← Book details Furucina Ne Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 100

Sashe 63

Furucina Ne Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Eh anyi haka".
juyowa Brr Zayyat yayi Yana kallon Mai Shari'a yace'' ok my load Halima ta amsa lefinta na yunk'urin kashe mijin ta Haruna Ina son a saka wannan memory din na cc din gidan ne shine babban sheda na Halima Abdulmajid Haruna ita ta kashe mijin ta Haruna Abdulrahaman Haruna".
take aka saka memory amma daga inda Humairah take zuwa ta gaya mata Izza ta daura hoton Agrif zuwa inda take barazana sai ta kashesa video yake tsayawa
Sai sheda na biyu wayan Khafulan da
sheda na ukku
sak'on tes message da Agrif ya turawa Kamal
Lawyer me k'ara yace " bisa watan nan kwararun shidu da muka gabatan a gaban wannan kotu Mai albarka muna neman kotu ta yankewa Halima Abdulmajid Haruna hukuncin kamar yanda Shari'a musulumci t...........
Azabure
Zahra tace'' objection my load Barrister Zayyat yana daurawa wanda muke karewa lefi kai tsaye batare da kwararun shedu ba idan Halima zata kashe CCVT daga 1 na dare zuwa assuba bazata furta barazana agaban Humairah wanda k'anwar shi marigayin ne ba kuma bazata furta agaban Habubakar Abdulmajid ba sannan da wajen da zata kashe mijin ba ta buk'atar kashe CCVT kuma har idan tana da
da baran kashe CCVT ai zata iya deleted din inda tayi barazanan my load mu
mukeda kwararun shedu da yake nuni da Halima ba ita takashe mijinta Haruna Abdulrahaman da yaran Abdulmajid da Abdulrahaman ba".

Alk'ali ya d'ago kai yace kotu tana buk'atar shedun Halima Abdulmajid Haruna".
da sauri Barrister shashid ya mek'e yace'' my load muna neman k'arin lokaci dan samun isowar shedar mu Aisha Abdulrahaman Haruna bata samu isowa ba".
Alk'ali yace "Kotu ta bada dama kafin ta dawo a hutun rabin awa".

Zahra hankali tashe tace'' Kamal wai Ina Humairah idan Humairah bata zoba za a iya samun matsala fa dukan shedan mu yana wajen ta akwan kyawawan hujjojin da shedu a hannun ta".

shima Kamal cikin tashin hankali yace'' Zahra wllh shiru ba labarin ta".

Mommy tace'' wai kun barni aduhu Humairah ce zata bada sheda akan Nasrim batayi kisan ba".

Zahra tace'' Eh mommy Tasha wahala akan aikin kuma mu bata gaya mana komai ba tade ce sai ranan Shari'ar ta tabbatar min da wannan shedan hannu ta kad'ai ne zai fidda Nasrim".

hankali lawyers din Nasrim idan yayi dubu yatashi alokacin
da aka buk'aci a koma d'aki Shari'a
kai tsaye alk'ali ya nemi shedan Halima akace bata k'araso ba
gyaran murya alk'ali yayi yace'' adalili rashin sheda na Wanda ake zargi da kuma duba da kwararun shedu da masu Kara suka bada kotu ta...............

*Muje zuwa ina Humairah Ina Nasir ina Izza mu hade a page 22*

*ngd sosai da comment naku*

*Bj*

[4/8, 1:48 PM] Batul Adam Jattako: *FURUCINA NE*
( _rikicin babban gida_ )

*NA*

*BATUL ADAM JATTKO*

*22*

"Objection my load sunana Barrister Aisha Abdulrahaman Haruna ni k'anwace ga marigayi Haruna Abdulrahaman Haruna
wacce ake zargi da kashe d'an uwana Haruna da yaran sa biyu ba ita tayi kisan ba Ina son kotu ta bani daman ga batar da sheduna ina kuma neman afuwar rashin zuwana akan lokaci".
ta k'arashe maganan tana sun kuyar da kai alaman ladabi ga
Kotu
kotu tace ta bada dama

"shedata ta faro Barrister Izzatu Mustapha".
kotu ta buk'aci Izza tafito

Izza ta mek'e ta shiga gajeren d'akin katakon na bada sheda bayan malamin kotu yasa ta rantse akan zata fadi gaskiya ta gabatar da kanta

tace'' aranan 7 ga watan 3 da misalin karfe 3 na yamma Ina kwance a cikin d'akina Habubakar Abdulmajid Haruna Kamal ya kirani a waya yace min izza Ina son kawo k'arshe rigiman gidan nan ta hanyan gaggauta auren ki da Agrif kamar yanda Mommy tace idan akayi aure Nasrim zata hakura ni kuma banason ganin tashin hankalin Nasrim dan haka ina son yanzu ki daura hoton ki Dana Agrif a status kiyi yanda zaki tunzura Nasrim na yau daya idan ta tada rigima dole za ayi auren yau ko gobe kowa ya huta
atake na gamsu da shawaran sa na daura dan
ni bani da burin da yawuce na aure Agrif saboda son da nake masa na abince na daura hoton Agrif Haruna dan na tunzura Nasrim bayan na daura sai kawai naga Ripley daga wanda ban taba tsammanin ba wato masoyina Haruna Abdulrahaman Haruna shima ya maida min da kalaman soyayya naji dadin da ban taba jiba aranan har na dinga Kiran sa bai dauka ba
kawai sai da asuba muk............

sai tayi shiru ta kasa karasawa tana kokarin danne kukan amma ita takasa

da sauri Barrister
shashid ya mek'e tsaye yace'' objection my load ashe wadan nan hotunan Izzatu ba Haruna bane ya d'aura mun gano haka ne ta hanyan boyeyen cc camera din da yake cikin office din ina son kotu ta bada umarnin asaka wannan memory din dan".

kotu ta buk'aci a saka memory din aiko saiga Kamal tun farko shiyazu bawa Agrif maganin bacci bayan minnuna kadan bacci ya fara daukan Agrif tashi yayi yakoma kan kujera three siter ya kwanta yana cewa Halima rigima bata barni nayi bacci ba jiya naso na gama aikin nan cikin kwanakin nan na dauke abata mubar k'asar wannan nacecciyar tsohuwar ta huta.
ya k'arashe maganan yana rufe ido

sai Kamal ya d'auki wayar Agrif yanata aikin a cikin sa

Stop Barrister Fu'at Jiji ya danna
yace'' my load kuma wayan Haruna yayi setting din ta yanda duk Wanda yayi amfani dashi to zai gani bayan Haruna Abdulrahaman ya koma gida Halima ta masa barazana kamar yanda dazu aka gani alokacin da akaje kashe shi an dauki wayan anyi amfanin dashi tawaje tura tsak'o bayan makashin ya k'ashe Haruna ya mek'awa alk'ali wayan alk'ali yagani sannan ya nuna a fili kowa ya gani to tes message din a wayar Habubakar aka tura dan haka muna tuhumar Habubakar Abdulmajid dashi yayi kisan nan k"""""""""

cikin zafi Barrister Zayyat ya mek'e yace "objection my load ya barrister Fu'at zai daura lefi kai tsaye ga wani daban bayan ga Wanda ake zargi".
Alk'ali yace'' barrister Fu'at ka kiyaye amma kotu tana buk'atar Habubakar Abdulmajid Haruna da yafito yayi bayani meyasa ya tunzura Halima Abdulmajid Haruna ta kashe mijin".

Kamal tun ganin Humairah yaji komai ya tsaya masa cak yafito bayan ya fadi sunan sa yace'' kamar yanda na gayawa Izzatu Mustapha nayi dan a gaggauta auren ne dan y'ar uwata tasamu dangana shine dalilin.....

cikin zabura Humairah tace'' objection my load ba shine dalilin ba dalilin da yasa ya tunzura Halima Abdulmajid ne tayi kisa kuma sai suka satan ta huce shine shi kuma
yayi amfani da FURUCIN TA yaje ya kashe mijin ta da yaran ta".

"Objection my load Barrister Aisha tana....

kotu tace'' Barrister Zayyat kabari shedu suyi bayani
Murmushi Humairah tayi tace'' nagode my load
ahankali Humairah ta taga gaban Kamal tace'' Habubakar Abdulmajid Haruna adaren 7 ga watan 3 da misalin karfe 12 kana ina".?

ajiyar zuciya ya sauk'e cikin karayar murya yace" ina part dina marigayi Haruna Abdulrahaman dan uwa na kuma mak'ocina ya kirani nazo sun samu matsala shida matar Halima Abdulmajid".
"Ok Habubakar da kaje a wane yanayi ka samesu.?
Kamal wani irin hura hanci yayi tukun yace'' na samu Haruna a k'ofar main parlourn gidan hannu a yanke sai jini yakeyi anan yamin bayanin tsakanin sa da matar sace ita tayankeshi ganin yana zubar da jini Sosai yasa na yashi asbiti bayan mun dawo sai dana rakashi har cikin gidan sai dana ga komai yayi normal na koma part din na kawai da azuba ina Shirin fita masallaci Halima matar Haruna ta shigo da gudu tana cewa sun mutu sun mutu waya kashe su Koda mukaje nida matata sai muka samu Haruna kwance an caka masa wuka acikin".

ya k'arashe maganan yana sakin kuka
Humairah tace'' to Allah yaji k'an sa malama Habubakar kaman yanda muka kamaka dumu-dumu da amfani da wayan marigayi dan ka tunzura matar sa kuma gashi kasamu yanda kake so haka mun kamaka dumu-dumu da kashe dan uwan ka Haruna ta hanyar basaja da kayan matar ka bayan ka kashe suka cusa kayan.....
Barrister Zayyat yace'' objection my load Barrister Aisha tana son daurawa Wanda nake karewa lefi kai tsaye bay..
buga k'ararrawa alk'ali yayi yace'' barrister Zayyat yashe ka zama lawyer sheda ai Habubakar sheda ne yashigo cikin shari'a ne kawai ka kiyaye"..

Barrister Zayyat ya sunkurar da Kai alaman girmamawa yace'' sorry my load".

Alk'ali yace'' barrister Aisha kici gaba da tambaya".
godiya Humairah tayi tace" my load muna da sheda da zai tabbatar wa kotu Habubakar ne yayi kisan".

Kotu tace''tana buk'atan shedan".
Humairah tace'' muna buk'atar Fatima Kabala
Wanda aka Kira da Fatima fitowa tayi ta shiga gajeren d'akin suka jera da Izza bayan malamin kotu ya rantser da ita aka buk'aci ta gabatar da kanta tace''sunana Fatima Kabala ni budurwa Habubakar Abdulmajid Kamal ce Wanda ya maida tamkar matar sa ina da y'a daya dashi bayan ciki da muke zubar wa ba adadi a ranan 8 ga watan 3 ranan da akayi suturan dan uwan sa Haruna yaje min cikin wani irin murna Yana shikenan nayi gaba nayi gaba Nasrim za a kashe ki ni zan hau kan dukiyar ki lefin ki daya Nasrim yawan haifuwa inda ke daya ce nasan dole ni zan gajeji amma ki kazo kika saki ciki kike ta haifuwa kina so dukiya yazama na yaran ki to mutuwa zakiyi yaran naki ma biyun da sukayi saura ko basu mutu ba zasu zama iko na nine komai nasu kai dole ma nakashe wancen shegen Khafulan din kar ya zame min dan *Zaki* anan gaba

Sai na kalleshi tace'' Kamal
kasan me kake fada Nasrim za a kashe Nasrim kake murna sai yake gayamin ai shi kudi yafi masa kowa a gidan nan in banda uwar sa gowa ma yamutu sai nace masa kenan Kai ka kashe Agrif da yaran sa dariya ya fashe dashi yace Sosai ma kuwa ni nadauki kayan matata irin Wanda Nasrim tasaka na bawa Mama ta rufe fuskan ta taje ta kashe su kinga munyi amfani da FURUCIN TA yanzu kowa a daukan sa Nasrim ce takashe mijinta da yaranta biyu yake nan ko Mama ce ta kashe su".
Chapter 63 · 0% Book details