← Book details Kyautar Allah Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 150 OF 164

Sashe 150

Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read

shigowa falon, da hanzari ta tureshi daga jikinta, yaki se mammanne mata yakeyi, ta tureshi da kyar ya zuba mata idonuwansa masu cike da tsananin bukatuwarsa dai-dai Annah ta danno kai falon idonta ya sauka a kansu, ta hau salallami tana jero sunayen mahaliccinnu, "oh! Nashiga uku! Amma lallai RASLAN kai tantirin dan iska ne ban taba saniba se yau!!" Ta fada tana karasowa inda suke RASLAN yayi kasa da kanshi kmr munafuki ya riga ya gama kamuwa, cikin hanzari ya fara controlling kansa, KYAUTAR ALLAH kam mirsisi tayi kanta na kasa. Karasowa Annah tayi ta zuba musu ido ta tabe baki hadi da yatsina fuska. "Munafukai! Ni zaku nuna funta! A falon ma iskncin zakayi da ita saboda baka data ido! Nace a falon ma iskancin zakayi da ita? Dan bura uba kai!!" Ta karashe maganar idonta na kan RASLAN. Mirsisi shima yayi irin na mazan dasuka iya bariki. "Ni ban mata komi ba.." Ya fada da muryarsa me kama dana masu mura. "Eah naga Alama...to wallahi tin wuri ka sawa abunka linzami ko a mafarki nayi mafarkin ka kusanci yarinyarnan ka shiga uku ka lalace, bar ganin kayi na baya kaci lilis shima darajar cikinnan dake jikinta kaci, amma ka kara na biyu sena kaika kotu, an yanke maka hukuncin dandak'ah...." Dukda yana cikin wani yanayi amma seda mgnr Annah ta bashi dariya,ya dan dara kadan, kana yace "Dandak'a? sekace na ci kananan yara ...wannan de matatace, aiko dasede a dandaqamu tare..." Annah ta riqe haba tana saurarensa "Sede a dandak'eka kaida ubanka!!mara kunyar banza! Dan bura uba! Daga zuwanka dan kaga bana nan shine zaka sauke ma yarinyar nan gajiyar dake debo, saboda baka da tausayi yarinyar dake fama da kanta na azabar laulayi, amma sam bakajin tausayinta saboda mugun halinka, kai nan da a ce da hali da tasata gaba zakayi, kayita azabtar da ita da wannan halittar taka, to karya kakeyi!!....tashi a kusa da ita dan bura ubaka!!" Ta karashe mgnr tana daga sandar dake hannunta da niyar ta buga masa, tashi yayi badan yana tsoron ta buga masa sandarba sedan ra'ayin Kansa, ya koma kan 1sttr ya zauna ya zubawa KYAUTAR ALLAH ido yaso ace ko yayane yadan kawo ruwan sperm dinsa koda beyi sex da itaba. Zaunawa Annah tayi inda ya tashi ta zubawa KYAUTAR ALLAH ido, har lokacin idonta na kasa kunya ta rufeta. "Munafuka! Kema ai yar iskar kanki ce! So kikeyi ki bude masa ya tasaki gaba yayita ci ! Yar bura uba! Kina wani sum sum da kai kmr mutuniyar kirki..." Kunya ta kara rufe kyautar Allah tayi kasa da knta, ji takeyi kmr kasa ta bude ta shige dan kunya. Idon Annah ya sauka a kan ledojin da RASLAN ya shigo dasu, washe baki tayi ta shiga duddubawa se tande baki takeyi, tace "To kayan arzikin ne kazo dasu ashe! Madallah!! Madallah!! Kaide baka gajiya! Koda yake aikai kayi cikin!" Ta washe baki saboda wani zungureren chocolate data danko dagani zeyi dadih. RASLAN yayi murmushi yace "Ummih da anty sadia ne suka bayar sukace a kawoma KYAUTAR ALLAH..." Jin abinda ya fito daga bakinsa yasa Annah jefar da kwalin chocolate din dake hannunta ta matsar da ledojin a kusa da ita, taja dogon tsuki. "Allah ya tsinewa kayan da ita uwar taka ta bayar tace a kawo wa jikata! Ubanme zatayi da kayanta! Bayan tayi ciwo kmr zata mace amma zainab batazo ta gaidataba saboda tsabar munafunci da mugun abu dake zuciyarta! Ynzu shibe zata aiko da wannan la'anannun kayan tace a bata! Saboda ta kulla wani mugun abu a ranta ko? Tanaso ta kashemin jika da abinda ke cikinta! To ta ALLAH ba takuba..." Annah tayi mgnr a hasale, zucia fal haushin ummih da batazo ta gaida KYAUTAR ALLAH ba, shide RASLAN da ido kawai ya bita dashi, beda abin cewa gudun kada ta dawo kansa, sannan yasan ummih bata kyautaba da batazo gaida KYAUTAR ALLAH ba. KYAUTAR ALLAH tabi kayan da ido, tin shigowarsa da ledojin taketa jiyo kamshin wani yaji me dadih, sosai kamshin yajin ya mata dadih musammanma ynzu da Annah ta bude kayan dake ledar se taji kamshin ya kara kusanto hancinta. "Taso ka kwashi tsiyarka ka fitarmin da ita a gidana! Inbanda munafunci batazoba shine zata kullo wadannam shegunayen kayan ta aiko mana dasu a leda kmr wasu yan iska! Amma gaskia zainab ba macen kirki bace, ace danki yayi Cikinnan, Amma ki gaza zuwa ki gaida wadda akawa cikin saboda mugun abu irin na yan meduguri!" Annah ta hau mita cikin matsifa. RASLAN bebi ta kntaba ya miqe ya bar mata falon direct ya nufa bedroom dinsa yanaji tana cewa ya dawo ya kwashe tsiyar da uwarsa ta aikoshi dashi, amma sam bebi ta kntaba yayi shigewarsa bedroom dinsa. Annah ta shiga kwalowa jummai kira a guje ta karaso falon daman tana kiching, Annah ta umurceta data kwashe wadannan kayan da ledojin tasasu a bola, jummai tabi kyn da ido, a ganinta ai masu kyaune sam bataga aibubsuba. "Annah meyasa za asa a bola? Naga ai masu kyau ne.." Annah ta zare mata ido hadi dacewa "Kinci gidanku keda me kyaune! Dayake cewa akayi dake ni makaunia ce ko, da banga masu kyau bane har seda kika fadamin, zaki kwasheminsu a gabana kose na tashi na zunduma miki rashin mutumci.." Ba tare datace komiba ta shiga kwashe kayan tana niyar nufar kiching kyautar Allah tace "Ammm...anty jummai inajin kamshin wani abu a ciki kmr yaji, dan ALLAH inasonshi..." Annah ta zuba mata ido, itama tana mgnr tana kallon kwayar idon Annah saboda tsoro. "Ubanme zakici da yajin? Baki tsoro ko tasa miki wani abun mutuwa a ciki, kici ki mutu in shiga ukunarh..ke jummai bacemin da gani a falon nan,..." Sulup sulup jummai ta fice a falon, KYAUTAR ALLAH kuwa ji takeyi kmr ta tashi ta bita da gudu saboda tanason yajin sosai. Dafata Annah tayi tace " ki bari ni zan daka miki yaji me kyau tinda yajin kikeso..." "Ah'ah nafison wancan dinde Annah, plx ki ce jummai ta kawomin, nishi nakeso..." Ta karashe mgnr kmr zata fashe da kuka,.seta bama Annah tausayi saboda tasan yanayin ba daga ita bane daga cikin jikinta ne, ko a wani hali kaga me ciki abin a tausaya ne. Kiran jummai tayi tace ta kawo yajin, ba jimawa jummai taje ta kawo yajin a cikin wata zundumemiyar kwalba me kyau, jikin kyautar Allah har yana rawa ta amsa ta bude taji kamshin yajin ya daki hancinta, sosai taji dadih nan ta fara hambad'a yajin a bakinta, yajin gauta ne da daddawa, se taji test dinsa ya mata, har wani lumshe ido takeyi ko zafin yajin bataji. "Kadafa ki kware..." Cewar Jummai dake tsaye ta zubawa KYAUTAR ALLAH ido, wadda keta hambadar yaji a bakinta. Annah tace "Babu abinda ze mata, aide da bismillah kika fara sha kou?" Ta karashe mgnr idonta na kan KYAUTAR ALLAH, daga mata kai KYAUTAR ALLAH tayi alamar eh. Annah tace "To shikenan, ALLAH de ya tsareki da abinda ke cikinki.." Jummai dake tsaye ta amsa da ameen, kana ta juya ta nufa kiching danci gaba da aikinta, kayan da aka bata akace tasa a bola kuwa dakinta ta kai, zatasa a bolar cikinta. Washe gari fatima da mamanta sukazo dan kara duba jikin na KYAUTAR ALLAH ta kawo mata kayan makulashe dayawa, Annah tayita godia...basu suka bar gidanba se yammaci...bayan kwana biyu kuma fahima da alhaji Abdullahi sukazo dan kara duba jikin nata, Alhaji abdullahi a ranar ya koma ganin jikin nata da sauki, bayan ya cika KYAUTAR ALLAH da kudade masu dumbin yawa... Kwanan anty fahima biyu ta koma garin kaduna, ranar Anty Rukayya tazo itama da uban kayan jarirai masu uban yawa akwati biyu kayan duk masu kyau ne irin na gani na fadannan, kowa yaji dadih musammanma RASLAN, sosai yakeson anty rukayya saboda tanason KYAUTAR ALLAH ainun.... Gidan ya koma na jama'arh wannan ya shiga wancan ya fita, duk Dan ganin kyautar Allah, ciki hadda saif da matarshi,, ummih ma tazo Amma fa tasha baqaqen maganganu gun Annah dole ta Dannewa ranta saboda bata da yadda zatayi, washe garin ranar ta dawo garin abuja.... RASLAN de ya koma shida kyautar ALLAH se ido kallo daga nesa nesa saboda Annah ta ninka tsaro a kan tsaro... Time to time ana kai KYAUTAR ALLAH asibiti dr zilai na dubata sosai take bata kulawa da magungunan dazasu taimaka mata. RASLAN ya dankarowa KYAUTAR ALLAH dankareriyar mota ta gani ta fada ta ban mamaki, ya bata key yace ya bata halak malak, nan gida ya rikice da murna ita kanta KYAUTAR ALLAH tayi farin ciki sosai, saboda motar tayi mata kyau ainun kalarta kalar mata, dagani ko ba a fada makaba kasan motar me tsadace sosai. murna gun Annah ba a magana da Anty Rukayya. Annah uwar yan yada abu, seda ta yadawa kowa a dangi RASLAN ya sema KYAUTAR ALLAH mota me kyau irin ta masu kudi. Satin Anty Rukayya daya ta koma gidanta saboda shirye shiryen sallah babba dayake matsowa. Seda RASLAN ya kwashe wata daya a garin kana ya koma garin abuja danci gaba da aiyukansa, lokacin babbar sallah saura kwana goma, dan haka yana isa garin abu ya aiko musu da raguna na layyah dana KYAUTAR ALLAH dana Annah da duk ma'aikatan gidan seda ya basu raguna, hakama yayima ihsan itana raguna goma ya bata yace ta bawa wanda takeso tare da kudade masu yawa. Su Annah ma ya aika musu da makudan kudi saboda yin hidima da kayayyakin sallah da besamu yayi musuba wannan karon. Hakama ya aikama iyayensa ummihnsa da daddynsa sukayita sanya masa albarka. Duk ma'aikatan gidansama be barsu a bayaba da duk wani me aiki a karkashinsa, duk seda ya basu raguna hadi da yan kudade masu kauri, tako ta ina albarka yakesha. Har zuwa yanzu ihsan batasan RASLAN ya dawo da KYAUTAR ALLAH ba ballantana tasanma harya dirka mata ciki. Anyi babbar sallah cikin koshin lafia, sam RASLAN beyi sallah a katsinaba a abuja yayi sallah sam be wani jin dadih hakade yaketa gudanar da al'amuransa, ihsan tana dan kulashe ba lefi sede yayi romancing dinta kawai, wani lokaci ya kawo a wahalce wani lokacin kam sam bema kawowa kawaide yana ragewa kansa zafine, duk yabi ya rame kullum cikin shan
Chapter 150 · 0% Book details