← Book details Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 98 OF 149

Sashe 98

Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

check din million biyu ne ciki naba nasan zasu isheka kaje kacigaba da rayuwarka tare da kula da mahaifiyarka da kannenka ...
.tun kafin DEENI yakai karshen mgnrsa hawaye sungama wankewa kb fuska bakinsa na rawa rawa yace Dan girma Allah boss kayi hakuri duk da bansan gonarka danake kokarin shiga ba wlh ko nashiga ginar ma abisa rashin sani ne boss .
kb yakarasa fadar hk yana may zubda guntun wahaye .
uhmmmm deeni ya girgirza Kai.
Kai dai ka tafi kawai kmr yadda Na umarceka idan ma kudin ne suka maka kadan ka sanardani zan kara maka .
km ko ba yau ba duk sanda wata lalura ta sameka kana iya samuna zan taimaka maka tunda tun farko nayi niyar yin hk .
Allah sarki kb sai kuka yake yana bawa deeni hkr amman Ina... deeni Bai km sauraransa ba tunda yagama mgnrsa ta karshe .

Dan hk kb ya Mike jiki a sanyaye yana kallon deeni ya bar parlour,n tare da tunani iri iri akan wacce irin gonace yake son shigarwa may gidan nasa ..
Da wannan yabar gidan zuciyarsa tap cike da bakinciki rabuwa da may gidansa dan bakaramin karawa yake dashi ba . bai bar tunani da wasi wasi ba har yakarasa dakinsa ...

Shima deeni Mikewa yayi ahankali byn kb ya fita ya nufi dakinsa km sai lokaci yaji hankalinsa ya kwanta yayinda natsuwarsa tasoma dawo gangar jikinsa.

uhmmmm su oga deeni manyan yan dubiya 😍😍😍 loly

Washegari gari tunda nabla ta hada musu breakfast takoma dakinta bata sake fitowa ba.
Koda rana ma bata bari sun hadu ba. hk ta dinga wasa buya da zeenat da may gidan domin bata kaunar abinda zai hadata dasu.

Sannu ahankali tafiyarsu ummi ke sake motsowa sosai nablah ta km samun ummi da mgnr akan Dan Allah tabarta taje gida har su dawo amman ummi tace Aa tayi ta zauna har su dawo ba dadewa zasuyi ba .
Yanzu idan kika tafi gida .
wa zai dinga kula da gidan Ai bbu tsari abar gida hk bbu kowa ?

to shikennan ummi Na hakura zan zauna har Ku dawo amman Dan Allah Kiramin auntyna mugaisa .

Ummi tayi murmushi tare da cewa shiyasa nake kara sonki nablah akwai ki da saukin kai.

Ummi takira mata aunty salmah ta Mika mata wayar ta mike tsaye tare da barin gurin byn aunty salmah ta dauka suka gaisa tare da Dan taba hira da tmbyr mutun gidan gaba..
duk kowa lfy yake sai dai akwai matsala fa agida gaban nablah ya fadi amman kada ki damu hjy tace min zatayi tafiya ko ? Nablah ta amsa mata da eh amman da zarar ta dawo zan dawo gida gabadaya Dan gsky nagaji da aikin nan wlh .
km wata irin matsala ce a gidan ?
da fatan ba wani abu ne yasamu baba ko mama ba?
Aa matsalar dai daga baba ne amman karki damu idan kinzo zakiji komai ki kwantar da hankali kiyi abinda yakai kinji.
Dan bakiji yadda hjyr ke yabonki ba .
nan dai sukayita hirarsu sosai wanda Yasa hankalin nablah kwantawa sosai sannan sukayi sallama taje ta mikawa ummi wayar .takama gabanta.

Yau bbu kowa agidan daga ita sai laraba dake BQ .
Km tana zaton may gidan ma yafita tuni Dan bata ji motsinsa ba .
Dan hk ta fito ta kulle gidan gabadaya takoma sama tasaka garen wondo jeans da Yar shit .

gurin TV ta nufa ta kamo tashar tinwatinwa ta dinga tikar rawa da iyakacin karfinta sai da taji tasoma jin juwa tukun saurarawa kanta daga karshe tashige Jim din deeni Da karambani irin nata ta dinga motsa jikita wani abun ma batasan yadda ake amfani dashi ba amman dayake wayayyiyace hk taita motsa jikinta .. ashe duk abinda take deeni Na zaune yana kallonta ta 'cikin CCTV camera dinsa.. girgirza Kanshi kawai yayi tare da tabe bakinsa.
yanzu ko 'cikin tasamu taya zai zauna ajikinta da wannan iskancin datake?
ya fadi hk a kasan ranshi hk tacigaba da tsalle tsallenta a cewarta tana motsa jiki .
birgeshi yarinyar keyi ko sha'awarta yake,?
shi dai Bai sani ba.
km bashida wanda zai bashi amsa.
yana nan zaune yana kallonta har tazo tacire kayan jikinta ta ajije ta saura bbu komai ajikinta.. zigidir daita tashiga wanka ya daina gani abinda take yana nan zaune ta fito daure da towel tana goge jikinta ta shirya 'cikin wani arnen wando da riga.
Yayinda gaban rigar a tattare take tamkar breezy ..
safeena ce tabasu da wasu kannun kaya masu yawa daman Ga nablah mayar son English dresse ..
kayan sunyi matukar yi mata kyau .

Ta kama gashinta a tsakiyar kanta tayi kyau sosai ita kanta Bai sai angaya mata ba tasan ta hadu iya haduwa ..
'cikin hk taji karar Bell yacika gidan ..
yana kallonta 'cikin sauri takarasa shirinta ta dauko zunbulalen hijab dinta ta zira tayi hanyar downstairs da sauri har hijab dinta Na harta .

MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

Page 79

Gyara hijab din jikinta tayi sosai tare da fito da Zara zaran yatsun hannuta sannan tasoma taka step ' biyu biyu cike da hanzarinta takarasa 'bakin kofar ta bude .

Zeenat ce tsaye ummi da safeena suna tsaye a bayanta sai faman yatsina fuska zeenat din keyi ,domin ta tsani abinda zai hadata da ganin fuskar yarinya ko a da.
Ballanantana km ,yanzu da take jin tsanarta na nunkuwa a zuciyarta fiyye da duk wani abu data tsana a rayuwarta sakamakon ganin da tayiwa yarinyar da kb.

sai cika take tana sake batsewa .
ganin irin kallon da zeenat din ke aiko mata da shine Yasa gaban nablah faduwa da sauri wanda kusan itama akaron kanta batason abinda zai dinga hadata da madam din ..
amman bbu yadda ta iya da rayuwarta dole sai haduwarsu takasance as far as tana zaune gidan . dayake Allah yayi nablah da karfin hali sai ta dake tamkar bataji komai ba ajikinta .
"muryarta a sanyaye tace sannuku da zuwa tare da karbar bakar ledar dake rike a hannu zeenat din zata karbi handbag din hannuta ta hanata tasoma kokarin sanyo kai ciki parlour Dan hk tasa nablah yin saurin koma Daga ciki da baya Dan basu hanyar wucewa .

Daya byn daya suka shigo suka zauna da kyar suna sauke numfashn gajiyar dake tattare dasu.
A natse nablah ta sake cewa sannuku da zuwa, ummi ce kawai ta amsa mata da yauwa nabla sai safeena.. amman ita zeenat kwata kwata ko kallon inda take batayi ba ballanantana tasakawa ranta zata amsa wanda itama hakan Bai dameta ba .

Nablah nagama fadar hk ta juya ta nufi kitchen Dan shirya musu dinning wanda oready tarigada tagama girka musu abinda zasu ci .
sai data shirya dinning sannan ta dawo inda suke tace ummi abinci yayi ready.
yauwa nablah sannu da kokari kinji har 'cikin ranta take jin dadin yadda ummi din ke mata .
' ta juya zata koma kitchen taji sautin muryar zeenat ke.....nabalah ta juyo taja ta tsaya tare da bata dukkan wani attention dinta batare da ta amsa mata ba .
tunda tasan sunan datake kiranta dashi kennan ko baiwa .

..take this key go and park my logiest in side my car ahankali jikinta a sanyaye tasa hannuta ta amsa key din motar .
ta nufi kofar fita waje ummi dake zaune tana hutawa tace maza safeena bita ki tayata shigowa da kayan Dan bazata iya shigo da kayan ita kadai ba .

cike da natsuwa da nishadi suna hirarsu da safeena suka dinga shigowa da kayan wanda duk kayan da zasu tafi India dasu ne .

yayinda zuwa lokacin tuni zeenat da ummi suna kan dining ummi kadai ke cin abinci sai safeena data zo Daga baya .

Amman zeenat Zaune kawai take akan dining table Ga abinci gabanta taki ci sai faman yatsina fuska take Dan Sam jitayi bata ra'ayin abinci .

ummi ta dago idanunta tana dubanta dasu sannan tace .
ya kika cin abincin ba ko duk gajiyar ce hk ?
sai data km yatsina fuska kana tace ko daya ummi .
bana dai najin ci ne kawai.
to a dafo miki wani abun mana ?
ta girgirza kanta ummi ta kada Kai kawai sannan tacigaba da cin abincinta..

Nablah tsaye a kitchen hannuta rike da plet wanda tuwan shikafa ne gayarta" sai mai da yajin data ranbata ciki.
da magi "ta yanyanka albasa kanana ta kwashi kayan makulashen, da safeena tazo mata dasu .
ta fito ,ta nufi dakinta km duk lokacin oga deeni Na nan hakimce kan kujerarsa ya tsura mata idanunshi ta 'cikin camera'rsa.
har tashigo dakinta ta zauna tare da ajiye plet din hannuta da ledarta ta cire zunbulalen hijab dinta tayi flinging dashi gefe , Tana fidda numfashi Dan gabadaya hankalinta a tashe yake da son cin tuwan, daya zame mata jiki yanzu wanda duk randa ma ba'a yi tuwan ba, ji take tamkar zatayi hauka .
sai dai taci shinkafa da yaji da oil.
kmr an tsikareta yaga ta Mike tsaye ahankali tana Mika da jijiga ilahirin jikinta alamun gajiya .

Ahankali take bata step 'cikin takunta Na daukar hankali km koina na motsawa ajikinta.
fridge yaga ta nufa ta bude ta dauki maltina da holandia yogurt da zuma ta juyo tana cigaba da girgirza jiki tamkar tasan wani yana kallonta .

Km duk wannan lokacin deeni Na nan zaune yana kallonta da rikitattun idanunshi ya tsura ma surar jikinta may daukar hankali da dagula lissafi ido.
domin duk motsin datayi komai Na jikinta rawa yake yi most especial nonuwanta dake cike bamm da kirjinta wani irin zirrrrrrrr yaji tundaga tsakiyar kanshi har kan joystick dinsa ya Kai hannu kan joystick dinsa ya dafe yana gyara mata zama da kyau .
Chapter 98 · 0% Book details