← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 164

Sashe 3

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

ya zauna se an basaba. Tinda hajiya zainab ta matsa dole raslan ya koma abuja yacigaba da kasuwancinsa yayin dayakeda hannun jari a kasace daban da ban a hnklifa ya zamana duk safana family babu me arzikinsa, alhmdllh arziki kullum kara habbaka yakeyi. Dukda raslan ya koma garin abuja amma duk byn kwana biyu yna hnyar zirya zuwa katsina don duba farin cikin rayuwarsa KYAUTAR ALLAH. Inkou byanan kullum suna manne a waya, ta video call, raslan ne yase mata iphone 12. KYAUTAR ALLAH tnada miskilanci donse ta wuni batayi mgnaba, daga uhm se okay se tom, don ita Akwai miskilanci fiyeda tunanin me karatu, da ita da raslan bnsan wanda yafi wani miskilanciba. Dukkanin companonin Raslan sunan KYAUTAR ALLAH ne, itace kan gaba a komi nasa, hajiya zainab wani lokaci sede ta zubawa sarautar allah ido, don lamarin na nemar fin karfin tunaninta. Hajiya zainab tnada kawa daya tilo hajiya hadiza, hajiya hadiza shu'umar macece, domin kalarta kalan yan bariki, itacema ta zuga zainab kan ta matsawa raslan ya dawo gida, sbda kada ya gagareta, duk wasu abubuwa bad, ita ke dorata a knsu domin ita sam batada mugun hali. Hajiya hadiza, tnada diya daya datake mugunso a yaranta, sunanta Halimatu amma ihsan ake kiranta dashi. Tin tasowar ihsan allah ya dora mata son raslan, yayin dashi sam mata basa gabansa bemasan tanayiba. Ihsan gajerace, bakace tnada matsakaicin kyau. Tana aikine a gidan redion freedom a kalla zatakai 25yrs. Nan hajiya hadiza ta fara tura yar tata ta fannin hajiya zainab. Hajiya zainab ita ta tirsasawa raslan dole ya auri ihsan dominshi baya iya ketarewa umarnin mahaifiyar tasa,. Bikine akayi na alfarma, komi yaji acan acan yayinda babban aminin raslan Saif ya taka babbar muhimmiyar rawa a gun biki. Hajiya Annah ai rnr lace tasha na alfarma, KYAUTAR ALLAH ma hk se murna takeyi Abbanta zeyi aure. Raslan ya auri ihsan ne badan yana sontaba, itakou ihsan sonsa takeyi kmr zata kashe knta a knshi. Seda sukayi sati biyu raslan be kusancetaba. Raslan mutumne me matukar sha'awa da bukatuwa, ynada bukatar mace, domin zan iya cewa yna daya daga cikin maza harijai, kou incema yafi hariji. Rnr daya kusanci ihsan kam a asibiti ta kwana, domin kuwa ta dandani kudarta dukdade ba virgin bace, amma seda jikinta ya gaya mata. Seda tayi sati a asibiti kna aka sallameta. Ihsanfa taga shiga uku kullum raslan seya kusanceta ita kuwa kullum setayi ruwan zafi, domin raslan ynada girman al'aura. Don hk ihsan ta fara gudunsa, se yayi da kyar yake samu ya kusanceta dukda byajin dadih yadda ya kmata amma hk yake hkri yna manage. Ihsan kam a duniya ta tsani raslan ya kusanceta domin duk rnr da akayi hkn se tyi kwana biyu tna jinya, da kyar take iya zuwa aiki, se tyi da gaske take zuwa aiki. Kuma kullum seta gayawa mamanta, hajiya hadiza sede tace ta daure, donsu kudin raslan din kawai sukeso, aikou sun samu, don duk sati, se raslan yasa an kwashe motocin gidan,an kawo sabbi, domin ynada companyn motoci. Raslan yna iya kokarinsa a kn ihsan. Shikam raslan ganinta yakeyi a raguwa ita sam bata iya jurewa bukatar mijinta. Kullum tna hnyar zuwa aiki, bata iya dauke kou cokali a gidanta, sede komi masu aikine keyi hatta gyaran dakin raslan masu aikine keyi. Abun ba karamin bama raslan Haushi yakeyiba, shikam da haka ake auren wallahi, daya sani da beyiba, takou ina bejin dadih, ta gun bukatarsaba ta gaza, wata ranama inya nemeta kiri-kiri zatace itafa bazata iya dashiba gaskia. Ga ihsan da danbanzan kishin tsiya, duk wanda ya rabeshi seta tsaneshi. Shiyasa ba karamin tsana tayima KYAUTAR ALLAH ba, ganin yadda mijinta ke rawar kai a kn KYAUTAR ALLAH ji takeyi da ranta a hannunta yake da tuni ta kasheta kowa ya huta. Qawayen ihsan duksun zugata kan kada tayi ciki, don hk family planing takeyi. Shikam gogan kouda yayi aure komi tsakaninsa da KYAUTAR ALLAH be canzaba, domin a kullum se kara dumbin kaunarta yakeyi. A ynzu hk KYAUTAR ALLAH tnada 12yrs tna matakin jss3 ne a makarantar gabada primary saboda hazakartane, yasa hartakai zuwa jss3 din dukda be isa ace takai jss3 dnba. *wannan kenan sauran semun tsunduma cikin labarin zakuji* A hnkli ya shigo da tsaleliyar motarsa cikin harabar gidan, .... Tin shigowar motar tasa kyautar allah taji, har cikin rnta, mikewa tayi zumbur daga kn cinyar annah. "Bi sannu mana karki fadi wannan irin zabura haka.." Annah ta fada don hartama fara gyangyadawa bataji karar shigowar motar raslan ba. Murmushi KYAUTAR ALLAH tayi ta nufi hnyar fita falon a guje, tana fadin "Oyoyo abbanarh..." Ta fada tna tsalle kmr karamar yarinya. Dai dai lokacin ya bude murfin car dinsa ya fito ta mazaunin ddreva lallausar kafafuwanshi na yan hutu ya ajiye a kasa, yayin daya fito gabaki dayanshi, seda na razana, dan ganin kyaunshi, dogone sambal amma ynada jiki dan madaidaici, ynada faffadan kirji irinna jaruman maza, yayinda komi nashi ya tsaru, kyakyawane ajin farko, ynada dara daran idanuwa, ynada gashin gira mayalwaci, yanada gashin ido masu baki da sheki, yayin da dogon hancinsa ya karawa face dinsa kyau, ynada baki dan tsut me shegen kyau, ga wani saje da yayima fuskar tashi kawanya, dimples dinsa na lotsawa gefe da gefe kouda ba dariya yakeyiba, a gaskia na rude da kyaunshi. Kirarshi irin kirar nan ne na lafiyayyun maza, ta yadda duk lafiyayyiyar macen data ganshi, setaso su shiga daga ciki,.. Se wani Walkiya yakeyi tamkar dawisu, me haske Da walkiya kou ince tamkar zarah a cikin wata,. Sanye yakeda kana nan kaya wanda suka amsa jikinsa, yayinda kyaun fuskarsa da haibarsa suka bayyana karara, ya fito a namiji me cikar zati da haiba. Murmushi ya saki na murnar ganinta. Cikin siririyar murya yace "oyoyo jaririyata..." Jin muryarshi kmr zan tsume dan dadih, iya muryarshi kawai tayarda hnklin yammata takeyi, hknne yasa mata ke biyarsa kmr rakumi da akala amma ina sam shi bayata ita. A guje tazo ta fado jikinsa cikeda murna...daukarta yy yna juyi da ita a hannunsa kmr ya dauki yar takadda dukda batada rma amma batayi masa nauyi kou kadan. Dagata sama yayi yna shillata yayinda takeya kyalkyala dariya, bakinta kmr gonar audiga. Dukkanin ma aikatan gidan labewa sukayi suna kallonsu, dukda ba sabon lamari bne garesu. Kawai hkn na mugun burgesu ne, kou ince yna basu sha'awah. Annah ce ta doddogaro sandarta ta fito tana kwalawa kyautar allah kira, yayindatake kara gyara glashin idonta dan ganin me idonta ke shirin gani Raslan ne mutumin daya bar gidan jiya, shine ya dawo yau," Annah ta fada a ranta. "Tab! Ynzu ubana kaine yau kuma.." Murmushi yy yace, "eh nine hajiya annah, yau ai senayi sati daya zan koma gida..." Jin hkn yasa KYAUTAR ALLAH yin farin ciki kmr me ta kara lafewa a jikinsa.. Annah ta zaro ido.."Wai rabani da zainab, wadda ba kaunata takeyiba ballan tanama jikata KYAUTAR ALLAH, tab! Ai mugun halin zainab shize hanata shiga aljannarh wallahi..." Cewar annah. Inda sabo raslan ya saba, dukda bayajin dadin kalamannata, amma hk yake dannewa.. KYAUTAR ALLAH tace,"Abbanarh da gaske zakayi 1week?" Murmushi raslan yayi ya dagota,ya manna mata kiss a kumatunta masu shegen laushi...Annah tayi carab tace "Hmm, yaushefa wannan shegiyar matar tasa me kamada guntun kashi zata barshi yy sati..uhm ga kuma uwarsa zainab a gefe.." KYAUTAR ALLAH ta juyo ta kalli Annah tace, "Kai annah ba kyau abinda kikeyi.." Raslan yace, "Battade Fineness, tsohuwarnan tanada matsala.." Annah tace, "Hmm, a barni in fadi gaskia, hmm bakar tukunya me fidda farin tuwo,.." Tsaf Raslan ya gane manufar hausar tata, amma ya basar..KYAUTAR ALLAH na jikinsa,suka dungumo zuwa falon, annah na biye dasu tna mitar zancenta... Cikakken sunan KYAUTAR ALLAH *rukayyat *Sabreen* *KYAUTAR ALLAH* raslan ne yasa mata sunan *Sabreen* sbda haqurinta, ammashi yna kiranta da *Fineness*. Comment's and share. *KYAUTAR ALLAH* SAADATU BINTU ABDULLAHI (Marubuciyar boyeyyen al'amari) Dedicated to hauwa'u mmn little saudiya and mom amatullahi. *Inama kowa barkada allah allah yasa ibadarmu karbabbiyace, allah ya maimaita mana.* Page2 Dai dai lokacin dasuka shigo falon, agogon dake manne A bango ya buga karfe sha biyun rana dai-dai.. A kan 3sttr ya zube yayinda KYAUTAR ALLAH ta bisa ta zube bisa cinyoyinsa, se kara lafewa takeyi a jikinsa, kmr wata mage. Annah kam a kan lallausar carfet ta yada zango idonta tar a kn tvn dake manne a falon. Wani irin kallo yakeyi ma kyautar allah daya kasa fassara me kallon yake nufi, harga allah inhar zeji kyautar allah a jikinsa, a halin yanzu yakanji wani iri a game da jikinsa, sede yna saurin kauda hknne a ranshi, dan ganin ita a matsayin uba ta daukeshi, shi kuma a matsayin diya take garesa, yasan sontane silar komi... Baze iya misalta wani irin so yakewa KYAUTAR ALLAH ba,Kawaide abinda yasani be tabason wataba kmr ita. "Abbarnarh Tunanin me kakeyi.."cewar KYAUTAR ALLAH data dago taga idonshi na knta, yayinda ya zurfafa a duniyar tunani. Firgigit ya dawo daga duniyar tunanin daya afka. Ya zuba mata ido, yayin da duk a jikinta babu abinda yafi burgeshi kmr dan karamin bakinta. "Kinci abinci..." Ya tambayeta cikeda kulawa tareda kokarin kauda tambayar da tayi masa . Annah dake jinsu tayi carab tace, "inafa taci,aini wannan tabi'arh tana bani haushi, ace bazakaci abincin kumalloba, sena rana ya shigo kayita zamada yunwa, kna fama da ciki makal-makal a shafe sekace baya..." Raslan ya zubawa KYAUTAR ALLAH ido cikeda so yace, "jaririyata bakici abinciba.." Daga masa kai tayi.. Yace "why?" "Banajin yunwa..inata tunaninkane Abbanarh..." Ta fada tana shafo sajensa da duk hannayenta biyu. Smiling yy yayinda Dimple's dinsa suka kara lotsawa. "Bana hanaki tunaninaba.." Zaro ido tayi tace, "Hmm Abbanarh tunaninka ya zama jini da bargon jikina..bazan iya rayuwa babu tunaninkaba.." Wani lokaci kalamanta na gigita lissafin raslan, yayin dayake shiga dimauta, wani lokaci kalamanta na kama dana yar 25yrs bawai me 12yrs ba. "I love youh Abbanarh..." Ta fada cikin siririyar muryarta me rikita kunnen me sauraro.. Wannan kalmar ita tafima raslan komi dadih a bakin KYAUTAR ALLAH, ynajin dadin yadda kullum in har zasu hadu seta fada masa i love you abbanarh kullum a wayama seta gya masa hkn in yna abuja. Murmushin dake kan fuskarshi ya kara yalwata, yayinda fuskarshi ta zama kmr gonar audiga dan haske.. "Love youh more
Chapter 3 · 0% Book details