka dena abinda kakeyi mra kyau.." "Wlhy na dena Mommy har abadan..tinima na dena.." Mommy tyi murmushi tabbas ya kamu, kuma tji dadin hkn dan hkn ya zama shiriyane ga dannata. Byn sun tattauna da daddynsu, Mommy taje har gida danta sanar da Annah. "Lale marhaban da zuwa hajia zilai, .." Cewar Annah. "Yauwa Annah.." Cewar mommyn fatima, datayi shiga ta alfarma, sannan ta mutumci Dan hijjb ne zumbulele a jikinta se bag dinta data riqo da wata babbar leda wadda ke daukeda Atampopi na Alfarma. kai daganinta kasan macece me addini da imami hadi da tarbia. (Abinda mata basu fahimtaba Wlhy hijjabi mutumcine kuma kariyane, sannan darajace, hijjabi ynasa dattaku, duk lalacewarka in Aka ganka da shigar mutumci da dama dama) "Ina wuninku.." Mommy ta dan rissina ta gaida Annah. "Lafia lau zilai..yaya iyalin nki kuma ya kwana biyu..ya gajiar ziryar da kikayi tayi a asibiti..mungode Allah yabar zumunci.." "Lafia qalau..Bkm wlhy Annah..muneda godia.." Cewar mommy. "Yade yalin nki.." Cewar Annah. "Alhmdllh Annah.." "Tou madallah..zauna kn kujera mna hba yi zamanki wlhy.." Mommy dake kara gyara zamanta a kn carpet tace "bkm Annah nanma yy.." Bkrmin burgeta hajiya zilai takeyiba, sbda tnada tarbia kwarai, ga shigar mutumci a dunia Annah ta tsani rashin tarbia itafa inde bkada tarbia tou bazaku shiryaba.. "Rukayyah btanan ne.." Dyake hk suke ce mata sbda fatima ma hkn tkece mata. "Eh kn mntane..tna isilamiyyah.."cewar Annah Mommy ta kalli damfatsetsen agogon bangon dake manne a falon taga 4:30pm dai dai. "Af nama mnta dyake Fatima ma yau btjeba sbda ciwon mara.." Annah tayi fuskar tausayi. "ALLAH sarki..wayyo halan dan wata zatayi?" Cikeda kunya Mommy tace "Eh Wallahi, inde zatayishi setayi kwana biyu tna ciwon mara,.." "Subhanallahi!kai Aikou bb ddh ta rageshan zaki, Sannan tasamu zaitun da habbatussauda da man tafarnuwa ta rinka sawa a ruwan dumi tnasha.. insha Allahu zata samu sassauci da izinin me sama.." "Tou Annah insha Allahu zan gya mta.ngde Allah yy sakayyar arziki Allah ya qara lafia." "Ameen Ameen..insha Allahu inde tnayin hkn zataji sauki.."cewar Annah. Mommy tace "tou Annah insha Allahu ina komawa zansa me Aiki tasiyo mna A islamic chemic...Abunne nasu ya hadu da yarinta.." Annah tace "daman Ai hkne..kwarama ita taga Abun ni tawa Ai har ynzu nata bezoba..kouda yke mu a zamaninmuma ba a farawa da wuri ynzu nede zamanin da abubuwan da mukeci ya canza.." "Eh hkne kam Annah..Amma ya isa ace Aita fara shekararta nawa.." Mommy ta tambaya. "Goma sha biyu da wata bakwai.." Cewar Annah. "Tama kusan kai sha uku kenan..aikou yaci Ace ta fara..danni fatima tin tna shekara goma sha daya ta fara.." Annah tace "tou kngani ynayi ynayinede..itakam kou alama bb.." Mommy tace "kuma anje asibiti.." Annah tace "ah'ah.." "Ai da anje asibiti an duba an gani kou lafia.." Annah tace "Insha Allahu, In babana yazo zan gya masa seya kaita a dubamin ita...Allahde yasa naji Alheri, dan wlhy nasarai A kn yarinyarnan, inaso ta haifamin yan qawayena in gni in goya Abuna in Allah yasa darai da lafia.." Mommy tayi murmushi tace "insha Allahu lafia lau Annah, Kuma zaki goya yan kawaye suyita miki fitsari a baya.." Annah tayi yar daria yynda haqorinta na makka dake sama da kasa ya bayyana tace "inde Abindama yafi kashi suyi bkm..nide burina in gnsu yan tagwaye mata.." Mommy data cikadamurna dan itama burinta kenan yan biyu jikoki itama ta goya Abunta. "Ameen de Annah..." "Af! Knga na cikaki da surutu..bari a kawo miki abun motsa baki.." Annah ta kwalowa jummai kira nan tazo cikin hnzari. Kallon up and down Annah tayi mata kna tace "Dubeki seki zauna gaje gaje daje kmr yar tsintuwa..karki kramin wannan shegen kwalliar da baki kmr na zunubi..dallah ni jeki kawowa bakuwa abun motsa baki..saura kije ki kawo mara sanyi...tinda me sanyin ku kuke shanyewa.." Jummai ba bakuwa bace gun Annah tasaba da halinta tin tini. Dan hk kou a zaninta. Mommy ta zubawa Annah ido, dan bakinnan tsut se jaraba, ita Abunma daria yke bata, ji tkeyi dmn uwartace dan ita mahaifiyarta ta rasu tin tna 20yrs, dan hk Annah ke bata sha"awa, intana ganinta, se ummanta ta fado mata rai, Ji takeyi dmn itace tyita zagintama bkm inde zata gnta ztji ddh. "(Wadanda suka rasa iyayensu kuyi hkri pls, Allah yasa dangana ga zuciyoyinku.. Allah yajikansu Allah yy musu rhma, Allah yasa mutuwace hutunsu, muna nan munasa duk al'ummar musulmi a adduarh..mukuma Allah ya qarama namu lafia da kwanciar hnkli ALLAH yasa mu gma dasu lafia, da mazajenmuma baki daya) Annah tabi byn Jummai da kallo taja tsuki kna tace "Dubeta, kai kacema daga kauye tazoba, Se narka uwar qiba takeyi nan gabama seta kasa tashi, Dubeta bb fasali,.." Bajimawa jummai ta cika center table din dake tsakiyar falon da abubuwa iri iri na motsa baki, irinna yan gayu. "Ci knji yarnan..harda dambun nama ma..nice nan nyi da kaina knsan yarannan basu iya komiba.." Cewar Annah. Mommy tace "tou Annah ngde.." Cewar mommy data tashi ta dauko dambun naman shi tadan faraci wani irin dadih ne ya fara ratsata, ga kamshin tafarnuwa na tashi sam sam babu alamar karni a naman, harda lumshe ido mommy keyi dan dadih. "Annah gaskia dambun naman nan yy dadih sosai.."cewar mommy dake santi, tanaci tna korawa da lemun kwakwa shima Annah ce tyi. "Kinjishi kou, wlhy jia nyishi....in zaki tafima se in kulla miki ki tafi dashi.." Mommy tace "Aikou ngde Allah yasakada alheri.." "Ameen Ameen...knyi girki kou dakika fito da yammacinnan..kou kema masu Aikinne ke miki sanwar mijinki..ku kenan bakuda katabus duk ladar gidan naku masu Aikine ke kwashewa kou.." Cewar Annah case Mommy tayi murmushi tace "Ah'ah ni nakeyi Annah, nariga nayi miyar da komi tuwon kawai zan tuka inna koma.." Annah ta washe baki "yauwa hkn Ai yafi yarankima zasufi ganinki da mutumci..Amma kullum kina jide kmr kyn wanki, wlhy mutumcinki ragaggene a idonsu, inde kika sawa rnki qiwa Ai kinshiga uku..hatta mijima haushinki ze rinkaji..ku zauna kuyita charti ake cewa kou meye..tou wlhy tin wuri ku natsu..sannan ki rinka koyawa diyanki mace yadda ake kimtsa gida da kuma girke girke iri iri, da gyaran dakin me gida knsan daban yke.." Mommy da mamaki a fuskarta tace "tou Annah.. Ai ina koya mata gyaran gida da komi da girkinma..Amma Annah gyaran dakin mijinma da banne..." Annah tace "kwarai ma kuwa.." Natsuwa Mommy tyi tace "tou ya akeyi Annah.." Annah tace "Ai gyaran dakin miji da banne, dan natsuwa kakeyi ka baje baserarka, a fannin gyara shimfida ki rinka chanza salo daban daban bawai ki a ajiye pillow yadda kowa yake ajiyewaba, Aah ki natsu ki kawo baseerarki, ki chanza ado da filolinki, ki lailaye gadonki luf luf, kmr wata halitta bata taba kwanciaba, se kiga in miji yazo yagani se yji sha'awa da shauki, yavkwanta dake..sannan yazamana, kullum dakin miji yafi kou ina kamshi sbda a nan kuke tarewa, ki bawa dakin mijinki daraja kmr yadda kike bawa knki daraja, ki sitirta dakin mijinki kmr yadda kike sitirta al'aurarki, sbda dakin miji sirrine..hatta yaranki kada ki bari su rinka shigar miki dakin miji direct..ah'ah ki hnasu sbda in kika saba musu dashiga dakin mijinki tabbas knyi musu sabo mara kyau, dan wata rna zadu shigone kawai kuma kila ya kasance kina taredame gidanki..knga kouda ba komi kukeyiba ai bb ddh a shigo mka dakin miji kna zaune babu zato bb tsammani..kuma ma Ai wasu lokutan hannun miji be daukewa a jikin mace, musamman in mijin me bukatuwane.." Mommy ta jinjina kai cikeda gamsuwa kna tace "hkne kam Annah na qaru wlhy sosai..dan da fatima ma nke sawa ta gyaramin dakinnashi." "Knji tsiyar tou daga yau ki dena.." Cewar Annah. "Insha Allahu.." Cewar mommy. Gyara zama mommy tyi ta ajiye pleat din dambun naman kna tayi gyaran murya hadi da jan hnklin wanda Akewa mgna Tace "Annh wajenku nazo.." tayi mgnr cikeda respect. "Tou..tou..tou..inajinki zilai lafia de kou.." Annah tyi mgnr yynda hannayenta ke yawo a kn cinyarta. Nan mommy ta kwashe komi Da farhan ke bukata gami da KYAUTAR ALLAH, ta gyawa Annah kuma yace Sonta yakeyi da Aure. Bkramin farin ciki bne ya rufe zuciar Annah, Seda ta rangada guda, dmn burinta KYAUTAR ALLAH tasamu miji tyi Aure itade ko baza a tareba, burinta tyi Aurende, don gabanta na faduwa A kn lamarin KYAUTAR ALLAH da Raslan. Nan Annah ta Amince Amma ta bada sharadin cewa, infa Akayi Auren zataci gbane da zama a gunta harse takai 15yrs kna se ta bashi matarshi. Mommy tace Ai sunma Amince dan dmn hkn ne dai-dai. Annah tace su zma cikin shiri insha Allahu za azo a gana gemu da gemu nan da kwana biyu...Mommy kam da farin ciki fal rnta tabar gidan byn ta cika Annah da Abubuwab Alherin data shigo dasu sannan ta bata kudi magudai tace taci goro. Rnr Annah baki har kunne sbda KYAUTAR ALLAH ztyi Aure, dmn burinta kenan, wai acewarta kada tazo tafi karfinta.kouda KYAUTAR ALLAH ta dawo daga isilamiyyah nan ta tarar da Annah nata farin ciki ita a zatonta ma Daddyntane yazo, ashe bashi bne..ta tambayeta meye tace ai alherine,,, Cikin halin kou in kula KYAUTAR tace "Allah ya tabbatr mna.." Annah ta wangale baki tace "Ameen Ameen.." Washegari Annah ta kira musa da haruna da ummaruru ta sanar dasu tanason ganinsu gobe da gaggawa, Duk suka Amsa da toh. KYAUTAR ALLAH Kam batmasan me ake cikiba, Itafa gaf rayuwarta ta ta"allakane A kn daddynta, Bb abinda ya canza nata A knshi sema ya qaru, dan kulkum suna manne a waya fiyeda ada..Ta rasa ina zatasa rywarta sbda soyayyah... Kwance take a kn bed dinta yynda wyrta kirar iphone ke hannunta tna kratun littafin hausa, Littafin *saadatu bintu Abdullahi* *Inso cuta ne...* shine sunan book din a gaskja book din yy mta dadih bata taba krnta book ba se a kn nata, shima atimac ta gaya mata cewr ta iya ta krnta sbda ta ragewa ta dmwa. A gaskia taji dadinshi, littafin ya kayatar, tabbas yaci kudinsa, Har kuka tyi a book din sbda dadinsa, ga soyayya iya soyayyah. Ganin marubuciar tasa number dinta, dan hk ta dauka dant a kirata ta snr da ita dmwarta ko