Sashe 91
Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuka take Sosai Na fitar hankali.
may taba zuciyar ma'abocin sauraro kallo daya zakayi mata kaji tausayinta ya tsargamaka km duk rashin imaninka idan kaga halin datake ciki wlh Dole ka tausayawa rayuwarta .
A halin da take ciki bata tunanin duk duniya akwai mutumin data tsana da kin gani ......sama da mutumin dake tsaye a gabanta ...
Kukanta da halin datake ciki ko ajikinsa "asalima kwata kwata bai damu ba.
km bai jin ajikinsa Hakan zai zama damuwarsa sai ma tarin haushinta da takaicinta dake daskare a kasan rashin .
gyara tsayuwarsa yayi sosai tare da rungume hannuwanshi duka a saman fadadden kirjinsa ya zuba mata rikitattun idanushi yana kallon yadda take kuka , kusan minti Goma ya dauka tsaye yana aikin kallonta batare da yace mata komai ba.
jin kukanta yaki tsayawa ne yasa zuciyarsa cunkushewa guri daya tasoma dugunzuma tamkar ana diga masa ruwan dalma .
Kafin ya ankare yaji
Ta sake kara sound din kukanta may tsanani cin rai da tsuma zuciyar ma'aboci sauraro tare da dagula lisafi .
Shr kawai yayi yana tunanin abinda yakamata Yayi gabadaya ilahirin jikinsa sun gama sagewa duk da sanyin AC dake aiki a parlour hakan Bai hana zufa keto masa ta koina ajikinshi, so yake yayi magana Amman km yakasa dan bazai iya yi ba, dan ko yace zaiyi mgnr muryarsa bazata fito ba dan hk Ya runtse rikitattun Idanunshi gam hade da Dan kamo lip's dinshi Na kasa yayita tsotsa ahankali yana jinta tana risgar kukanta dayaje jinsa har 'cikin ranshi .
baya kaunar ya bude idanunshi ya kalleta cikin yanayin halin datake ciki .
km bai jin zai iya furta mata daidai da kalma daya ce a yadda yake jin kansa
Dan hk yabarta tacigaba da kukanta wa tunaninsa idan ta gaji dan kanta zatayi shr amman Ina saima ji yayi ta kara sautin kukan sosai .
Ai take haushinta may gyaraye da tsansar takaicin abinda tayi masa Ya sake ya harzuka zuciyarsa .
bazato taji saukar rankwashi a tsakiyar kanta .
Da sauri tasa hannuta ta dafe gurin tare da sakin wata irin razananniyar kara Wanda ya farga da ummi dake zaune a part dinta .
idanunta suka sake kawo ruwan hawaye may dumi .. ya murde mata kunne da karfin gaske ta sake saki wata kara... tare da cewa wayyo Allahna .... Wayyo Allahna ...wlh Allah Ya isa ban yafe mak.....ai kafin takarasa taji Yasa bayan hannushi ya buge mata baki.
da sauri ta sanya hannyenta dukka akan bakin nata tana may zuba mishi shanyayun idanunta Wanda suke cike taf da ruwan hawaye .
Sannu ahankali ya bude idanunshi fesss suka sauka akan Kwakyawar fuskarta may cike da haiba yana mata wani irin kallo may tattare da tsansar tashin hankali . shiiiiiiiiiii kawai ya iya cewa.
ba shiri ta hadiye sauran kukanta Dan wani irin tsoronsa ne taji Ya caki tsakiyar zuciyarta.
yayinda gabadaya ta canza takoma wata kala daita abar tausayi Banda tsine masa da zaginsa bbu abinda take a kasan zuciyarta ...
daidai wannan lokaci ne
ummi da safeena suke saukowa daga upstairs sakamakon jin tashin sautin kukan yaki karewa km har zuwa time din DEENI na nan tsaye rungume da hannuwanshi .
Da sauri ummi takaraso Inda suke tana tmbyrsa lfy ?
ganin irin kukan da nablah keyi.
DEENI yayi shr kawai yaki cewa komai sai ma cigaba da kallon nablah da yake batare da ya amsa tmbyr da umminsa tayi masa ba .
Ahankali ummi ta dago nablah dake durkushe a kasa .
tana tmbyrta lfy nablah make faruwa ? Me yayi miki ? Hk ummi ta jera mata tmby .
shr kake jin nabla dan bbu bakin mgn sai ma kukan da take risga da iyakacin karfinta har da shesheka .
Ummi ta sake juyo inda deeni ke tsaye Wanda xuwa lokacin ya sake gyara tsayuwarsa tare da cire hannushi a saman fadadden kirjinsa ya mai dasu 'cikin aljihun wandonsa yana ciciza lips dinsa .
Deeni....ummi takira sunansa muryata a kausashe. Kasa amsawa yayi tsabar Haushi sai ma idanunshi daya dauke daga kan nablah ya maidasu gareta .
me yasame yarinyar mutane take kuka irin haka?
ko wani abu kayi mata ta jiho masa tmbyr a jere ..?
Kafin yace wani abu sai daya numfasa tukun sannan ya sauke ajiyar zuciya" tare da yatsina fuskashi" muryarsa a marairaice may cike da tsansar shagwaba kana yace Gata nan a gabanki first love ta fada miki abinda akama mata .
ummi ta bata rai sosai tana dubansa sannan tace bafa nason rashin mutunci deeni ....
Kafita idona Na rufe ...abinda kayiwa yarinyar mutane kawai nake son sani ba wanin rainin hankalinka daka sabawa yiwa mutane ba .
Shima hade rai yayi Sosai fiyye da dazu sannan yace haba first lov ya a gaban yarinyar zaki dinga yimin hk "salon kawai ta raina mutane byn nima hk naganta bansan abinda ya sameta ba.
yana gama fadar hk ya cire hannushi daya cikin aljihun wandonsa" yabar daya ciki tare da juyawa ahankali yasoma daga kyawawan kafafunshi yasoma takawa sannu ahankali 'cikin takun nan nasa may matukar daukar hankali , Ya nufi bedroom dinsa .. ummi tabi bayansa da kallon mamaki tana may tabe bakinta a ranta tace rainin km Na nawa...
Yana shiga bedroom dinsa yaje ya zauna 'bakin gado yana fidda numfashi ahankali ahankali tare da tunanin matakin dayaka mata ya dauka akan kb da ita kanta yarinya.
a dazu daya gansu ji yake tamkar numfashinsa zai fuzge ne daga gangar jikinsa sbd wani irin radadin azabar daya shigesa ...
Zuwa lokacin tuni safeena ta kamo hannu nablah dake kusa da ummi xuwa kan kujera tana tmbyrta abinda ya hadasu da bros dinta. yayinda ita km nablah taki cewa komai sai kuka da take .
Ahankali ummi takaraso kusa dasu ta zauna itama.
" tmbyr duniyar nan bbu irin Wanda ummi da safeena basuyi mata ba Amman Sam nablah taki cewa Ga abinda aka mata sai hawaye ne kawai ke fita daga idanunta ..
tun tana kuka a zahirance har ta dawo kukan zuci .. yadda taga ummi duk ta damu ne.
Yasa duk jikinta yayi tsanyi Sosai ta sausauta kukanta tare goge Hawayen idanunta .. jikinta a sanyaye ta bude bakinta Da kyar tamkar may koyon mgn takira sunnan ummi ...
ummi ta amsa tare da juyowa ahankali ta zuba mata idanun kawai tana kallonta hade da nazarinta ... sannan tace uhm nablah Ina sauraranki mekike son cewa ?
'cikin muryata may matukar sanyi da ban tausayi tace da Allah ummi Ina son zuwa gida naga mamana da sauran yan'uwana, takarasa fadar haka hawaye da yayi saura a idanunta yasamu nasarar silalowa kan kuncinta .
ummi tayi shr for the mean time tana cigaba da nazarinta sannan daga baya tace shine daman abinda Yasa ki kuka hk ?
Nablah ta girgirza kanta da sauri tana duban kasa.
to fada min meyye abinda yasaki kuka ? Ko km waccen babban kobon ne yayi miki wani abu?
muryata a raunane tace a,a ummi bbu komai fa Dan tasan koma ta fada mata , abinda yayi mata ba komai za'a yi masa ba ya rigada yacita bulus..
Shikennan amman zanso ki kara yin hakuri.
zaki je gida inshallahu Amman ki Dan bani lokaci kadan da kaina zan kaiki har gidan naku kinji .
kinga yanzu shirye shiryen zuwa India nakeyi tare da safeena zamu wuce har da Zeenat.
ke .. zaki cigaba da kula da al,amuran gidan .
Da zarar Na dawo duk da ba'a gidan nan zan sauka ba ,zan koma gidana zaki je gida kiga family dinki kinji .
gaban nabla yayi wani irin bugawa da sauri hankalinta yayi mugun tashi jin abinda ummi tace ta dago ahankali tare da zubawa ummi shanyayun idanunta kawai dan takara tabbatar da abinda taji tace .
Ahankali ta 'cikin hijab dinta tasa hannu ta dafe daidai saitin zuciyarta dake harbawa da sauri da sauri .
bata jin zata iya zama ita day ranta acikin tanbatsetsen gidan irin hk may cike da abubuwan ban tsoro "duk da tasan bada laraba za'a ba . amman ,hankalinta yayi mugun tashi .
Sake kafe ummi tayi da shanyayun idanunta tana kallonta da kyau yayinda sauran Hawayen idanunta suka cigaba silalowa . kadan ya rage zuciyarta batakarasa bugawa ba.
sbd rudanin da take ciki muryarta Na rawa tace Dan girman Allah ummi kiyi hakuri kibarni Na tafi tunda kuma tafiya zakuyi bazan iya zama Ni kadai raina acikin gidan nan ba wlh ni tsoro nake ji takarasa fadar hk wasu Hawayen nakarasa zubowa tare da hade hannuwata guri daya ta curesu may nuna alamun a tausaya mata .....
safeena dake zaune ta kamo tafin hannuta 'cikin nata tana murmushi cikin hadadden turancinta tace Kai nablah badai tsoro ba wlh.
kiyi hakuri kiyi zamanki kmr yadda ummi tace bbu abinda zai sameki inshallahu.
Ga laraba nan tare zaku zauna.
duk kinbi kin wani frigice daga jin za'a barki a gida.
nifa Na dade da gane wayonki so kike ki gudu wlh , safeena ta karasa fadar hk tana murmushi tare da duban saitin da ummi take ..
Murmushi ummi tayi kawai Dan tun ba yau ba itama tasan yarinyar ta gaji da zama dasu.
, tun ba'a je koina ba.
Amman tasan ba laifin yarinyar bane .. laifin mutane gidan dake frigitata ..
"Dan hk ummi tayi murmushinsu irin Na manya kana tace wai hk ne nablah kina son ki gudu daga 'cikin family dina?
take nablah ta sake rudewa a frigice take kallon ummi tana girgirza mata kanta . muryata a sarke tace wlh ummi ba hk nake nufi ba Ni dai tsoro kawai nakeji.
safeena ta Mike tsaye sbd wayarta data dauki kara sautin may dadi ta nufi dakin ummi.
tabar ummi da nabla zaune a gurin suna cigaba da zantawa.
Byn kmr minti shabiyar sai Ga DEENI ya sauko byn ya sauya kayan jikinshi zuwa wasu kananan kaya" masu shegen kyau da daukar hankali.
wando jeans ne three quarter da whit top wanda gaban riga akayiwa rubutu da ratsin baki kmr hk super man sai kamshi turare ke tashi ajikinshi.
ta koina ka kalleshi dole kaji yashiga ranka . idanushi kyam akan nablah dake zaune a gefen ummi .