← Book details Furucina Ne Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 100

Sashe 90

Furucina Ne Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

```Marubuciyar```
*DAMA TA*
*AMFANIN SOYAYYA*
```NOW```
*FURUCI NA NE*

*_________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*

*_________________________________*
35

Khaflan yace " Eh Papa har Ammi tana kuka agaya mata waye ba agaya mata ba shine Hajja tace kar a kuskura agaya mata itama Ummy wani aka waura mata waishi Haruna a swaziland".
zama Nasir yayi yakamo hannun Khalan yace " Khaf bani kaji ba Muhammed Habib kaji ance ko".?
shiru Khaflan yayi yana hura hanci dan shi arayuwar sa ya tsani yayi magana a nemi ƙarya tashi
"ok shikenan my son kar kayi fushi na yarda mata tace bari yanzu zatayi feeding dina amma yanzu kuje ku kwanta ku wuce kai da Abdul ga ɗakin kucan asama ni zan muku wanka
Muwadda ku kuma ku shiga Room din da Rukyya mai kuladaku ta shiga tare zaku zauna kuce tamuku wanka sai kowa ya kwanta ya huta".
Khaflan ya zaro ido yace "Papa ni zakayiwa wanka ai ni da kaina nakeyi kuma ni de banajin bacci fira zamuyi papa?"
"yes my son da safe zamuyi fira".
hade fuska yayi yace " to ni banajin sleepin"
su muwadda tashi sukayi zasu shiga ɗakin da Ruƙayya take Khaflan yace "zonan Ummdatu yarinya jikin ta na rawa ta ƙaraso taɗan sunkuyar da kai alaman tana tsoron sa hannun ta yakama yace "my sister kar ki manta da addua kafin ki kwanta idan kika daura kan ki akan pillow kuma kiyi ta amfaton Allah zakiyi bacci cikin nutsuwa bacci cikin nutsuwa yana sa mutun ya tashi da tunani mai kyau tunani mai kyau yana sa mutum ya aikata aikin da zai zame masa alkairi aikin alkairi yana kai mutum yazama cikekken mutum mai sa'a aikin alkari shine matakin nasara aikin alkarin shi zai kai mutum Aljanna Allah ka budi idon mu cikin janatul ma'awa".
daga masa kai yarinyar tayi alaman zatayi
ya shafa kumatun ta yasakar mata murmushi yace "goog girl

murmushi Nasir yayi yace " ko ƴaƴa 100 na haifa Mommy ke zanbawa renon su Mommy uwace mai bata tarbiya cikin shikima da
da bara ba duka ba zagi wannan karatun naka Khaf karanun momy nane nima shi take koyamin akullum idan zan kwanta amma kamanta da wani abu ɗaya".
da sauri Khaflan yace " ban manta ba papa *duk abin da wani yamaka idan kana da ikon ramawa rama atake kar kabari ka kwana da fushin wani hakan zai bawa sheɗɗan kofar shiga lamuranka kazama mai gaba da dan uwan ka shikuma gaba yana dasa ciwon hassada azuciyar mutum kazama mai yafiya Allah yana son bawa sa mai hakuri da saurin yafiya*

"good boy kai renon Mommy ne ku wuce sama kai da Abdul nima gani nan zuwa".

su Muwadda suka wuce suma Khaflan suka wuce yana ta tura baki dan de yasan halin papa ne da bame sashi ya shiga daki ko goman dare bayyi ba
bayan sun haura Nasir ya sauke numfashi ya meƙe saye daf da ita idon sa cikin nata yace "mrs Nasir yanzu nagama samo amsan da yasa iyayen mu suka kawoki guna ashe liƙamin kwantai akayi shine akaji kunyar sanar dani juyi yayi yana murmushi ya ɗaga kafadun sa alaman ko ajikin sa yacigaba " no problem kina da Qulity da zan iya zama dake amatsayina na ɗan iska mai halin dabbobi amma de kema kin shirya ko bauta ko kin shirya zama da ɗan iska ko

idon Nasrim ne ya ciciko da kwalla
leka fuskan ta yayi yace what Did you cry..

cikin dauriya da kokarin maida hawayen ta tace " not at all kawai kaci gaba da fadan duk abinda yake zuciyar ka".

murmushi yayi yaci gaba

"to ya zanyi dole na hakura cox zanbi ubarnin iyayena tunda nima tawa ta kusa zuwa idan ban temaki ƴar uwata ba wa zai tekake ta because ni suka ga yadace dana temaka miki But is ont support to be like that
dan naso ace first wife dina ta kasance ni kadai tasani well kar nacika ki da surutu kina da abin cewa".

dariya Nasrim tayi tace " Allah ko wai wife kai bakayi mamaki ba ni Nasrim na zama matar ka akan wane dalili ta yaya ma hakan zai faru ko dayake kontai nayi ko....

"Nasrim koda baki sani ba akwai wani dalili da yasa aka kawoki guna ba kwai karatu kadai ba duba da abinda yafaru tsakanina dake akasamu cikin su Fayyat nasan baza su hadamu waje daya ba suna da sani addinance bai dace ba kuma ƙarin gaskata abin na gayawa Mommy abin da yafaru a tsakanin mu jiya amma ba alamun damuwa attare da ita hakama tace muje mu sasanta kan mu an tabayin haka".?
juyawa tayi zata wuceshi ahankali ya kama dantse hannun ta".
ido ta zubawa hannun nasa da nata yanda sukayi wani machin ta dago ta kalle shi idon sa kyam akan boobs din ta
"ka sakar min hannu na".

"Nan dan Allah ki dubeni".

yayi maganan cikin wani irin marairaicewa kamar zai saki kuka ya langobar da kai alaman roƙo".

kallon sa ta sayayi takasa gane kan sa yana abu kamar ana canza masa tunani
bata san sanda maganan zuci yafito mata ba tace
" ```waishi me yake damunsa```

"Nan kece.
ya furta cikin sanyi da tausasa murya
"ni kuma
Nan kinki barin yayuwata ta huta kalma daya tak nake son naji ki faɗa min nasamu salama duk da kin taba fada min batare da kinsan ni bane amma yanzu inason ki furta min a matsayin Nasir ne agaban ki".
ganin yanda shirmene kawai acikin zantukansa kuma idan ta cigaba da tsayawa zai iya jefata wani hali ganin yanda yake shirin hade jikin su ya
jefata halin jiya sai kawaai ta fincike hannun ta Allah ya temake ta bai reke da karfi ba tasamu ta kubuce cikin sauri ta taka step din
shiko zubewa yayi dafe da maran sa
anan Hamza da Umar yaran Ladan sukazo suka same shi sunyi mugun tsorata da ganinsa kwance yana faman birgima rasa yanda zasuyi sukayi ganin yana cikin ma wuyacin hali yasa da sauri suka kira number doctor din sa dayake kwanki Aliyu yayi rashin lafiya dr dinne ya dubashi suna da number sa suna masa bayani yace gashinan zuwa Umar ya taba jikin nashi yace "Ya Hamza jikin bro kamar wuta wani irin nishi Nasir yake fitarwa cikin ƙanƙanin lokaci yafita daga hayyacin sa kuka kawai suka fashe dashi alokacin da suka ga Nasir ya suma
daidai lokacin kuma Dr ya iso dr bai sha wahalan gano matsalan Nasir ba ganin yanda manhood din sa ya kandare temakon gaggawa ya bashi bajimawa bacci ya daukeshi anan free parluor din suka kwana sai gabannin asuba yatashi sai asannan yasan su Aliyu sunzo tashi su yayi a firgice Hamza ya tashi yace "yaya ka samu lafiya Alhamdulilah".
Nasir yanuna su Umar da suke bacci yace "tashesu ku wuce masallaci nima ganinan zuwa kuyi amfani da bathroom din palon nan dakin ku akwai baki ciki yayi maganan cikin karfin hali tareda juyawa yana taka stepdin ahankali har yashige ciki lif yayi cikin bathtub yarasa me yake damun ƙwaƙwalwar sa gaskiya abanza iyayensa bazasu kawo masa Nasrim gida haka kawai wai dan tayi karatu ba kuma ma har yanzu ba suce ga makarantar da zatayi ba numfashi ya sauke yana cigaba da tasbishi a zuciyar sa badan ance idan ka roki Allah bai amsa maka ba ka saurari abinda zai baka wanda sai yafi abinda ka roka awajen sa ba zai iya hakura da Nasrim ba amma ba agajiyawa da rokon Allah halin da yake ciki ko makiyin sa bayason da fada ciki jin ana shirin tada kikamane yasa yayi saurin karasa wankan

Nasrim itama de tasha wahala kafin bacci ya dauketa Allah ya isa ta jawowa Nasir yafi cikin kondo maganan sa na jiya ne yake gilma mata cikin kunne
_daga ni harke mabukatane duk
Maccen da yatsun kafarda suke aware zaki sameta da ni'ima mai gamsar da namiji amma zaki samu bata da matsi sosai nikuma hakan nafiso nafison na sake sosai yanda bazan wahala ba_

hakan yana nufin ita jarabebiya ce akuma bude take shiyasa yawanci Agrif yake sayo mata maganin b
Matsi kenan sake kallon yatsun kafar ta tayi numfashi ta sauke
afili tace dan adam tara yake nasha gayawa su Zahra idan sukace min ban rasa komai ba gashi yanzu Nasir yamin bayanin da yake nuni da zan iya rasa babban abu bata san sanda ta fashe da kuka ba inama kyan fuska na rasa

da kanta tashiga kitchen akaron farko dan abincin saya kawai sukeci tunda tazo batayi gigin shiga kitchen din ba komai fes saide bawani isheshen kayan abinci musamman abin zata mukata babu saide taren kayan hadin coffee kala kala
Chapter 90 · 0% Book details