Sashe 24
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
ita babbace, duk a sanadin raslan ta samu muqamin, amma ita sam batasan hknba. Batada smwa se dmwar isknci da rna taje yawonta, Da daddare kuma taje glub tasha rawarta kna ta dawo ta kwanta a katafaren dakinta, meyafi rnta? gani takeyi babu. Sannan ta samu uban kudi ta kaiwa uwarta Hajia hadiza dmn ita idoce a nera, dan hkn nema take tareda Ummih saboda sunada Alfarma byn hkn kuma sunada shegun wato kudi. Duk wannan tsiyar datakeyi Raslan be saniba sam-sam danshi beda time dinta, ya bawa bnza ajiyarta. Byn tafiyar Abdullahi abban KYAUTAR ALLAH da kwana daya ya dawo ya duba jikinta, rnr nan ya wuni kna ya koma kd. Washegari, Anty fahima kanwarsa taxo ta duba jikinnata, sosai take hngo dmwa a tattare da ita, dan hk da daddare ta sameta kan mike damunta KYAUTAR ALLAH taso ta gya mata cewar tna yawan Aman jini Amma seta rufewa knta sirrin ma zuciarta kawai, tacema Anty fahima bakomi. Sam Anty fahima taki yarda ta, kara tambayarta a karo na biyu, nanma ta tabbatr mta da bakomi, jinta kawai tayi Ammafa badanta yardaba. Kwananta daya itada yaranta biyu suka koma gida kaduna. A daddafe yy kwanaki goma a abuja ammafa jinshi yakeyi kmr yna kan kaya, bema taba jimawaba a abuja kmr wannan karon, kou dande ya jimane a katsinar a wancan karon, shiyasavyy hkrin zaman abuja na 10days. Tinda ya kwanta yau har zuwa asubah yaketa mafarkinta, dukda kullum suna manne ne a waya, Amma gaskia zuciarsa na cikeda kewarta, kwarai, waya bata isa ta gamsar dashiba a kn KYAUTAR ALLAH. jigon abinda yasashi yy 19days din beje katsinaba harda sha'awar dake damunsa, don inhar ynajin bukatuwa da mace be cika natsuwaba, Shiyasa bayason shiga mutane, Amma kullum in sukayi waya seta tambayesa yaushe zezo, sam bata gajiya da tambayarsa yaushe zezo, Domin zuciarta na muradinsa. Byn yy sallarh asubahi ya fara shirye-shiryensa. Tsaf ya shirya cikin manyan kaya, danyar shaddace kalar butter milk aikine simple a wuyansa da hannunsa na links. kyn sun amshi jikinsa, dayakeshidin ba ma'abocin sa hula bne, Sumarnan datasha gyara ta kwanta luf a knsa, zuwa sajensa me matukar kyau da gigitarwa..bb abinda sumar tasa takeyi se shining da daukar Ido..yayinda fatar jikinsa fara sol keta glowing emerging kai kace dan sarkin saudia ne... Wuuurrhh!! The guy is very cute and handsome! komi nasa perfect, kyaunsa na gigita matane, i mean kyaunsa na sumar da duk wata mace me hnkli da tunani, guy din na nunawa sa"arh ne ya hadu iya haduwa, yynda tsarinsa ya tsaru dai-dai dai-dai. Everything ya zauna daram dam, ga abun dadih inside wando. Wanka ya zauna yyndashi knsa me wankanma ya kara fito da kyaun kyn. Dankareren watch dinsa yasaka kalar silver, wow! Hannunsama abun kallone, kou ina a jikinsa inka kallah sekaso ka kara kallah. Haduwa ya hadu iya haduwa, kyaunshi na gigitarwane. Hadadden shoe dinsa yasaka me gidan babban yatsa, shoe din brown ne sbda Aikin dake jikin shaddar tasa Brown ne. Kou tsayawa breakfast beyiba saboda ynata doki, hatta yunwarma bayaji. dmn car dinsa tini tyi ready shi jawai ake jira. Phone dinsace tyi ringing dai-dai yna fesa dankareren jahilin perfume dinsa, wanda ya haukata gaf side din nasa da kamshi, ne sanyi me sanyaya zucia. Jin ringing din yasan waye, time ya duba :6:30am smiling yy, yynda kyaunsa na gifitarwa ya kara bayyana. Da sauri yakai hannu ya danna mata line busy kna yy dealing num din nata bugu dya kmr tna jira ta cafke. "Sweet dad..." Shine abinda ta fada da sanyayyiyar muryarta me mugun dadih da tafshi, daman kwana tayi batayi bacciba tna tunaninsa. Kouda yake rashin bacci a knsa ya riga ya zame mata jiki, sam ta dena bacci a rayuwarta kwana take tana tunaninsa yynda picture dinsa ke rungume a kirjinta, sometimes tasa picture dinsa takeyi a tsakiya tayita hawaye yynda zuciarta ke kunar rashinsa kusa da ita, inta tina yna tareda ihsan kuwa, Ai nan zuciarke kra hautsinewa sbda haushi... "Fineness..." Ya fadi hkn zucia fal sonta har yna wani lumshe ido "Na'am Daddyna...harka tashi daga slp.." Tayi mgnr yynda zuciarta ke mata sanyin ni'ima a duk lokacin datakejin muryarsa, wannan ynayin take kasancewa. jin muryarsa kawai warakace ga zuciarta, kuma sassaucine ga gangar jikinta. Yynda hantarta ke samun zalama. "Yeah darling na tashi..but yau meyasa kk tashi da wuri?Kumake ba zuwa school zakiyiba nsni..'' "Saboda kai..." Ta fada cikin dadin muryarta wadda ta koma ta tausayi zuwa wannan lokacin. Zucia cikeda mamakin kalamanta a wasu lokutan tna dimautasa, dukda be taba soyayyaba ammafa ynaji anayi, se zuciarsa ke rawa a knta. "saboda ni?" Ta maimaita cikeda mamaki "Hba daddy meyasa kk tantama? Ka rika kasan inhar bka kusa dani gangar jikina bazata taba iya jin dadiba ballan tna har in kaiga rintsawa." Ta fada cikeda kwarewa. Mgnr tata seta doki dodon kunnensa, har ta kaiga kai ziyara zuwa falon zuciarsa. "The sane 2 you sweet..kou ince more..wai wake koya miki kalamaine kou kna soyayyane?" "Yeah babbar soyayya me gigita zuciar meyinta....." Ta fada kai tsaye. .ranshine yayi mugun sosuwa, wato yarinyarnan tama rainasa shi take gayawa tna soyayyah. "Kna school kna soyayyah...tou lallai ashe gaskiar Annah ne datace ayi miki aure.. " Turo baki tayi tace "Ai bakasan dawa nke soyayyarba..." Raslan sarkun zucia yace "bnsonji.." "Um..um..nide sena gya mka.."tyi mgnr cikin shagwaba. Yadda tyi mgnr seta burgeshi yace "oya gayamin waye yy nasarar fadawa zuciar small bbyna.." "Kaine!" Tayi mgnr tna wani lumshe ido, ita knta tna mamakin kalamanta a knshi wasu lokutan, ji tkeyi kmr ba ita ke klmnba. Se yji mgnr tazo masa gwangwarangwan, sabanin da,,nan da nan zucia ta fada tinking, yna tunanin wanine ke seta ta a kn kalamannan na soyayya.. "Daddy..." Ta kira sunsnsa nan ya dawo hayyacinsa, hadi daja da bya ya jingina bynsa da bangon dakin, yayinda Bluetooth din dake kunnensa ke barazanar fadowa, nan da nan yakai hannu ya kara mannesa da kunnensa. ''Kina krtun litattafan soyayyah kou?" Ya tambayeta zucia fal kokwantou. "Wlhy bnsansuba ballan ma in krntasu.." "Okay dear..bnaso kiyi soyayya knji..sbda you are young bbynah..sekinkai 25yrs zan miki aure..byn kin cika burinki na zama doctor kou.." (Doctor shine burinta tin tna qarama) Murmushi tyi cikedajin dadih tace. "Yeah.." "Yauwa mah young bby.." Ya fada cikeda kauna. "Daddy meyasa kake cemin young bakaga na fara girmaba.." Tyi mgnr tna kallon yan nonuwanta dasuka fara bulluwa, dan fatima qawarta ta gya mata sune Alamun girma. Daria yy wadda ya jima beyi irintaba kna yace, " ke bbyce mna..nifa ina ganin kmr ke yar 11month ce.." "Heehhh! Dana bani..Baka ganibane amma nafa fara girmafah..." "Ta ina?" "Inkazo zan nuna mka..." Daria yy sosai hadi da maida mgnr tata wasa.. "Okay my fineness.." "Daddy yaushe zazo ka ganni?" Tyi mgnr cikeda zaquwa "Se next week.."ya fada cikeda tabbatrwa. Zaro ido tyi tace "next week kuma...hbade..nifa nama fara jiyo kamshinka, daf da zuciata...." "Hancinki be gya kiki dai-dai ba ..." "Aiba hanci bne zucia ne...." Maimaita kalaman nata yy a zucia ba tare dya bata Amsaba.. "Daddy.."Ta kirasa cikeda dmwa. "Na'am swry. " ya amsa cikeda tsantsar kaunah. "Daddy.." Ta kra kirnsa a karo na biyu. "Na"am fineness..." Ya amsa shima a karo na biyun. "Daddy..." Ta kirasa kro na uku. "Naam! My second love.." Daria ta kwashe dashi jin ya kirata da second love se mgnr ta bata daria kuma ta bata haushi can kasan heart dinta "second love kuma? Who is the first.." Ta tambayesa zucia cikeda dmwa. "UMMIH mna..." Ya bata Amsa direct. Se tji sanyi a rnta ta kara fashewa da drya. "Oya tell me..why are you callin my suna har sau uku.." "Saboda kace bazakaxoba se next week alhalin ni ina jiyo kamshinka a zuciata.." Murmushi yy sometimes tna bashi tsoro kmr me aiki da jinnu. "Na gya miki kima dena jiyo kamshina..bcox nidake se next week.." Cikin muryar me shirin fashewa da mahaukacin kuka tace, "Hbade! Sbda ka dena sona kou?" "Inhar zan dena sonki tou tabbas zan denason hantar dake sarrafa jinin dake yawo a duk sassan jikina.." Ya fada hkn tin daga zuciarsa. "Wow!" Ta fadi yyndataji wani irin jahilin dadih har zuwa kasan ranta, dadin dataji, Wallahi bazata iya misaltasaba. "Tou Amma meyasa kyi kusan 10days a wannan karon bakaxoba ka ganni? Knasone na mutu?" "Bnace ki dena mgnr mutuwarnanba kna batamin raifa.." Ya fada raiba dan baci. "Am sowie darling.." Ta fada cikin hnzari domin btason bacin ransa sam sam. "Kar naqaraji pls.." "Insha Allahu sir..." Smiling yy kna yace, "bakiga na jima a gunkiba wannan time din danazo ..." "Shiyasa bkaxoba.." Ta tmbyesa "Yeah..da kuma work" Shagwabe murya tyi kna tace, "Work dinka ya fini kou daddy..." "Duk dunia bb abinda zeyi replacing dinki in my mine darling burutynarh.." Murmushi tyi kna tace, "Tou Thank you daddy..i love you more than i love my safe.." "Love you more an more and more..knjj mine..." ''Um muu'aah!!" Tayi kissn dinsa ta wayar, wani irin ddh yji hadi da sanyi... "Bye my one..." Cikin shagwaba kmr tna gabansa tace "Aah ba bye ba kyi kissn dina kaima.." "Naki din.." "Why?" "ke bbyne ni kuma daddyne.." Murmushi tyi cikedajin dadih, ji tkeyi kmr kadasu rabu shiyasa taketa jansa da magana. Hkde ta daurewa rnta sukayi sallahmah... A hnkli yaja da bya ya zauna a kn stool zuciarsa fal tunani tunani, a kn kalaman yarinyar, zargi yakeyi Anya kuwa ba wani saurayin bne ya sameta yaketa tsarata, danga alamunan ya nuna small bby ta iya kalaman soyayyah fiyeda yar 25yrs, kai inkaji zancenma kasha yar 30yrsce. "Allah ka temakeni a kn tarbiyar yarinyarnan..lallai dole in dena nesa da ita kada wani ya lallabo, ya lalatamin ita.." Ya fada zucia fal tunani tunani, Amnafa harga Allah ynajkn dadin kalaman nata, har cikin ransa. 8:11am ya fito harabar gidan hannayensa riqeda wayoyinsa tafe yake kmr dawisu, me sheki a cikin dubunnai, ya hadu iya haduwa, i mean haduwafa bawai muna haduwaba, guy din ya iya daukan wanka kmr ba jibi nan da nan ma'aikatan gidan suka fara qarasowa suna zubewa dan miqa masa gaisuwa. amsawa yakeyi cikeda yauki bawaifa wulaknciba nop shi hk nature dinsa yake akwai youki infect ma yafi mace isa da kasaita, hk a gurin gayuma yafi mace, dan dressing mirrow dinsa kou mace