Sashe 61
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
tabbtr kin sani Amma koke bakizoba, kode haushi kikaji dan bamu bawa yayanki mazinaciba Auren jikata..aiko Sede ki mutu,ko ince sede ku mutu...." Hajiya zilai tayi jim kna tace "Wallahi Annah ba hk bne,..." "To uban meye inba hk bne, jimun munafurcifa, Aure nede beyiba, tinda ba a dole kuma nga Aiku kuka jawa kanku, Walqiyace Akayi muka ganku kuda muggan halinku.." Hajiya zilai ta tausasa murya kna tce "Nasan ni me lefice gareki Annah, hknne ya hnani zuwa gidannan, dukda inason zuwa,ko na komj ai yara sun hadamu, Amma basu zasu rabamuba..Dan Allah kiyi hkri Annah, dan kukane mejawa uwarsa jifa, ina neman afuwarki dan Allah da Afuwar duk wani dake safana house, ynzuma cire kunya nyi nazo gaisheki da me jiki Rukayya sannan inyi Allah yasa Alheri.., Dan Allah kiyi hkri Annah, inajin kunyarku, tabbas inajin kunyarku, Kunsan yayane na yanzu se a hnkli, Wallahi kouni danasan abinda Yaronnan ya Aikata kenan da bazan taba zuwa in nema masa Auren yarinyar kirki, kmr rukayya ba, Annabi yace kasowa dan uwanka Abinda kake sowa kanka , Harga Allah na dauki Rukayya kmr yadda na dauki fatima yata ta cikina, hknne yasa da d'ana yazo yasameni da zancen ynason Rukayya nji dadih saboda kowa yasan Rukayya sam batada rawar kai, Amma Wlhy Annah ina qara miki rantsuwa da nasan abinda yake Aikatawa haryakai hkn dako ze mutu bazan taba zuwa nema masa Auren Rukayyaba.." Annah tayi jim kalamn hajiya zilai na ratsata nan da nan jikinta yy la'asar, kuma yaumade bb yan fadan sosai. tace "Hkne tou yaranne na yanzu, se kaji kmr ka dora hannu a kai kace wayyo Allah! ALLAH de ya shirya mna,.." "Ameen.." Cewar hajiya zilai. " Ammande a cikin keda uban waya biyo, kede a yadda nke gani a fili bnga aibunkiba, kinada d'a'a inbade Annabi musa bane a baki fir'auna a zucia.. kou kumadeshi ubanne da yana qarami yadan taba bin mata, knsan Ance duk Abinda kayiwa yar wani ko dan wani kaima se ayi mka, inajin ki bincika shi mijin naki gaskia,.. lefinkune da kuke Auren yan iska,ko dankun gansu da kudine oho.." Hajiya zilai ta natsa tana kallon Annah dataketa raftago zance, kai daji kasan duk ta rikice sbda tsufa..shiru tayi ba tare datace da Annah komiba. Seta canza akalar mgnr da tambayar KYAUTAR ALLAH.. "Annah ina rukayyahNe.." Fatima tyi charab yace "nima se raba ido nkeyi bngntaba, kou tana upstairs ne.." Murmushi Annah tayi ta cire kallabinta ta ajiye a gefe nan furfurar dake knta ta bayyaba, sosa furfurar tayi kna tace "Tnacan gun matar dana musalle, yau kusan kwananta takwas kenan, kungama nyi nyi ta dawo taki dawowa, shiyasa naso naki barinta amma ta tirje, harda kuka da birgina a kasa, ni kuma wlhy ban kaunar kukan yarinyarnan ko misqala zarratin, Allah ya jarabceni da sonta,.. to yazanyi gashi, yaron ma da aka dora musu Auren da ita ni sam bnasonshi Wlhy nke gaya muku..na matsa kn ya saketa ynzu hkma ya gudu yabar kasar shegen.. jima nyi daman dashi yaron Aka dora Auren, matsalarde zinar dayake Aikatawai, zina Ai matsiface,..baban nawama jira nakeyi ya dawo ya sakarmin jika sam bnasonshi, wlhy ko yna yawo tsirara bb kaya seya sakarmin jikata shege dan bura uba me siffar yayan Turawa.." Duk seda Abin ya basu daria amma suka hadiye.. "Saki kuma Annah?" Cewar hajiya zilai. "Saki mana, to meye Amfanin auren juya wanda be haihuwa...befa haihuwa, nke gya muku juyane, suna tareda matarsa shekaru Aru aru Amma sam bata haihuba, kode matarce ta gama zubda yayanta a titi bnsaniba, sbda zubinta sak na ashawon kn titi.., " ta krshe mgnr tna kaiwa knta rangwashi sbda kaikayi, abunkadame furfura. Hajiya zilai tayi jim kna tadan murmusa tace "Allah yasa Alheri.." "Wani Alheri kenan...yoooh ina mgnr Alheri a nan juyafa Akace miki.." Ba hajiya zilaiba Hatta fatima seda suka kyakyata, Annah tace "Wallahi kou, ina Amfanin namiji baya haihuwa, ai babu amfanin Aure babu zuri'arh, ai aikin bnza kenan....Annabima cewa yy kuyi Aure ku haiyayyafa.." suka kara kwashewa da daria, nanfa Annah ta saki jiki, suka hau hira se la'asar suka bar gidan. 6:pm Zaune take falon Ummih dukta rame Tayi baki, tabi ta dorawa kanta damuwar Auren da yayi, hk ta wuni bb ci bb sha, natsuwar dole tasameta.. fitowa ummih tayi daga kiching nan ta sameta ta rafka uban tagumi, qarasowa Ummih tayi ta cire mata tagumin "hba Ihsan, meye hk newai? Meyasa kk dorawa kanki damuwar da bb dalili hba, duba kiga yadda kk lalace a yan kwanakinnan.." Kmr tana jira ta fasheda kuka "UMMIH ina cikin damuwa, wlhy kullum cikin muggan mafarkai nake, UMMIH, bnason kishiya komin qanqantarta.." "A kn wadda batasan kntaba, kike sawa knki dmwa hk..ynzu inda ace yar 25yrs ce kishiyar taki yazakiyi.."cewar Ummih Fashewa tayi ta kryi da kuka tace " Ummih kwara ace yar 25yrs ce ni wlhy wannan yarinyar tana bni tsoro, wlhy na tsaneta.." Share mata kwallar dake zirya bisa kuncibta tayi tace "kul kika bari ta baki tsoro..nasan me kkji sweetheart kishiya ko tsinkene da zafi,kada ki damu knji am with you.." Share kwallanta tyi tace "UMMIH, knga guduwama yy Alamomi suna nunamin ynasontane Duba kiga jumawarsa bya nan.." Ta kra fashewa da wani kukan. Ummih tace "waya gya miki..ke inbnda Abunki ta inama yarinyarnan zata iyadashi, hba ko wannan kamya kalla ki kwantrda hnklinki pls, knji kou..bnason dmwrki, kodan Hajiya hadiza, aminiyata, pls kiyi hkri sweetheart, ina tabbatr miki duk rnr daya dawo garinnan senayi mummunan bata masa kmr yadda ya bata miki...." Sosai taji sanyi a ranta, nan tadan saki zucia Amma tana kwallar kissa da kisisina, ummih na rarrashinta.. Dai dai Anty sadia ta fito falon khair na biyeda ita, idontane ya sauka kn Abinda ke faruwa, qarasowa tayi ta zauna kn kujera small khair kam direct gun Ummih ta nufa.. "Meke faruwa ake kuka .." anty sadia Ta tambaya idonta na kn ihsan. "Ba asani ba.." Cewar ummih ihsan kam harara ta bita dashi.. Anty sadia ta tabe baki tace "Uhm, Allah ya kyauta insha Allahu yanzu kika fara kuka.." Taceda ihsan kna ta niqe tabar falon. Nan ummih tahau bawa ihsan hkri.. *USA* Dukya rame, ya kare kai kace dibarshi Akeyi Ana miya Allah yasani yna mugun azabtuwa, kullum Abu a miqe kmr sandar tuka tuwo,.. Shigowa yayi sanyeda kna nan kaya wadanda suka Amshi jikinsa, har wani qiba yy sam beda damuwa, gindine gashinan yaci harya bari. "aboki yane.." Yy mgnr yna qarasowa ya zauna gefen bed din nasa yna kare masa kallo sanye ykeda boxes sam bb singlet a jikinsa..shima raslan din ido ya zuba masa "Ka kaini hospita.." Cewar Raslan da yy mgnr a wahalce. Saif ya kalleshi cikeda tausayawa yace "Hospital kuma? Meya faru.." Wata uwar harara ya gallara masa yace "Bnsaniba kawai ka kaini hospital in zaka kaini.." Saif yace "Ammande kasan ciwonka bna asibiti bane kou? Gindi kk buqata, to asibiti zasu baka gindine.." "Durun uwar gindi zasu bni ba gindiba...in zaka kaini ka tashi ka kaini..barshima bnaso.." Abunka da mabuqaci, kadan yke jira yahau matsifa, miqewa yy da kyar yna tangal tangal ya nufa Waldrop dinsa jallabia ya dauko yasaka, dantafi rufa masa asiri, car key dinsa ya dauko ya fice a dakin Saif na kallonshi yayin da yake tafiyar da karfin hali, amma dagani kasan da kyar yake tafiyar. Ganin ya fice daga room din yasashi miqewa ya bishi, harma ya bude kofar farlo ya fice, a compound ya sameshi, "muje in kaika.."cewar Saif. "Bnaso.." Cewar Raslan, dayake tafia zuwa gun packing din motoci, a kalla motocin dake gun sunkai Goma, sbda gidan nada fadi ba lefi. Wata katotuwar car ya nufa fara sol da ita kirar range rover, Amma wannan tafita tsada da kyau. saif na biye dashi yywa car din key ta bude yana shirin shiga dreva seat saif yayi sauri ya shige gun zaman dreva, hknan ya juya ya shiga mazaunin me zaman bnza.."bni key din car din. "cewar saif dake mgnr hadi da miqo masa hannunsa na dama. "Inna kifa.." Ya fada a hasale. Ganin hkn yasa saif be kulashiba sbda inya kulashi sesuhau sama su fado don jaraba.. "Yi hkri ka bni key din mna.." Saif ya kwantrda murya Wurga masa key din yy hadi da bending kujerar yy rlzn a kn kujerar yna ajiyar zucia, sekace dan dambe...direct suka nufa wani Kereren Asibiti wanda ya Amsa sunansa Akwai kwararrrun likitoci kama daga turawan zuwa larabawa zuwa india.. Doctor dinsa Doctor james wani baturene shiya dubashi, dmn already yasan matsalarsa, drib yasa masa na rage sha'awa, raslan yaso a Rage masa sperm din daya tarun masa , Amma doctor din yace bazeyuba hkn sbda Anyi masa hkn dayawa, in aka cika masa ze iya samun matsala gun kwayoyin haihuwarsa dole ya hkra Akasa masa drib da Allurori, doctor din ya canza masa tablet sbda ya snr dashi tablet din dayakesha basa masa Amfani...nan suka kwana shida Saif, Se washe garin Aka sallamesa tabbas yadan samu sassauci, Amma yasan na kwana biyune,...ya koma yaci gabada gudanar da Aikinsa, Amma yywa Angela warning kan kada ta qara shiga office dinsa, rnr Angela wuni tyi tna kuka, taredajin haushin knta, sbda ita tajawa knta, da tana dan ganinsa gashi ynzu ganinsama zeyi mata wahala.. Raslan yaci gabada harkokinsa yna manage din knsa, kwana biyu Abu ya dawo tsaye qiqam, bacci kam aise barawo,... Nan Raslan ya shiga yiwa babynsa siyayya duk Abinda yagani yy masa kma daga kn sitira zuwa kan teddys seya siya mata musammanma kananan sbda KYAUTAR ALLAH na mugun son Kana nan kaya,nan ya shiga siya matasu na gani na fada.. Na'ima ta haihu tasamu danta namiji akayi suna wanda yaci sunan mu'azu, ana kiranshi da Small Farhan, a fannin farhan kam kmr ze mutu dan bakin ciki ji ykeyi kmrya kashe dan ya kashe uwar dan gbaki daya.. Akasa ranar bikinsu itada Farhan nan da 1week, hajiya zilai tazo har gida ta kawowa Annah katin gayyata, Nan Annah tace "Insha Allahu zatazo zuwa lokacinma KYAUTAR ALLAH ta dawo sesuzo tare.." Sosai hajiya zilai taji ddh da Annah zatazo.. nanma sunsha hira Tin 2:pm tazo se 4:55pm kna ta tafi gidanta. Yau kimanin kwanakinta Tara a gidan Anty Rukayyah, Annah ta matsa mata kn dole seta dawo gida tacema in bata dawo gobennan