Sashe 85
Furucina Ne Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
washe gari Ummu da Nasrim suka wuce america Mommy da Izza swizerlad
sun sauka lafiya
gidan sai masu gadi ba kowa cikin kiɗima Nasrim take bin hotunan ƴan gidan su da yake birjik a parlour da kallo musamman na Nasir wanda shi yafi yawa sai abinda yasake ruɗata kamshin turaren sa jitayi bakin ta yafurta *kode shine* da sauri tace subbahallashi Ah Ah Ah bazai yuwu ba ta dafe ƙirjinta da hannu biyu wani irin sauƙe numfashi take da sauri da sauri kamar mai asma Ummu tayi saurin ƙarasawa gunta ta kama hannun ta
jin kamar numfashin zai tafi yasa tace " please what is you,re doing Nasrim yaka mata kiyi tauwakkali fa".
damƙe hannun Ummu tayi cikin rawar murya tace "Ummu wa aka auramin dan Allah ki gaya min tunda munzo promise bazan bijire ba zanyi tauwakkali".
Ummu tace "Halima kina da wutar ciki tunda munzo ai zaki ga kowaye ko dayake kunyi ma kokari ade yaran yanzu kafin asamu masu biyayya irin naku sai an tona to inaso ki cigaba da kakurin Insha Allah bazakiyi da nasani ba a rayuwar ki duk ɗan da ya farantawa iyayen sa shima Allah zai faran ta masa daga ɓan garenki kar muji kar mugani wanda iyayen ki suka baki shine rufin asirin ki Nasrim koda ba zabin ki bane kiyi hakuri wata rana sai labari shi dama rayuwa ba duk kan abinda mutum yake so yake samu ba burin duniya baya taɓa cika saide mutum yayi juyi yajisa a cikin kabari aranan buri yake ƙarewa ba duk kan abin da ake so ake samu ba ki tashi muje mudan watsa ruwa murama sallalin mu".
sama suka waura ɗakin ƙashe suka shiga acikin jerin ɗakunan biyar na saman ɗakin da suka shiga fes a share amma ba alaman ana amfani dashi dan ba komai a kan mirror haka gadon ma ba bed shit kai tsaye bathroom Ummu ta wuce ba bajimawa tafito daure da towel daya a ƙugunta daya tarufe jikin ta cikin sauri Nasrim ta sun kuyar da kanta dan har yanzu tana jin kunyar Ummu a matsayin ta na tsohuwar surukar ta
meƙewa tayi tareda daukan kayan da zata saka idan tayi wanka ta shige bathroom din dasu anan tayi dressing din ta cikin wani riga dogon riga pich colour bajajje daga ƙasa ta sama kuma daidai jikin ta balefi yafito da matsayin boobs din ta sosai yayi mata das da ita gawani ƙamshi na musamman ajikin kayan Mommy ce tayi mata sabin ɗunkuna ta kife kayan da turarukan wuta irin nasu na maidunuri bata san da zaman jakan ba sai da zasu fito tace bada wanda ta dauko zata tafi tace ta bata ta ƙarbi nata ta bata wannan kuma yawanci ɗunkun nan kayan wanda zai kama jikinne wai wannan da ta dauko shine ma na mutumci sai english wears na gayu masu bayyana sirrin jiki a daya jakan Ummu kallon ta tayi tace "masha Allah zaki ruɗa ɗan nawa damma Mommyn ku ta kafe kar akaya masa ke matar sace amma dan Allah Nasrim duk wanda kika kani a matsayin mijin ki rumguni kaddara shi kaddara yaƙine idan yacimaka ba yanda zakayi amma ki dage da addua addu'a tana ko kuwa da kaddara kinji".
gyada kai kawai tayi ita ta gaji da wannan hakurin nan da ake bata ita yanzu so take taga waye ne."
Ummu tace "yawwa my daughter Allah yabaki ladan biyayya dana aure muje falon ko".
suna taka step 3 daga sama suka ga yana shirin shigowa palon cikin shigar sa kamar kullum maroon din suit sai farar t'shit daga ciki da Nicktile baki yasha stockng daganin yanayin sa a gajiye yake cefa jakar hannun sa yayi akan kujera ya cire suit din saman shima ya jefa yasa hannun yaɗan sassauta daurin nicktile din sa ya jefa kansa cikin kujera a mugun gajiye ya sauke numfashi tareda lumshe ido ya kwantar da kansa ko socks din kafar sa bai cire ba
Nasrim dan ƙarewa tayi a wajen ta kamo hannun Ummu ta matse kamar zata karya jikin ta ya dauki yara cikin rawan murya da in ina tace " Ummu ba shiba ne ko dan Allah kar kice shine".?
kasan cewa parlourn babban ne kuma shi yana kujeran bakin kofa bai ji maganan Nasirm ba da sauri Ummu taja hannun ta suka koma ciki
"Nasrim kar ki saki Daman ki Nasir de shine ƙaddaran naki da muke ta baki ƙakuri dashi kuma yana sonki sosai kina da daman da zaki juyashi yanda kike so Nasirm auren Nasir shine rufin asirin mu musamman Khaflan".
"Ummu na tsane shi bana son koda ganin sa yazan yi na zauna dashi".
"kin tsane shi ba zakiyi biyayyar ba kenan Nasrim meyasa kike da shegen taurin kai ne to nabaki shawara kibi a hankali sarai kinsan Nasir yafiki iya shege duk abin da kike ta ƙama yafiki idan kin bi ahankali ki samu salama idan kinbi a zafi kan ki ai dama Hajja ta fada ke zumace sai da wuta haba tun agida nake lalashin ki ko su kamal da suka kashe miji miji da yara baki ƙullacesu kamar haka ba wllh zan fita harkan ki haba mutum sai kace kin fito a kafuran farko me Nasir yayi ne haka ......
ganin yanda Ummu ta dauki zafi tana ta fada yasa ta saki kuka tace "Ummu zanyi biyayya daga ɓan garena ba za aji komai ba wllh ban zaci ƙaddara ta zata zomin da haka ba wllh da a auran min wannan bayahuden gwara ace an auramin kuturu makasho jashili wllh taya zan fara rayuwa da wanda ko sunan sa bana sonji white tayi maganan tana cigaba da kukan YA ALLAH Ummu yazanyi ? ya zanyi nayi rayuwa da wanda ya gama da rayuwata ina ma YA Allah ya dauki raina kafin yasan ni matar sace Ummu yayi wani FURUCI a kaina kwana ki FURUCIN sa ya tabbata kenan yace min watarana sai nayi ~bauta a ƙarkashin sa sai ya maida ni cikekiyar ƴar issakar sa sai nafi ko wacce macce bautuwa a ƙar kashin sa har kashin sa sai na lashe~
me yasa su Abu basu duba raunina na ƴa macca da takeda dama ɗaya tak a yaruwa ba suka kawo ni kabari ba tare da na mutu ba".
girgiza kai Ummu tayi tarasa yanda zatayi da Nasrim cikin ɓacin rai tace
"shi yasa nace abari na raka Izza dan kinfi ƙarfina Hajja tace Izza surukatace ce bai kamata naraka ta ba".
da sauri Nasrim ta tsayar da kukan ta tace "surukar ki kuma Ummu ?
da sauri ta gyara maganan ta da cewa "Eh mana tsohuwar matar ɗana Aiban".
Nasrim tace "nima ai surukar kice matar Agrif"
"Eh amma ai ke da Izza ba ɗaya vane ita barece ke kuma kafin kizama suruka ai saida ƙika zama ƴata ko".
shiru Nasrim tayi Ummu taja hannu ta tace "ki nutsu zamu fita kar ki bada ƙofar da zai gane ke matar sace da wuri"..
Nasrim a zuciyar ta tace nima hakan nake so
ayanda suka barshi ahaka suka sameshi jin takun takalma yasa ya bude idon sa akanta ya sauƙe da sauri ya meƙe zaune dan atunanin sa ko mafarki sane bai tashi ba
jin Ummu tace "Nasara ko gani kafi mutum gatan Mommy shalelen Hajja".
meƙewa yayi tsaye yace "Ummun mu wai sauƙan yaushe get man yace anyi ɓaki nashigo falo banga kowa ba tunani na ko yana nufin sunzo sun tafine tunda ban tsaya na saurashi ba sauƙan yaushe Ummu ".
ya karashe maganan yana neman wajen zama
Ummmu tace "saukan tun 2na rana ".
"ok welcome haka zuwan bazata".
Ummu tace "wllh kuwa kasan tare akasa ranan auren yaran nan to sai na Nasrim aka samu matsala da dangin mijin sukace sun fasa shine da zaman nata haka mukace kwara mu kawota nan tayi karatu aure nufine na Allah idan lokaci yayi sai ayi".
sauƙe numfashi yayi yace ok yayi kyau".
Nasrim samun waje tayi ta zauna a nesa dasu sosai
Ummu tace "to bakayi welcome din sister din takaba".
"Ummu ni zanyi mata welcome ummm am sorry for you.?
tode koma meye de ni kunga ajibi zan koma tare zan arku amana Daddyn ku yace akawo maka dan Allah Nasir ka kwantar mata da hankali tana cikin damuwa duk wanda yace yana sonta idan abun yayi nisa ya mata wulakanci yarabu da ita kaga dan gin Habib bamu zaci zasu mana haka ba amana ku zauna lafiya kaji ko d.....
da sauri ya da katar da Ummu da cewa
"Ummu kina nufin kin kawo min ƙatuwar guzuman nan ta zauna dani impossible ba zata zauna min a gidana ba wllh yama za ayi ayi haka muhar ramata ce ita ko kuna son abinda yafaru a baya yasake afkuwa bayan kuskuren baya har yanzu bai gyaru ba idan dole a americas zatayi karatu gacan gidan mu na family taje ta zauna nima sai na dauko mata su Muwadda tana kulamin dasu amma ba gidana ba kuma ni bana karɓan amana saboda girman sa ni waliyi ne da za kawomin wata guzumar bazawara cikin gida hale halin ta ɓatawa Mommy ni wllh duk abinda yafaru ba ruwana bazan iya hana zuciyata a abinda take so ba".