Sashe 55
Furucina Ne Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
yacigaba yaran Aiban Muwadda da umdatu da Musanat na mallaka musu k'aramin company k'arfe da yake Chaina babban company karfe kuma Khafulan
San nan dama Khafulan da Khaldum da Fayyat suna da kaso 1 bisa 3 acikin nawa hakan yabawa Khafulan daman mallakan rijiyar Mai fetur na Istanbul ma ana na hade masa waje daya kenan nashi da na yan uwan sa da yagada ina fatan kowa yagane".
ya k'arashe maganan yana mek'awa Abu takardun kyautan da yayi kowa yace Kai Masha Allah ka kyauta Allah yakara bude
Hajja tace'' amma Nasuru banji na Abdulsamad dan wajen Kamal ba".
Nasir juyowa yayi yana kallon Mai sunan Abban sa dayake zaune a kusa da Mama dan shara 7 yajuyo yasake kallon Hajja yace ai shi yana da uba ni kuma marayu na yiwa".
yana gama fadan haka yamek'a yafita Hajja sai data tabbatar yafice tace'' lalle wannan kyauta na renin hankali ne yoo banda renin hankalin ya zauna Yana mana kyauta na iko wai Fanna ta mallaka masa komai cikin dukiyar ta kuma ya dauka yabawa Khafulan jikanta kaso mafiyawa yo anyi ba ayi ba abude a gindin su ya k'are yo banda ma mutuwa har a dukiya Abdulsamad mutum zai zauna yana min iko Abdulsamad wanda naga dama yake wa kyauta
Kuma alokacin sa ba nuna ban banci amma shi yaraba bai bawa dan Babana Kamal ba yo banda ma bayahuden banza da bai san darajan mai sunan uba ba ai shi ya kamata ma yafara bawa kyautan yaci darajan sunan uban sa ma mana zonan Abdul ni Ina da gidan gona na baka kaji".
ta k'arashe maganan tana jawo yaron jikin ta
a wani irin fusace Kamal ya fita a fili yafur ta yau za ayi fallasa acikin gidan nan
Nasir yana shirin shiga bathroom har yakama handle yajuyo jin an banko Kamal ya k'araso inda yake yace'' Nasir me yasa ka renawa mutane hankali ne kana Abu kamar kai ka haifi gidan gaba daya to wllh kayi hankali a tafin hannu na kake ina ka kai Mommy nasan duk inda Mommy take tursasa ta kayi ta samaka hannun a dukiyar ta".
ahankali Nasara ya saki handle din ya tako gaban kamal dafa kafadan sa yayi cikin jan murya da isa da k'ajinin sa yace'' kamar ne ma ai ni ne babban wa acikin gidan nan shi kuma babban wa ubane sannan ai uwar da ta haifi iyayen gidan ma a gaban ta nayi komai banji tace wani abu ba sai kai Mommy kuma da dukiyar kuma iko nane sai yanda ni nayi".
Kamal cikin bacin rai
yace'' ba ikon ka bace ikon mijin tane kuma shi yake da ikon duk wani shawaran ba kai ba".
Nasir Karan hancinsa ya shafa yace "to yanzu yakake son ayi maidawa mommyn zanyi ko baka zanyi ka maida mata mijin ta kuma da kake magana akai ya saketa har tagama idda baka da labari ne".
"naji daddy yasake ta amma ai suna ta y'ar atsakanin su Wanda dukiyar mommyn hakkin Nasrim ne ita kuma Nasrim daddy yana da gadon ta nima dan uwan ta Ina da gadon ta".
Murmushi Nasir yayi yace'' anzusa zuwa wajen Kamaluddeen Baban Hajja Kamal da wayo ba hankali inji Baba yakubu ko ba kirarin ka kenan ba *Kamal da wayo ba hankalin*
To inba rashin hankalin ba taya dukiyar Nasrim zai zama naka bayan tana da yara".
murmushi shima Kamal yayi yace'' tana da y'a daya de Zainab
amma Khafulan ai shege ne bashida gado ba dan sunna bane...........
!!!!!!wani irin bugawa gaban Nasir yayi faduwar gaban da tunda yake a rayuwa bai taba jiba amma cikin jarumta
yace'' Khafulan ne shegen ya akayi yazama shegen!??".
wani irin Dariya Kamal ya kece dashi yajuya zai fice yana cigaba da dariya sai daya bude k'ofan yafitar da k'afarsa daya waje yajuyo
yace'' muje suwa Nasir k'aryar ta kusa k'arewa
babban shukan da kukayi Kai da Haruna kunyi a idon mak'orwa sai nayi abinda Mommy da kanta zata ce ka maida mata dukiyar ta sai nayi abinda Mommy zata ce ba ita bakai zai ta daure ka da hannun ta saboda kai din ba mosoyin gudan jinin ta bane Kai kasha cewa zaka cusa rayuwar su cikin matsala ita da Haruna kasha cewa k'addaran Nasrim ba mekyau bane Ina da kyawawan hujjojin da idan naga dama wllh a yau baza ka k'ara kwana a duniya ba duk kudin ka da ikon ka amma na bari saboda wasu dalilai ko ba FURUCIN KA BANE a kullum sai ka jefa rayuwar yar uwata cikin matsala to tabbas gidan nan akwai RIKICI d'ana kuma da kaware ba kayiwa kyauta ba Alhamdulillah nima na tara Wanda na tara ma ya isheni nida shi."
ya k'arashe maganan yana ficewa
Inna'lillahi dama Kamal yasan da wannan maganan waye ya gaya masa daga ni sai Agrif ne fa muka sani no no Agrif yanda yake tausayin rayuwar yaran nan yake hana nima intona asiri bazai tona ba to ya akayi Kamal yasani wannan rana inda Agrif yana raye sai nafi kowa farin ciki kodan Khafulan yazama d'ana a idon kowa amma yanzu zafi kowa bak'in ciki idan ya tuna girman alk'awarin da yayiwa Agrif
da sauri ya bi bayan Kamal
Kamal yana sauk"a step Nasir ya cin mashi ya janyo shi har cikin d'akin yarufo
ya sauk'e numfashin yace'' meye shidan ka na sheganta Khafulan".
dariya Kamal yayi yace" ba wani sheda hasashe ne fa musamman idan mutum ya kafawa Khafulan Ido to zai sheda uban sa yana raye ba maraya bane kai ni Zeenat din ma ban yarda y'ar halak bace Aiban ne kawai dan Agrif kuma ya rasu amma sauran sai ahankali".
ajiyar zuciya Nasir ya sauk'e jin Kamal bai San komai ba zargine kawai
ya d'aure fuska Sosai yace'' idan abinda na bawa yaran Haruna yasa ka zargi wani Abu to zunubi kake kwasarwa kan ka dan sanin kan ka ne Aiban da Haruna sunfi karfin komai a wajena Especially Haruna yayi aiki tukuru a three brother zuciya daya kuma ba abinda ya tsira dashi dan haka dole yaran sa su mori wahala da uban su yayi idan kasa ke ai bata yaran Agrif abin bazayyi maka kyau ba
a kan k'anrwa ka kuma kayi komai ma Shari'a ba fashi wawa kawai".
ya sakeshi Yana shegewa batdroom dariya Kamal yayi yace'' zaka ga aikin wawanci idan na kafa k'iyayyar ka azuciyar wanda kake takama uwar kace
*Prison*
cikin mamaki Nasrim take kallon masifaffiyar matar mai kula dasu wanda lokaci daya ta canja mata bawani abu na more rayuwa Wanda bata bawa Nasrim tasa an kai ta special d'aki ita daya mekyau komai na more rayuwa akwai daga kan firiji tv lafiyeyyen gado amma da alama musamman dan ita aka gina d'akin
san nan yanzu tazo mata dawani batu
tace'' ma'am serious dan Allah waye yake gaya miki sirrin gidan mu taya ki kasan yaune birthday din Agrif nasan de dama kinsa mutuwar sa wata hudu ne cif kuma waye ya dauk'o miki waya ta?".
Murmushi bayerabiyar matar tayi tace'' Madam Halima ai sirrin gidan ku bawani boyayye bane kawai inason na baki wayan ki zaki hau duk wani kafafen social Media zaki daura pic din Haruna ki masa happy birthday kinga mutane zasu tuna dashi su masa addua kuma amma daurawa kawai zakiyi cikin 10 minutes ki bani wayan naje na boye".
karban wayan tayi tabbas natane wayan amma a Ina Timona n
ta samu wayan da sauri tashiga cikin wayan pic din Haruna ta fara cin karo dashi sosai take kuka kasa cigaba da duba wayan tayi
Maam tace'' ok ni zan daura miki wak'ar da pic din nasa kawo".
tayi maganan tana karban wayan ahannun Nasrim Nasrim zama tayi tana cigaba da kuka
tace''dan Allah ma'am kifita da wayan nan ni bazan iya cigaba da rayuwa irin wannan ba kuma dan Allah basai kin daura hoton mijina a media ba hakan zai janyo mutane suyi min wani fassaran na daban kuma a gidan yari nake fa".
Murmushi matar tayi tana dashi da wayan tace'' duk abinda zasu fada mutanen duniya ai ni shi na bid'a akan aikina nake Nasrim nasan me make inason hankalin mutane yasake dawowa kanki yanzu an fara manta abinda ki kayi kinga hakan zai janyo mutane suyi cece kuce akai".
ta k'arashe maganan tana ficewa
*Three brother*
Humairah ce ta fara gani dama ita yar media ce na gani gasheni
Wani uban asher ta maka tace Nasrim kina gidan prison kina daura wak'a mutuwar dan uwana ko shekara banyi ba
waka ma har biyu na farko cikin sanyin sauci na kayaran murya mawak'iya take rera wakan me tsuma jiki
_Allahu sarki ka kafurtawa mijina wayyo Allah na nayi kukan rashin ka abokin rayuwa ta wayo Allah na wai ni nakashe miji na ya zanyi na kashe mijina ni Sadiya anyi min k'azafi arayuwa ta bazan yafe_
sai daya wanda hotunan tane da kayan prison aka tana kuka wan ita mata masan sanda akayi ba
_idan na tuna da mosoyi sai inji kwallah nata kwarara idan na nuna da mosoyi sai inji tamkar infasa k'ara nayi kewa nayi k'ewar Mai mini fira_