Sashe 47
Kyautar Allah Complete Hausa Novel · about 8 min read
baki,hadi da rarrashi, dan hk seta dan fara hkri Ammafa ba can canba, soyayya da tunanin dad dinta km kullum dashi take kwana take tashi kmr yadda take ga bngarensa. Ango farha se wani rawar ksi ykeyi tin ynzu ya fara Tsuma knshi sbda bb daga kafa, dmn kwana biyu babu durin daza aci,.. Ana saura sati dyn Aka kawo Akwati dozing uku na gani na fada, hajiya zilai da knta taje dubai da china ta hado lefin daga can, kyne Akasa na Alfarma, duk Akwatin bb Fashion sede gold, dyke akwai kudin Alhandulillahi, sunata hidimarsune Amma KYAUTAR ALLAH ko a jikinta, ita tnacan nata shagalin na kallon picture din Raslan, a lokaci knkani Anty rukayya ta fahimci KYAUTAR ALLAH nason Raslan, dan hk itama ta tashi tsaye tna tayata da Adduarh.. Hidimar biki Aketayi bb kama hannun yaro, har An bugo Invitation card Hajiya rukayyah ta dinkowa Annah laces kala biyar na gani na fada kuma masu tsada daga 150k zuwa sama, sannan se shadda Dnyar gezner, kala hudu duk dinkin zamani, se Atamfofi kala shida, suma duk mnyane, Ga gwala-galai, duk Anty rukayyah ta dinka matane na fitar biki.. Sannan tyima kyautar Allah akwatina shida, suma ta cikasuda kya na Alfarma, Annah se zunduma mata Albarka takeyi tna tsinewa, Sauran matan waisu basusan darajartaba..musammanma hajiya zainab da batazoba, Ai tananan tnashan zagi da zaginta Annah ke tashi hk dashi tke kwana, karshema cewa tyi wai tna mata bakin cikine jikarta ztyi Aure btayi cikin shegeba irinna qanwarta.. Yau yadanji dmar jikinsa ba lefi, Amma ba canba, duniarma bta masa ddh, sam sam. shirinsa yy misalin 8;30 am ya nufa compan dinsa na shinkafa,...zagaye yayi yga komi yna tafia yadda ykeso..godia yyma Allah, kna direct ya nufa compan dinsa na motoci, direct ofishin dya zama mallakinsa ya nufa, zaunawa yy ya tasa picture din KYAUTAR Allah dake ofishinsa da ido,, katoton picture ne tyi kyau tna sanyeda riga da skeet na lace, dinkin ya Amsheta ga daria tanayi, haqoranta kmr gonar Audiga.. Daukar picture din yy ya manna mata kiss a kumatu, se yji wani sanyi A ranshi "I miss you mah bby.." Ya fada a bayyane, yynda zuciarsa ke harzuqa kmr ta fito fili, sbda kaunarh,... Da sallahma ya turo kofar office din ya shigo...tsayawa yy ya zuba masa ido se kaiwa picture dinta kiss ykeyi, kmr ya cinye ykeji.. Krsowa Yy ya zauna kn kujerar dake facing dinsa, tsaf raslan yji shigowarsa Amma ya basar, nan suka zubawa juna ido... Saif yy smiling yace "Mutumin picture din ihsan ne kketa kaiwa kiss..." Yy mgnr yna qoqarin kai hannu ya amshi picture din don yga kou waye.. qara qanqame picture din yy a jikinsa, yna bin saif da kallon bnza,...Saif yy murmushi ya mayarda hannunshi kn cinyarsa yana bin office din da kallo, tako ina picture din KYAUTAR ALLAH ne wani tna jaririya wani tna 5yrs wani tana 7yrs wani 10yrs wani 12yrs..murmushi kawai saif yy domin yanada tabbacin picture din Dyake kallo na KYAUTAR ALLAH ne. Tabbas hasashensa ya zama gaskia. "Aboki kenan..anaso Ana kaiwa kasuwa..." Ya fada a rnshi Amma a fili yace "yane ykk ya 2 days dinne, kou samunka ba ayi a waya, kasani jigilar shelarka sekace wani kudi.." Saif yacewa raslan Raslan ya wani basar yace "Ubanme zakayimin da kaketa nemana, kmr money.." Saif ya kme baki yace "Abun harda zagarmin uba. toh a huce hk... " "In aka qifa.." Cewar Raslan.. Saif yace "uhm, Ni bama wannanba, maida wuqar..Amma aboki bkada mutumci bnsaniba, se yau, ashe bbynka zatayi Aure harma saura 1week ni bnda labari...." Gaban raslan ne ya yanke ya fadi a razane yace "waya gya mka.." Da mamaki a kn fuskar saif yace "Kmrya waya gyamin kna nufin kace bka sani bne, hba wasane kna uban nata..Ni ummihce ta gyamin yau da nje gidan, nasamu har daddyma, mun gaisa nama samesune suna mgnr Auren nan da 1week.. " "Hbade Bade sati dyaba gaskia.." Raslan ya fada a gigice Saif yace "wlhy hk sukacemin gama card nan Ummih ta bani.." Ya ciro card din a aljihunsa me jahilin kyau se wani wal wal ykeyi ya miqawa Raslan,, da hanzari Ya amsa y ciroshi ya fara krntawa tin daga sama ga abinda ke jikin card din *SPECIAL INVITATION* *THE FAMILIES OF* *ALHAJI MU"AZU IBRAHIM MATAZO* AND THAT OF *ALHAJI ABDULLAHI M HABIB DAMAGARAN* TO THE WEDDING FATIHA OF THEIR CHILDREN *MUHAMMADU MU'AZU MATAZO (FARHAN)* ********************** *RUKAYYAH ABDULLAHI M (KYAUTAR ALLAH)* DATE:ON 26th Jun...2021 time 1:30pm VENUE:BIG MOSQUE SAFANA KATSINA STATE *WALIMAH FOLLOWS IMMEDIATETY AT: KAMBA CLOSE SAFANA KATSINA* (sbda Annah ta hna Ayi bidi'arh shiyasa akasa walima) Seda ya krnta card din yafi sau goma... Zuface ta shiga keto masa dukda sanyin Acn dake office dinnasa.. Saif ya zuba masa ido yna nazarinsa "frnd wai yne? Nga dukka wani hargitsene? " Zufar dake keto masa ya yarfar ba taredaya bawa saif Amsar tambayansaba sbda tsananin tashin hnklin dyake ciki, nan da nab ya hargitse ya dimaucs..."Asheda gaskene Auren zatayi.." Ya fada a rnshi yna juya card din a hannunshi, shifa da dukya dauka wasane.. Saif ya sauke ajiyar zucia kna yace "Dmn tin shigowatafa naketa gninka ka rame sosai? Kou duk ihsan dince.." Ya fada cikin zolaya Wurgar da card din hannunshi yy yna qoqarin hadiye bakin cikinsa..miqewa yayi yynda dakyar kafarsa ke iya daukarsa, sbda tsabar tashin hnkli, hannunsa riqeda wayoyinsa ya fice daga office din saif na kallonsa baki sake "Au tafia zakayi bb sallahma..meye hk frnd, bafa mu gma mgnrba ..." Cewar saif daketa kwakwazo, shikam gogan bemabi ta knshiba ya krsa ficewa daga office din, direct car dinsa ya nufa Aka bude masa ya shiga, nan dreva yaja sukabar gidan, "gidan ummih zaka kaini.." Ya fadi hkn da kyar zuciarsa na turiri.. Saif kam dyaga ya fice miqewa yayi ya isa ga picture din dayaketa kwakwar ya gani, sbda tashin hnkli Raslanma wurgarda picture din yy a qasa... Tsugunnawa saif yy ya daukesa daga kasan ya zubawa hoton ido. Hasashensa yazama gaskia, kmr yadda ya zata KYAUTAR ALLAH ce, lallai ta tabbata Raslan nason KYAUTAR ALLAH gashinan ta bayyana a kn fuskarshi da Ayyukanshi.. "Hba biri yy kma da mutum..Raslan kana cikin soyayyah.."cewar saif, juyawa yy shima yabar office din zucia fal tunani tunani, da tausayin yazata kya... Allah Allah ykeyi suyi packing ...kou gma tsayawa motar batayiba, ya bude handle din motar ya fice a gigice direct side din daddy ya nufa.. 6:10pm ya fado tsakiyar falon bb ko sallahma Ummih na kwance jikin mijinta, sauri tyi ta tashi, ta zauna gefensa, duk suka zubo masa ido. "Daddy da gaskene bikin Sobreen saura 1week.." ya fadi hkn idonshi na kn daddy. Dafe kai daddy yayi yace "eh Wlhy, sorry son inata kiranka baya zuwa, sannan abubuwa sunyimin yawa, shiyasa bnzo gidan na samekaba,Annah ce tasa Aka dawo da bikin 2weeks tin last week, nashana kaje katsinan Ai.." Idanuwanshine suka rufe yahau matsifa kai dagani kasan ba a hayyacinsa ykeba. "hba daddy ai ba ayin hkn, gaskia An dauki haqqin yarinyarnan da yawa, komi Annah tace Ayi se Ayi dame KYAU da mara KYAU inde a gunta me kyau ne to kuma agunku me kyaune, sam bakwa dubawa ..ku tunafa Akwai haqqi wlhy kuka cutarda yarinyarnan Allah baze barkuba..se Allah yy mta sakayyah insha Allahu. " yna gma fadar hkn ya juya yabar falon rai a matukar bace har wani huci ykeyi kmr mayunwacin zaki.. Dukkanninsu baki sake suka bishi da kallo harya gma ficewa daga falon ummih ta kalli daddy ta sauke ajiar zucia kna tace "Anya yaronnan naka bya shaye shaye.." Daddy ya girgiza kai yace "Allah ya tsare, Allah ya kiyaye..ba wani shaye shaye ina lura dashi tinda Akasa Aurennan shikenan beda kwanciar hnkli, ya zama kmr wabi zautacce, shaquwacefa.." Ummih tayi ajiyar zucia tace "Allah yasa.." Cikin rashin fahimta Daddy yce "kmrya?" "Eh mna daddy dole ince Allah yasa, Wannan yaron ni gbaki dya tsoro yake bani.."cewar Ummih.. Tsaf daddy ya fahimceta Amma seyace "tsoro A kn me?" Zucia fal fargaba tace "adebar mgnr kawai daddy Allah yasa mu dace..Allah ya rbamu, da mugunji da mugun gani" Daddy yy murmushi irin nasu na mnya kna yace "Ameen ya rabbil izzati.." Ummih tayi jim, hadi da Afkawa duniar tunani, Sosai daddy ya natsu yna nazarinta.."yaushe zakije katsina.." Daddy Ya kawarda tunaninta ta hnyar tambayrta.. "Rnr laraba insha Allahu." "Keda ihsan zakuje kou?" Daddy ya tambayeta "Aah tana dubai...Amma nace lallai ta dawo rnr talata, sbda muje bikinnan, kodan Annah..hajia hadizama tace zataje insha Allahu..Amma inajin ita se rnr bikinma zatazo.." Daddy yace "madallah...Ita ihsan aiya kamatane taje bikin dole, be dace Acema tayi tafia zuwa dubai ba anata hidimar bikinnan.." Ummih ta jinjina kai tna tabe baki tace "Okay...insha Allahu zata dawo din se muje..bashikenanba.." Daddy yace "Shikenan..Allah yasa ta dawo lafia.." "Ameen.." Cewar Ummih. Ummih kam Rnr ta qara kiran Ihsan tace lallai ta dawo saboda bikin KYAUTAR ALLAH...bakin ciki kmr ze kashe Ihsan gashi bta gma Abinda takeyiba dole ta shiga shirye-shiryen dawowa, 9ja sekace bikin knwar uwarta, ta fada a rnta..Aiko tayi zage zage rnr yafi a kirga.. Canta baro su maryam da nimcy, su abana sukaci,. Fans need your prayer first love dita bb kafia...ngde masu kirana sunayimin yame jiki.. Kuyi hkri da pge dinga fans dina sun sanni bna edeting. Luv you All [6/19, 10:24 PM] ~Mrs A : KYAUTAR ALLAH... *PAID BOOK..500 NAIRA ONLY.. 08136349646..* *YAA WAADUDU* A bangaren Alhaji Abdullahi ba a barshi a bayaba gun hidimar bikin, shima yy nasa hidimar dan Akwati Biyar yyma KYAUTAR ALLAH Annah kuwa Akwati biyar yy mata murna gun Annah ba a mgna, yy mgnr kyn furniture dana kiching Annah tace Ai ba ynzu za a tareba, se in za a taredin sannan za asiya wadannan..duk yan uwan Alhaji Abdullahi na niger dsna gida Nigeria sun hallara anty fahima itace gaba gaba, Abu nasune mgnin a kwabesu..anata hidimar Arziki A gidan Hajia Annah, ikon Allah, motocin Abinci trela ake saukewa A gidan, duk wani side na gidan A cike yake, da al'ummarh Hajiya duduwa aminiyar Annah ma nan gidan tazo ta tare, sbda bikin.. Tin Ana saura kwana biyu Alhaji Abdullahi yake garin Katsina yna jiran lokacin Auren yar tasa, yaje yaganta har bedroom dinta hnklinshi seya tashi sbda yadda yga