← Book details Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 116 OF 149

Sashe 116

Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ahankali DEENI ya daga idanunshi yana kallon sararin samaniyya yadda hadari ya hadu sosai kafin kace me tunin ruwa yasoma saukowa da karfinshi.
Kai tsaye Inda yayi parking din motarsa suka nufa yayi saurin bude mata gidan gaba tashiga ta zauna shima yazagayo yashiga ya zauna yana Mr tada motar yasoma gudu ahankali kmr bai son yin tukin ,yayinda ita km gabadaya ji take tamkar zuciyarta ta buga sbd wani mugun haushinsa dataji yakamata.
so take yayi mugun gudun sosai tamkar zai tashi sama ko 'cikin dake jikinta zai jijiga daga nan ya zube ta hutawa ranta.

dunkule jikinta tayi guri daya tana sakin numafashi ahankali sakamakon dan ruwan daya soma tabata
wani irin zazzabi ne may zafi yasamu nasarar rufeta, jikinta ya dau zafi sosai tamkar garwashin wuta.
jikinta ya dauki rawa ganin hk yasa DEENI ya juyo ya dan saci kallonta ganin yadda take rawar tsanyi yasa rage AC matar tare da Ciro blue suit dinsa ya lullube mata jiki dashi ..

Sannan ya maida hankali Yacigaba da tukinsa .
" yana tunani yarinyar.
Da irin zaman dayayi da zeenat ,ya dinga tunawa da yadda abubuwa suka dinga faruwa a tsakaninsa daita daki daki da yadda ta dinga samun ciki tana zubarwa .

a ransa yace dama baitace zata fara haifa min yara ba ?
Ya sake tuna sanda yayi mafarkin da yarinyar.
ta haifa masa wasu kyawawan bbys masu kyau tana Miko masa .

Taja numfashi da kyar ya fesar ,ashe gaske hkn zai kasance atsakaninsu itace din uwar ya'yansa ba zeenat ba ahankali ya furta wannan wace irin kaddarace hk ?

Bai San sanda hawaye ya tsiyayo masa ba , ya Ciro hanky a gaban aljihun rigarsa ya share hawayensa yacigaba da tukinsa ahankali ya sake juyowa yana dubanta yadda ta kamkame jikinta ya tabbatar masa da sanyi take ji sosai dan hk ya Kai hannushi ya kamo tafin hannuta'cikin nashi yana murzawa wani irin zafi yaji ya ratsa nashi tafin hannu.
ya matse hannuta sosai 'cikin nashi yana cigaba da direving .
'Kai tsaye gidan glass ya nufa daita. batayi mgn ba sbd Yadda take jin jikinta.
" byn yayi parking ya fito yazo ya bude mata kofa ya ganta still a rakube tamkar kazar da ruwa yayi mata duka.
ya tsaya kawai tare da tsura mata rikitattun idanunsa kana yasa hannushi duka yacicci bota ya nufin 'cikin gidan daita .
dakin jiya ya nufa daita ya kwantar daita

Sanyi sosai ya sauka a garin ya hade da sanyi AC jinta take tamkar wacce ake kwarawa runwa sanyi ..
Layin umminsa yafara nema tare da manna wayar a kunnenshi byn ta dauka suka gaisa yace mata yanzu nan muka dawo daga hospital ...

Ya jikin nablah din ?

da sauki first love .
nablah ta lalubo hannushi 'cikin nata ,ya juyo batare da yacigaba da mgnrsa ba tashiga girgirza masa kanta yayinda bakinta ke motsawa ahankali Amman baya jin abinda take cewa .
ya dan matso sosai kusa daita yakai kunnenshi daidaita saitin bakinta domin jin abinda zatace a kasalance yaji tace dan girman Allah kada ka sanarwa ummi komai game da 'cikin jikina ka rufa min asiri wlh bansan da wani ido zan kalleta ba.
takarasa fadar hkn wasu siraren hawaye nabin gefen idanunta yace is Ok Ni ma bagaya mata zanyi ba .

Ya juya yayi nesa kadan daita tare da cigaba da wayarsa ummi tace Ina jinka son me doctor tace yana damunta wlh bakaga yadda Na damu ba ?
ya katse zance da cewa sirrin boye ne ka shirin bayyana.

ummi tayi shr tana tunanin me hkn yake nufi ?
Sirrin boye ne ke shirin bayyana ta sake maimaita hkn can km ta harbo jirginsa tace Kai dan Allah ? Yace Allah kuwa first love.

wata nawa dan Na dade da zargin ciki gareta wlh yayi kasa kasa da muryarsa ta yadda nablah bazata taba jiyosa ba ,yace kyalli hudu hkn yasan ummi ta gane wata hutu yake nufi tayi ta murna tana kwararo addu'oi Ga 'cikin da ma nablah gabadaya. daga karshe tace Allah Yasa wannan 'cikin yakawo sanadin da diyata zata samu nata ,da kyar deeni yayi karfin halin amsawa da Ameen .yace ya kunje hospital din?
Ummi tace muje yanxun muka dawo sai dai bamusa likinta da zai dubata , appointment aka bamu yace Ok nan suka dan taba hira Daga baya sukayi sallama.

Tun sanda yagama wayarsa da umminsa Ya dawo kusa daita sosai ya zauna yakasa aikata komai sai binta kawai yake da idanun ko yaya ta motsa sai yayi mata sannu .

Ahankali ta tabo wandonsa idanunsa ya zuba mata atunaninsa bada gangan tayi ba ,sai dai can kmr minti biyu ya sake jin takara tabosa .

Muryarsa a sanyaye yace menene nablah?

Hadiye yawun da suka zo mata tayi kana tayi mgn da muryarta data gama disashewa tsabar kuka ,sanyi yayi min yawa ,da kyar ya iya gano abinda tace ....
Kashe AC yayi gabadaya ya dawo ya zauna yana nazarin abinda zaiyi ganin yabata lokaci a zaune yasa shi tashi yashiga bathroom din dakin ya tara bucket tare da kunna tap din ruwan zafi .
ya dawo dakin ya jawo towel dinsa .

Zaune ya tayarda ita ya jingina bynta da pillow ,tare da tattara gashin kanta ya nannadesu ya warware Rebon dinta ya tufkesu guri daya..

Ledar shipping din da Yayi mata jiya ya janyo ya bude ya fito mata da wasu kayan bacci masu dama ya ajiye agefe .

Idanunta kawai ta tsura masa tana kallonsa yayinda gabanta yashiga dukan uku uku sai da gyara yanayin fuskarsa tare da tamketa da kyau tamkar bai taba dariya ba iya tsawon rayuwarsa .

Kana ya fara cire mata rigarta byn ya zuge zip din, hannu ya Kai zai balle breezy dinta ,tayi saurin rike mishi hannu tana girgirza masa kai tare da cewa uhmmmm ...

Mezaka min ne?

Ta furta hkn muryarta Na tsananta rawa ,hade fuskarshi yayi sosai sannan ya bata amsa da hadiyeki zanyi kana yacigaba da balle breezy dake makale da jikinta ya cireta gabadaya ya ajiyeta a gefe .

Batare da wani bata lokaci ba ya tsoma towel din 'cikin ruwan zafi ya ciro ya matse sosai ya fara shafe mata goshinta zuwa saman dukiyar fulaninta , sanyyayiyar ajiyar zuciya ta sauke da karfi tare da runtse shanyayyun idanunta wuyanta da kirjinta kadai yake aikin gogewa ga ruwan da zafi sosai da kyar Tasamu ta hada kalmomin bakinta tayi mgn ..

Please karka konamin kirjina fa .....sai lokacin ya lura da cewa nan kadai yake aikin gasawa ..

Janye komai yayi dangane da tarin shawa,arta dake fizgarsa gareshi yacigaba da gasa mata duk wani lungu da sako na gangar jikinta sosai ita kanta take jin dadin abinda yake mata .

Ruf da ciki ya maidaita yacigaba da gasa mata bayanta zuwa bombom dinta, bata yi kokarin hanashi ba dan itama tana jin dadin gashin da yake mata har Saida ruwan zafin suka huce sannan ya Mike tsaye ya maida bucket din ya sake dawowa lokacin har bacci yasoma daukarta .

Ya tsura mata rikitattun idanunsa yana kallonta a zahirance bata bambamta da komai ba irin na ya'ya masu hannu dashuni ta fannin jikinta da halayyanta ..

Wani bangare Na zuciyarsa yace ka renata gashi km ita ke shirin zama uwar danka ko yarka ,sosai ya tsurawa surar jikinta ido.
dubita santaleliyar yarinyar duk wata gaba ta jikinta a cike take bammmmmm barin ma kirjinta daya sake cika tare da tsaya kyam..
gabadaya bombom yagama budewa komai yaji ajikinta sai sambarka duk ta yadda yake son macce takasance nablah ta zarta hkn ..

Da sauri Ya kawar da rikitattun idanunshi akanta yakarasa gareta ya saka mata kaya ya gyara mata kwanciyarta sosai shima ya kwanta abayanta tare da rungumeta tsam tsam ajikinshi yana sakin numafashi ya lullubesu da blanket .

ranar kam bbu wani zance zuwa aiki ya manne mata duk Kiran da ake masa ma baya dauka daga karshe yakashe wayar gabadaya.

bacci sukayi sosai deeni ne yasoma tashi ya gyara mata kwanciyarta tare da lullubeta ya mike tsaye ya nufi dakinsa wanka yashiga shap shap ya fito tare da alwala yazo yagabatar da sallah ya canza kaya jikinsa zuwa wasu daban ya fice Daga gidan byn ya kulle nablah a daki Kai tsaye planums rows family estate ya nufa . Yana paka motarsa sule direbansa ya taso da sauri yana gaidashi deeni ya fito daga mota yana amsa bbu yabo bbu fallasa ,kana yasoma tafiya 'cikin takun nan nashi zuwa 'cikin gidan yayinda sule ke biye dashi a baya .murya cike da ladabi sule yace boos wai Ina kashiga ne kwana biyu ?
Deeni ya juyo a dake tare da cewa akwai matsala ne ?

A'a Na dai Ga banganka bane shiyasa Na tmby Ga mutane nata zuwa neman taimako .be kara cewa komai ba Yacigaba da tafiyarsa 'cikin isa .boos Amman kadawo kennan bazaka sake fita ba ? Deeni ya sake juyowa a fusace yana duban sule da wani irin kallo wanda sai da sule shan jinin jikinsa kana yace idan ka kuma zuwa min da wayannan tmbyoyin zan dakatar dakai a aiki dani ,Ni dai waye a under din wani ?

Sule yayi saurin cewa Kai ne boos , Allah huci zuciyarka boos ,ya sake katseshi kadai ji abinda nace banson shishigi please sannan ya km juyawa yashige gabadaya laraba Daga nesa Tana hango abinda ke faruwa ita kanta so take tasan wani hali nablah take ciki domin ta kwana biyu rabonta daita gashi bata damar hawa upstairs gashi yanayin me gidan daban yake bazama ka iya kallonsa Kai tsaye ballanantana ka iya tmbyrsa ,karasawa tayi gurin sule Tana tmbyrsa ko yana ganin nablah shima bawani gamsashiyar bayani yayi mata ba hk taja jikinta ta koma part dinta .
Chapter 116 · 0% Book details