← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 164

Sashe 50

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

wa'inna ilaihirraju'un!" Shine abinda anty rukayya keta maimaitawa byn ta saki trea din dake hannunta nan ya tarwatse dmn breakfast dintane a ciki.. A matukar gigice ta karaso inda KYAUTAR ALLAH ke kwance male male tana Aman jini hannunta dafe da kirjinta tna kakarin Aman kmr ranta ze fita.. A matukar tashin hnkli Anty rukayya, ta karaso inda take kwance, ta juyota nan taga idonta a kakkafe..wata iriyar qara ta kwallara, sbda tsabar tashin hnkli, tna mirginata taga idanuwanta duksun kakkafe... Fitowa tayi a gigice main falon gidan inda mutane ke zaune ..krsawa tayi ta kamo hannun Annah tna kuka "Annah shikenan ta mutu.." Shine Abinda Anty rukayya ke fadi, nan da nan hnklin Wadanda suke gun ya dawo knsu, zuwa lokacin Hajiya hadiza tazo.. A matukar dimauce Annah tace "Waye ya mutu.." Jawo hannunta Anty rukayya tayi zuwa Dakin KYAUTAR ALLAH itakam Anaah se Tambaya take waye ya mutu.. Toufa suna shiga dakin idanuwanta ya sauka a kn KYAUTAR ALLAH, kwance idanu a kakkafe, wani irin ihu Annah tayi tasa hannu a kai tna kuka kmr rnta ze fita tna jijjiga KYAUTAR ALLAH.. Dukkannin wadanda suka shigo dakin hnklinsu suma ya tashi, Anty sadiama hnklinta ya tashi sosai, hkma Anty fahima..Ihsan kam ji tyima an dameta da iface iface.. Anty sadiace tayi kukan kura ta ciccibeta, tayo waje da ita suna biyeda ita, dan duksun dimauce, sun rasama yazasuyi ... Ganin hakan yasa dreva saurin qarasowa ya fito da mota aka sata a ciki Annah tahau da Anty rukayyah da Anty sadian da fahima suka nufa Asibiti..Annah Rungume da KYAUTAR ALLAH tna kuja, har suka isa Asibitin cikin hnzari, aka nufa emergency da ita, likitocin dasuka tsaya a knta sunfi goma sbda su knsu ciwon nata ya girgizasu, sbda mummunsn ciwon zucia ne yy nasarar kmata kamu me karfi, inma ba ayi saarhba shikenan ta kmu da ciwon shanyewar barin jiki.. Saif ya rigashi shigewa masallacin...Dai-dai zesa kafarshi a cikin masallacin yaga daddy ya fito a matukar gigice, ya kamo hannunshi yajashi gefe ya shaida masa KYAUTAR ALLAH babu lafia tna asibiti, shima ummihce ta kirashi ta snr dashi, sbda tsabar tashin hnkli har jiri ya fara gani nan take.. "Daddy meya sameta..meyasa ba a gyaminba tin dazu pls..ynzu a wani hali take ciki pls.."shine tambayoyin da Raslan ya shiga jerowa daddy hnkli a matukar tashe. "Nima bnsaniba,,,tnzu zainab ta kirani ta sanar dani,pls kaje asibitin mu zamu tsaya har a kammala daurin Aure, kaga baze yuba muje byn mun tara mutane.." Raslan bece komiba hnkali a tashe ya juya ya koma inda motarshi take, shiga yy dreva yajashi sukabar harabar masallacin, Raslan ya snrda dreva din asibiti zasuje, ji ykeyi kmr zuciarshi zata fito fili sbda tashin hnkli, cikin lokaci kn kani kanshi ya sara, bb abinda yke Ambata se sunan Allah sbda tashin hnklin, ya isa yakai tashin hnkli harma ya wuce.. Kauda ya isa Asibitin gaf Duk wani me dangantaka da safana family ya iso asibitin, a mata hardasu hajia Hadiza da yarta ihsan da humaira mtr saif, tin zuwanta jininsu ya hadu dana KYAUTAR ALLAH dmn ba shiri sukeyi da Ihsanba.. Annah kam zaune dirshen tana kuka, duk wanda yazo wucewa seya tsaya ya tambaya kou mutuwa Akayi se Annah tace ah'ah tukunnade ana hnyar mutuwar.. jikartace babu lafia kuma Aman jini,." anty rukayyah tayi tayi A kn Annah tayi hkri tabar kukan Amma fir Annah taki dena kukan, karshema seta dora hannu A kai tana rusa uban ihu.. Direct Raslan ya nufa hnyar emergency, wani doctor dayazo fitowa a guje ya dktr dashi, "Pls ka jiramu a waje sir.." Yna gma fadar hkn ya ruga a guje byn shima wani ya fito a guje ba jimawa duk suka dawo.. Komawa gefe Raslan yy hnkli a matukar tashi, tabbas ynada tabbacin Ciwon babbane tinda Har doctors keta fitowa a guje suna dawowa a guje.. Dafe knshi yy ynajin yna sara masa "Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un.." Shine Abinda ya fadi saboda yadda yaji knshi na masa barazanar tarwatsewa,ja yy da bya ya kra jingina bynsa da bngo.. An daura Aure lafia, Ammafa daurin Auren ya daurewa kowa kai, kou ince ya bawa kowa mamaki.. musammanma Alhaji umar shida besan meke tafiaba tabbas fuskarshi dauke takeda Alamar tambayoyi bila adadin.. Byn An gma daurin Auren suka fito sunata gaisawa da abokanayen Arziki,.. Alhaji mu"azu ya krso inda suke A matukar gigice yke, ya bude baki zeyi mgna alhaji musa ya dktr dashi.. "Yi hkri Alhaji zamu kiraka se muyi mgnr nan ba nan ya dace muyitaba..Amma kada ka dmu bb wata dmwa..." Dole mu"azu yayi hkri yaja tsummar rayuwarshi ya shiga mota be jira wata wataba sbda beda ikon daze tsaya kallon mutanensa...direct yna isa gidan ya snrda iyalinsa komi ke tafia itama ta shiga tashin hnkli da dimauta.. A bngaren Alhaji Abdullahi sam be damuba sbda yasan komi dake tafia.. Farhan kam daga masallacin direct asibiti Aka nufa dashi, sbda sumewar da yayi,... Alhaji umar ya kamo hannun dan uwanshi alhaji musa suka kusa mutane suka dan samu gefe daya.. "Ya hk yayah musa?" Alhaji umar ya tambayi Alhaji harun.. Alhaji musa yace "Kada ka damu ..kaddara ta rigayi fata, Ana tara taron daurin Aurema a fasa kada ka damu zamuyi muku byani dallah dallah insha Allahu..ynzude muje asibiti dan ganin ya jikin Rukayyah.." "Tou shikenan.." Daddy ya fadi hkn Zucia fal mamaki, yayinda tambayoyi suka cika masa zucia.. Direct suka shigo motocinsu suda kwansu da kwarkwatansu suka nufa asibitin, Alhaji harun da Alhaji umar da Alhaji musa alhaji Abdullahi (bbn rukayyah) su umar ds harun da musa suna isowa asibitin sukaga uwarsu a qasa tana ihu da kyar suka kamota suka maidata kn kujera suna kwantar mata da hnkli se "to.. to..to.." Kawai take cewa tna fyatar majina.. Numfashinta sam yaki daidaito dan hk abun jawo numfashi suka saka mata, kallo dya zakayi mata kasan tna cikin tsaka me wuya.. Raslam dake zaune a office dn doctor ahamad byn ya gma masa byanin cewa ciwon zucia KYAUTAR ALLAH take dashi kuma ya kamata sosai, sannan da yuwwar ta kamu da shanyewar barin jiki, Amma basu tabbatrba sunatade iya bakin qoqarinsu dan ganin hkn be faruba... "Hasbunallahu wani'imal wakeel! Innalillahi wa'inna ilahirraju'un.." Raslan ke fadi yynda yna zaune ne Amma yna ganin jiri, zmn dirshen yy a kasan office din hawaye na zirya a kuncinsa.. Tasowa doctor din yy ya tsugunna saitin inda yake fuskarahi sanyeda face marks ya dafa kafadar Raslan yace "Calm down mutumina..hba be Strong mna, kaifa babban mutumne..ka dena kuka duk Abinda Allah ya qaddara mna mu daukeshi A matsayin dai-daine ita shine qaddararta.." Fashewa yy da matsanancin kuka harda majina kai kace karamin yarone,, "doctor tayi qarama..pls kuyi duk Abinda zakuyi wlhy zan biya inma kunasone in baku dukiyata duka zan baku,amma dan Allah kada tayi ciwon shanyewar barin jiki Dan Allah na roqeka.." Ya kra fashewa da kuka. Bkrmin tausayi ya bawa doctor ba, shima ya shiga dmwa,,, nan ya hau rarrashinshi, dai-dai alhaji harun Abdullshi da musa da umar suka shigo kffice din domin da Aka snr dasu yna office din se sukayo nan din. Ganin yadda Raslan din ke kuka riris su knsu hnklinsu yy matsifar tashi,krsowa sukayi Suna tambayar ta rasune, doctor yayi hnzarin cewa "Aah sirs.." Nan ya jasu yy musu byani suma, su knsu hnklinsu yy mummunan tashi, Amma sun san bb abinda yafi karfin kaddara,,,Dukufa sukayi suna rarrashin Raslan suna bashi baki.. Da kyar suka samu yy shiru Amma abun nacinsa Inside, "dctor inaso in gnta pls.." Cewar raslan Doctor ahamad yace "bb mwa sir, ..hynianede ba aso ayi a inda take.." Da knshi ya kaisu har dakin da take kwance kmr gawa Ansa mata oxygen, se wani up up kirjinta keyi.. Tsayawa bakin gadon Raslan yy ya dafa karfen gadon, ya zuba mata ido nan da nan se hawaye sharr kmr An watsa masa ruwa.. Se ynz yakejin tsanar Annah a rayuwarshi ya tabbatr itace silar komi.. dashima knshi, lokaci knkani yaji ya tsani knshi... Alhaji abdullahi ya kamoshi suka fice A dakin dukkanninsu..kowannenen su zuciarsu na cikin tashin hnkli Amma basukai kwatan kwacin Raslanba, kra bashi baki suketayi da kyar yasamu yasamu sassauci a cikin ranshi.. Raslan be zarce kou inaba se Masallaci su kuma suka dawo gun Annah itama suna bata baki, Amma kmr suna zugata... Abun kmr wasa akayi kwana daya KYAUTAR ALLAH bata farfadoba, hnklin duk wani me imani dake fam din seda ya tashi nan suka qara dukufa A adduarh, dangin Abdullahima hnklinsu a tashe yke suma hk shima a nashi bngaren, suma sun dukufa a adduarh hakanne ya kasance a bangaren Alhaji abdullahi... Abu kmr wasa Har aka kai washe gari, bata farkaba.. Tashin hnkli gun Raslan bashi misaltuwa..Annah tayi kukan harta gaji.. 6:pm duk wani kwai da kwarkwata sun hallara kama daga kn dangin Annah zuwa dangin Abdullahi..suna zazzaune a dakin da Aka kwantrda ita, dayake dakin nada girma na fitar hnkli hknne yasa ya daukesu daf, Raslan shike zaune kn gadon, kanta na kn cinyarsa hannunshi na cikin nata.. kallo dya zaka masa ka gano yamafi me ciwon rama..Annah na zaune kn kujera tana facing KYAUTAR ALLAH idanuwanta sunyi luhu luhu.. Ihsan da hajiya hadiza se kus kus sukeyi qasa qasa, bakin ciki ya cika ran Ihsan ganin yadda mijinta ya rude a kn yarinyar.. Annah ta juya tabi kowa dake dakin da kalli taga kowa da kowa harda qawarya Aminiyarta duduwa, itama a rikice take kmr Annah, tnacan zaune kn kujera hijjb dinnatama a karkace yake inda ykmata tasa can ta mayar dashi saman kai.. "Yakanan ummaruru.."annah ta yafito Daddy dake tsaye da counter a hannunshi yna lazimi.. Tsugunawa yy yace gani Annah.." .kwafa Annah tyi kna tace "Waishi mijinnata besan batada lafia bane? " "Bnsaniba Wlhy Annah..Me kk gni" Ya fadi hkn danya rasa Amsar daze bata. "Kacemin me ngni Abindama ina kn gani..kusan kwana biyu kenan mijinnata bezoba,uwarsama batazoba, ubansama bezoba, byn nasa An gya musu rashin lafiar nata..Wannan Ai iskncine da kutmar uba! Sekace bashi yace ynasontaba, Allah ya kaimu ta warke dukse na hada duka danginsu naci bura ubasu!" Ta krshe mgnr da karfi ta yanda kowa sake dakin seda yaji.. "Ayi hkri hajia.." Cewar umar. "Ta yaya zanyi hkri..qiri qiri ina gani An cuceni An cuci rayuwata, tsinannan yaronnan bb
Chapter 50 · 0% Book details