Sashe 51
Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
,ade ne yasoma afka mata ,rotimi da tope suka ririketa yayinda hannuwasu nakan nonuwanta suna matsawa da iya karfinsu . sai ihu take tana turje turje da neman dauki amman Ina bbu mai taimakonta Dan bama gidan ba .
unguwar ma silent area ce .
Har zuwa washegari basu barta ba sai harkata suke kmr sun same abinci sai da Suka mata dalla dalla tukun dan kansu suka barta tare da sanya mata kayan jikinta suka maidaita har unguwar sukayi wurgi daita ta suka kama gabansu .
MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AYSHA A BAGUDO
Page 52
Yau kusan kwana biyu Keenan rabonta da sanya deeni acikin idanunta wanda hakan bakaramin barazana bane Ga rayuwata " rashni ganinsa yasa duk taji bbu dadi tana son taganshi tasan halin da yake ciki koda zai nakada mata dukan tsiya ne .
Dan haka ta kudurtawa ranta yau ko ta wani hali sai ta ganshi kafin kwanta .
Ta mike tsaye jikinta a sanyaye tashige bathroom tayo wanka ta fito tare da goge jikinta batayi wani make up ba dan ko mai bata shafawa jikinta na.
Wordrob dinta ta bude ta dauki doguwar rigar ta zirawa jikinta .
taje gaban mirrow ta tsaya tana duban yadda Deeni yamaidata wasu hawaye masu dumi suka zubo mata .
Yana shigowa gidan dakin Zeenat ya nufa dan daman yau ce ranar dayayiwa kansa alkawarin barinta gidanshi.
yako isketa gaban mirrow tana zubda hawayen tausayin kanta . Tana ganinsa taja baya da sauri tare zaro idanu waje gabanta yashiga dokawa da sauri. Ya zuba mata rikitattun idanushin masu mugun tsorata yanzu .
, Ganin tsaye gaban mirrow da yanayinta ya tabbatar masa wanka tayi Tana shirinyin make up ne.
" take haushin da takaicinta suka sake samun muhali a zuciyarsa" dan haka Bai tsaya wata wata ba ya soma dukan ta koina ,
Yana fadin munafuka yau din nan zaki barmin gida byn na sake cin ubanki .
wayyo Dan Allah yaya kayi hakuri yasa hannu ya naushi bakinta ,sai Ga jini na sake jin kin km kiramin hakuri nan sai kasheki muguwa ya dinga dukanta yana karawa sai daya sake mata jina jina sannan ya rubuta mata sakinta daya ya damka mata a hannuta tare da dmko wuyanta ya wurgata cikin mota.
sai gidan Ummi a mota ma, barin makauniya ya dinga mata da zaran ya juyo gareta ahaka har suka kawo kofar gidan Ummi .
Yana gama parka motarsa ya sake damka wuyanta sai cikin parlour Ummi yayi wurgi daita .
Ummi dake zaune tana kallon zee word taga deeni yashigo daga sama yana huci tamkar an jiho shi yayi wurgi da wani abu .
Wanda takasa tantance komeye Sai daga baya .
Da sauri Ummi ta mike tsaye tana zare idanu waje tare fasa ihu meye haka zan Gani yau ni fadeela Meka mata deeni ?
Gabadaya jikin Ummi ya dauki rawa da sauri takarasa kusa da Zeenat dake kokarin mikewa tsaye ta fashe da kuka tare rungumota jikinta .
Tana kallon deeni da idanunta cike da hawaye. yanzu sakayar dazaka min kennan deeni .
kashe min ita zakayi "wai ma meta maka da kamata irin wannan duka mutuwa" wanda ko dabbar gidanka banyi tunanin zaka iya dukanta irin haka ba ballanantana matarka .
Deeni dake zaune sai huci yake yana fidda numfashi yakasa cewa umminsa komai .
"Ummi Ta saki Zeenat ta iso gabansa ta daukeshi da mari bazaka fada min abinda ta maka kama wannan dukan ba.
,zuciya nacinsa dan haka yakiyin magana hakan yasa Ummi taji haushi ta sake kara masa wani marin tana shirin kara masa na uku ne Zeenat takaraso da kyar ta rike hannun Ummi
tana kuka.
dan Allah Ummi kibarshi haka kibar marinsa wlh bashi da laifi ko daya akan dukan daya min laifi namishi ,shi km ya yanke min hukunci daidai da abinda na masa.
,Ummi Ta sake fashewa da wani sabon kuka yanzu dan kin masa laifi Zeenat shine zai nemi ya kasheki .
A zafafe deeni Ya mike tsaye yana huci ya dubi inda Zeenat din ke tsaye Sai mazurai take" a zuciye Yace ki fada mata abinda kika min.
bawai laifi kawai kika min yasa na hunkuntaki haka ba ' yana shirin damkar makoshinta Ummi tashiga tsakiyar su .
deeni agabana zaka km dukan min yarinya wlh kafita idona dukiyar wannan dukan daka mata Bai ishetaka ba Sai kazo gabana kakara mata . Yace wlh idan bata fidi abinda tayi da bakinta ba Sai na tabbatar dana karyata kafin nabar gidan nan . , atsorace zeenat tasoma yiwa ummi bayanin abinda tayi da bakinta .
Kukan Ummi ya tsaya cak tayi sororo tana duban Zeenat jin abinda take fada tamkar a mafarki ba gaske ba .can km Ummi ta sake rufe deeni da wani sabon fada dan ta zubar da ciki zaka kashe min ita , haka Allah ya rubuto cikin ba masu rayuwa bane a doron kasa dan haka hakuri kawai zakayi da yadda Allah ya kaddaro. Allah zai sake baku wasu .
deeni da ranshi yaga dagulewa ya baci da kalaman mahaifiyarsa. wacce yake ganin duk duniya bashi da tamkarta ,shi yake daita ita take dashi km yasan duk son datake wa Zeenat din bayansa yake yasan ta dai fadi haka ne kawai badan ranta yaso ba.
A sanyaye Yace yanzu first lov wannan kaddarace ko son zuciya?
ta biyewa ra'ayinta tayi abinda ranta ke so shine zakice "haka Allah ya kaddaro' Ummi tashiga girgiza masa kai .
Kadai kayi hakuri nace bana son tashin tashina abar zance kawai .
Yace bbu wani zance da za'a dan Ga sakamakon abinda ta aikata min nan a hannuta na bata ,sai km tabi wani jirgin ba bana deeni ba .
,ya juya fuuuuuu cikin tsammanin bacin rai ya bude kofar ya fita tare bugo kofar da karfi .
Ummi ta juyo 'ahankali tana kallon yadda diyarta ta dawo wata halita daban.
,tace yanzu Zeenat wani laifi na aikata miki da na cancanci kiyi min irin wannan sakayar .
Yanzu kin kyauta abinda kike yi , gabadaya tsoro ya sake cika zuciyar Zeenat Tunaninta ko dukanta Ummi zatayi dan haka tasoma ja da baya . Ummi tace Ina zaki Zeenat ni bbu abinda zan miki , Zeenat ta durkushe gaban Ummi tare da kamo kafafunta ta rike gam Tana kuka" Dan girman Allah Ummi kiyi hakuri wlh sharrin sheidan ne Ummi kiyafe min wlh bazan sake kibawa yaya hakuri shima ya yafe min Dan takaicin Ummi rasa me zata km cewa Zeenat tayi dan haka ta rungumeta ajikinta suna kukansu tare .
Kafin kace me labari ya bazu acikin estate Zeenat ta zubar da ciki .
Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun me naje ji kuke cewa wai Zeenat ta zubar ciki sau ba adadi ?
inji inna kakar Zeenat .
Data shigo parlour habibu danta dukkansu sukayi tsit shi da matansa da yayan Zeenat din da suke uba guda "suna kallonta wai ba magana nake daku ba ,kum mayar dani tamkar wata yar isaka kuna kallona.
"mahaifin Zeenat ne ya yi karfin halin sauke ajiyar zuciya Yace nima yanzu yasir yake gaya min .
inna ta fashe da wani irin matsanancin kuka tare da daura hannu bisa kanta tace wayyo Allah nashiga uku ni patsima amman anyi gatalalliyar muguwar yarinya dan ubanta dan nawa ta zubar tasan burin da naci akan cikin nan ,shegiya yarinyar ni da nake son naga nafi kowa zuri'ar maza da mata acikin dagin nan shine dayake Yar iska ce ta zubar ciki.
Kai yasir maza muje ka saukeni a gidan inci uwarta har da kakarta ba indiya .
yasir ya girgiza kawai dan gabadaya maganarta dariya ta bashi gashi bbu damar yin dariya dan ya hadiye dan yasan halin maseefarta Yace Ai Zeenat din ma tana gida tun jiya .
Tace shine dan an raina mu shiyasa ita uwar rikon nata baza tazo tagamana "amman bbu laifi ta kada kai tana kokarin barin dakin tace naje dakaina can naci mutuncin jairar yarinya .
Dadaren deeni ya tafi gurin big Dady sakamakon turowa da yayi yazo yana son ganinsa .
Zaune yake agabansa shida fk da yayansa mahamud Sai wasu daga cikin family deeni yasawa big dady kukan abinda Zeenat tayi masa kasa yarda big Dady yayi duk da yaji dama . sai da faruk dake zaune a parlour,n ya sake tabbatar musu da haka ne jikinsu yayi tsanyi big Dady Yace yanzu ita Zeenat din ce taiya aikata haka .
Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun from no there suka ji suka ji muryar inna tana salati tashigo parlour ,n big Dady da gudu kmr an karota a rude tace kai zubairu kai zubairu kaga irin dukan da wannan mugun yaron yayiwa jikata tamkar Bai san ciwonta ba .
big Dady dake alajabi abinda akace Zeenat tayi ya dago da fuskarsa yana duban inna tare da nuna mata gurin zama. Zauna inna .
,zaman may zanyi Dan wulakanci bazan zauna ba .
deeni dake zaune yaja tsaki wanda sai lokacin inna ta farga dashi .
ashe ma yana gurin .
ta fashe da kuka tana kallo tsaitin da deeni ke zaune tace Allah ya isa ban yafe ba yanzu ka iya jikata irin wannan duka kmr zaka kashe min ita .
dan ta zubar da wannan wahalallan cikin naka may shirin kaita lahira .
,a zafafe deeni Yace Ai abinda naso yi kennan na aikata lahira sannan na kawo muku gawarta inyaso nima akasheni.
cikin kuka tace yanzu zubairu kana jin abinda wannan jairin may mugun kan yaron yake gaya min ko.
To wlh duk shegen da Bai km dukanta ba Bai haifu cikin uwarsa da ubansa inji cewar inna .
big dady ya kalli deeni Yace bana son ka sake cewa komai .
sannan Yace inna ki zauna amiki bayanin abinda ya faru.
taki zama sai maseefa take zabgawa akan andaki jikarta.
bayanin me zaka min zubairu byn nasan wahalallan cikin wannan jairin ta zubar ta hutawa ranta .
da kyar big Dady yasamu ta ,zauna akamata bayani komai tundaga kan cikin farko da Zeenat ta zubar har zuwa na yanzu .