← Book details Furucina Ne Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 100

Sashe 25

Furucina Ne Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Agrif tunda yafita masalacin sallan asuba bai koma gidan ba airport ya wuce ba tare da ya tsara ga k'asan da zai jeba

acikin gidan kam.......

*To masoya muje zuwa sai mun hadu a page 7 muji yanda LABARI zai canza salo*
*da gaske ne idan Agrif ya kusanci Nasrim Nasir zaiyi k'aran sa sai naji*
*comment din ku*
*wannan FURRUCIN* *Nasir ne*

Bj 🖊️
[4/8, 1:47 PM] Batul Adam Jattako: *FURUCI NA NE*
(```Rikicin Babban Gida```)

*NA*

*BATUL ADAM JATTKO*

```Marubuciyar```
*DAMA TA*
*AMFANIN SOYAYYA*
```NOW```
*FURUCI NA NE*

*_________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*_________________________________*

*Page 8*

"Abdulraham me hakan yake nufi me kalaman Nasir wai adaren muna farko Nasrim ta samu cikin shiya k'ace daren ma yazama nasa kaji fa rashin jin hausa irin nasa".
dariya sukayi daddy yace "Hajja ai ma yanayin k'okarin sosai idan kikayi duba da inda yake".

washe garin jirgi daya Agrif da Nasara suka bi duk bawani magana a tsakanin su
sun sauk'a lafiya drive ne yazo daukan su mota daya suka shiga duk da Agrif bai so hakan ba saboda bak'ak'e magan ganun da Nasir take jifan sa dashi
dukkan ma'aikatan sai sannu da zuwa suke musu Baba Yakubu yafara kirarin "Kai yau gidan akwai banyan Nasara ko gani kafi mutum NASARA me wuyar badanci Nasara goshin girji me wuyar karau".
Murmushin da yajima mayyi ba yayi cikin kulawa yace " baba Yakubu ban taba jin dadin wannan kirarin naka dakyu yamin dadi kamar yau ba kodan yau Ina cikin farin ciki ne kana da gift na musamman in Sha Allah".

cikin washe baki Baba Yakubu yace "godiya nake magajin baba Alhaji Abdulsamad a wajen kyauta".
Nasir dafa kafadan baba Yakubu yayi yana cigaba da murmushin tare da yiwa Agrif wani kallon mugun ta yace " ba sai kayi godiya ba Baba Yakubu nima Allah yamin kyautar da kud'i bazai iya sayan sa ba duk abin da natara a duniya bai isa ya sayi kyautar da Allah yamin ba dan haka yau akwai kyauta ta musamman duk me rabo zai samu katara min kan ma'aikatan gidan yau da kaina zan gana dasu naji damuwar ko da matsalan kowa dan nuna godiya ta ga Allah bisa kyau tan da yamin".

Baba Yakubu yace" Masha Allah duk ban san kalan kyauta ba yallabai Ina tayaka murna Allah yasa kaci gaba da Nasara a rayuwa kaman mahaifinka Allah yayi sa mutum me nasara".

murmushi yayi yana d'agawa Agrif giran yace" ai Baba Yakubu da Nasara aka haifeni da Nasara na dashi da rasara nake rayuwa kuma da Nasara zan mutum in Sha Allah" .
dariya Baba Yakubu yayi yana cewa "yayi goshin girji".
Agrif juyawa yayi yafara tafiya Baba Yakubu yace "yallabai Agrif Baban gidan Haruna kafi k'asan randa yawan wanka tsarin me kyau da tsafta baye kan mekyan suta kake Haruna kyan zuciya da kyan hali ka kace sa awajen sunan ka Haruna in gd'uroro an baka kabawa yaran baya".
shide Agrif ko juyowa bayyi ba yacigama da tafiya
dariya Nasir yayi shima ya juya yana bin bayan Agrif din yace Baba Yakubu an gode a mafadin sa
har zasu shiga parlourn Hajja Agrif ya kalli fuskan Nasir yaga tabbas yana cikin farin ciki yasan ba hankaline ya isha shi ba zai iya fitowa ya fadi komai dan kamo hannu sa yayi ya jashi gefe
yana kallon idon yace "wai Nasir me kake nufine? kana nufin da gaske zaka fito ka nunawa duniya cikin jikin Nasrim na kane ko meye?".

murtuke fuska Nasir yayi cikin dakekkiyar murya yace" na fad'a maka zanso hakan in har baka bi dokoki na ba kasani dan nayi tarayya da mace ina saurayi ba uban da ya isa ya jefeni kai ni ko bulala sittin din ba wanda ya isa yamin kuma d'ana zai dawo hannu na kuma nasamu nasaran lalata auren ku".

shima Agrif cikin b'acin rain yace "amma kasani baka da hujjja ita kanta Nasrim bata san Kai ne ba dan haka baka da wani hujjjan da zai nuna cikin kane".

wani irin dariya Nasir yayi ya zaro wayan aljihun sa yana nuna masa recoding maganan suna yanzu sannan yace idan kana son sauran magan ganun mu da kai zan nuna maka idan kuma yanda nayi sex da ita matar taka kake so duk akwai yayi makanan yana lalllasa wayan yame k'awa Agrif hannu na rawa ya k'arba shi kansa yafara kani yana bacci azaune akan kujera sai Nasrim a gefen sa sai Nasir a tsaye akan su yana murmushi yace kuskuren kane dan uwa duk wanda bai bi umarnin Nasir bazai ga da kyau ba yana gama magana ya sun sunkuya ya d'aga Nasrim cak ya d'aura a kafadan sa yayi haura sama da ita hannun sa daya rike da wayan da yake daukar su har yashika cikin bedroom din cifa yayi da ita akan bed yabi bayan ta shijabin jikin ta yafara cirewa agigice yace " ai ashe yarinyar nan rena kamace".
yana yiwa Nasrim tsirara yayiwa kansa ma zai mata rumfa Agrif yayi cilli da wayan yayi wani irin zuba gwiwowon sa k'asa tare da fashewa da kuka yana cewa " kaji tsoron gamuwar ka da Allah".
cikin murmushin shima Nasir ya tsugun na a daf dashi har jikin sa yana gogar nasa yace " ka yarda ni GOSHIN JIRGI ne ko Agrif ka kalle ni nafika shanaki nafika tsawo nafika fari kyau nafika fadi nafika illmi nafi kudi nafika komai na duniyar nan to a lashira ma haka zan gamu da ubangijin na lafiya kuma nafika komai har lashiran ina sama kana k'asa".
ya k'arashe maganan yana daukan wayan sada Agrif ya gefar

hanu Agrif yasa ya kamo na Nasir cikin dakekkiyar murya
yace " naji to meye dokokin naka".?

Murmushi yayi yace
"yawwa yaro yanzu kayi kai bana son ko hannun Nasrim ka sake tabawa ka rike wannan kafin sauran su biyo baya".

"naji zan iya jure wannan kai ma ka kiyaye kar ka nunawa duniya cikin jikin Nasrim naka ne".
Nasir yace "na maka alk'awari ba zan gayawa kowa da bakina ba amma nayi maka alk'awarin zanyi abinda kai da kan zaka fito kanuwa duniya komai dan ide zakaci gaba da zama da Nasrim amatsayin mata to bakai ma rayuwa me dadi har abadan bazan barka ka huta ba ba hutu a duniyar ka".

"Nasir kenan ai dama duniya ba hutu mukazo ba bauta mukazo da kuma jarrabawan ni Haruna ba yarda irin tawa jarrabawan kenan kuma nayi Imani dashi

sannan na maka alk'awarin kome zakayi bazan bari ka haram tamin matata ba kai har d'an cikin ta suna nana zai amsa".
jisukayi abayan su ana cewa to kaji an girma ba asan an girma ba d'an ko duniyar bai zoba ake fada akansa. . ?

atare suka juya
Hajja suka gani tana k'arasowa inda suke murmushi Agrif yayi yace" ba d'an mu bane abinda yafi haka ba zamuyi......
Hajja ta katseshi da cewa ''dalla kafara can d'an da akayi k'aurun sa arashin kunya har ina abin wani fariya."
Agrif yace"ko ma ame akayi shi ai d'ane kuma bawani rashin kunya ai matata anriga an d'aura auren ai alokanin inda nace da ita zan tafi ai ba me hanani".

" aikin banza ai da da ita din yana ca kutabi da asirin ku ya rufu amma yanzu waye bai san k'aurin rashin kunya za a haifa ba kunsa mu ciki nun kafin a wani yarinya a dauke ta adoki akai ta a duk amaryar da ba adauke ta adokin ba tayi babban asara saboda jaraba shine dan burin kunya ka jajibo min Wannan nunar ranan me kaman gwandan k'odeden".
ta k'arashe maganan tana juyawa yayi parking stupid" ta shige mota
sukuma hanan ya hutar dasu shiga part din Hajja da zasuyi direct part mommy suke kowa yamemi inda bedroom din sa yake

Agrif wanka yayi dukda yana najin ransa a jagule amma yayi shirin sa cikin nutsuwa yafito fes kamar yanda yasaba har yanzu mommy bata zoba part din Ummun sa yafara zuwa ma'aikata suna ta iban gaisuwa bai ga Ummu a k'asa ba yawuce sama knocking yayi daga ciki tace'' shigo".
azaune ya yameta abakin gadon cikin sanyin jiki ya k'arasa wajen ta ya zube gwaiwowon sa a k'asa yace " Ummu na same ku lafiya?".
"lafiya".
tace'' a tak'aice batare data juya ta kalleshi ba
shiru ne yabiyo baya basai ta gaya masa ba yasan ranta amugun b'ace yake ba haka tasa ba tar ban saba amma ya zanyi kowa hukun tasa yake akan abinda ba lefin shibane sake d'ago da kansa yayi ya kalle ta cikin rashin damuwa take cigaba da danne dannen ta a laptop din ta kamar ma ba mutum awajen
a zuciyar sa yace ummmm wannan ma ke kenan Ummu ya gamuwar muda Nasrim yake
cikin taddaro jarunta yace " ammmm Ummu bari naje na gaida".
still bata d'ago ba tace'' balefi
cikin sanyi ya mek'e tsaye yayi gaba
me makon ya shiga part din Mama kawai direct waje Bala sarkin gida ya nufa tun kafin ya k'arasa suka mek'a cikin suna masa jinjina tare da cewa yallabai Agrif barka da fitowa
"Yawwa dan Allah Bala ina son fita aduba min motar da zan iya fita".
sarkin gida yace "angama yallabai dama yasan ra ayin kowa a dan haka bai sha wahalan samo key din motar ba ya bashi

da daddare ana tsaka da cin abinci Agrif ya shigo duk an hallara a dining cikin sun kuyar da kai ya k'arasa yazube gwaiwoyin sa biyu a k'asa yace "daddy Ina wuni mun same ku lafiya".
cikin fara'a da kulawa daddy yace" mude lafiya Al'hamdulillah my Son but kai fa meyake damun ka duk karame ga sagen ka ba gyaran kirri duk ka canza kamar Haruna na da nasani da tsatta da gayu ba meyasa ka haka"?
Chapter 25 · 0% Book details