Sashe 24
Furucina Ne Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da dare bayan sun kwanta Humaira da Izza yau a part din Mama zasu kwana saboda shidiman biki zahra ma tazo shine suka samu daman cewa anan zasu kwana dama daga ita har Izza laulayin ciki sukeyi shiyasa duk suka gaji
Humairah tace'' nasy K'iran fa ake
Nasrim da har tafara bacci tace'' kai wllh Ya Agrif bashi da hakuri tashi tayi zaune tace wai ni dukka aure haka yake ko nawa mijin ne bashida hakuri wllh dazu da mukazo a wajen diner dak'er na kwaci kaina awajen sa acikin mota ba dan nayi da gaske ba wllh komai zai iya faruwa shine fa yanace wai yanzu yanason ganina kuma wai a part din mu da akayi jere ina tsoro wllh me yasa bazayyi hakuri a kaini goben ba".
dariya Humairah da Zahra da Amira da Izza sukayi Zahra tace'' ai ko dole kije kinsan ya Agrif da rashin hakuri wllh zaki iya ganin sa anan ba da jimawa ba".
ma'rairaicewa Nasrim tayi ta kalli Amira da yake budurwa ce tace '' Amira zaki rakani kinga idan a gaban kine bawani abinda zayyi". grgiza kai Ameera tayi tareda jan blanket k'iran wayan ne yasake higowa Nasrim ta d'aga kai ta kalli agogo 11 30 na dare ahankali ta dauki wayan
muryar Agrif taji yace "please waiting my wife wllh wasu abokai nane zasu tafi jirgin su zai tashi 12 dan Allah zakuyi sallama ne dasu".
cikin rawar murya tace "promise sallama kawar zamuyi na dawo ko".
tsaki yayi yace "Because gani kura ko? har sai namiki alk'awari bar shi kawai nace baza ki samu daman fitowa ba". cikin sanyin murya tace
"Sorry my lovely husband gani".
ta mek'e da wayar ahannu tasaka shijab har k'ar akan rigan baccin ta
ta fito ta k'ofar baya tabi tun daga nesa ta hangoshi yana sanye da k'ananan kaya t-shirt bak'i da yellow din wando duk da wajen bawani wadatar haske yana kallon ta har takusa ya lumshe idon tareda bud'a hannu ya mata alaman ta fado jikin sa
hannun ta biyu tasa tadan tura k'irjin sa yadan yi baya yana murmushi yace " yarinya kinyiwa kan ki dan wllh bashin gobe ne".
tace'' naji nayi ta cin bashin ai bashi hanji ne yanzu ina bak'in?".
nuna mata cikin gidan yayi da yatsa
cikin tsoro tace'' haba Yaya kana nufin cikin gidan zamu shiga.?'
"to meye acikin ba gidan mu bane".?
''eh ai ba akawoni ba kawai su fito nan muyi sallama shikenan Allah bacci nake jin".
shafa suman kansa yayi yana mata wani kallo yace "wannan dan k'aramin bakin fa najima ina da haushin sa".
ya k'arashe maganan yana sama da ita ya nufi ciki sai turesa take tana masa gunguni
A main parlour ya direta yana dube dube kamar me neman wani abu sai kuma yaciro wayan sa ya dan kira yace
"na shigo ban gan kaba fa ok gani".
yace yayi hanyar k'aramin parlourn
Nasir yasamu zaune k'afar sa daya kan daya acikin kujera ya raje hasken parlourn
Agrif dukan kafadar sa yayi yace " big brother gata can na gawo maka ita da fatan bazaka razanar min da ita da wannan fuskar shanun naka ba amata nasiya a hankali wanda zai shiga jiki ni badan tafiya zakayi ba ai nasihar nan ba yanzu ba".
Nasir bai dago ba yana danna laptop din sa yace "please ga abin sha nan kafara kai mata kafin na dan gama wani dan abu".
Agrif ya kalli drink din yaga yakamata ya kai mata ko zata dan war tsake yayi murmushi yace
"Ok ba lefi naga da bacci ma a idon ta ko tadan wartsake".
ya k'arashe maganan yana daukar kwalin drinks din yafita
tana hangosa ta mek'e tsaye tana cewa ''suna ina ne".
Dariya yayi yace "Nasy wai me kike gujewa ne bakiji ance duk wayon amarya ba".
ya k'arashe maganan yana mek'a mata lemon hannu sa kallon sa tayi sannan ta k'arba ta ajiye a kan table murmushi yayi yajuya ya dauk'o cup akan fridge ya dauki drinks din ya dan siyaya yasha yana kallon yanda take wani kame jikinta alaman tsoro yace '' to kin ga ni nafara sha sai ki cire shakkun ko nasa miki wani bu karbi ki sha".
ya dire maganan yana d'aga mata giransa daya
Murmushi tayi tace'' haba Yaya ai nasan bazaka cutar dani ba har abadan ta karba takai baki tasha sosai dan taji dadin sa har tasake kallon kwalin milik ne amma bata san sa ba kodan ita dama kayan shaye shayen bai dameta ba
cikin wani irin hamma yace "ko ak'aro ya k'arasa maganan yana cilla kansa kan kujera ita ma dafa kanta tayi tana hamma ta bude baki da niyar zatayi magana da ganan taji shiru
"why why why Muhammad Nasir meyasa baka kashe niba dawan nan tozarcin da kamin ai kwara ka kasheni Nasir ka lala tamin rayuwata kaci zarafina kaci amanar yar dan da namaka Nasir kayi zina da matata ta sunna aranan da aka daura min aure da ita ko sanin ta banyi ba ka rigani shiga d'aki da ita ka dauke min budurcin ta acikin d'akin aure na Nasir koma dame kake ta k'ama Wllh sai na dauki fansa baka isa ba kai mayaudari ne maci amana.....
Murmushi Nasir yayi yana mek'ewa tsaye tare da zuge zip din gaban wandon sa yace please Haruna nifa banci amanar kaba tun farko na gaya maka zaka tafka kurkure idan ka nace ka auri Halima dan nagaya maka bana son meson ta dan ita k'addaran ta bame kyau bane na tsara yanda zatayi rayuwa cikin k'unci wanda zata ce dama ba ahalito taba
Amma baka jiba ka nace wannan shine dan k'aramin taku acikin takun dana adana muku Agrif nayi warning din ka baka jiba rahama ne Allah ta'la ya nuna maka mak'iyinka sannan wawanci ne ka kasa tunanin kare ganka daga sharrin sa naso ka da rahama na sanar dakai abinda zai zama cuta agareka ai ni ban so kasha juice din nan ba sonayi nayi komai agaban idon ka amma sai nasamu kana bacci naso kagani dan nasan zaka tsane ta tsana na har abadan ita oganniyar ce bana son tasani ayanzu har sai na gama aiwatar tar da nufina akanta shiyasa na fitar da ita a hayyacin ta amma ina maka albishi da matar ka komai yayi zam zam ba wai kyan fuska da sura kadai Allah ya bata ba tana da sirrin boye wanda yafi na zashiri in ganci sannan k......
wani irin cakuma Agrif ya kai masa yafara dukan sa ta ko ina yana kuka yana Allah ya isa Allah ya isa Allah shi zai mana shari'a da kai a lashira".
Murmushi Nasir yayi yasa hannu ya kwace wuyar sa a hannun Agrif yana murmushi yace "ba sai kajira lashira ba ai Baban Halima ma chief justice ne na fison ka fallasa komai kaga kowa zai san ayanzu Nasrim ta haram ta agare ka hakan zai min kyau ni kuma".
ya k'arashe maganan yana kama handle din kofar
cikin kuka Agrif yace koton Allah yafi na kowa shi zan kai ka lefin ka yafi k'arfin sha'ria da kai a duniya kuma idan nayi haka na tozarta gidan mu a idon duniya na tozarta rayuwar Nasrim daga nan burin ka yacika dan haka ba wanda zaiji ko ita bazan bari ta sani ba".
Nasir yajuyo cikin b'acin rai tabbas bai ji dadin yanda Agrif yanuna bazai fallasa ba
Cikin d'acin rai yace to shikenan ni inada idda na akan Nasrim in har bata gama idda ba ko hannuta ban yar da ka taba ba yin kahan zai iya gurfanar dakai agaban kotu ina son sai tayi wata ukku kafin kayi zaman aure da ita san nan kasa aranka akwai b'acin ran da yafi wannan agaban ku....
yafita tare da bugo masa kofar
ahankali Agrif yaja bargon ya k'arasa rufe Nasrim yakifa kansa ajikin gadon yana cigaba da kuka yanaji ana kiran sallah sannan yayi addua yana kallon Nasrim da take shirin bude idonta Nasrim yink'urawa tayi da k'arfi asan data fuskanci inda take wani irin zafi taji kamar ana yanka Naman k'asan ta wani irin rikicecen kuka tasa ka tana fisge hannun ta daga nasa "Agrif meyasa kamin haka? aure de an riga an daura hakuri kwana daya ka kasa har sai ka tozar tani kanunawa duniya wani abin jikina kake so bani ba sha'awa ta kawai kake har ka kasa hakurin akawo maka ni amatsayin mata nayi kurkuren auren wanda dama bawani soyayya ta gaskiya a zuciyar ka kacu ceni Agrif amm....
ahankali ya dauki hannun sa da yake jin yamasa nauyi yarufe mata baki cikin wani irin murya yace" wait my sister ban san da bakin da zan baki hakuri ba sai de ina neman alfarman gafara agareki dan Allah ki daure ki dauki wannan a matsayin k'addaran mu wanda yake fadowa dukkan mutum batare da mahukunci k'addaran yayi shawara damu ba saide yana sauki ga masu Ima'ni irin ki tabbas wannan k'addaran muce ki bar cewa na tozar taki kedin halaliya tace annabin mu ya ubarcemu da cewa matayin mu gonakin mune mushiga alokacin da muka so amma kibar cewa ni Haruna sha'war ki kawai.....
cikin tsawa ta dakatar dashi dacewa ''ah ah idan ba sha'awa ba mezai sa kamin haka ".
shima cikin wani irin b'aci rai yace" saboda ke halaliya tace ko baki san a d'azu din bin mutane suka shafa sheda ke matata ce ba".
itama wani irin kuka ta sake fashewa dashi sai kuma yaji tausayin ta shima jiyake kamar ya d'aura hannu aka yayi ta kukan irin na d'azu amma ina bazai iyayi a gabanta
ta gani ba dan haka cikin sanyi jiki ya zauna abakin gadon yace "sorry my wife wllh wani tafiya ne yataso min na gaggawa yanzu haka jirgin mu zai tashi k'afe biyar na asuba kuma da alaman aikin zai iya daukana wata guda kuma kinga ke kina school bazai yiwu naje dake ba shiyasa nayi hakan kinga ba kowan ne ango bane zai iya jure ganin macce kamar ke ya tsallake ya tafi amma dan Allah kiyi hakuri haka de yayi ta lalamin ta har yasamu shawo kan