← Book details Furucina Ne Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 100

Sashe 32

Furucina Ne Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

jin shiru yasa Agrif lekawa ganin Nasrim yayi akwance plates kamar bata numfashi cikin wani irin razana yayi kan Nasir yana cewa "wllh Nasir ni zan zama ajalin yaruwar ka idan har Nasrim ta mutum wllh Kai ma zaka mutu ka kasheta ka kasheta Nasir.....
Nasir fizgewa yayi a hannun Agrif yabude k'ofar ba alaman numfashi atare da ita ga hannun ta duka biyu jini yakeyi dan yatsar roban tama ya cire acan gefe da sauri ya d'agata cak yayi gaba da ita cikin hanzari yake tafi ya Agrif naya binsa abaya har wajen parking spot duk da dare ne a kwai driver da yake idon sa biyu dan duty duty sukeyi ganin Nasara yasa da sauri ya mek'e jikin sa na rawa ya bude a katin a jiyan mukullayen motan yana ganin motar da yaga Nasir ya tsaya ajikin sa cikin saurin ya dauko key din da sauri ya nufi motar Yana budewa Nasir jiki na rawa yasa Nasrim aciki Agrif zai shiga Nasir ya masa kallon sama da k'asa alaman dubi halin da kake ciki sai a sannan Agrif yaduba jikin sa ashe daga shi sai towels ne komawa yayi da baya cikin sauri.
duk gudun da drive yakeyi amma Nasir sai fada yake masa yana danna k'irjin Nasrim dan yabata temakon gaggawa shi yamafi jin abin cikin ta idan akace cikin nan ya zube to ya zanyi tabbas k'aryasa ta k'are dole Nasrim da Agrif zasu ci bulus
yana nadaman meyasa yayi haka ma bayan shi likita ne yasan k'a'idojin renan jiki a take gumi yafara yanko masa addua yadin gayi yarabbi ka kare abinda yake kin ta ka karemi gudan jinina dan cikar burina idan zai zube ya Allah ka hada har da ran ita Nasrim din ka dauka na huta nakoma mutum sak yarabbi ka temakeni
ko da suka isa hospital din bai yar da da aikin Dr din ba da kansa yashiga da ita emergency room sai da ya tabbatar ta farfado daga suman ya mata alluran bacci ya duba sosai komai normal tukun ya goge gumin fuskar sa ya yarfa mata yana mata mugun kallo afili yace "akaro na farko zanso kirayu saboda d'ana badan shima da daga wannan suman kin zarce kenan."
yafita tare da rufo k'ofan da k'arfi a k'ofar emergency din yasamu Agrif a sugunne
yana ganin Nasir ya mek'e tsaye rai amugun bace yace "last Wornig da zan maka daga yau kada ko hannu kaya sake guskuren taba jikin matata mahaukaci dabba d'an akuya k'azami irin ka mashayin giya mazinaci".

tsororo Nasir ya tsaya yana kallon Agrif tunda yake a duniya ba ataba masa zagi haka ba saide shi yayiwa mutum irin wannan zagin amma yau shi Muhammad Nasir 3 A full a keyiwa irin wannan zagin".
manyan idon sa da yagama rinewa kalan ja yaware akan Agrif amma tsabar b'acin rai yakasa furta komai kawai gyad'a kai yayi
yayi gaba driver yana ganin sa yamek'e tsaye amma hannu kawai ya mek'e masa alaman yabashi key gudu yake a mota sosai har ya k'araso gidan iris yarage ya buge Aminu sojan da yake on duty a bakin get ajiyar zuciya Aminu yasauk'e afili ya furta " Al'hamdullah daka kashe banza".

bibbiyu bibbiyu yake taka steps din har yakarasa hayewa har cikin bedroom dinsa waya ya dauka cikin b'acin rai yakira Ansher khan yarinyar da yazo da ita ita take masa shidima yar India ce Ansher tana ganin Nasir ahaka gaban ta yafadi ta fara addua Allah ya kubutar da ita a duka da cin zarafin sa amma bai mata magana ba sai jefa rabin jikin sa iya kafadun sa yayi akan gado iya gugun sa kuma a k'asa ya dafe kansa da ya kejin kamar zai rabe gida biyu kalaman Agrif ne yake dawo masa mahaukaci dabba d'an akuya k'azami irin ka tafin hannu sa yabuga agoshin sa
afili ya furta yanzu zaka fara ganin halin dabbobi yanzu zaka zan a mahaukanan ma akwai nagaba yanzu ne zaka san Nasir mashayin giyane yanzu ne zan k'azance".
ya k'arashe maganan yana nunawa Ansher ta kalmin sa alaman tacire
Ansher duk da batajin me yake fada tabbasa tasan ransa abugun b'ace yake dan haka jiki na rawa ta fara cire takalmin sa sannan sa tacire masa wandon jis ta barshi daga shi sai boxes
mek'ewa tayi
tayi hanyar bathroom dan hada masa ruwan wanka
*****************
ahankali take bude idon ta har taware shi akan Agrif da yake yake rik'e da hannuta me drip daya hannu kuma ya dafa kansa jin kamar tana motsa hannun ne yasa ya bude Idon sa
wani irin kallo tsana yagani a idon Nasrim
ahake wani da bara ya fado masa ya fashe da wani irin dariya Nasrim kallon sa tayi cikin muryan ba wasa tace'' kayi me isar ka wata k'ila shine dariyar ka ta k'arshe aduniya so nawa nake gaya ma zan iya yafe komai banda kishi Agrif ko a ina take yau sai tasan tayi da 3 A full tayi da three brother .....
dariya Agrif ya cigaba dayi kawai ya zaro wayan sa a cikin aljihu sa yafara danne dannen sai gashi ya danno wani gu
ya fara rubutu duk abin da yarubuta sai wayar ta fassara da magana kuma da muryar macce yana cigaba da dariyan ya mek'a mata wayan
yace " gata ki hukun ta ta ita ce kishiyar" taki.
itama dariyar tayi tace'' Allah Yaya ka cuceni amma zan rama'.
ta k'arashe maganan tana karban wayan ahanun sa itama rubutun tayi tana rubuta abu yana fassarawa tajuya muryar namiji ta juya na macce kuma yare kusan dari ukku ne aciki duk Wanda kazama shi zai maka
kallon sa tayi tace'' my heart Ina son wayan nan yayi kyau sosai".
''kin samu jeki na baki".
yace yana cigaba da dariya yace "wai dama da gaske ne zaki iyayin komai akan kishi".
ajiye wayan tayi tana mek'awa zaune tare da cire drip din hannuta tace'' ai wllh inde akan kishine zan iya yin abin da yafi haka ma na kasheka na kasheta a fanshi ranku da nawa na yarda".
sauke numfashi yayi yana girgiza mata kai yace " Ah ah my dear kidena irin wannan FURUCIN bana salihan bayi irin ki bane kefa malamace kuma lawyer ce nasan kin san illar irin wannan FURUCIN ki dena abin da nasa ni Haruna nakine har abada bazan miki kishiya ba".
da asuba ya nemi sallama suka koma gida ba wanda yasan a asbiti suka kwana
da safe an hallara a dining room Hajja ta kalli kowa tace'' wai shi wancan bayahuden me yake cine ko yamanta dokar gidan nan ne dole mutum ko bazai ciba yazo ya i'bi gaisuwa".
Abbaty yace " ki kirashi mana"
Kamal yana danne dariyar sa yace "ah ah baza ta iya ba jiya sunyi fada Humairah ma danne dariyar tayi tace kai jiya naga masifar ya Nasir ashe yana dogon magana kunga yanda ya tsuye Hajja kuwa tayi fiki fiki da ido....
"Abdulmajid a gaban ku yaran nan suke cin mutumcina kuna kallo suna min dariya".
Abu yace kai Kamal meye haka Humairah uwar tawa kike yiwa haka ashe duk abinda Hajja kake cewa kun mata kunayi".
Kamal yace' sorry Abu".
Hajja tace" au da baku yarda ba ko to Wllh yanzu ba yauba Kamal tashi kabar min parlour na kai da rubbebiyar matar ka Abdulsamad ne yagina min ba uban ka ba kuma bana son k'ara ganin dogin k'afar ka a bangare na Kai badan kaci albarkacin sunan uba na ba wllh a gidan ma gaba daya zan koreka ita kuma sililiyar matar ka taci albar kacin cikin jikin ta".
shiru Kamal yayi yana sa kansa a k'asa daddy yace " me kake jira tashi kafita ke kuma Humairah karki k'ara
Kamal ya fice yana dariya k'asa kasa yace muda za abamu encin kowa yazauna a part dinsa ma aida yafi mana wannan tsarabe tsaraben
bayan angama breakfast mommy ce tafara tashi dan ko wanka batayi ba gashi zata fita wajen aiki Hajja ta kalle ta tace'' Fanna ki koma ki zauna ina da maganan".
Mommy komawa yayi ta zauna
"Fanna jiya bayahuden d'anki duka na ne kadai bayi ba anan falon ya karemin tas akan na gaya masa gaskiya musamman akan shigo mana da fisararrun matan turawa da yakeyi gida toni bazan d'auki wannan iskancin ba tun wuri ki gaya masa nayi magana da babban murya yane mi matar aure da zata masa dukkan shidiman sa tunda yanace sai mata ne zasu masa komai wai bayason aikin namiji shiba waliyi ba dole wata rana wani abu ya gifta tsakanin su dan haka keda yake ganin ki da gashi to kigaya masa na basa nan da wata 6 idan bai samu matar aure ba to ni ina da wanda zan hadasa aure da shi Maryam din Bellon Dardum zan bashi dan tana da kalan tur.............
Chapter 32 · 0% Book details