← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 164

Sashe 54

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

durin shine matsalarnu.." Raslan yy tsuki.. "Tou mutumina ya ihsan tayifa.." Saif ya tambaya. Raslan yayi dariar mugunta yace "tnacan tayi qaramin hauka..me kishin bnza ba.." Saif yace "Allah sarki Aini nasani musammanma datakeda shegen kishinnan, Allah yasa kada ta kmuda hawan jini.." Raslan yace "uhm, ni ina ruwana ko hawan ruwa zata kmu dashi sema tajini inacin tsulia..tinda ita tnamin rowar nata.." Saif yayi daria kmr wani sabon hauka yace "mutumina da gaske zakaci tsuliar yarka?" Raslan yayi tsuki yace "Tsayawa zanyi ina kallonta tinda ni na haifeta, baride ta nuna...." Saif yace "Aikai kace durin yarkaNe.." Raslan yayi jim kna yace "Gaskia da nauyi, mutumina...." "Dallah gafara Ashemakai karamin mayen durine, Ai ba a kunya da mgnr cin tsulia.." "Malam ya isheka hk mgnr gindi2 tsulia2 knaso ka motsanine bb inda zan tsoma ni kuma.." Saif ya kara daria sosai harda riqe ciki yace "ga durin Amarya.." "Hhhhh knaso a dauki gawa kenan.." Cewar Raslan Saif yace "Wai! kut jar bala'i! gaskia sede a kira motar Ambulance rnr.." Daria Raslan yy hk kawai yaje jinshi a farin ciki mara misaltuwa yace "Bnason iskanci zakace a kira Ambulance sekace Anyi accident da katafila da marching..." Saif yace "Ai kwara Accident da haduwar burarka da small bbynnan.." "Dallah malam ya isa hk..ya mgnr zuwanmu U.S.A da mukayi last month nace mka bazanjeba.." Saif yace "tna nan mna Aini tinda kace baza kajeba na hkra,company din Ai nkane kuma ynada bukatarka Wlhy .." Raslan yace "Okay kana shirye?" Saif yace "Aiko ynzu kace muje muje kawai, dmn Akwai kilishina me ddh A can na qosa inje inci, kuma yaseen sbda maiko har naso ykeyi.." Wato karuwarsa. Raslan ya kwasheda daria danya gane inda ya dosa da mgnr tashi,yade bashi a rufe sbda yna kusada ihsan "dan iska...Ka shirya gobe nase mna ticket zamubi fly din 7:am insha Allahu.." Saif yaji ddh sosai yace "ko kaifa nawan..Allah ya kaimu, zamu hadu a airport dinne?" "Nop kazo gidana tinda yafi kusa da Airport din semu karasa.." Cewar Raslan Saif yayi daria yace "Okay...kace ka shirya kashe tsohuwar mutane.." Raslan yy daria yace "Sosaima kuwa, Dmn inada haushinta sbda wannan yaron farha ..." Saif yy daria daga hk sukayi sallahma..washe gari 7:am sukahau ply se USA.. 9;30am car din ummih tyi packing a cikin gidan, suka fito da niyar suyi bngaren Raslan din.. yusuf dya daga cikin securitys din ya karaso da takadda A hannunshi wadda Raslan ya bari yace Duk wanda yazo byn tafiyarsa ya bashi, tsugunnawa yy ya gaidasu ummihce ta iya Amsawa Amma ihsan ta kasa Amsawar, fuskarta dukta kumbure sbda kwanan da tayi jia tna kuka idanuwanta sun qara shigewa da kyar take gani, se Ajiyar zucia takeyi, kishi ne neman kasheta. Yusuf ya miqawa Ummih takaddar ta tambayeshi ina Raslan din ya tabbtr mta da tin 7:am yabar gidan,gabantane ya shiga faduwa, "Ina yaje.." Ta tambaya Yusuf.. "Bnsaniba mah.." "Okay tafi Abinka.." yusuf ya tafi Abinshi,..da hnzari ta bude takaddar ta fara krntawa.... Ga Abinda Aka rubuta... *Am sorry tafia ta kmani zuwa USA compan dina na motoci, mom ko dad duk wanda watsikar ta isa garesa yymin Adduarh...Luv you all.."* tsabar takaici seda kafafuwanta suka gaxa daukarta... "Amma wannan Anyi shegen yaro.."cewar ummih, Ihsan ta amsa itama ta krnta nan ta qara fashewa da kuka kmr rnta ze fita..Kmata ummih tyi tna rarrashinta tasata a mota dreva yaja sukabar gidan zuwa gidan ummih,nN ihsan tayi zamanta ummih na lallabarta.. *bari mu tabo bngaren Farhan tsohon Ango...* Kouda farhan yji An daura Aure badashiba kawai suma yy sbda yasan asirinsane ya tonu, but yga bbn Na'ima a gurin..seda yy kwana biyu A asibiti kna ya farfado fashewa yy da kuka zuwa lokacin mahaifinsa yasan meye dalilin hna dannashi Aure, alhaji harun sun kirashi sunyi masa byani dallah dallah harda mahaifin na'imar ma da ita knta na'imar nan ma'azu yace dole seya Auri na'ima inta haihu...Farhan ya dka tsalle yace baze Auretaba, Aiko uwarshima tace yy kadan,...Hajia zilai da knta ta nemi izinin na'ima ta dawo gidanta harta haihu,,a fari iyayenta sunki Amincewa daga bya sukazo suka Amince sbda na'imar ita tnason Farhan din, to first love ne shiyasa...Allah srki fatima ta shiga dmwa, hk ta Amshi ni'ima hannu biyu biyu ...se ynzu Alhaji yke nadamar haihuwar Farhan, sbda ya bata masa suna gashi yanada burin fitowa a govrnor din katsina state Amma gaf Farhan ya lalata masa shirinsa... Hajia zila naso taje gidan Annah Amma btada idon dazata kalli Annah abun da kunya.. Farhan kam kiyayayyar Raslan ta qara ruruwa a rnshi musammanma da Aka daura Aurennan yji dashi aka daura, yna nan a kn bakarshi nase yaga byn Raslan. Raslan da saif kam lafia lau suka isa USA cikin lokaci knkani suka fara gudanar da Aikinsu a compan motoci na Raslan din,...hnklin Raslab kwance se kewar bbynshi kawai ykeyi, a kwanaki biyu y fara maida jikinshi ba lefi.. Ummih ta Kira daddy ta snr dashi Raslan yna USA, ya bada watsika Aka bar musu.. Daddy ya girgiza kai dnya kirashi harya gaji yace "okay yy kyau..." ''Au hk zakace.." Cewar ummih rai bace. "Me kkeso ince zainab.." daddy ya fada murya bb fada, Amma cikeda gajiawa yy mgnr, sbda matsalar Annah kawai daza a barshi da ita ta isheshi, shida ysn uwansu, kiri kiri ta hnasu tafia gun Aikinsu wai dolese Rasln ya dawo ya skr mta jika,da taji lbrin yna USA kam cewa tyi suyita zama inma bngon dunia yaje harse ya dawo.. "Cewa zakayi me zakace min kou..dmn Aikai Abun baze damekaba.tinda da hadin bakink..." Ta katse wayar...daddy yabi wayar da kallo.. Iyalen Abudullahi tini suka koma gida harda Anty fahima.. Anty rukayyahma da sauran sirikkan hk suka tafi gidajensu sukabar mazajensu nan.. Dmn yaransu tini duk suka watse, kowa ya koma bakin Aikinsa.. A bngaren KYAUTAR ALLAH tyi kewar daddynta, se tke ganin kmr ze qara horatane irinna kwanaki, dan hk ta shiga dmwa, Anty sadia ke kwantr mta da hnkli. A kwana na uku Raslan ya kirata sukasha hirarsu, dazasuyi sallahma yace kada ta gyawa kowa ya kirata tace tou, cikeda murna..tin daga rnr kullum se sunyi waya kusan sau bakwai a rana, dmn kullum tna can cikin daki, a can take maqalewa lungun gado Suyita waya itada daddynta, suna hirarsu da kewar junansu dasukayi.Zuwa lokacin Anty sadia ta koma gida da kuka suka rabu da KYAUTAR ALLAH,... Annah tasa Aka maidata gida A motarta, zuwa lokacin Annah tadan rage cin mutumcin da takewa Anty sadia sbda tnason KYAUTAR ALLAH Ammafa in Abun ya motsa setayi.. Anty sadia na isa gidan Ummih ta tareta da matsifa..."ai nasha bazaki dawo bne.." Cewar ummih. Anty sadia tace "Toko in koma ne.." Dyake a tsaye take itama.. "Duk yadda kkyi dai-daine bade ni zaki nunawa iyakataba...Ana tsanata a guri ke gurinne gun zamanki kou..kouda yke bani daya Ake tsanarba harkema Ana tsanarki sannan bb irin zagin da Annah btayi mikiba amma kika nunamin bakisan ciwon kankiba.."ummih ke mgna a kufle. "Uhm Allah wadaran nka ya lalace.." Cewar Ihsan.. Anty sadia datake a hasale tace "ke da ubanwa kike? Ni saar kice..'' Ummih ta hasalo tace "Ki kiyayeni tin wuri..zan bata miki rai wlhy.." Miqewa tayi ta nufa bedroom dinta har tna bige bby khair daketa biyarta sbda ta jima bta gntaba.. Ummih ce ta daukota tna mita.. "Gaskia anty sadia batada hnkli,btasab me sntaba...." Cewar ihsan Ummih dake shirin zama a kn kujera tace "Inafa taga hnkli, Allah ya shiryamin.." Tabe baki ihsan tyi bataredatace Ameenba.. Da kyar Annah ta bar yaran nata suka koma bakin Aikinsu, Ammafa sunsha magiya...Daddy yna isa gidan Abinda Ummih ta fara tararsa kn mgnr Aurenne, sam bebi ta kntaba sbda abinda ke knshi yy yawa ga Ayyuka dasukayi masa yawa, duk yadda Ummih ke binshi da mgnr hk ya kyaleta..har lokacin Ihsan na gidan Ummih, Hajiya Hadiza tazo Ihsan ta snrda ita, nan itama tahau sama, da kyar ummih ta lallabata da lalama, ita knta ummih knta yy zafi, satinshi biyu Bya kasar kuma be kirataba cike take da bacin rai da takaici namijin haihuwa. Ganin har sati biyu ya shude bezo ya sakar mata jikaba yasa Annah zargin yna nan a kasar kawai sun boyeshine a abujar,..6:am ta shirya zuwa garin Abuja, KYAUTAR Allah taso binta Amma taki zuwa da ita nan ta brta tna kuka, tna fita daddynta ya kirata sukahau hira dan hk dukse ta manta dmwar Annah.. Direct gidan Ummaruru aka nufa da ita dmn drevan yasan duk gidajen yarannata... Packing akayi ta fito da kyar tna dogara sand sbda ta gaji da zmn motar.. sanye takeda danyen boil lace Purple tambarin boil din pink ne. Dinkin riga da zani irinde na tsoffi, hijjb din dake jikinta tini ya birkice bkma gane kn gadonshi idonta manneda glass ta dokaro sandarta direct falon ummih ta nufa.. Kasancewar duk yan gidan basu tashiba, ..Ita dyace ta tashi, Kwance tke kn kujerar 3 sttr daga ita se pant da brezia ta zubawa t.v ido tna kallon tashar zee world, *Age is just a number* shi take kallo. San ac na ratsata.. Da sallamah Annah ta shigo falon,,, idontane ya sauka a kn ihsan wadda ke kwance tsirarar Allah.. "Na shiga aljannarh! Innalillahi gidan kuma na karuwai ya koma!" Cewar Annah dake kra bin ihsan da kallo. Dagowa ihsan tayi Dannin murya kmr ta Annah, , tabbas Annah ce me kuma ya kawota gidannan..yatsina fuska tayi ta maida knta ga tvn sbda haushinta tkeji.. Seda ta dago kna Annah ta gane ihsan ce... Qarasowa tayi tna fadin " ba shakkar, ashe karuwarce me zaman knta a gidan..bnyi mamakiba.." Ta tsaya bakin kujerar tana qara qarewa ihsan kallo... Tsuki ihsan tayi tace "Kyaga karuwa can.." "Kan kutmar ubanki.." Annah ta dura mata na katsinawa.. "Bade ubanaba.." Cewar ihsan datameji kmrta tashi ta rufeta da duka.. Annah takai hannunta ta dorawa ihsan tafi tincan karfinta tna fadin "Bura ubaki! Zagina kkeso kiyi.." A harzuqe ihsan tace "An zaga din.." Ta dago da nata hannun zata rama marin da Annah tyi mata.. Sorry bacci ya kwasheni. KYAUTAR ALLAH... *PAID BOOK..500 NAIRA ONLY.. 08136349646..* *YAH ARRAHIMU...* Ummih da fitowarta daga bedroom din daddy kenan ta barshi yna bacci, shine ta nufo falon sbdajin hayania..idontane suka sauka a kan ihsan dake shirin kwasawa Annah mari, krsowa
Chapter 54 · 0% Book details