Sashe 41
Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita km tana murkususu dafe da mararta 'ahankali ta dinga nuna masa kasa inda jinin ke kwance dan gabadaya idanushin akanta suke shiyasa sam bai yi saurin gane abinda ke wakana ba .
Kallan yadda jinin ke tsiyaya akasa ya kara tayar masa da hankali .
Sai murkususu take tana wayyo Allahna Yaya mutuwa zanyi dan Allah kayafe min abinda nayi ....na...
Na ...say km tayi shr sakamakon wani yunkurin ciwo daya tasomata say Ga wani jini ya sake ballewa ..Ta Miko masa hannuta, kafin yakaraso gareta har ta suma .
A gigice yakaraso ya rungumota jikinsa.
Tare da kunnan popping yashiga shafa mata ruwa ajiki da fuskarta.
, ahankali yaga ta sauke ajiyar zuciya.
A rude yake cewa "
Kingani ko zeenat.
kinga abinda kika jawo min ko .
shiya nace muje hospital duk yabi ya kidime ya gigice har yarasa me yakamata yayi ,bbu komai kina sane kike kokarin jawo min asarar bby'na ko.
Amman
, bbu komai .
Say kalmar bbu komai yake faman" maimaitawa .Bai yi aune ba yaji saukar hawaye a fuskarsa.
Ganin jinin ma kmr sake zubowa yake, yasa ya mike da sauri bbu inda baya kirma jikinsa yakoma daki.
Jikinsa na rawa ya zira jallabiya ajikinsa ya dawo ya dauketa ya fita daita yasata abayan mota ya zagaya yashiga yatada motar da gudun bala'i.
tun daga nisa yake dannan hon kafin ya kawo get din estate din hon dinsa hon ya karade koina . wanda hakan yasa gabadaya securities din wajen suka zabura suka Mike tsaye hankalinsu a tashe .
ganin motar oga deeni ce yasa mutun uku sukayi hanzarta bude get din a guje ya figi motar ya fice daga gidan.
say addu'a wasu daga cikin securities din suke Allah yasa day lfy.
Dan basu taba ganin oga deeni ya fita haka, km acikin wannan lokacin ba .
Kai tsaye hospital dinsu doctor saira Jack ya nufa daita wanda tun kan yakaraso yayi mata waya .
"dan haka Komai yayi ready kafin isowarsu .
Yana shigowa hospital din gadon marasa lfy na ajiye agefe da sauri nurses suka kamota suka daurata akan gadon marasa lfy " cikin sauri sauri gudu gudu sukashiga turata deeni nabiye dasu rike da hannuta har suka kawo kafar wani daki .
Dakatar dashi likitocin sukayi sannan suka shige daita .
Ciwo kmr Jira yake azo inda magani yake yace Bismillah cikin lokaci kadan zeenat tayi mugun fita haiyacinta, dan kwata kwata batasan wanda ke kanta ba say aikin sunan ummi da ta dinga Kira .
,har zuwa wayewar gari ranar bbu wani sauki .
Likitoci akanta suka kwana aiki.
Yayinda deeni yakasa tsaye yakasa zaune sai patrol yake yana safa da Marwa tare da addu'a Allah yasan bbu abinda yasamu bby .
Iya dakiya deeni yayi amman hakan bai hana Hawaye bin kuncinsa ba tamkar yaro . Tunda yake bai taba kasa abu aranshi haka ba tamkar yadda yasa cikin zeenat.
Duk abinda ya dace likitoci sunyi gurin tsaida cikin amman Ina hakan batasamu ba dan cikin day ya rigada ya zube.
jinin day ne day suke kokarin suga tsaya Duk wannan wahalar da zeenat ke sha sunan ummi bai fita abakinta .
deeni yaki kiran ummi ne dan sanin say hankalinta yafi nashi tashi idan taga halin da zeenat din ke ciki .
,'"gashi itama kusan tafi shi kwallafa rai da dokin zuwan bby'n.
Kana kallon deeni zaka gane irin kalar tashin hankali dayake ciki .
dan gabadaya ciwon tamkar ajinkinshi yake .
Zeenat bata farka ba sai wuraren karfe goma da rabi na ranar ta bude idanunta ne fes akan mutane masu mahimmanci a rayuwarta deeni dake zaune rike da hannuta ummi da mahafinta say wasu daga cikin cikin en,uwa zagaye daita suna mata sannu.
kallon su take 'ahankali tana mamakin ganin yanayin su , kwata kwata fuskarsu bata nuna mata alamun sun san abinda ta aikata ba .
Dan haka ta lumshe idanunta tana jin daci daradadi hade da munin abinda ta aikawa DEENI.
hakika tacika azaluma may cutar da yayan mutane wanda basu ji ba basu Gani ba ,domin ta cutar da zuciyar da bata cancanci haka daga gareta ba .
,kara lumshe ido tayi Hawaye suka zubo mata zuciyarta sai bugawa take tamkar zata fasa kirjinta ,
Sannu zeenat Ummi ta fada hade da dafa goshinta tace mayye na kuka km?
"Allah daya baki wannan ya karba tun bai kai koina ba" shi zai sake baki wani inshallahu.
,kiyi hakuri kukan yaisa haka kinji .
Deeni da mahaifin zeenat suka mike suka bar dakin sakamakon wata nurse datashigo ta mikawa deeni wata white paper .shi km mahaifin zeenat amsa waya ya fita .
Zuciyar zeenat ta tsinke tashiga harbawa da sauri bbu abinda take ji da ganewa, tun fitar deeni daga dakin .
Hakuri Sauran en,uwa suka dinga bata akan abinda tasan ita tayi sanadin fitarsa.
Ya ya deeni zaiji idan yasamu wannan labarin na zubar masa da ciki datayi ?
,tasan kasheta ne kawai bazai yi ba dan takaicin abinda ta aika masa.
,ita dai yanzu Duk jinsu kawai take honestly batasan ko a wani yanayi deeni yake ba .
It's alright zeenat kukan yaisa haka inji Ummi .
,jinjina kai kawai tayi yayinda Hawaye ke cigaba da bin kuncinta dan tasan kuka kam yanzu ta farashi muddin DEENI yasan abinda tayi , gabadaya en'uwa hakuri suke bata tare da rarrashita.
Kokarin tashi take Ummi takamata suka shiga toilet tayi brush suka fito Ummi ta hada mata tea mai kwari ta bata.
rike take da cup din tea amman kwata kwata takasa kaiwa bakinta .
Doctor saira Jack ce tashigo dakin ta umarce mutane dakin da suyi excuse dinsu .
Byn dakin ya rage bbu kowa daga doctor say zeenat likitar ta dan duddubata.
Sannan tace ta sha tea ,sbd zata mata injection ne.
,take gaban zeenat yashiga faduwa ganin irin kallon da likitar ke binta dashi.
hakika tana jin mutuwarta ce ta kusanto ,tun kwananta bai kai ba .
,murya likitar ce ta doki dodon kunneta madam drik ur tea.
jikinta na rawa takai cup din bakinta Ta dan sha kadan ta,ajiye .
Duk doctor saira na hankalce da yanayinta gabadaya atsorace take .
byn kmr 2 minti likitar na dubanta da wani yanayi. sannan ahankali tasoma magana cikin harshen turanci madam meyasa kika aikata abinda kikayi ?
A frigice zeenat ta dago ta zubawa likitar ido tamkar bata gane abinda likitar ke nufi ba.
likitar tacigaba hakika kin aikata laifi Mafi muni da wulakanci ,dan da hannuki kika kashe bby'n ki.
,kinsha magani zubda ciki ta karfin tsiya dan ki zubar da ciki nan gashi kinyi nasara meyasa uhmmmm?
Duk zeenat najinta amman tayi shr , gabadaya takasa furtawa doctor din daidai da kalma daya.
,jikinta ke rawa yayinda zuciyarta ke dokawa ,da sauri addu'a take kar Allah ya jiho deeni dakin .
Likitar tacigaba kina jina kimin shr kin kyauta kennan ?
Gashi Kinsa mijinki cikin tashi hankali Duk da bay san actual abinda yasa cikin ya fita ba .
Jin haka yasa zeenat durowa daga kan bed din marasa lfy tamkar ba may jin jiki ba.
ta durkusa gaban doctor gwiwa biyubiyu tana zubda hawaye.
,cikin in inna da tsoro tace dan Allah doctor kiyi hakuri ki rufamin asiri I know that I made a mistake but I promise to change .
Doctor ta zuba mata idanu kawai.
tare da girgizawa zeenat kai alamun bazata iya abinda take rokonta akai ba.
,gaskiya bazan iya boye miki ba kin cutar da mijiki kinsashi acikin damuwa.
,sanar masa kadai shi zai sa ya dauki mataki akan laifin zubda masa da ciki da kikayi da ...
ai tun zeenat ta bingira kasa ta sume numfashinta ya dauke cak . Tun bataji karashen maganar likitar ba .
da sauri doctor saira.
tashiga danna kararrawa dake manne da dakin dan neman agajin sauran likitoci ba'a fi 5 minti ba say Ga wasu nurse sun shigo dakin da hanzarisu doctor saira tace su taimaka mata.
suka daura zeenat akan bed suka shiga aikin akanta' amman sam numfashinta yaki dawo daidai .
say da suka manna mata oxygen .
" Sannan da taimako Allah suka samu numfashinta ya dawo normal ..
Some minti back
kuka take tare da kamkame doctor saira akan dan Allah karta gayawa mijita tana kuka tana rokonta wlh muddin yasani kashe ni kawai zaiyi .
Doctor tace is alright ki samu natsuwa .
zeenat tace dan Allah bazaki gaya masa ba .
,kede ki samu natsuwa tukun haka doctor ta , Zauna ta dinga advice din zeenat akan maganin data sha yana da matukar illla sosai.
dan misalin da zaki km sha maganin nan kmr sau biyu to wlh mahaifarki zatayi damage ta tashi daga aiki.
dan haka ki kula da kyau tace naji doctor inshallahu bazan sake ba amman dan Allah ki rufamin asiri karki bari mijina yasan da zancen nan .
Doctor tace taji badan tana da niyar zata rufa mata asiri ba .
Zaune yake agaban table din doctor saira Jack , ya zubawa doctor din idanunshi kawai.
ya dawo tamkar wani mutun mutumi ganin yake Tunda su sanar masa daya rasa abinda ke cikin zeenat wani dogun long talk dinsu zai km zaman saurara.
ai Duk wani bayani dazasu sake masa bai da wani amfani agurinsa ahalin yanzu.
Shi lfyr matarsa ne kawai yanzu agabansa bawani dogon turanci ba .
doctor saira ta xuba mishi ido itama tana jin tausayin man din har cikin ranta .
tana son sanar dashi abinda matarsa Tasha har yayi dalilin rasa cikin jikinta .
amman tana fargaban halin da mata da mijin zasu shiga "dan haka tayi decide kawai tabar zance Tunda zeenat din tace bazata km ba . Can km wani tunani yazo mata .
Dan haka ta Kira sunanshi 'ahankali Mr aliyu ...ya dago rikitattun idanushin yana kallonta dashi batare da Yace mata komai ba.
tace gaskiya matarka ita tayi sakacin da kuka rasa bby,nku dan akwai maganin datasha wanda sam bai kamata Tasha ba wanda yayi sanadin zubewar cikin amman in case of next time yakamata kasanya ido akanta sosai .