Sashe 39
Furucina Ne Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kuka Sosai mommy takeyi ganin yanda Nasir yakoma hannun ta yakamo cikin sanyi murya yace" mommy ki de min kuka nagaya miki ba abinda yake damuna ".
" ban yarda ba Nasir baka k'arya tun kana yaro iya gaskiya kake fada amma yanzu al'amarin ka yafara bane tsoro dubi yanda kamayar da kanka mashayin dole mashayi fa bai san me yake ba shida mahaukaci daya ne komai naka yakoma baya bakada abinci sai giya kaga yanzu dagani sai kai gayamin koma meye yake damunka ada de amatsayin uwa nake a gunka yanzu ko bansan ya nake ba tunda har baza ka gayamin damuwa ka ba saboda bani na haife .............
da sauri yasa hannu ya toshe mata baki yace'' mommy Dan Allah kar ki kawo wannan zance najima Ina gaya miki ni ina mantawa da bakece kika haifen ba mommy adduar ki kawai nake buk'ata amma wllh mommy bazan iya gaya kowa meyake damuna ba sai de namiki alk'awarin daga yau zan dena damuwa zan cire abin araina duk da ni mutum ne da Allah ya halinta idan inason Abu to da zuciya ta da gan-gan jikina......
sai kuma yayi shiru
can yace "mommy namiki alk'awarin nadena shan komai
*******************
bayan kwana 2
Al'hamdulillah Nasir ya samu sauk'i Sosai ayau su Hajja suke Shirin komawa kuma kamar yanda yayiwa mommy alk'awari ya cire komai aransa har giya yamata alk'awarin bazai k'ara shaba
Nigeria
Agrif sai da yadauki hutun sati ukku cif yana shan amarci yayi Shirin tafiya
bayan watanni 10
Nasrim tana da tsohon ciki su Khafulan ta yaye su tun suna wata 5 dan dama bawani samun nono suke a kai a kai ba tunda tana zuwa school
Izza tasake haifuwa wannan Karan ma maccen ta Haifa
Adama tana mopin a bedroom din Nasrim taji wayan Nasrim yana ta Ring da sauri da dauko tayi parlourn dashi tana mek'awa Nasrim
"ranki shi dade ana kira".
dak'er Nasrim tasa hannun ta k'arba tana matse lebe
Daga can ban garen Agrif yace "honey yajikin kin fa tadamin hankali sarki gida yace kink'i aje hospital"
tana cije lip tace
"wllh mommy ce ta hana wai komai normal lokaci ne bayyi ba ni yanzu jikin Fayyat ne ma yafi damu na wllh bashida lafiya gashi ance wai jini za'a k'ara masa kuma wancen bayahuden yace kar a sake a sa sama jinin sai dawa gashi na ya Kamal dana daddy dana Abu duk baizo daya danasa ba".
"Sorry my wife kar ki zamu insha Allah nima ganinan zuwa yanzu haka Ina saudia yanzu jirjin mu zai tashi Allah zai baku lafiya kinji".
"Yaya Agrif shikenan ba Wanda ya isa ya hana dan iskan can abinda yayi ni ya ikon sa baya tashi sai akan yarana wllh".
"Am sorry kin ga jirji zai tashi zan kashe wayan I love you with all my heart".
kafin ta bashi amsa har ya kashe
Kusan atare Agrif da Nasara suka sauk'a kowanne su direct asbiti yawuce mommy tace a ibi jinin Agrif aka kwada bayyi dai dai ba cikin idon Allah ana kwada na Nasir yayi dai dai aka iba aka sawa Fayyat Nasrim kam alokacin ta kanta takeyi ba ita ta haihu ba sai 4 na asuba tasamu y'ar ta macce Masha Allah da ita
tun kafin amata wanka kowa ya ganta sai yace ita masu Khafulan ta biyo sak ba suda ban banci
duk a falon Mama ake
bayan an yiwa jaririn wanka Hajja ta dauketa tace'' ikon Allah kugano min yarinyar nan har wannan bak'in tabon na cikin tafin k'afan Nasuru bata bari ba kuma itama a k'afar hagu dai_dai inda na Nasir din yake Allah mai iko dubi yanda take juya idon kamar shi asanda aka fito dashi a tiyata".
Abu yace " nide bana gane kamannin jariri amma wannan kam tana tunumin sanda Nasir yake jaririn Sosai amma fa Nasir dina yafi wannan me kwalelen kan kyau".
dariya akayi
mommy tace'' kai Abu kode kana ciki dama Ummu ta sha miya kayi sabon zubi".
"Daddy yace "Ah ah wannan tawace saide idan Muwadda ko Ummdatu ko wannan k'anwar tasu yama sunan".
Mama tace'' y'ar bak'a sai sadaka".
yace "Yawwa to ka had'a harda y'ar bak'a nabaka sadaka"
Ummu tace'' ito takwara ta de zataci al'barkacin sunanan na bata d'aki amma banda wannan me idon a tsakar ka". ta k'arashe maganan tana nuna Ummdatu da take hannun Mama
Izza ce tashigo da sallama da waya ahannu tace'' umman Khafulan ga Abban Muwadda zai miki sannu".
ta k'arashe maganan tana mek'awa Nasrim wayar murmushi tayi tana cewa
"Ya Aiban agogon sarkin aiki".
dariya Aiban yayi yace
"ai kinfini aiki shekara biyu kin ajiye yara 4 aike za a k'ira agogon sarkin aiki".
Nasrim hararan wayan tayi kaman yana gaban ta tace'' yamuke daku kuma ai 3 kukayi ko".
yace "ai mu auren mu yacika shekara 3 kuma ai keda kika dashi dare daya kika handamo 3 ".
"towai kuma ba kun handamo 2 ba barka zakamin ko sa ido?".
"yes giwar mata munyi godiya duk da wannan Karan daya tak kikayi bayan kin cimana abincin kusan shekara".
k'wafa tayi bata masa magana ba
dariya yayi yace" my dear sister nima na dauki hutu gobe zanzo Ina nan za ayi sunna Ina brother A'A".
Nasrim daga kanta tayi ta kalli inda Agrif yake gaban tane yafadi daganin yanayin sa sai wani gumi yake fitar wa gaba daya yanayin sa ya canza".
kafin tayi magana har ya mek'e yafita dafa kansa dayake jin kaman zai rabe gida biyu yayi yana zaune a bedroom din Nasir yana jiyar fitowar sa a bathroom dan yaji
motsin shower Nasir yana fitowa yaga Agrif ahaka kallo daya yamasa yajuya yayi inda wodrop din sa yake wani riga yaciro fari me yankekken hannun yasaka ya dauk'o wandon Marrom iya gwaiwa yasake yana brush din kansa ya sake kallon Agrif ta cikin mirrorn yace" kana lafiya kuwa".?
Agrif cikin muryar sa da yake wani irin k'amewa wanda duk wanda yaji sai ya tausaya masa yace" Muhammad meyasa y'ata tayi kama da kai".?
ajiye brush din yayi yana d'agowa inda Agrif yake yana jifan sa da murmushi ya dafa kafadan sa yace " wannan wacce iri tambaya ne meye abun damuwa dan y'a tayi kama da uban ta".
"Nasir meyasa baza ka dauki makami ka k'ashe ni ba ka huta bana tunanin zanji dacin mutuwa fiyeda da abinda nake ji yanzu ni musulumi ne ubangijina bai yarjemin na k'ashe kaina bazan iya ba amma dan Allah Nasir ko sawa kayi akasheni banga amfanin rayuwata ba kab'ata min duniya ta yanda bazan taba jin dadi ba".
murmushi Nasir yayi yace' tun daga yanzu ai nazaci zaka jure ko kazaci barazana ne ai kai shirya d'aukan wanda yafi haka ma tunda kasan ni me fad'a ne nacika bana taba fad'an abu bayyi ba ina amfanin da DAMA TA akan lokaci nafada maka k'addaran Nasrim ba me kyau bane ka gauraya da ita to ni ba da bakami san kashe ku ba da azaban bak'in ciki rayuwa zaku mutu ina son kajira ranan sunan wannan jaririn kaga abinda zai faru amma kafin wannan ga zabi idan kana son lafiya to baka makara ba zaka iya sakin Nasrim kafin satin sunan inba haka ba akwai gagarumin matsala wllh wllh wllh akwai babban rikicin a three brother?".
shiru yayi yana sauraron Agrif kozai fadi wani abun amma Agrif yakasa magana
can
Nasir yayi murmushi yace'idan ba kada abin cewa ni zanje nayiwa y'ata hud'uba
sunan ta Zainab wato Mama jummai k'anwar Hajja ta Dardum".
Yana gama fadan haka yajuya yafita Agrif jiyayi ko harshen sa bazai iya d'agawa ba
kamar yanda Agrif ya barsu ahaka ya samesu dan yau breakfast ma anan bangaren Maman Hajja tace ashiya musu cikin takunsa na Izza da nutsuwa yashigo
"daddy Abu Mama Ummu kuntashi lafiya".?
a tare su kace morning my Son
daddy yace sannu zumunci Nasir ya kakejin jikin naka jiya an ibi jinin ka".
"ba komai Dad ni lafiya ma yak'ara min inaga ma yanzu duk wata zanje a din ga iba wllh jina nake lafiya sosai".
ya k'arashe maganan idon sa akan jaririn da take hannun Hajja
numfasawa yayi yace' Mama amma y'ar ki fa ta iya haifuwa wannan baby girls din itace ontop a kaf three A full". ya k'arashe maganan yana mek'a hannun alaman a basa Hajja mek'a masa tayi tana tura bakin bai gaida taba amma bata isa ta furta ba
bayan yamata K'iran sallah da salatin annabin ya mata hud'uba yana mek'ewa mommy ita yace sunan ta Zainab Maman Dardum a mamakin ce Hajja ta juyo tace'' da gaske zainabu Abu tawa mai takwayen suna nasamu cikin umma tace wai Abu cikin umma ta ina sonki Allah yarabani dake ke kenan guda banida wata y'ar uwa maccen Allahu akkar yau ga dan gidan Abdulsamad yace bai gaji da jin sunan kiba tashi tayi ta fara rawa tana cewa Zanabu abu gadon kudi Zainabu Abu gadon kudi".
kowa dariya yafara har Nasrim da ranta yake amugun b'ace akan meye Nasir zai din kaga juya su
Hajja ta zauna kusada Nasir sai washe baki take tace'' Nasuru ya akayi kayi wannan tunanin kai madallah dakai ai dama nasan kai din na musamman ne jinin Abdulsamad ne fa yake yawo ajikin ka".
kowa haka yadinga fara'a ganin Hajja da Nasara cikin fara'a ahaka akayi breakfast ba a ma nemi Ina Agrif yake ma sai de Nasrim tayi mamaki rashin ganin sa