← Book details Furucina Ne Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 100

Sashe 26

Furucina Ne Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

murmushi ya d'anyi yace " daddy lafiya aiki ne kawai yadan sha gabana".
Daddy yace" sure".
gyad'a kan sa yayi yana juyawa wajen Abu wanda ko kallon inda yake bayyi ba cikin sannyi murya wanda ko mak'iyin sa zai tausaya masa yace" Abu barka da dare". hannu kawai Abu ya d'aga masa batare da yad'ago ya kalli inda yake ba

juyawa yayi inda mommy da Mama suke yace "mommy Mama bar kanku da dare".
amsawa amsawa sukayi cikin fara'a Mama tace'' ka kyauta Agrif idan ka kenan ko"?
murmushi yayi yana gyara kujeran da zai zauna tate da mek'ewa Kamal hannu Kamal yace"manya gata wasa ina shi hantan naka wanda saboda shi har zaka iya barin sabuwar amaryar ka har sawon 6 weekend".
yamusa furka Agrif yayi dan baya bame son hayaniya bane ya gyara zaman sa yana amsa gaisuwar da Humairah take masa ya amsa kansa asunkuye
ahankali yake min hannu ta da kallo da yake juya cup din kunu ba alamun ko kurba tayi ahankali yake d'ago kansa har ya sauk'e a fuskan ta abin mamaki ba alamun fushi sai ma wani k'ayatacciyar murmushi data sakar masa juya lumsassun idon sa yayi yana mata alama da i'min fada ba murmushi ba
giranta taya ta d'aga masa tare da daura dan yatsan ta daya akan lefin ta tana masa alaman kiss afak'aice
Agrif wani irin ajiyar zuciya ya sauk'e me sauti wando kowa awajen sai da yajuya ya kalleshi ita ko Nasrim da saurin ta dauki kofin ta kai bakin ta kamar ba ita ba sai de Hajja tana hankalce dasu tes message ne yashigo wayan Agrif har zai kai abinci bakin sa wani yasake shigowa ajiye cokalin yayi ya zaro wayan acikin aljihun sa Nasir ne ga abinda yasa
_aikin kane kasa ta taci abinci dan sabo da naga cin abincin yaro na na zauna kuma ba abinda taci_
sai dayan da yasa

_sab'awa hakan tamkar sab'awa umarnin Nasir ne kuma kasan me zai biyo bayan sab'awa umarnin Nasir_

Agrif d'aga kansa yayi yana k'arewa mutane wajen kallo ba Nasir aciki juyawa yayi ya ganshi harde akan kujera acikin parlour yana operation din wayan sa kamar ma bai San da mutane ba
kwafa Agrif yayi yi ya goge message din saboda dan sa ido Kamal
Hajja tabe baki tayi tace'' me zaka sa mutane agaba kana tsak'i kana kwafa idan matar kace ai aikin gama ya gama daga nan gar ku sake shiga kowane ban gare direct kuwuce bangaren ku dan kaida idon mutane kunsan ba iya mu bane agidan nan ma'aikatan gidan nan wani lokacin sa Ido ne dasu tun kafin su gane shigar ciki kafin hawa doki kuwuce ku k'araci rashin kunyar ku acan".
Mommy ce ta fara tashi tana hamma tace Hajja sai da safe bacci nake jin ta kalli Abu tace " Abu Allah yabamu al'kairi tayiwa Mama da Ummu ma dama daddy ya ba itace dashi ba dutyn Mama ne yaran ma suka mata mu kwan lafiya sai
Abu ma yana tashi a dining room bayyi zaman fira ba dan haka Ummu ma tabi bayan sa Daddy ma ya kalli Hajja yace"Hajja nima de zan dan fita zamu hadu da Alhaji Gambo".
tace'' adawo lafiya Allah ya tsare Abdulmajid".
Hajja tashi tayi tana kallon Agrif tace'' marar kunyar k'arya me yahana agaban iyayenka baka maimaita abin da kace d'adu ba ni kutashi kubani waje zan hau sama nayi shirin kwanciya kar nabar ku anan amin abin da bai dace ba eshe".
Agrif yace"to wai ni Hajja cemi ki nayi na k'oshi ne da zaki bi ki takuramin".

tana k'ananun maganganu ta wuce parlour tabe baki tayi da ta kalli Nasir tana cewa "ummm nide bani tsare gida da ciccin maganin mutum duk baya d'ad'ani sai naga mutum da mata ta fara tsirce-tsirce".
Kamal yace" lalle zaki jima ide Nasara".
ajiye laptop din sa yayi ya mek'e tsaye yace "Hajja ai kar kiji komai zan baki mamaki".
washe baki Hajja tayi tana neman wajen zama jin Nasir ya bata amsa ba k'aramin dad'i taji ba dan ita ba abinda take so irin fira da Nasir ko taga yana walwala shiko bai fiye mata magana ba ko zata wuni tanayi saide ma ya bale ta da masifa wani irin mugun so take Nasir Wanda duk b'acin rain da take ciki ta ganshi yawuce

Kamal ma zama yayi dan haka Humairah ta zauna akusa dashi Agrif kam jin zuciyar sa ba zata juri zama awajen ma yasa yace Hajja sai da safe ......

tsaye katafi da ita bana son munafirci ."
"dariya yayi yace" kajini da Hajja da cewa nayi zan bar miki ita ya zanyi na far miki rushina matar aure na halak dina".
ya k'arashe maganan yana kama hannu Nasrim data bishi ba musu wani irin kallo Nasir yabisu dashi tare dayin murmushi su yana gyad'a kai ahi k'adai yasan me yake ayyanawa acikin zuciyar sa amma afili sai kace yana cikin farin ciki
ita ma Hajja da kallo ta bisu ta mayar da kallon ta akan Nasir tace'' sun baka sha'awa ko? ban ga lefin su ba suna cin riban k'uruciyar su ne Agrif yana burgeni ya iya tsayan zuciyar macce kaga duk girman lefin da yayiwa yarinyar nan amma lokaci guda ya mantar da ita koma ina kula dasu ta ito yake aika bata sok'on ban hakuri har ya shawo kan ta Allah yasa kayi dace da macce kamar yanda Agrif yayi ya dace yasamu matar da take son sa son kowa......

cikin wani irin tsawa ya dakatar da Hajja da cewa " ke wai ni meke damun kine bakin ki anyi shine dan surutu kanki baya miki ciwo kisan irin magan ganun da zaki din ga fada agabana musamman zance wannan yarinya ko da wasa bana son k'ara jin sunan ta a bakin ki Agrif ya dade to kisani farkon dacen sa kika gani baki gana k'arshen ba".

sosai yake mata masifa kulus Hajja yayi kamar ba Hajja Lamin Haruna mai bushun iko ba
tas yamata ya ya d'auki laptop da wayan sa yafice
Kamal da Humairah tsimi tsimi suka fice kafin ta huce akan su

"Nasrim ban san da wane irin kalaman zan baki hakuri ba wannan shi ya hana ni neman ki ko a waya amma a yanzu gani a gaban ki duk hukuncin da kikaga ya dace kimin".

murtuke fuska tayi tayi kansa gadan gadan kamar tana filin dan be harda dunk'ule hannu
shiko ya lumshe ido yana murmushi yana jiran yaji bugu amma sai yaji fado jikin sa tafara masa cakul kuli jin zata zauta shi ya tsaba umarnin Nasir yasa ya kama hannun ta duk ka
biyun yana kallon cikin idon ta wani irin kyau da kwarjinin yaga tana masa take yaji muguwar sha'war ta ya taso masa ita ma shi take kallo cikin cikin sanyi murya yace
"Halimatus Sadiya sai yanzu na yarda Allah yawada tani da babban ni'imar sa da ya bani ke a rayuwata samun ki amatsayin mata shine Nasara ta fa yanzu har na can zanci ki yafemin dawuri haka".

murmushi yayi ta kwantar da kanta ajikin k'irji sa tace''ai Ya Agrif kai tun kafin kayi lefi an yafe balle wannan da bawani lefi bane lefin ka daya fitar dani a hayyacina da kayi kaga yazama tamkar ne amma ko acikin hankali na idan yaza ma dole ai zanyi kodan sauk'e nayin da yake kaina ba sai ka batar min da han kali bani halaliyar kace nariga nazama matar ka a lokacin kana da ikon yin duk yanda kaso dadi ".
jawota jikin sa yayi ya hugging din ta yana sakin wani irin ajiyar zuciya da ace Nasir bai bata masa komai ba da ba abinda zai hanashi kasan cewa da matar sa a yau wani irin kuna zuciyar sa yake masa kamar ana furama sa wuta sai cije lip din sa yake yana shafa kadon bayan ta
ahankali ta d'ago kai tana bin ko ina najikin sada kallo
tace'' ya Agrif meya ke damun ka karame sosai kayi duhu yana yinka duk ya canza kaman ba Haruna me kyau da walwala ba wllh kasa ni kaina Ina zargin kaina tun kafin wani ya zargi aure nane ya canza ka".

ahankali ya rabata da jikin sa yam dafe kafadan ta cikin sanyin muryan yace "ba auren ki bane ya canza ni kawai tunayin kamar na zaga da kula dake ne kawai damuwa ta namiki babban lefi wanda sakaci na ne ya janyo mana na tafi na barki
alokacin da kike buk'ata na akusa dake ya zanyi na wake wannan lefin Dan Allah Halima ki fadi burin ki da duk buk'atun ki insha Allah ko meye zan miki."
murmushi tayi tasa hannun ta tana shafa kwanceccen sajen sa cikin salon jan hankali tace'' burin Halima rayuwa da Haruna buk'atun Halima kuma nasan kasan su".
shima murmushi yayi yana maida mata da kashin data ya zubo goshin ta yace " nasani buk'atun Halima zama da Haruna ita kad'ai ba tare da Koda tar aiki ceba balle kishiya kisa aranki wannan buk'atun ya biya DAKA KE BA K'ARI
dake zan zauna ko acikin aljannan kin isheni I love you with all my heart my darling wife".
"I love you too my dear promise idan kayi kishiya zaka kawo k'arshe rayuwar daya daga cikin mu wannan FURUCI NA NE".

"haba my wife nafa hanaki irin kalaman nan FURUCIN ba mekyau bane nide na yarda da kaina ke daya na rike ayarna komai wuya balle inda ke aduniya ta no wahala ".

fad'awa jikin sa tayi tana sauk'e numfashi tace'' Yaya dan Allah wannan turaren da kayi amfani dashi ranan da katafi shi nake so wllh har yanzu ban sa an wanke kayan ba dan kar k'amshi ya fita kullum da kayan nake kwana amma wannan na yau ta damin zuciya yake dan Allah ka cire kayan kasamin wancan turaren.........
Chapter 26 · 0% Book details