← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 164

Sashe 89

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

ALLAH ya rungume yana zubawa Tvn ido. KYAUTAR ALLAH ma tvn ta zubawa ido. Gani yy ana haska ma'aikatar shinkafarsa Dake garin Abuja. Gabansane yayi mummunan faduwa ganin, yadda gaf company din ya kamada wuta, ynada tabbacin baza a tsira da komiba a cikin company din. "Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un!..." Shine Abinda ya fito daga bakinsa ya dafe goshi, ya rintse ido, kna ya bude idanuwan nasa a kn tvN. saif Ya gani hnklinsa a matukar tashi a cikin tv , yan jarida se binsa sukeyi, shi kuma sam bebi ta knsuba da waya a hannunsa se aikin dealing number din Raslan yakeyi a lokacin. "Daddy meya faru?" KYAUTAR ALLAH ta tambayesa ganin lokaci kankani ya shiga wani yanayi, se Ambaton sunan Allah yakeyi. Idonta ta kara mayarwa kan tvn ita knta hnklinta ya tashi da ganin Abinda ke faruwa Amma batasan cewar nasa bane. "Menene pls daddy..." Ta kara tambayarsa itama hnklinta a tashe. "Daya daga cikin company dina na shinkafa ya kone.." Ya fadi hkn yna dafe knsa, sbda ba karamin Asara ya tafkaba, tunaninsa dayane, shine ko Rayuka nawa Aka rasa. "Subhanallahi!" KYAUTAR ALLAH ta fada itama hnklinta a matukar tashi, harma taso ta fishi shiga dmwa. Dai-dai wayarsa dake side dinsa tayi ringing dubawa yy yaga saif ne, dagawa yy ya kara A kunne. "Raslan kaga news.." Shine Abinda ya fito daga bakin Saif hnkli a tashe. Raslan yace "A nagani, ynzu...yaushene abun ya faru?" "Ba wanda ya sani, kawai mun tashine mukaga, kawai wuta naci, tin 6;am inata kiranka, amma kaqi picking Call.." "Mutane nawa suka kone?" Shine Abinda Raslan ya tambaya. "Biyar, masu gadi uku, se wasu ma'aikata, su biyu dasuka kwana a compan din.." Dafe knsa yy saboda yadda yake masa barazanar tarwatsewa. shi bawai qonewar company din bane ya damesa, mutanen da Akayi asarane suka damesa. "Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un!" Shine Abinda Raslan keta maimaitawa. KYAUTAR ALLAH kam tini ta fashe da kuka. Saif da Abin ya mugun damesa, yamafi Raslan shiga dmwa, sbda duk wani company na Raslan din yna under Saif ne, na gida nigeria dana makwabtanmu wato waje. duk saif keda Alhakin kula da komi na harkar kasuwancinsa. "Wlhy ba karamin asara mukayiba Raslan, Amma wannan akwaisa hannun magauta,.." Ran Raslan ne ya baci danyaga Alamar Saif bata Wadanda suka rasu yakeba. " wani irin mgna kakeyi hk? Magauta suwa kenan.. Na fauwalawa Allah lamarina, pls bar tunanin nanma frnd..abind yafi dmna babban Asarar da mukayi ta rayukan mutane..." Saif yace "Lokacinsune yy sir...Amma wlhy mun tafka babbar Asara, ta manya manyan kudade, bamu tsira da komiba, insha Allahi se Allah ya toni asirin koma wani dan shegiyarne.." Raslan yace "pls kabar zancan nan..kmr yadda wadnda suka rasu lokacinsune yayi haka muna lokacin dazamuyi asararne yayi, so karka damu..Asarar da mukayi bekai wadda wadan sukayi rashin rayuwaka sukayiba, , radadin da sukeji, ko kwatan kwacinsa bamaci,...Rai ba wasa bane bafa Saif.. Pls ka zagaye duk gidajen mamatan, kafin in karaso, gobe.." Saif yace "Okay sir nashama yau zaka dawo..." Raslan ya kalli KYAUTAR ALLAH yace "No..." Saif yace "Okay...'' Daga hk sukayi Sallahma. Juyowa yy ya kalli KYAUTAR ALLAH daketa koke-koke "kukan na meye Darling?" Yayi mgnr yna qara jawota jikinsa, yana bubbuga bynta alamar rarrashi.. "daddy kayi asara,..." Ta fadi hkn tana kuka. Raslan yace "Ga babbar Asaranan ta rai dear.." KYAUTAR ALLAH, ta Kara fashewa da kuka harda shasheqa tace "hakane daddy, Allah yasa Aljannarh ta zama makoma.." Raslan yace "Ameen darling, zaki rakani muje Abuja muyi gaisuwa, kou?" Daga masa kai KYAUTAR ALLAH alamar A... Dai-dai wayarsa ta qara ringing lmbr daddynsa harun ne.. Dauka yy ya gaisheshi, Allah ya kyauta yy masa sbda yaga abinda ya faru,, kiran na katsewa na Alhaji musa ya shigo shima Allah ya kyauta yy masa kafin ya krso gidan. Kirane keta shigowa wayar harya gaji da picking calls dij mutane. Wani kiran ne ya kara shigowa jin sautin kidan yasashi daukar wayar lmbr Ummih ne. dagawa yy ya kara a kunne. "Brkada war hk Ummih narh.." Daga bngaren Ummih tace "Barkade kakah..ashe abinda ya faru kenan, ubangiji ya maida na Alheri.." Tayi mgnr kai daji hnklinta a matukar tashe yake. Raslan ya amsa da "Ameen Ummih Marh." "Kana ina ne, nji ance bakama garin..?" Ummih ta tambayesa. "ina kd ne Ummih..." raslan ya bata Amsa. "Yin meye A kd..." Ummih ta tambayesa. "Gidan Anty Rukayya..." Ya bata Amsa. Ummih tyi jim,kna tace "Yaushe zaka dawo?" Raslan yace "Gobe ummih.." A fusace Ummih tace "ubanme kakeyi da bazaka dawo yauba.." Raslam yace "Dare yayi Ummih.." Ummih tayi kwafa tace "Kd to Abuja, shine dare yayi, knada hnkli kuwa? Ka duba time kuwa..kaide kaji kunya Wallahi,kna nan ka maqale ga Qaramar yarinya, Allah yayi wadaran naka ya lalace..." .tana gama fadar hkn ta katse wayar. Ajiye wayar Raslan yy ko a jikinsa, KYAUTAR Allah Dake kwance kn jikinsa tnajin mi suke cewa Ammande bazata iya tantance ma'anar maganganunba. "Inata cewa ka gaida Ummih, kayi bnza dani.." Raslan ya dan shafo kumatunta, kna yace "showie banji bne darling..muje muyi Sallar la'asar kou?" Daga masa kai tayi alamar A miqewa yy da ita a jikinsa, suka nufa bedroom, danyin Alwala, tini yama mnta da asarar da yy sbda kyautar Allah, ta maye masa gurbin komi. sede mutuwar bayin Allahn nan ne keta yawo a cikin knsa, asarar da yy sam bata damesana, yanasaran Alherine a garesa. Ihsan dake kusa Da UMMIH lokacin datake waya da Raslan din duk tanajin me suke cewa, gabantane yashiga faduwa hannu takai ta dafe saitin kirjinta, wanda ke mata quna. Byn sun gama wayar daman Allah-Allah ihsan keyi su gama wayar tace "Ummih Raslan na kaduna ne?" Daga mata kai Ummih tyi tana hango tsananin tashin hankli a kan fuskar Ihsan. "UMMIH Rukayya, dmn bada ita Annah ta tafi Umrah bane?" Ihsan Ta tambayi Ummih, sbda itasam batada masaniyar KYAUTAR ALLAH na kasar, sbda tasan sun saba tafia tare yin Umrah. Ummih tace "Eh.." Ajiyar zucia ihsan ta sauke me cikeda tsantsar tsananin tashin hankali. Shiru Ummih tayi ta zubama Ihsan ido tana hango tsantsar tsagwarom tashin hnkli a cikin kwayar idonuwanta. kwantarda murya ummih tayi Kana ta fara mgna cikin tafshin murya "Ihsan meyasa kika shiga tashin hnkli? Zuciyar ihsan ce ta shiga bugun uku uku tace "Ummih,ina tsoron Yarinyarnan, Wallahi Ummih inason mijina.." Dafa kafadunta ummih tayi cikeda tausayawa tace "nasani Ihsan, but Amma be kamata ki rinka tada hankalinkiba a kan kankanuwar yarinyarnan, da a haife da knyi Aure da wuri tsaf zaki haifeta,.." Ihsan tayi jim tanajin kalaman Ummih na shigarta tace "Ummih ina tsorone kada Raslan yayi Amfani da yarinyarnan, nasan kema kina wannan tunanin.." Ta Karashe mgnr zucia fal fargaba da dumbin tsoro hadi da kaunar megidanta. Ummih ta sauke gwauron numfashi kana tace "Kadaki tabasa wannan a ranki, ta ina wannan yarinyar zata fara daukar Raslan..ai kema knsan ko kusa bazata taba iyawa dashiba.." Wata natsuwace ta shigeta jin kalaman Ummih, tanada tabbacin kam bama Kyautar Allah ba ,ah'ah duk duniya babu macen dazata iya daukar Raslan, a durinta. Dan bubbuga mata baya Ummih tayi alamar rarrashi kana tace "Kadaki damu kinji my doter am with you..inde Ina numfashi ga doron kasarnan, keda Raslan mutu ka raba, takalmin hen.. dan haka ki kwantarda hankalinki, ina sonki harga Allah Ihsan.." Murmushine ya subucema Ihsan, tanajin dadin yadda UMMIH ke kaunarta kuma take goyon bayanta 100% shiyasa take tsula tsiyarta son ranta. "Nagode UMMIH Ina Alfahari dake.." Ummih tayi murmushi itama tace "Nima haka my doter in-low Allah de yasa inga yayanki keda Raslan..'' Yatsina fuska Ihsan tayi dan ita a dunia bata kaunar haihuwa sbda kadata tsufa, musammanma idan ta duba yadda Allah yayi mata halittar ragaja-ragajan nonuwa, tasan data haihu koda bata shayarba tasan ta tashi a aiki, domin da tayi ciki, to tabbas cikin ze zauna ne a cikin nonuwanta data haife kuwa tasan slifas din zuwa toilet ma seyafi nononta daraja da kyaun gani, gashi shine kawai Abun arziki a jikinta, da namiji ze kallah ya danji sanyi-sanyi, inya zamana ya zama slifas Ai kuma ta boni. "Tab bada niba sa lallen Hen..dashikenanfa babuni babu picture insa A IG na, Uwa ubama Ticktock dina.. Wayyo dana rasa masu Likes,.. " ta fadi hkn a Ranta. Ummih kam ta dauki hakan datayi A matsayin kunyane. ****** Fashewa yayi da wata uwar dariya idonsa na kan t.v, yana kallon yadda ma'aikatar tasa ta kome kurmus, se abun ya basa sugar. Wayarsa ya lalubo yayi dealing number din Aliyu Jan-zaki, dealing din number din yayi bugu daya ya cafke ya kara a kunne. Daga bngaren jan-zakin yace "Ina gaisuwa uban kwari! Allah de ya biya uban kwari!" Da mgnrsa ta yan daba yake mgnar. A bangaren Farhan yace "Naga Aiki, Aiki yy kyau, ynzuma Aka soma..sede bazan dena gargadinkuba kada ku kuskura ku bar wata kafa, dan wallahi ana kamaku baniba hatta yan gidanmu kaf seyasa an kama, daurin gindi garesa ta ko ina, sannan a yanzu haka sune kasarnan,.." A bangaren Aliyu jan-zaki ya kwasheda wata jahilar dariya kna ya sirace yace "Ai kada kaji ka wani damu oga! Bafa yau na saba Aikinnanba! ni nan da kake ganina babu wanda be sanniba! Na kashe mutane sunfi dubu dari shida..Allah nake gaya maka gwaska! Na riga naci dubune se ceso... Kai ba wani shegefah! Ba wani dan iskafah! Kai iya wuyafa!! " ya karashe mgnr yana fitooouh!, dagaji a make yake cankas yasha wi-wi yayi cankas. farhan yayi daria yace "Haka nakesonji, Kudinku yanzu zansa muku a account dinku..'' Aliyu jan-zaki yace ''godiya muke gwaska! Allah de ya biya uban golaye! Karyane wallahi ba wani shege! Allah Wallahi! Ai oga kana dannamin kudinnan, zan tara taron yan kungiya, a siyo wiwi da sigari da sholisho da alawar charji, da rafanon, da bangos, da piscoaf da tutolin da pacling! Da allurar chargi! Allah Wallahi!! ai sha zamuyi muyi mankas mujimu muna yawo a sama ta bakwai!! Allah Wallahi nake gaya maka oga!..ba wani shege! Mukeyi asha ko Aikin bokayene! Allah wallahi! " Farhan yy dariyar mugaye yace "Inde mgnr kudine bakada matsaka, nide babban burina, picture din yarinyarnan dana tura muku, duk inda kuka ganta kota ina ne ku daukomin ita, a ynzu hakade tana garin kaduna.." Aliyu jan-zaki yace ''Ai kar kaji ka
Chapter 89 · 0% Book details