Sashe 44
Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tabada izinin shigowa.
Rahma ta karaso har cikin dakin tana gaisheta tare da ajiye plate din indomi ,akan bedside ta juya tabar dakin bata jima da fita ba ta dawo da cup din tea.
AHankali ta Mike ta ,dauki plate din tasoma ci abinci say dataga plate din tas.
Sannan ta daura da tea mai kwari.
". ta dan jingina bayan da jikin gadonta , aiko kmr cikinta jira yake taci abinci ,yasoma yamusawa yana juyawa da gudu tayi bayi tashiga amayar duk abincin data ci .
Cikin haka deeni yashigo dakin da shrinsa na fita aiki.
tsaye yake yana binta da kallon mamaki ,yaushe km haka ta fara faruwa ya tmbyi kansa .
AHankali ya maida kofar dakin Ya rufe yakarasa shigowa dakin sosai yana kallonta . Waje yasamu ya zauna yanacigaba da dubanta
Har sanda yaga tana kokarin fitowa daga bayi.
Jikinta a mace ta rarrafo jikin gado ta jigina bayanta tana cigaba da maida numfashi .
Mikewa yayi ya dawo kusa daita yana kallonta ya dafata zai yi magana
Yaga Ta Mike da sauri tayi bayi ta tsugunna tana kararo amai kmr zata sume .
take jikinsa yabashi abinda kedamun ba mamaki Allah ya amsa addu'ar kwallonsa yashiga ya sake shiga raga .
ya Mike ya rikota yana mata sannu ya kwantar daita ya akan bed ya lullubeta da bargo jikinta sai rawa yake .
A ranshi yace abu fa ya km samu manya iyayen son jiki da raki ,
Yayinda ita km take maganar zuci kardai ciki gareta alhalin bata shiryawa hakan ba.
" wani mora rayuwarta tayi da har zata km daukar wani ciki yanzu ta rufe idanunta tare da jan tsaki a ranta . Yaka barinta har sai dayaga alamun bacci yasoma daukarta
Kallonta yacigaba dayi tana bacci wanda dagani bana jin dadi bane dan Sai juyi take tana girgiza kai . Ya cire wayar yana neman doctor saira amman sam takishiga.
ya Mike ya fice daga dakin mukulin motarsa ya dauka ya sauko parlour kasa yacikaro da rahma tana gyran parlour suna hada ido ya sakar mata harara ya fice .
A sukwane tabi bayansa da kallo tana mugun son kallon ogan madam dinsu.
yana da tsarin jiki may kya
,ita dai tana matukar son shi da aure dazai aureta Amman tasan bazata taba samun miji kmr sa ba.
,gashi sai bata kudinta take abanza ko kallon arziki bata samu daga gurinsa .
AHankali ta saki ajiyar zuciya . Tarasa yadda zatayi tasamu ya Amince datai .
Ko shanawa sudingayi , kyauta ma sai ta mallaka masa jikinta batare ko sisinsa ba .
tayi kwafa ta shige dakinsu tana may ayyanawa ranta muddin tana cikin gidan sai takashewa kanta kishirruwansa dake makale da makoshinta .
Yashiga motarsa sai asibiti doctor saira dan yanata neman layinta bata dauka ba bai damu da masu gaishe shi dashi ba ya haura samanta kawai ya wuce office dinta ya same zaune tana rubuce rubuce idannuta manne da medical glass tana ganinsa ta sakar masa fuska suka gaisa fine ta nuna masa gurin zama tana tmbyrsa madam .
Ya danyi murmushin ai saboda ita ma naxo dan gabadaya bangane kanta ba yau .
Meyasa meta inji cewar doctor ?
Nidai nashigo dakin naga ,sai amai take kwarawa ni dai je ki duba minta dan Allah .
Dan nasa bai wuce ciki gareta ba .
Amman ki riko kayan aiki.
, Tayi murmushi ta Mike tashiga hada kayan aiki ta dauki ruwan allura guda daya ta rufe glass din da magunguna da abin awo .
Tace suna iya wucewa suka fito ta kulle office dinta .
suka sauko kasa zuwa inda yayi parking din motarsa yana shiga gidan ya iske rahma kwance a parlour tana kallo TV ranshi yayi mugun bacci da iskanci datake masa acikin gida azubure ta Mike ta zauna tana kallonsa Dan taji dadin ganinta da yayi cikin mini siket.
duk da bata yi tunani. dawowar sa ba .
ta dauka ya wuce aiki kennan .
Ta tabisa da kallo .
Har ya haura sama shida doctor saira . Sannan ta sauke idanunta akansa .
tana maganar zuci lallai yakamata ta sake Mikewa tsaye akan yadda take dan gaskiya muradin kasancewa tare dashi .
Tayi murmushin mugunta ta shige dakinsu ,ta iske moris kwance tana karatun Bible ,dan ita Tunda madam tanuna bata son zaman su a parlour ta kiyaye kanta.
iya karta kitchen da deaning wanda duk akwai kofar shiga ta cikin dakinsu dazata kaita kai tsaye .
Fitowarta kennan daga bayi byn tagama kwarara amai suka shigo dakin sai rawar sanyi take ganinsa da doctor saira yayi matukar bata mamaki ,ta zauna tana gaida likitar ,,ta amsa tana mata yajiki tare da mata wasu en tambayoyi .
ta Mika mata wata Yar karamar kwallaba tayo fitsari aciki .
Byn kmr minti goma doctor saira tagama yiwa zeenat test tagane tana da shigar ciki wanda batasan iya kwanakinsa ba , ta Ciro drip tayi alura aciki ta daura mata ,tare da magani .Ta nuna masa yadda zai cire mata idan ruwan yakare .
Taso kwarai ta kebe da ,, zeenat din dan ta bata shawara akan cikin amman hakan bata samu ba dan deeni na gurin .
dan haka ta Mike tare da yi musu sallama.
sai day kmr wannce karo ta tabbatar masa akan yasa ido sosai akanta .yace Inshallahu zankiyaye .
Yaje ya sauke doctor saira yana mata godiya sannan ya wuce gurin aiki. Wunin ranar akwance tayi byn deeni ya dawo gida dubata ya cire mata drip sannan ya km barin gidan.
Washegari ma daya shigo dakin hannushi rike da cup din tea kwance ya isketa dakin duk a hargitse , kallon tea kawai tayi taji zuciyarta natashi tun bai kai bakinta ba .
Ta Mike da sauri sai cikin bayi tashiga kwara amai ,ya iso kusa daita yana mata sannu sai data gama sannan ya gyara mata jiki ya maidota cikin daki.
AHankali Ta kamo hannushi ta daura a saman cikinta ,tana hawaye tace dan Allah my hrt katausayamin kasa acire min cikin nan kabari muyi zaman haka Tunda muna son juna wlh ni zan iya zama da kai ko bbu ya'ya .
Yayi shr kawai yana kallonta da mamakin abinda tace yayinda zuciyarsa ke tafasa yana ji tamkar ya shakota yamakata da bango ta mutu kowa ya huta.
,wani irin kallon ta haukace yake binta dashi tare dayin nazarinta .
Ganin yayi shr baice mata komai ba .
sai ta dauka ko shawara yake da zuciyarsa .
dan haka tasoma kokarin sake rokonsa .
Wani irin harara ya watsa mata wlh idan kika sake gayamin wannan bazanr magana say na kasheki yanzu .
Take Tayi shr tana kallonsa zuciyarta na ta fasa .
ita ko tafi iskanci zai Gani kuwa ,ta juya tayi kwanciyarta tana mayar da numfashi .
A zafafe Ya Mike tsaye sosai yana dubanta zuciyarsa iya wuya.
dama ke muguwace km munafuka may fuska biyu ki dinga nuna min tamkar ma kin fini son haihuwa a she abin ba har zuciyarki yake ba ,dan Allah na rokeki karki canza niyarki ta zubda cikin nan .
Yana gama fadar haka yabar dakin tare bugo kofar dakin da karfi ,a ranta tace mai zuciyar wahala bbu wani haihuwa da zanyi da kuriciyata na zauna na lalata rayuwata wlh ba zai wuyo ba .
Yana sauko yaci karo da rahma zata hauwa sama wani iri mari ya dauketa dashi tare kwallo daita tasoma mulmula har ta gangara kasa .meyasa daga gashi yana saukowa bata bari ya bar step din ba ta hawo.
AHankali yacigaba da sauko ko kallon inda take baiyi baiyi ba ya fice daga gidan .
Rahma ta karkabe jikinta ta mike tsaye tana dingisa kafa sannan ta sake yin hanyar step Dan dama gyaran sama zataje yi .
Da wuri Zeenat bacci sakamakon drip din da doctor saira tasa mata. Bata farka ba Sai wajen shabiyu na dare yana kwance a gefenta shima amai ne yata daita ya cire mata ruwan dake hannuta ganin a gigice ta farka tana neman sauka ya rakata har bayi tashiga kwara amai ,gashi bbu komai acikinta komai taci baya zama acikinta sai ya dawo .
Ya zuba mata ruwa akanta ya fito daita daga ita har shi bbu wanda ya runtsa ranar" basuyi baccin kirki ba jikinta ya sake daukar zafi ,
Tun yana jin zafi da ciwon kalmar zubda da cikin data furta masa har yazo ya daina ji ,ganin yadda take shan wahalar cikin sai lokacin yayi tunanin Killa kodan wahalar da cikin ke bata ne yasa ,tace acire mata .
Wasa wasa cikin zeenat cikin yashiga wata uku har sunje asibiti , doctor tace sabon wata zata fara zuwa awo.
Sosai deeni ke kula daita yana bata extra love haka Ummi amman ita duk wannan gatan datake samu besa taso wannan cikin ba gabadaya a wurinta takura ce wannan kaddareran ciki a gurinta kmr yadda take cewa .
Shi kuwa Deeni bbu ruwanshi harkar gabanshi kawai yake yana bawa zeenat kulawa da abinda ke cikinta .
Tundaga sanda tayi furucin zubda ciki taga yadda yayi bata sake yi masa makamanciyar maganar ba tare suke lalacewa gurin cikin .hakan ya sake bawa deeni kwarin gwiwa kula daita da mancewa da wani maganar zubda ciki datayi.
Da daddare deeni zaune a parlour ,n shi na sama yayinda zeenat ke kwance ajikinsa a shwabe tace my hrt nifa Ina son cin danwake ,.
Ya sauke ajiyar zuciya yana kallonta tare da duban agogon wayarsa , karfe goma saura yagani yace bby kalli time fa a Ina zan samoki shi wannan abin da kike son ci?
ta bata rai tashiga kokarin tashi daga jikinsa ta Mike zata wuce yayi saurin dawo daita dan Tunda yasan yadda cikin ke bata wahala yake gudun bacin ranta .
Zaunar daita yayi akan cinyarsa yasoma neman layin umminsa ,say gaban Ummi ya fadi lokacin dataga kiran Deeni kafin ta dau wayar ma addu'ar ta dinga sannan ta dauka tace deeni lfy ?
Lfy first lov wlh wai zeenat ke son cin wani abu dan..me ake ce masa , ya dan juyo yana fuskantarta zeenat din ,Mene sunan abin ta sake fada masa
,yace yauwa wai danwake ,shine nace bari nakira ki ko zamu samu yanzu .