Sashe 37
Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amman gabadaya bata km jin komai byn pregnant din data ji na farko duk wani kuzari da karfin jiki bbu shi a tare da ita .
Deeni yayiwa doctor saira bayaninin game da yawan Aman datake.
tace wannan normal thing ne wanda kusan kowace mace tanayi km kowace da irin laulayin cikinta , zuwa wani lokacin komai zai daidaita yayi mata godiya tare damko hannnu zeenat .
Kai tsaye gida suka nufa wani irin murna yake mai kunshe da farincikin dan gabadaya yasaka tsaye yakasa zaune .
Da kansa yaje ya sanarwa ummi zeenat ciki gareta .
sannan ya dinga bugawa en,uwa zeenat ciki ne daita .Ta dinga kallonsa tamkar wani tababbe tana mamaki irin murna dayake akan cikin da bai gama fita daga jinin ba .
Ahankali ta dinga bakinciki da bacin rai ,ita fa gaskiya ,taba shirya yin wani haihuwa yanzu ba.
Asalima haihuwa baya cikin budget dinta .
,haka kawai taje ta mutu gurin haihuwa kmr yadda tasamu labarin sanadiyar mutuwar mahafiyarta kennan dan haka ita da haihuwa say nan da shekara goma koma zatayi .
Bayan wasu kwanaki tana zaune a parlour ta janyo wayarta dake kusa daita number sumy tashiga nema.
byn ta dauka sumy tace mara zumunci kwata kwata ba Kya neman mutane wannan sojan ya hanaki zumunci da jama'a .
Zeenat kiyi hakuri Gani zuwa gidan ku yau .
kina gida summy tayi shewa tace yes.ooo.... Ina nan yanzu inzaki zo.
dan amjima kadan ,zani agege kamun khadeey , zeenat tace aure khadeey zatayi amman shine say yanzu zaki sanar min ok ganin nan dai zuwa .
Cikin sauri Ta shirya dan tana son tayi sauri taje ta dawo kafin yamma tayi duk DEENI bai gari amman atsorace take.
Cikin minti da bai wuce 20 sai gata a one thousand four cike da tsantsar murna suka rungume juna da sumy .
Sumy ta sake kiran rukky byn kiran datayi mata ta sanar mata da zuwan zeenat din
Atare suka zaune a dakin sumy din yaushe rabonsu da haduwa irin haka .
Zeenat Tayi shr ta zuba musu idanu tace kunsa wani abu ?
Atare suka girgiza mata taja numfashi ta sauke sannan tace ciki ne dani
Suka hada baki wajen fadi.
Meyyyyyyyyyy.....
Tace ciki ne dani har na tsawon wata 4 ni kaina bansani ba , say shekaranjiya .
Keko mayye kaiki wannan sakacin da kuruciyarki da komai zaki fara tara ya'ya inji cewar sumy .
Uhmmmm abinda nima ke damuna kennan shiyasa nace bari naxo gurin ku kawayena kubani shawara.
Rukky ta kwashe da dariya wani shawara km zamu baki ,Ai is too late yarinya lokacin dayake open legs yake sexy dake kina jin dadi ke bakinsa zai zama ciki ba .Sai yanzu zaki kina marairaice murya.
Sumy tace uhmmmm rukky ba abinda ke gaban mu ba kennan yanzu solution yaka mata anemo .Tunda cikin ma bai wani girma ba ai da sauki .
Ke yanzu zeenat yaki keson ayi da cikin tace ni kawai so nake a zubar batare da sanin kowa ,gud idea inji sumy .
Akwai wata doctor dana sani zan hada ki daita.
aikinta kennan zubda ciki yanzu akwai enough Money a gurinki zeenat ta girgiza kmr nawa sumy tace kmr 50k zeenat tace gaskiya kudin hannu bazasu kai haka ba .
Rukky datayi shr tana sauraronsu tun dazu bata ce dasu uffan ba say yanzu da taji zance zubda ciki tayi saurin kallo inda zeenat din ke zaune a raunane takira sunan zeenat...amsa mata tare maida hankankalinta kan rukky.
tace ni day gaskiya shawarar da zan baki bai wuce kiyi hakuri kibar cikin nan ba.
baki sani ba ko shikennan kwanki a duniya .
Na rokeki Karki biyewa sumy wlh zata kai ki tabaro ne kawai .
Sumy ta katseta tace kinji jakanci nata ba.
A haka kmr wayis .
Kina ganinta muguwar cukus ce .
karki wani saurareta keday kije jibi kizo da enough money muyi abinda zamuyi .
Rukky tace Duk abinda zakuyi kuje kuyi amman duk abinda tabiyo baya bbu hannu ciki ta Mike ta fice a binta .
Summy data bi banyan rukky da kallo tana zaginta ta juyo tana kallon zeenat da jikinta gabadaya yasoma tsanyi.
Tace tashi muje naraki tun yamma batayi miki ba ,ke day kizo jibi kawai da shrinki .......
MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AYSHA A BAGUDO
Page 42
A galabaice ta karaso gidan hankalinta a tashi sbd wani irin azababen kinshin ruwa da ke tasoma mata . gabadaya jikinta rawa yake.bata damu da yunwar dake Cinta ba ita dai tasamu ruwa.
Da kyar tasamu ta rarrafa ta isa gurin Fridge ta bude Ta dauki ruwan faro mai maseefar sanyi takai bakinta tasoma kwankwada .bata ajiye robar ba "Sai data sha Rabin ruwan sannan ajiye tana sakin numfashi.
'Ahankali taja jikinta tayi side dinta daidai bakin kofarta dakinta taji amai from no where .Ta zube gurin ta dinga kwara amai kmr ranta zai fita .
Numfashi kawai take fitarwa idanuna gabadaya sun gama juyewa.
" Sai narainarai take da idanu.
cikin haka Allah yataimaketa ya jiho mata Maryam .
Dauri Maryam takaraso gurin ganin halin datake ciki ya sake frigittata ta dinga jero mata sannu.
takamata tashigarta daita daki ta gyara mata jiki ta kwantar daita sannan ta dawo ta gyra inda ta bata .
Tare dasa hannu ta janyo karamar jakar zeenat din da take sautin karar waya ,daga cikinta tana dubawa taga sunan my hrt na yawo akan screen din wayar hakan yasa tasan kowaye .
Batare da bata lokaci ba ta dauka da sallamarta jin ba murya matarsa bane yasa shi yin jinmmmm kafin yayi wani hanzari yaji ance yaya Ina wuni ya amsa muryasa a dake .
Sannan yace Ina zeenat din take?
Tace Ga kwance Ina ganin kmr bata da lfy nima yanzu nashigo nasame shame shame cikin amai
"ya Allah !!!abinda ya iya furtawa kennan akasan zuciyarta hankalinsa atashe yace ok bani ita .
Ta Mikawa zeenat din wayar daga inda take zaune ta karba .
cikin wani irin salon shagwaba tace My hrt ya'akayi zeenat ya jikin naki ?
tace da sauki yace Sosai ta runtse idanunta tace uhm yace ok bari nakira Fk yanzu akira miki doctor tasa miki drip ta sake lumshe idanunta kmr yana kusa daita .yayi hanging din kiran .
Gabadaya Sai ta dinga Haushi da takaicinsa shi yana can wata uwa duniya ya kakaba mata tayama zata iya jurar wannan maseefar.ahankali ta zame wayar daga kunneta .
Bacci bacci take ji dan haka taki bude idanunta .
Maryam ta Mike tashiga bayi ta dauro alwala dan bata bata gabatar da sallar la'asar ba .
Tana idar da sallar " taga alamun zeenat tasoma bacci tashiga tashinta tana ke kasa sarkin bacci tashi , zeenat ta bude idanunta tashiga juye juye kokarin Mike zaune Maryam ta zuba mata ido .
Tace uhmmmm nazo miki da balabri may dadi fa .
zeenat ta bude baki zatayi magana taji miyau yacika mata baki.
ta Mike da kyar tashiga bayi ta zubar da miyau ta wanke bakinta Ta dawo.
Maryam ya dinga binta da kallo kafin tace komai meyye haka km kmr mai ciki , kar dai abinda ake fada da gaske ne .
Zeenat tace Me kennan ?
Ciki mana wlh naji ance mukusan samun bby fa .
, zeenat ta tabe baki ke dan Allah bawani bby malaria ce ke damuna Maryam tace wannan kyawin da kika yi yafi karfin ace materia ce damunki.idan tayi wari maje.
Zeenat tace ki rabani da maganar cikin wani labari kika zo min dashi?
" Maryam tace wlh daman Yaya kamil ne Yace yana sona km oready har mun daita kanmu shine nace bari naxo insanar da aminiyarta kafin maganar taje gaba.
zeenat ta dan yatsuna fuskarta sannan tace kice kema kin kusan shiga daga ciki .
Dadin dake ciwonki bai hanaki yin motsi .
Byn kmr minti 30.
Sai Ga Yaya faruk da wata doctor yana shigowa parlour gidan ya hau kiran sunan Maryam ta sauko kasa da sauri tana gaishe da shi .
Tare suka haura upstairs din .yana tmbyrta jikin zeenat ,
Doctor tashiga dudduba zeenat din da kyar tasamu tasha tea sannan tayi mata alurai acikin drip ta daura mata.
Washegari zeenat ta dan samu saukin jikinta dan har ta samu tasanyawa cikinta wani ,ummi ma tazo dubata da wasu daga cikin dangi kowa yazo sai yace irin laulayin mahaifiyarta ta dauko .
Ko mahaifinta dayasa labarin halin da take ciki Sai daya tausayawa diyartasa.
Gabadaya zeenat takosa jibi takai " Allah Allah ta dinga yi jibi tayi kmr yadda Sumy tace taje a cire cikin a wuce gurin .
Dan haka ranar Monday tun safe take shirin ta duk da bawani karfin jikinta take jiba hakan bai hanata shiryawa da wuri ba dan har addu'a taje kar Allah ya aiko mata da wani bakon da zai rusa mata shiri .
Aiko kmr Jira ciwa yake tagama addu'ar ta .
Tasoma jin ciwon kai can km cikinta yasoma kafin kace me " laulayi ya dawo sabo ,dan har wani irin juwa juya take ganin datayi yunkurin tashi juya ke maidaita .
Gabadaya komai ya sake da gule mata tarasa yadda zatayi da ranta kuka zatayi komai tasoma rawar tsanyi .kusan hour 3 tana kwance .
Da kyar tasamu ta daina jin jirin, dan haka Mike tasoma bin bango .
ta sauka parlour'n kasa f da niyar zuwa gidansu sumy har tazo kafar fito ta tuna bata dauko jakar kudin ,duk da tasan batada wasu kudi masu yawa kmr yadda Sumy tace.
Dan haka ta sake juyawa ta koma dakinta adaddafe.
Sai dai tana shiga dakin ta sake jin wani sabon irin jiri ya kwasheta" ta tafi luuuuuuuu ta zube kan bed dinta tana fidda numfashi.
'Ahankali tasoma runtse idanunta da suke cike da bacci da rauni . Kwanciya tayi Sosai dan gabadaya jikinta yayi week .
Cikin bacci ta dinga jiyo kamshin turare sama sama wanda ajikin mutun daya tasaba jin irin wannan kalar kamshin.
km tun ba yau ba ajikinsa kawai take kamshin.
'ahankali take furta sunanshi ya DEENI....ya DEENI.....
Shi km deeni dake kokarin shigawa dakinta ,Jin sautin kiran sunanshi datake yi .
yasa yakarasa shigowa dakin hanzarinsa .