← Book details Furucina Ne Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 100

Sashe 78

Furucina Ne Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nasrim tace "ummmm kema Aunty Barira kawai daga yace yana so sai ki masa yau ai sai kibare a kwan biyu ko a likitance ba kyau cin a bu asake mai_maita kuma adinga tambayar sa kafin a dama masa abu
yanzu de sun wuce ki nemi driven da zai kai musu".
barira tace
"to ranki ya daɗe
************************
kusan sati ukku Ta soro ta matsa da ƙiran Nasrim akan tazo suje fada ita kuma bata son zuwa fadane saboda zata iya haduwa da Brr Fu'at wanda hakan zai sa asirin Nasir da take shirin ɓoyewa ya tonu yanda ake neman sa ruwa a jallo nan za a iya ganin sa ita yanzu a ganin ta ma Ta soro ta zame mata masifa ga shegen nacin ƙira a taba ta ƙira dayawa ta ƙira sau 6 a rana akan sai tazo sunje fada so dayawa ma idan ta ƙira rejecting din ƙiran take yi duk abin da zai nisan ta ta da ita tabi abu yaƙi

*gidan Ta soro*

ta rako jikan ta Ma'aruf wajen mota ta kalli yan da yake damuwa akan abinda yazo mata dashi tace
"to amma meyasa ba zaka bari sai Baban naku yazo ba ai yafi daraja ko".?

Ma'aruf daure fuska yayi yasha kunu yace " gaskiya Hajiya bazai yuwu ba ana yawan kai mata hari fa cikin mane manta har dan gidan hugaban ƙasa har da yallabai Fua'at Jiji dan gidan Matawalle kawai ki samu Kawu Baban gida ya samu mutane suje tun kafin Fu'at yarigani kin san idan Fu'at ya tura za ace na haƙura tunda gida ne ko".

Ta soro tace " kwantar da hankalin ka Fu'at din banza Jiji ma ai ni ce nan na rene shi naci hashin sa ga shegen kashi a wando Mai Babban daƙi tasani wanki amma wai daga fitar da Jiji karatu ingila wai yanzu shima yayi ƴaƴa yo duk daukacin yaran fadan nan kar nake kalon su
kai de ka nemi so awajen ita Nasurim din".

Nasir da yake zaune a kan benci yana jinsu ya gyada kai yana cusa Earpiece din shi a kunne
Ma'aru horn yayi Nasir ya meƙe ya tura get din ya fita yana shirin jan get din yarufe yaga manyan motoci guda ukku sun danno kai gidan
Hajja tace Alhajin Allah ne haka zuwan ba zata shima Ma'aruf juyowa yayi ya shigo ganin Baban nasa

"Hajja mun same ku lafiya".,
"lafiya lau Isiya haka zuwan ba zata in ce de lafiya".
nisawa Alhaji yayi
yace Hajja ina fa lafiya komai yana shirin lalacewa muna buƙatan addua shine ma dalilin zuwana kinga kudin company nin mune wllh a ka dun ƙule aka saka a wani kasuwan cin shine fa aka samu riba dayawa kasuwanci ne na haɗin gwiwar manyan masu kuɗi to duk kudin a acucu daya ya shiyo kafin manyan yan kasuwan su raba kuɗi kawai wasu ɓoyayyun ɓarashin yanan gizo suke shirin sace kudin yazu yau wata daya kenan suna jan kudin amma saboda yawan kuɗin yakasa faɗa musu sun kuma kulle acucun yan kasunwan yanda su bazasu iya jan kuɗin ba ɓarayin sun kusa kwashe kuɗin wanda mukam oga na idan an kwashe kudin nan an gama dashi hakan yana nufin zamu dawo gida mun rasa aikin mu kenan".
Hajja tace
" subbahanallashi wannan irin mummunar fata ne Isiya idan ka tsiyace na koma soro kenan ba wannan batun wllh yanda ac ya ratsani wllh ba zan koma wa soro ba".
murmushi Alhaji yayi yace dama ta ina zaki koma soro Hajiya ai ko yanzu na rasa aikin da yardar Allah muda talauci ruya tasha ina da ƙadororin da zan saida na kama sana'a kuma Ta soro Plaza kaɗai ya i shamu rayuwar duniya dama nazo me adanyi roƙon Allah gaskiya abin ana buƙatan temako sosai ".

Hajja ba zama itace sadaka itace zuwa gun wancan malamin ƙwata kwata ba nutsuwa a tare da ita
duk han kalin a tashe cikin faɗa tacewa Idi drive
"wai Idi ba nace maka bana son idan ka dauke ni kashiga gidan mai ba tun kafin na fito mai ya hana kaje kasha man sai yanzu zaka wane ce idan mun fito zamu tsaya shan mai".

hakuri Idi yayi ta bata ta
tace "to ina jiran ka anan je kadawo kauye zamu nufa".
ta zauna akan bencin da Nasir yake Nasir ya cire Earpiece din sa

yace "Hajiyar mu ni kwana biyu bana ganin walwalan ki duk kin canza lafiya".

tace " yo Maddibo ba dole kaga can zawata ba Isiya yana shirin dawowa gida ɓarayi suna jan kudin zasu kwashe yanzu haka na bun zuma malamai sai cimin kudi suke abin yaci tora har yanzu de jan kuɗi nan ake an kasa shawo kan sa".

cikin mamaki yace "kamar yaya ja ".

"yo wai sabin ɓarayine na zamani a yanar gizo suke ƴan yohuu ne kudin uban gidan na Isiya dana sauran ƴan kasuwa suke ja kudin da bashi da iya ka ".

Nasir yace "Subbahalallashi Eh naji kuɗin da yan yahooo suke ja na duniya dama da company su Alhajin ki aciki naji a labarun duniya ai wata guda kenan an kasa shawo kan abin yawan kuɗin ne yasa ya kasa faɗawa da wuri suna ta downloading har sunkai rabi a ka ce".
cikin ta kaici tace "Eh abin ya wuce sanin su turawan kan su shine suka ce kowa yazo yayi rokon Allah ashe kai ma kaji.

Nasir yace "Hajiya wannan abin ya zaga duk duniya waye bai sani ba manyan kudine fa wanda bazai lissafu ba a ke magana".

bayan su hajja sun tafi shiru Nasir yayi afile yace Nasir ga dama ta zo maka me amfanin wasa dashi ajiyar zuciya yaja yace inde zasu bani kaso mai tsoka zan iya tsayar musu da downloading din nakuma bude musu account din su kudin su ya shigo zan gwada sa'a ta inde ina da sa'a zan gwada yace tare da kyada kai yana mirmushi

washe gari
Hajja tace "ka tabbatar zaka iya kada ya kai ka yaji kunya a idon duniya".
Nasir yace insha Allah inde aka hadani da wannan computer da na faɗa zan iya tsayar da downloading din nasu".
Alhaji yace " bana tunanin za ka iya duk ƙwaƙwa da son kuɗi irin na bature kasawa sukayi kudin da aka saka za abawa wanda ya ceto kuɗin ba bu irin sa a Nigeria (yooroo Trillion) dubu goma za a bawa duk wanda ya ceto kuɗin fa ai kuɗin yawuce gaban wasa babu shima anan ƙasar tamu nan farin kuɗi de ba wanda ya mallaki wannan su kansu turawan da manyan ƴan kasuwan duniyar idan suka raba kudin mutum daya bai isa yasamu abinda za abawa wanda yaceto kuɗin ba tunda kuɗi fa compny mutum dari ukku ne fa kuma acikin kashi dari na kuɗin za abawa wanda ya ceto kudin kaso biyar".

ido Nasir ya razo
yace "yallabai zan kwada ".

"ok bari na hadaka da mai gida na".

sosai baturen mai gidan na Alhaji ya gansu da
bayanan Nasir aranan sukayi shirin tafiya birnin na america

afili na Nasir yace " ba Naira ba ba dala ba yooroo a lokacin da ya gan shi acikin ɗakin computer din ahankali ya ɗaga hannu sa yayi BISMILLAH ya bara sarrafa computer din cikin ƙarewa irin tasa

*Saide muyi fatan Allah yabada sa'a*

*BJ*

*_TA'ADIN KURUCIYA FANS GROUP_*

*WANNA GROUP DIN FREE PAGE NE KINA BIYA ZA'A SAKI PAID GROUP INSHA ALLAH*

*WAI WAI WAI WASU KAYA SAI AMALE RIGIJI GABJI KU MATSO KUSA KU JI DON KAR A FAƊA BAKU SAN ME AKA CE BA, SHIN KO KUN SAN CEWA SHAHARARRIYAR MARUBUCIYAR NAN KUMA ZAƘAƘURA WACE TAGA JIYA TAGA YAU MAI SHIRIN GANIN GOBE DA YAR ALLAH MAI TASHE DA LOKACI ZA TA FITO DA SABON BOOK ƊINTA ??? NASAN DUKANKU ZAKU YI TA CANKI IN CANKA CIKIN RANKU KUNA TA TAMBAYAR KAI AKAN CEWA SHIN WACECE WANNAN? KUMA WANE LITTAFI NE? TO KU KWANTAR DA HANKALINKU WANNA DAI SHA HARARIYAR MARUBUCIYAR CE WACE TAI SHURA A KAN FADAKARWA NI SHADANTAR WA TARE DA WA'AZAN TARWA BA WATA BA CE ILLA WADDA KUKA RIGA KU KA SANI, KUMA WADDA TA SABA BAJE MAKU KAIFIN BASIRARTA WAJEN ZAƘULO MAKU LABARAI MASU MA'ANA DA BURGEWA GA KUMA ƊAN KAREN DAƊI MAI SAKA KUNNE MOTSI, WADDA IDAN ZAN FAƊI SUNANTA WASUNKU DA YAWA ZASU CE AI MUN SANTA, TO BA WATA BACE ILLA HAZIKAR NAN FASIYIYAR NAN WATO JAMILA MUHAMMAD DANFAJO NASAN WASU ZASUCE KAI BADAI AUNTY JAMILAR DA MUKE SIYAN BOOK'S DINTA A KASUWA BA? KWANAR DA HANKALIN KI YAR UWA ITA DINCE DAI TAZAU TA FADAKAR DA KU A SOCIAL MEDIA WANDA IN DAI KINA WHAT'S APP A KO INA KIKE A FADIN DUNIYA INSHA WLLAH ZAKI SAMESHI A KAN FARASHI MAI SAUKI NERA 300 KACAL YAR UWA*

*SAI DAI KUMA LITTAFANTA KAF BABU ƁARA GURBI BALE A FIDDA ZAKA A CIKI KOWANE DA NASHI KALAR SALO YAKE ZUWA👌🏻 SABODA LITTAFANTA KAF BABU NA AJIYEWA A ƊAUKI WANI GA JERIN SUNAYAN WANDA ZA A SAMU A KASUWA A SHAGUNAN SAI DA LITATTAFAI INSHA ALLAH SUNE KAMAR HAKA👇*

*'YA MACE A YAU 1'2'3*
*SAMARIN HUTU 1,2,3*
*GAGARA GASA 1'2'3*
*HALACCIN 'DA NAMIJI 1,2,3*
*KUKAN SO 1,2,3*
*KISHI 1,2,3*
*MATSALAR SO 1,2,3*
*SABANIN SO*
*YA ZANYI*
*TAKAICIN SO*
*ALKWARIN MASOYA*
*AUREN DOLE*
*BOYAYYEN SO*
*ZUMUNCI DANGIN KAUNA*
*TASKAR ZUCIYA*
*ALLURA TA TONO GARMA 1,2,3*
*IDAN HAR BA ITA*
```Duk zaku iya samun,su akasuwanin sai da litattafai insha Allah ```
AND NOW
*TA'ADIN KURUCIYA*

*_TABBAS YANZU NASAN KUN GANO KO WACECE NIKE NUFI😝 TO TO BA KOWA BA CE FACE WADDA KUKA GANO ƊIN WATON_*

*JAMILA MUHAMMAD DANFAJO*

*_HAƘIƘA INA SANE ZATA BAJE MAKU FAIFAN BASIRARTA A CIKIN WANNAN SHAHARARREN ƘASURGUMIN LITTAFIN, WANDA ZAI ZO MAKU DA SALON BURGEWA MARAR MISALTUWA A WURIN_* *_FAYYACEWA😉 DA 300 KACAL KU KARANTA ABUNKU HANKALI KWANCE CIKIN AMINCIN ALLAH👏🏻._*
*ZA KU IYA BIYAN ƘUDINKU TA WANNAN ACCOUNT NUMBER JAMILA MUHAMMAD 2007767270 FIRST BANK, KO KUMA KATIN WAYA MTN TA WANNAN NUMBER'R WAYA 08032987315*

*ku garzayo kar ku bari ayi babuku, saboda wannan salon tafiyar daban yake da saura don haka sayen nagari mayar da kuɗi gida sai kun zo*

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/LW1v9Ljl5aRI0dODlOrRxq
[4/8, 1:49 PM] Batul Adam Jattako: *_________________________________*
Chapter 78 · 0% Book details