← Book details Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 133 OF 149

Sashe 133

Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zaune ya isketa akan ters jingine da gadonta jikinta sanye da rigar baccin gashin kanta a watse bbu rebon tana wani irin kukan mutuwa me cin rai da taba zuciya ma'abocin sauraro sosai take resgar kuka tamkar ranta zai fita yayinda zuciyarta ta hautsene da tashin hankali mara iyaka .
gabadaya ta gama fita haiyacinta sai sambatu take zubawa tazama tamkar wata mahaukaciya sabowar kamu '.
cikin sanyi jiki yakarasa zuwa Inda take zaune zuciyarsa a dagule shi kanshi bai ji dadin yanayin dayaganta ba km hakika ya tabbatar da laifinshi me girma a gurinta tunda yaganta hk wani irin tausayinta ne ya ratsa zuciyarsa da gangar jikinsa domin yasan duk sbd shi take 'cikin wannan halin damuwar.
duk fa sbd shi take wannan haukar kishi gsky shi kanshi yasan zeenat tana mugun sonshi yasan da wuya ya samu macce da take sonshi tsakani da Allah tamkar ta
km yasan duk duniya bbu abinda tafi so sama dashi km duk abinda yace tayi zatayi akan irin son datake masa.
hk ya dinga tuno abubuwa daki daki a game da irin son datake masa hk kawai yaji Hawayen tausayinta yashiga zubo masa Yasa ya dauke su da sauri batare da tagani ba hannuwansa duka yasa ya dagota tsaye ya rungumeta ajikinshi yana sakin numafashi . tasoma kokarin fexgewa Daga jikinsa ya matseta gam yana sake fidda numfashi da ajiyar zuciya me karfi.
sosai tacigaba da kukanta har da shesheka tana jin zafi da radadi wulakanci da Yayi mata duk akan kuskuren me aiki ...muryasa 'cikin kuka yace mata am sorry zeenat.. am really sorry zeenat for what I don dan Allah kiyi hakuri ki yafe min abinda nayi miki ba nufina Na kuntata miki daga dawowarki ba.
ni kaina bansa meyyesa Na aikata abinda nayi ba .
Banma San sanda Na aikata hkn ba ..
muryarta cike da kuka tace baka San sanda ka mareni akan yarinyar nan ba kennan sbd kana sonta ?
ahankali Ya sausauta rungumar da Yayi mata tare da tsura mata rikitattun idanunshi yana kallon 'cikin idanunta muryarsa a dake yace Allah Ya kiyaye zeenat Na so wata ya mace byn ke a duniya.
idan ma soyayya zanyi sai narasa inda zan ajiye soyayata sai a gurin wannan yarinyar.
karki manta kece mace ta farko da zuciyar deeni tasoma shan wahala akai kafin umminta ta amince tabani aurenta ,
dan hk ki kwantar da hankalinki bbu komai a tsakanina da wannan yarinyar abinda kika Ga nayi ni kaina bansa Na aikata ba amma am sorry ya sake rungumeta tsam ajikinshi.
'Cikin muryar kuka tace my hrt zuciyata na matsanancin sonka ,ni wace irin mace nakasance atare dakai takarasa mgnr tana kuka ?
Kin kasance tamkar duniyatace , ke din daban kike a gurina .
, zeenat ko bbu aure atsakaninmu mu din ruhi daya ne mafi kusancin makusanta .to meyyasa Kai baka sona kmr yadda nake maka ?
Shiiiiii ya daura bakinsa akan lips dinta yana tsotsa , ahankali ya dinga kwantar mata da hankali yana ruda mata jiki da salonsa yana gaya mata word masu dadi da kalamai masu kashe zuciya .Ya nufi toilet daita da kanshi ya sake yi mata wanka yana sake rarrashita da kwantar mata da hankali har taji zuciyarta tayi fess ta huce akanshi ta daina jin zafinsa da zafin abinda Yayi mata .

byn Yayi mata wanka ya rungumeta agefen jikinsa suka fito tare ya goge mata jiki Ya taje gashinta kanta hade da maida mata rebon din kanta yaje ya hado mata coffee da tuwo yakawo mata har dakinta ya zauna yana bata abaki yana tausaya mata byn taci ya bata maganin zazzabi sbd jin yanayin yadda jikinta ya dauki zafi .
sannan kafeta da rikitattun idanunshi yana kashe mata jiki dasu .
Ta dan yi murmushi dan son kwantar masa da hankali .
ya koma tafin hannunta duka 'cikin nashi yana murzawa ahankali zuciyarsa Na masa sanyi akanta shima murmushi Yayi yana kashe mata idonsa daya sannan ya bude bakinsa da kyar well dazu kince nayi sex dake to yanzu I have a right to do it?
tayi murmushi tana matse hannunshi dake 'cikin nata.
ya lumshe rikitattun idanunshi ya sake budesu akan fuskarta sbd yasan oready ta rigada ta huce dashi kasancewarta mara riko km bata iya dagon fushi akanshi 'cikin sanyi rai da natsuwa deeni ya zarce da romancing din zeenat itama tana maida mishi martani tun sanda ya kwantar daita a saman gadonta ya soma jefa mata kalamansa zafafa masu kashe mata duk wani gaba dake jikinta. zeenat ta dinga jin salonsa suna sauka 'cikin kunneta da ruhinta wani yanayi ne take jin yana bin duk wani lugu da sako na jikinta yasoma murza brest dinta yana shafasu 'cikin irin salonsa wanda yake rikita zeenat ya km zautar daita hankalinsa yasoma gushewa yayinda sha,awarta kawai ke cin ransa da wani irin tsananin tausayinta dayake jin yana ratsa masa gabobin jikinshi ahankali yake binta 'cikin natsuwa tare da samun hadin kanta bukatarsa ta biya har suka fada cikin duniyar ma'aurata..sosai suka gamsar da junansu da zuciyoyinsu da muradinsu wanda suka jima suna kewar juna byn dan wani lokaci komai ya lafa atsakaninsu .
ya dauketa sukayi bathroom dinta daita wanka sukayi atare zeenat najin wani irin matsanancin son mijinta sosai tare suka fito suna manne da juna ta sauya wasu kayan shima ya tsaya shirya kanshi Amman da kyar ya kyaleta domin manne yake daita ajikinshi dan Sam yakasa barin tayi koda kwakwaran motsi ne ...

Washegari da sassafe ya tashi ya bar dakin zeenat ya nufi dakin nablah ya budeta.
ya shiga ya dubata bacci take sosai ya ya yaye bargon daya lulluba mata, tare dage rigar jikinta ya daura kunnenshi saman 'cikin yana jin motsin cikinta. lumshe rikitattun idanunshi Yayi yana jin sanyi har 'cikin zuciyarsa ' kiss Yayi cikinta da lip's dinta sannan yabar dakin zuwa masjid .

'Cikin kwanaki nan ko office deeni yaje Allah Allah yake ya dawo gida gurin zeenat wata irin kulawa ta musamman yashiga bawa zeenat din tare da yi mata hidama sosai da fada mata kalamai masu sanyaya rai da kashe zuciyar data dade 'cikin shaukin so. duk da nata ran zafi yake mata har lokacin inda yagaya mata ta daina damuwa akan nablah shi bakomai bace agurinsa facce me aiki .. sannan yace tayi hakuri kan duk abinda Yayi mata yanzu yana son kwanciyar hankalinta da ganin farincikinta.
wani irin yanayi ta tsinci kanta ciki mara misaltuwa gabadaya ya kashe mata ilahirin jikinta da zantuttukansa masu birkita mata lissafi bbu abinda tafi so da kauna sama da farincikin mijinta dan hk ta sake rungumar mijinta da hannu biyu biyu tana zuba masa shagwaba iri iri ...

'Cikin wannan lokacin nablah taga abin mamaki me tsoratar da zuciya.. domin tun dawowar matarsa taga deeni ya rage shishige mata kmr lokacin da basu nan .
hkn Yasa zuciyarta ta dinga kitsimata abubuwa dayawa akanshi har ta yarda lallai namiji munafiki ne km bashida alkibla .
,kwata kwata ya daina zuwa Inda take indai matarsa Na gida sai dare zai zo mata yaga lfyr jikinta ya dan mammatsata da romancing dinta .
"sannan duk byn kwana biyu zai zo dakinta nan zai kwana har sai asuban faru tukun zai koma dakinsa ta kula kmr ya raba musu kwana Keenan atsakananinta da matarsa.
duk randa yake dakinta kuwa bata iya bacci kirki takure jikinta take karshen gado Yayi Yayi ta saki jikinta dashi bbu abinda zai faru km bbu abinda zai mata amman taki yarda dashi .
dan ita gabadaya atsorace take da almarin. kada matarsa tasan halin da mijinta yake ciki akanta da km 'cikin jikinta ..

Tsaye take abakin wani dan karamin lugu tana wage wage tare da neman yaron dazata aika 'cikin gidan Nasu.
can Allah Ya taimaketa ta hango tahowar wani karamin kaninsu wanda shine auta acikin gidan.. muryarta amatukar sanyaye tace abba ...

abba wanda ya kusan giftata ya dawo ahankali inda take tsaye yana karemata kallo tsab da son gano ko wacece ita sakamakon nikaf din dake manne da fuska.. can km Yayi murmushi yace kai aunty Sal.....shiiiiii ta daura dan yatsanta a saman bakinsa tun Bai karasa ba .
"Baba Na 'cikin gida ne ?
Abba ya girgiza mata Kai baya gida yana gurin dauda me kanti gurinsa ma zani yanzu .
yauwa bari nashiga Amman kada kafada masa naxo fa .. yace to aunty ta ciro naira hamsin acikin jakarta ta mikasa tayi gaba abinta ...

Da sallama bisa harshenta tashiga gidan Nasu da yanzu yasamu sauyin yanayi rayuwa .ba kmr da ba ..shr taji koina bbu motsin kowa .
Muryarta a dan tsorace tace wai Ina mutane gidan nan suke ne ?

Atare mama da nuratu wacce nablah ke bi suka fito tsakar gidan suna gamu kabo kabo mama tace tana murmushi, har yanzu Salma bazaki rabaki kanki da sanya wannan abu ba a fuskarki ba ?
Uhmmmm mama Ina zan iya da fadar baba tunda yace kada Na sake zuwan masa gida muddin ban dawo masa da nablah ba .
kinga kuwa dole na kasance hk matukar Ina son zuwa ganinku inji cewar Salma dake kokarin zama kan cement dake malale atsakar gidan Daga mama har nuratu dariya suke mata sannan sukace sannu da hanya ta amsa tana gyara zaman nikaf din fuskarta da kyau ..Ni Banga amfani wannan fadan Na baba wlh , yarinya Na can tana achieve din rayuwarta zai damu kanshi da mutane kmr an tsiyar daita.
uhmmmm nuratu bana son jin wannan mgnr Daga bakinki bashi kadai ba koni kaina yanzu Ina bukatar ganin yarinyata . wata takwas kennan fa rabon damu sanyata 'cikin idanunmu ko Yar kaza kabayar dole kadu ballanantana mutun sukutun . ban da ma Muna yin waya da hjyar ba , da tuni nasa Salma gaba na dauko yarinta ..suka kwashe da wata irin dariya gabadayansu.
kai jama'a tsakanin mama da baba narasan wanda yafi wani nacin nablah ba nuratu ta karasa fadar hkn tana tabe baki ..Ai duk son ya'ya dasu Daga baban har mama
Ina Muhammad da Kamal ne bangansu ba niji aunty Salma?
Chapter 133 · 0% Book details