Sashe 64
Furucina Ne Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
alk'ali yace'' Fatima kina da shedan ne akan abinda kike fada"?.
Fatima tace
"yallabai bazanyi k'arya ba kuma ga video dana masa asan da yake fadan hakan da nayi video ne dan na masa barazana nayi ta cin kud'in sa to sai binciken wani d'an uwan su Nasir yabi ta kaina shine yace ya tsaya naje nasamu Aisha Humairah na bata da naba ta shine tace nazo da kaina kotun na kawo
karb'an wayan Fatima akayi aka cire memory aka saka ajikin tabkeken TV na cikin kotu sai ga Kamal daga shi sai gajeren wando atsakiyar bed yana ta zuba zancen yayi kudi an gama komai
Video ma ba daya bane harda ranan da yakwashe kudin mommy a gidan ma yayi amfani da laptop dinsa gashinan komai afili
shiru Kamal yayi
Alk'ali yace'' Habubakar ka yarda shedan fatima".
Kamal yace" Eh.
Alk'ali yace "lawyer me k'ara kana da tambaya da zakayiwa Wanda ake zargi a yanzu ko wani sheda ko hujja".?
Zayyat ya girgiza kai yace'' babu my load".
Lawyer Halima Abdulmajid ko akwai wani shedan".
Barrister Fu'at Jiji yace'' my load aranan 30 ga watan 7 matar Habubakar Abdulmajid ta tsinci kayan baccin ta da takalmin ta da shijab dinta Wanda iri daya ne dana Halima amma ita Halima tama bada takalmin da shijab din rigan baccin ne kawai yarage munkai doctor cin da suke binciken sun tabbatar mana da jinin da yake jikin kayan yayi dai-dai da na Agrif da yaran
kuma ita Wanda ake zarki ga kayan baccin ta ahannun hukuma ba ko d'igon jini ajiki my load idan aka hada da shedan da Izza ta bayar da Wanda fatima ta bayar zai tabbatar mana da Habubakar shiya kashe mijin k'anwar Sa ya d'aura al'hakin kisan
a yar uwar sa muna rok'on kotu ta duba wannan Lamar ta yankewa Kamal da duk Wanda ya hada hannu sukayi kisan nan wato mahaifiyar hukuncin kamar yanda Shari'a musulumci ta tanadar
Barrister Fu'at yacigaba "
Still
sheda na gaba boyeyen CC camera wanda Muhammad Nasir yasaka yana hassaka komai na gidan banda bedroom da bathroom".
Brr Fu'at Jiji ya bada memory
ai wannan memory ana sakawa jikin kowa yayi sanyi tan take duk kule kulen da Kamal da Mama sukeyi ya bayyana
har zuwa inda Kamal ya lalata CC na asali har zuwa yink'urin kashe Baba Nasuru da cewa da yayi akama Humairah dade duk muna furcin yafito nan jikin kowa yayi sanyi
Humairah tace'' my load sai shidan mu na k'arshe Habubakar Abdulmajid mijina ne uban d'ana amma yau kwana 5 da yasa aka kamani akan wai sai na bada wadan nan kaya ni kuma na hana nasha wahala ahannun Wanda yabawa aikin wadan nan ciwokan jikina duk su suka min kuma sun isa sheda nasha wahala tayi maganan tana nuna ciwukan fuskan ta dana hannun ta
taci gaba dacewa kuma sauran jikina ma akwai sai ayau dabara ya fadomin nace sufadi abin da Habubakar ya basu ni zan ninka musu sau 3 ko fiye da haka sufadi duk abinda suke so nabasu subar ni sai suka yarda suna fadamin kidin na basu number Yayana Adamu Abdulrahaman Abbaty nace su Kira subani shi Yana daukan wayan nace anyi kidnappin
dina amma kar yagayawa kowa yakawo abinda suke buk'ata sukace million 100 sukeso atake ya tura musu kudin ni kuma nace su kiramin Habubakar Abdulmajid wanda yasa aka kamani muyi magana suka kiramin shi
a video calls ga memory din video call da mukayi dashi nayi saved ta mek'e memory aka saka atake fuska Humairah da Kamal ya bayyana murmushi Kamal yayi
yace'' barrister Aisha Abdulrahaman Haruna my sweetheart wife haka kyakkyawar fuskar ki ta koma kai amma banso ba ganin ki ahaka ba dama ban dauki video call din nan ba my dear ki bada wadan nan kayan a kasheki cikin sauk'i dan Ina son rushin ki yasamu salama bana so
su cigaba da baki azaba kwara ki tadda Agrif da shegun yaran acan kifa da masa ranan Wednesday zakuyi bak'uwa Halima ki gayawa Agrif zanyi amarya".
sai yakece da dariya
cikin kuka Humairah tace'' dan Allah my dear ka temakeni nifa matar kace uwar d'an ka kuma y'ar uwar ka kada ka kasheni na k'ona kayan Ina son ka bazan tona maka asiri ba dan Allah kar kasa akasheni".
dariya yasake kecewa dashi yace my wife inaga kin yarda da kirarin da baba yakubu yakemin ne ko
*KAMALUDDEEN DA WAYO BA HANKALI* shine zaki min wayo irin naku na lawyer to ko baki fad'i inda kayan yake ba kin gama yawo
yace kibawa Gagare wayan mek'awa Gagare tayi
yace''
kai Gagare cika aiki nan da 2 minutes banason ta Kara nunfashi ni na tafi naga yanda za'a rataya ran Halima good bye I love you with all my heart my Hummee".
ya k'arashe maganan yana k'ashe wayan
kotu kowa sai jinjina kai yake mommy ta rasa ma mezata
Dr Hafsa murmushi tayi ta gyad'a kai tace'' Al'hamdulillah rabbil izzati waassalamun alarmursalin waalhamdul lillahi rabbil alamin".
Barrister Fu'at Jiji yace''my load da wad'an nan kyawawan hujjojin da shedun muke son Kotu mai alfarma ta wanke Halima Abdulmajid Haruna daga lefin kashe mijin ta da yaran ta
ta hukunta wanda suke da al'hakin kisan".
Alk'ali ya jinjina kai yace'' barrister Zayyat kana da abin fada".?
girgiza kai barrister Zayyat yayi yace babu my load".
Alk'ali yace'' bisa k'orarun shedun da aka kabatar agaban kotu kotu ta tabbatar da Habubakar Abdulmajid Haruna shida mahaifiyar sa su sukayi ki.........
mek'ewa tsaye Mama tayi
tace'' wllh alk'ali ba d'ana bane yayi kisan kai nice nice nasaka kayan surukata naje na kashe mijin Halima da yaran ta Kamal temaka min kawai yayi wllh d'ana bai taba kisa ba so daya yayi yunk'urin kashe Baba Nasuru amma Allah bai bashi sa'a ba wllh nice nice".
Barrister Zahra da tunda aka fara fadan lefin Kamal jikin ta yayi sanyi balle yanzu da akace k'anwar Babata kuma marik'iyar ta wanda ta dauka amatsayin uwa wanda a dalilin tane ta tashi acikin gidan three brother Ita take fadin ita tayi kisa
wani irin k'ara tasaka ta zube awajen atake aka dauketa aka fita da ita
Nasrim girgiza kai tayi tace'' Ah Ah Mama ba ke b'ace Mama keda ya Kamal bazaku tabamin haka ba idan kun shirya hakanne dan ku kubutar Dani ni wllh bazan yarda ba Mama ke nasani amatsayin uwa ya Kamal ne gatana ba zakumin haka ba Ah ah wllh alk'ali kar ka yarda Allah sun daukane saboda so da kaunar da suke min".
Kamal ya d'ago kai yace " please daddy please Nasrim tabbas Mama ce ta cuceni ita ta koyamin wannan ak'idar tun ina yaro Mama meyasa bakiyi tunanin wata rana zamu iya fad'awa cikin wannan halin ba
Mama a rayuwa duk Wanda ya yarda akwai Nasara to ya yarda kwai rashin sa Mama mesa kika cusamin ak'idar hassada Mama meyasa kika saka na zama me irin halin k'abila Wanda ya kashe dan uwan sa ciki daya saboda duniya Mama kin sa naci amanan family na Mama idan Abdul ya girma yaji labarin abin da nayi bazai soni ba bazai min addua ba mama da kin bani tarbiya kamar yanda duk uwata tagari take bawa yaron ta da banzama me fuska biyu ba da banci Amanan d'an uwana ba...........
buga k'ararrawa alk'ali yayi yace'' kusaurara nan ba d'akin ganawa bane d'akin Shari'a ne
ganin yanda masu lefi sukayi saurin bada kansu ba tare da sun wahalar da Shari'a ba Kotu ta yankewa Hajiya Aisha kukuncin kisa ta hanyan rataya
Sai Habubakar Abdulmajid wanda yasa hannun sa akayi kisan kotu ta yanke mishi hukuncin shakara 25 agidan yari da huro mai tsananin kasan cewar wannan shine babban kotu na k'asa ba daman daukaka k'ara sai idan wanda aka yanke wa hukuncin suna da wani hujja na kare kai akwai daman kawo kwarafi cikin kwararun hujja idan aka kawo kwarafi ba tare da hujja sahihi ba to akwai hukunci na wahalar da Shari'a
sannan kotu ta wanki Halima Abdulmajid ta kuma bada umarnin sakin ta ayanzu akwai Tara na kazafin da akayi mata akan kamal da Hajiya Aisha zasu biyata taran dubu d'ari takwas bisa adalcin''.
ya k'arashe maganan yana buga k'arfi
Maga takadda yace'' my load bayan andawo daga hutun rabin awa a kwai karan Izztu Mustapha wanda teke karan mahaifin ta wanda ya kashe mata mahaifiyar ta shekara 12 da yawuce".
Alk'ali ficewa yayi ta k'ofar sa sai kuma kotu ta kacame da koke koke
yan sanda kuwa atake suka kama Kamal da Mama sai kuka suke kotu ta kacame cire (akwa)
din hannun Nasrim akayi aka mayar hannun Mama Nasrim rik'e Mama tayi gyam sai kuka take tana cewa wllh ba Mama bace dan Allah ni kumar ni ku saketa wllh ba......
rungumota Dr Hafsa tayi tana cewa "please Halima finally su Mama sunyi kuskure ne".
Barrister Zayyat ya mek'awa Barrister Fu'at Jiji hannun yace'' congratulations my friend".
shima hannu ya mek'a masa suna sakarwa juna murmushi barrister Aisha Abdulrahaman ta mek'ewa Izza itama suna sakin murmushi
ina tharee brother basu ma tsaya sauraron k'aran Izza ba duk waje sukayi komai rashin ima'in mutum dole idan yaga daddy saiya tausaya masa Kai har Hajja da kowa ma dan Nasrim ahannunAbbaty ya kamata suka fita da ita
ahankali Humairah ta taka inda Kamal yake ta jefa idonta cikin nasa tace'' my husband *Kamaluddeen da wayo ba hankali* badan naga Baba yakubu hankali sa yatashi yana ta faman kuka ba dashi zan kir'a yamaka wannan kirare kasan kirarin mu three brother abakin baba yabubu yafi dadi