← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 164

Sashe 18

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

din da mijinta ke turo mata. "Tab! Ashe Raslan daddy ya biyo.." ihsan ta fada a rnta. Kasancewar sunyi gudu sosai dan hkn basu wani jumaba, suka isa garin katsina, a garin katsinsr suka tsaya sukayiwa KYAUTAR ALLAH shopping irinna mara lafia, suka cika booth dashi. Dmn already daddy yasan asibitinnasu, dan hk can suka nufa. Wata nurse ta musu jagora zuwa dakin dasuke, yynda masu gadi suke biye dasu da ledoji, suna shiga suka ajiye, kna suka juyo zasu fita daddy ya basu bndir din dollars yace su raba, nan sukahau godia kmr zasu kwanta masa a kasa. Raslan zaune a kn gadon yynda KYAUTAR Allah ke kn jikinsa, tayi rashe rashe, Alhaji musa da hajia rukayya, wadanda tini suka iso, da tsarabarsu, cike da dakin..kou ina a dakin cike yake tin daga frij din falo har zuwa cikin dakin, cike suke da kyn more rayuwa rabi raslan ne ke shigowa dasu, rabi kuma Yayane da jikoki na safana's family. Duk wata kafa da akayita dan ajiye abubuwa ta cika. Suna shigowa dakin idon ihsan ya sauka a kn wannan mugun abu, rintse idontayi zuciarta kmr zata fashe dan kishi, ji takeyi kmr ta karasa ta tuge drib din dake hannunta, ta luma mata allurar a tsakiyar ido,,,kouda bata kasheta bade ta nakasata. "Ashe kuna tafe..barkanku da karasowa zainab.." Cewar Hajiya rukayya wadda ke zaune gefen bed din mara lafia, mijinta kuma na kn kujera, sanye take da hijjb har kasa, dan ita akwai addini, bata saka gyale kwata kwata. "Barkade Anty Rukayyah, Ashema tini kun iso.." Cewar UMMIH. Daddy km karasawa yy ya bawa yayan nasa hannu, sukayi musabaha. "Eh, wlhy aimu mun rigaku tasowa.." Cewar , Anty rukayyah. "Eh wlhy, Ya iyalin naki.." Cewar UMMIH. "Alhmdllh, ya nki..ina sadiya?" (Knwar UMMIH) "Lafia lau anty rukayya, sadiya tnama barno, shekaran jia ta tafi gun sister dinmu." "Okay Allah yasa ta dawo lafia.." "Ameen ameen anty rukayya.." Cewar UMMIH Qarasawa kn kujerar 3sttr ummih tyi ta zauna kusa da daddy, gaf rabin hnklinta na kn raslan dayaketa rawar kai a kn KYAUTAR ALLAH, data kallesu se taji gabanta ya ynke ya fadi ras! Itakam ihsan direct ta nufa gefe inda mijinta yake ta raba ta zauna harda wani dora hannunta a kn jikinsa shikam kou kallo bata isheshiba. KYAUTAR ALLAH de idonta biyu tna bin kowa da ido, musammanma ihsan, itama ihsan din ita take kallo, Ammafa ba kllon arzikiba, wani irin mugun kallo take jifanta dashi. Nan sukahau gaggaisawa,..Hadi da tambayar yame jiki...raslan ke amsawa da dasauki, nan bakin ciki ya kara rufe ihsan, abinda ya kara bakanta mata rai shine yadda yketa rawar kafa a knta, motsi kadan yace me takeso, menene ke mata ciwo,.? Sabanin ita dakou asibiti baya kaita in tna ciwo. "Wannan abu da ciwo yake!" Cewar ihsan ta fada a bayyane ta yadda raslan ne kawai zeji, domin ta manne dashi ta gefenta, don gadonfa faffadan gadone sosai ba irin kananan gadajen asibiti bne. Raslan ya gaida ummih cikin ladabi da biyayga, ta amsa ba yabo ba fallasa.. "Annah tna gidane.." Daddy ya tmbya ganin har time din be gntaba. Itakam ummih ddh tji, da bata gntaba, adduarh take tayi ALLAH yasa harsu tafi kadata dawo. Alhaji musa yace, "tana toilet Ynzu ta shiga, Ai wanka takeyi.." Daddy yace "touh wanka kuma.." Raslan yace, "eh ai daga safia zuwa ynzu tyi wanka yafi sau uku, wai ita batason warin asibiti seta rinkaji kmr jikinta na warin asibiti.." Daddy ya zaro ido. "Toufa, Ammade kukuma kuka barta in snyi ya kamata fa.." "Daddy kasan tsohuwarnan in tuyi niar abu babu wanda ya isa ya hanata, kou yasata." Cewar raslan.... Ana hk sega Annah ta fito daga toilet din da daurin kirji, Knta bb daukwali, se uwar furfirar data cika kanta yynda sumarnsn har bya, ammafa gaf furfurace bb alamar baki a kn nata. a hnkli take takowa da sandarta, idonta bb glass shiyasa take takowa a hnkli, dan dishi dishi take gani. Tna tafe tna mita "Kai Allah ya tsinewa baturen da yy wannan kwalbar, da ake shiga ayi bahaya, sannsn byn haka kuma se yy ta wanka, tsinanne, wannanfa duk salon ya kashemune mu bakar fata, ynzu da sauran kiris tsantsin sabulu ya kwasheni in fadi a bnza, dasede lbri, na mutu masu murna kuwa ai rnr se sunyi fati.." Tna mgnr da bakinta mamul mamul, abinda ze bka mamaki haqoranta reras kou dya be taba fita ba. Da sauri daddy ya miqe yaje ya kamota.. "Sannu Annah.." Goge ido tyi ta bude a knsa, yynda kamshinsa ya doki hncinta, nanta washe baki, cikedaso da kauna dan duk a yayanta byn mahaifiyar KYAUTAR ALLAH, tou tafison daddy sbda shima yafi sonta kuma yana mata biyayya sosai. "Ha'ah! Wa nke gani kmr Dan albarka.." Daddy yace "eh nine Annah ina wuni.." Ya fada yna kwashe babbar rigarsa, "lafia lau babana dan arziki..Allah yasa ka gama da dunia lafia.." Nan yji dadih da sanyi ya amsa da "Ameen Annah tarh..kou in daukekine.." "Aah bari..bkm zan iya karasawa da kaina.." Yna rike da ita suka krso ya zaunar da ita a kn kujera 3sttr. "Sannu Annah.." Cewar Alhaji musa "Yauwa! Musalle, " Ta amsa kmr da tsiya. Nan ummih ta fara gaidata ta amsa ba tare datasan wayeba, hk itama ihsan ciki ciki ta gaidata, Dayake Annah akwai kunne, tsaf tajita ta amsa Annah . Nan ta hau bin yn dakin da ido, Amma dishi dishi take ganinsu, Daddy dake tsugunne a hnkli yna mammatsa mata kafa.. "Dan Albarka..miqomin glass dina mna.." "Tou.." Cewar daddy, raslan ya nuna masa inda glass din yake ya dauko ya saka mata a idonta, nan ta shiga gyarawa, tna fadin "yauwa, ynzu zan fara ganin masu gaisheni,," nan ta hau kallon su 1 bye 1 idonta ya sauka a kn rukayyah wadda ke sanye da zumbulelen hijjabi, kalar ruwan kasa. "Yauwa wancan na ganeta rukayyace, iyalin musalleh.." Sekou ta maida idonta kn UMMIH, ta jima tna kallonta kna ta dauke idonta zuwa kn ihsan dake can manne da raslan. "Ha'ah ikon Allah!! Ina Umaruru?" Daddy yace, "gani nan.." Annah ta gimtse baki kna taci gaba da mgna. " byn shigowarka wasu sunzone.." Cewar Annah dataketa faman qare ma ummih da ihsan kallo Daddy yace "Ah"ah ba wanda ya shigo byn shigowata.." "Touh! Touh!! Toouuh!! .." Annah ta fada tna gyara zaman glass din dake idonta. "Ummaruru kna ina ne?" Daddy dake zaune a kasan kafar Annah yace "gani nan Annah.." "Touh! Ummaruru ina ka samo karuwai kuma.." Annah ta fada tna kara bin ummih da ihsan da ido. dukkanin halittar dake dakin seda suka juyo suka kalli Annah jin tace karuwai wato Su ummih da ihsan ne karuwan. Ihsan zucia kmr zata fashe, Ummih kam abun inside ya shiga cin zuciarta.. "Kou bakai nke tambaya bne ummaruru..nace ina kasamo karuwai!" Annah ta kara maimaita tambayar tna sosa knta, wanda ke cikeda furfura. "Suwa kenan Annah.." Cewar daddy Annah ta nuna ummih.. "Wannan..da waccan.." Sannan ta nuna ihsan. Abun ya sosawa ummih rai, wai a hknma danma ta sabada halin Annah. fa'iza kam bakin ciki fal rnta, itafa shiyasa ta tsani zuwa garin sbda iskncin tsohuwarnan. A fannin raslan km yji zafi harga Allah sbda jin an kira uwarsa da karuwa. Shi bema damuba dan An kira, ihsan da karuwa. KYAUTAR ALLAH kam girgiza kai tyi cikedajin zafi ji tkeyi kmr tafi kowa jin zafin kalamin Annah, A kn UMMIH. Hajia rukayyah da alhaji, musa kam, su sunma sabada halinta. A fannin hajia rukayyah kam dmn ita damoce akwai hkri. (Masu suna rukayyah Allah ya kara muku Albarka da lafia) Daddy kam sam beji komiba sbda mahaifiyarsace sannan kuma se hkri tinda sun san halinta. "Annah ba karuwai bne ...wannan Zainab ce.." Cewar daddy "Wacece zainab kuma..ina aka samu wata zainab.." Annah ta tambaya tna zubawa ummih ido. "Annah Zainab iyalina.." Cewar daddy "Oh! Allah srki, au zainabuce, ...Ynzu zainabu saboda Allah wannan shigar ta dace dake..duba kiga rakiya yadda ta fito tsaf a macen kirki, ke kou kinci ado sekace zakije biki, kou gidan galah.. kuma wai a hkn gaida mara lafia kikazoyi? Wannan wace iriyar rayuwace, kna matar aure kna shigar bnza..shi kuma ummaruru yna kallonki dayake salallamene,.." KYAUTAR ALLAH da abun be mata dadihba tyi carab tace, "hba Annah.." Annah ta gallara mata harara,"ke kiji da knki kinajina kou? Bn tsomo bakinkiba, yar mitsitsiya dake kn iya kilbibi, yar bnza kawai.." Annah tace da KYAUTAR ALLAH. Se kuma ta juyo ta cigaba da zazzagawa ummih matsifa. "Tou zenabu, koude knsha nice bb lafiar ne, dan irin wannan ado hk da kikasha da walakin, sekace An gaya miki ga gawata a kasa" zaro ido ummih tyi cikeda damuwa. Annah ta girgiza kai tna kara karewa Ummih kallo tace "Eh mna! Munafuqa!.. jiki duk gwala gwalai sbda almubazzaranci, dubeki, knci uban man shafe-shafe, kin dade knyi jawur dake, ga lebe baki kirin koude knashan sigarine zainabu?" Annah ta tambaya ummih. Ummih tyi shiru knta na qasa.. Annah ta qara tambayar ta "nace kou knashan sigarine.." Hajiya rukayyah tace "Batasha Ummih, knsan hk lefen shuwa yake baki.." Annah ta jinjina kai tna kara gyara glass din idonta kna tace "Au! Tou hkne..Ai nasha kou tna yan shaye shayene, dase ince kou nida nke bakatsinia bnshan komi, tin kurucia har zuwa ynzu da muka tsufa..dallah dena kallona jikar mayu kawai..wlhy kurwata kur.." Cewar Annah, kumafa ummih ba ita take kalloba, kawai sharrine irinna Annah. Daddy yace "Ayi hkri Annah.." Annah ta kara kuflewa, dan a ganinta, kou yna bin byan matarsane, "Ta yaya zanyi hkri ana binada bita da kulli..wlhy zainab nawuce kizo a mafarkina knaso ki lashemin kurwa ai ya kmata ki sassautamin tinda na haifa yaro na bakishi sabo d a leda kika amre.." Itade UMMIH idonta na can yna kallon gefe, zucia fal bacin rai, cin fuskar yy yawa... Seda Annah tawa ummih tas-tas kna ta dawo kn ihsan tace "itako waccan wacece?" Tayi mgnr tana qarewa ihsan kallo yynda kasar rigar dake jikinta ya bude nan Annah ta hango cinyoyinta a waje, har zuwa cikinta, nan ta samu nasarar hango cibiarta, da attachment din daya fito zuwa bynta.. Alhaji musa yace "Annah iyalin Muhammad raslan ce.." "Af! Oh kacemin fetsararriar nance..wannan gashinde daga gani ba naji bne, dan
Chapter 18 · 0% Book details