Sashe 16
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
KYAUTAR ALLAH ta jefeta dashi. Nikou nace small bby kideyi ta lafiarki. Direct emergency aka nufa da ita, Yayinda Raslan na kallo, babban doctor yazo ya fara bata temakon gaggawa, akayi mata allurori biyar, Ammafa amsha gwagwarma dan da jyar ta iya tsayawa Akayi mata, seda raslan ya riqeta, Aikou taci kuka kmr zata mutu..kna alazo Aka mata Allurar jijiya..sosai aka bata treatment din ulcer, a hnkli ta farajin sassauci. Akasa mata drib kna Aka basu daki, na musamman wanda harda falo kmr suna gida, Raslan ne ya bukaci hkn domin doctor din ya sanar dashi ulcer din ya kamata sosai, sbda hk dole se anyi mata treatment sosai. Annah kasa hawowa tayi dole sede aka zagaya da ita ta inda linter yake, nan ta hau aka hawo da ita se mita takeyi.yyinda wata nurse ke biye da ita tna temaka mata. "Allah wadaran shegen asibitinnan, nifa Shiyasa tin tini naketa gayawa Babana ya canza asibitinnan, sbda shegiyar tsada, Nan kwancia a gadonsu kawai se kaji ance miliyan daya. Shegu, byn hk ga shegen tsarin tsiya, ga wadannan shegunayen benen har kusan hawa goma sha..sekace gidan church..Kai Allah wadaran shegunayennan masu jajayen kunnuwa, sbda duk sune suka kawo wannan tsarinn...yooohhh Allah na tuba, A zamaninmu, ai dakaji ciwo sede A jika maka huntu da sabara, kasha ka huta, tou ciwonma ai bamayi sosai.. " Annah keta zuba yynda taketa bawa nurse dinnan data riqota daria. "Yar nan bari daria knji..hkne wlhy..knga kunan gakunan kmr kyankyasar injin, kalleki yadda kike gabjejiyarnan, sekace yar Arna..koude ke Arniacene wai?"Annah ta tambaya nurse din. Nurse fa'iza ta danji zafin yadda Annah tace mata jibgegia sbda ta tsani ace tnada qiba.dadin dadawa kuma ta dangantata da arna "Aah ni musulmace sunana fa'iza haruna bamalli.." Annah dasuketa tafia zuwa dakin da KYAUTAR ALLAH take, nurse dince zata mata jagora. "Oh ai nasha kou yankan bayane wadanda basa sallah.. Dase ince kin cuceni da kika kamo min hijjabi, danni nan da kike ganina ina sallah da hijjabina.." Fa"iza de tini ta fuskanci Annah, irin jarababbun nan ne, dan tna ganinta, tin tini a asibitin Amma mgna be taba hadasuba inba yauba, dan asibitin shine asibitinsu. Data ganota bata kara tanka matab.. "Kai Amma Allah wadaran Babana, shegeb yaro dukshi yajamin zuwa asibitinnan, sbda da ace yna nan ai kyambon cikin nata da baze tashiba, mtwss! Allaah wadaran naka ya lalace, ...kee! Wai dan kan malfar duduwar uwaki, ina zaki kaini ne, tin dazu aketa tafia, Amma hnyanzu ba a kaiba, koude ke yar garkuwa da mutanece...kikeso ki saceni sbda kawai knga yayana duka masu kudine sannan ga jikokina, suma tubar kallah, tou ta Allah ba takiba!" Cewar Annah data tsaya da tafiar ta juyo tna kallon Fa'iza. Girgiza kai fa'iza tyi tace, "kaka, niba..." Nan Annah tayi carab tace "dakatamin shegia me idanun agwaluma.. Niba kakarki bace, can cikin damginku maguzawa kya nemo kakarki,,,shegia yar duduwar kania kawai.. " ta karashe mgnr tana gyaran zaman hijjb dibta dake qoqarin rufe mata fuska. "Mtwss wannan shegen hijjb din seda nacewa baraka ta dena cutata tna kawomin irin wannan hijjbs din ga shegen tsadar tsia duk daya dubu goma..hmm ai wallahi duduwa qawata baza taga Annabi ba, dan ita ta hadani da baraka, suke haduwa suna cutata, sbda tsabar isknci, kou ince dansunga Allah ya rufawa yaraba Asiri..sukou sunacan a tsiyace, a kangon gida...uhm tou dole Allah ya barsu a hk tinda sun sawa rnsu mugun abu. A fannin fa"iza kam a gaskia daba dan badan fa'iza na tsoron kada ta tsinkawa Annah mariba ta marowa knta matsifa da tini ta mareta, sbda cin fuskar da tayi mata yy yawa,Ammafa dabadan tna tsoron dauwama a gidan yariba, Wlhy daseta gwada daura mata tafi, A wannan shimfidedeiyar fuskar tata fara sol. "Wai! Harna hango yadda zata koma" fa'iza ta fada a rnta. Danne zuciarta tyi tace, "Okay sorry, ga dakin can.." Annah ta gyada kai kna ta juya suka cigaba da tafia zuwa dakin,..suna turawa suka shiga sukaga KYAUTAR ALLAH na kwance A kn jikin raslan yynda drib ke malale a hannunta, har ynzu rigimar Allurar da Akayi mata takeyi shi kuma raslan na rarrashinta. "Sannu knji uwata uwar arziki.." Cewar Annah, wadda ke qoqarin qarasowa ta zauna a kn kujerar dake daf da gadon nata. KYAUTAR ALLAH ta daga mata kai kawai.. "Sannu sir yame jiki.." Cewar fa'iza wadda tyi mgnr tna kallon direction din Raslan. "Almdllh.." Ya amsa a takaice yynda hannunsa ke kn KYAUTAR ALLAH yna shafar sumar knta a hnkli..hkn da yke mata bkrmin ddh yke mataba, nan da nan bacci ya kwasheta, a hnkali time 2 time take sauke ajiar zucia.. Annah ta kalli fa'iza dake qoqarin juyawa tabar dakin . "af yarinya yama sunanki?" Annah ta fada da dan karfi yadda fa'izar zataji domin harta kai bakin kofa. Juyowa fa'iza tyi, tace, "sunana fa'iza.." Annah ta taba Baki. "Anya Akwai sunan nan naki A musulunci..uhm tou shekarunki nawa.." Mgnr ta sosa ran fa'iza Amma dole ta kara dannewa a karo naba adadi. "Am 25yrs.." "Ke kiyimin hausa ni bnjin yarennsn naku na anna.inkou kn iya fillanci se kiyimin." Cewar Annah. Raslan ya zubawa Annah, ido, yna kallon ikon ALLAH zuwa lokacin kyautar Allah tyi bacci. "Shekaruna ashirin da biyar.." Fa'iza ta fada a takaice. "Oh! Tab! amma kn renamin hnkli yarinyar nan..kna nufin shekarunki ashirin da biyar duba kiga yadda nonuwanki duk suka zuzzube..uhm tou Kila knada aurene?" Fa'iza tin tnajin haushi ynzu harta denajin haushin se tayiwa Annah uzuri ganin yadda ta mnyanta. "Ah"ah bnda aure.." Cewar fa'iza. "Amma kn taba Aurene kou?" "Aah bn tabayiba.." "Oh ni A'ee kina nufin baki taba Aureba, amma shine nonuwanki sukayi ruku'u hk..anya baki taba shayarwaba..oh Allah ya kyauta, nono ya koma hk gindi kuma ai baze ganuba, An bawa mazan waje duk sun gama zuzzungura miki bura.. ina Amfanin wannan rayuwa, shekara ashirin da biyar duk kinbi kin jagwale nono har ciki, sekace kn haifa yara ashirin da biyar da yan kai..tab..Amma kuwa na tausayawa wanda ze kwashe k..." "Hba Annah why now.." Cewar Raslan dayake ganin cin fuskar yy yawa dukda mashi Abun daria ya bashi, hkn yasa ya shiga qarewa Fa'iza kallo na yn wasu daqiqu, a kallon da yy matane ya fuskanci dai-dai Annah ke fada, Ammande kouma yayane be kmata ta fada mataba a gabanta cin fuska bb kyau. "Kai kaci kundun duduwar uwarka..shege me kunnuwa jajaye kmr na ynkan baya, da ido kmr agolar nufawa.." Annah ta fadi hkn tana masa dakuwa Girgiza kai raslan yy ya kalli fa'iza dake tsaye qiqam yace, "Jeki Abinki.." Juyawa tyi tabar dakin jiki a sukwane. Annah tabi bynta da kallo tna fadin, "kalli shegen kyn dake jikinta, matsatstse sekace ashawo, shegia da duwawu tuma tuma knr brodi, a memakon zakizo Aiki kiyi shigar kutumci Amma ina sekisa kyn yan uska..uhm da hk kuke saye mazajen mutane, su kuma dayake basuda hnkli, nan se suka abun sha"awa, yadda kke kmr dusarnan inba namiji da kwakwaba me za ayi dake, sam bb falasi komi yayi yawa..." Raslan da takaici ya cikasa yace, "hba Annah, meyasa kk hkne ..ynzufa nasan ran yarinyarnan ya baci.." "Kutmar uban baci rnta yayi, nace kan durun uwarka kaida bacin ran da tayi..." Tyi masa dakuwa. Raslan ya girgiza kai. "Allah ya kyauta..A asibitinma sekin nuna hali.." "An nunadin, dan kan uwarka, shege dan shuwa, masu mallake miji, shege dan gidan mayyah masu asirin tsia..insha allahu haukane ajalin uwarka.." Inda sabo raslan ya saba ba komi se damun Annah ba se tsufa, wlhy wasu lokutan maganganunta bna Hnkli bne. "Allah ya kyauta..sannan Allah ya baki hkri.." "Da haqurin ta mutu sadakar uwarka ka bayar..shege dan duduwar bura'uba kai..mara kunyar karya kawai..inba dan mugun abunkaba, zamuzo asibitinnan, waya sanima kouso kakeyi ka kashemin jika ka shanye mata jini, tinda kasha mugun abu a nono, dangi duk mazinata, da karuwai da yan bin boka..masu mallakewa mutane yara..insha Allahu makomarkuce.." Dafe kai raslan yy cikeda gajiawa da matsifar Annah yace, "Annah nanfa asibitine sannan kna kallon yarinyarnan ba lafis Amma kiketa ihu pls kiyiwa knki fada mna.." "Af ashema tyi bacci.." Ta fada yynda idonta se ynzu ya lura da bacci KYAUTAR ALLAH keyi "Hmm wayyo! allah sarki yarinyar kirki, yar Aljannarh harna tina da ywarki, autata.." Se kuma tahau kuka harda majin.. Raslan yade zubawa sarautar Allah ido. "Wai! Allah ya rabamu da irin wannan mummunan tsufar. Rasln ya fada a ranshi. Share pls. Ngde fans karku damu Ana reta. *KYAUTAR ALLAH* Yeah na kudine. 08136349646 SAADATU BINTU ABDULLAHI (Marubuciyar boyeyyen al'amari) *touh! Masu zaginmu muna godia, Ina roqon Allah ya qara muku lafiar zaginmu bkm karku damu Ana tare* masu jira muyi kuskure su gyara mna muna godia, Allah yabar kaunarh. Free page 9 Kwanansu biyu a asibitin Raslan na tarairayarta yna bata kulawa ta musamman yynda ita kam se kara shagwabewa takeyi kullum tna jikinsa. Tou kunsande yadda zucia takeda Abinda takeso. Shikam gogan gaf wayoyinsa kashesu yayi saboda beson dalilin daze komar dashi Abuja, Ammafa yasan Ummih na can cike da haushinshi. Fatima Qawar KYAUTAR ALLAH, kam kullum setazo, duba jikin KYAUTAR ALLAH, Ammafa da biyu take zuwa, wato ina nufin riba biyu takeci, gashi tna zuwa gaida mara lafia, a bangaren zuciarta kuma zuwa ganin Raslan takeyi, in taga yadda yake tarairayar KYAUTAR ALLAH se taji dmn itace, "Allah yasani tana sonshi fiyeda tunanin me tunani.." this is iska na wahalar dame kayan kara. Hajia Annah ita keta kiran yayannata tna gaya musu KYAUTAR ALLAH babu lafia, duk wanda Aka gaya mawa kuwa ai dole yazo koudan gudun jarabar Annah, dansun san inhar basuzoba sun shiga uku da bakin Annah. Alhaji umar ya sanar da hajia zainab cewar KYAUTAR ALLAH babu lafia, kuma yace ta shirya suje su dubota a yau dinnan. Ummih tace "Yau kuma yallabai.." Daddy yace, "Eh Annah cefa ta kirani ta sanar dani da knta, Aikou knsan dole muje..kuma ma ai knga tinda, akaje asibiti ciwon yy tsananine.." Rausayar da kai Ummih tyi Badan tnason zuwa katsinaba, dan ita sam btason duk wata kafa dazata sadata da Annah. "Kunyi waya da Raslan.." UMMIH ta tambaya daddy. "Aah, wayoyinsa a kashe munyi waya ta wayar Annah, knsan rabin rnsace babu lafia.." tabe baki kawai Ummih tyi, nan zucia ta afka wani tunanin.... "Ki kira iyalinsa ta