← Book details Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 149

Sashe 89

Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Haka kawa ya tsinci bakinsa da ce mata eh jikinta ya sake sanyi sosai tacigaba nasan dama dole hk ya dinga damunka tare da daga maka hankali wani lokacin, Amman ka yarda dani wlh yanzu bana shan tables asalima Ni kaina haihuwar nake so a halin yanzu ta fadi hk tare da rungumeshi tsam ajikinta...
kayi hakuri mijina may nema yana tare da samu inshallah nasan Allah bazai barmu hk ba kodan yadda kakasance may taka tsan tsan da dokokin Allah ..sai lokacin ya bude baki yace may zai hana ki amince da kanki kisamu ummi akan kina son Na kara aure take sauran farar dake fuskarta ta dauke dip ...gabadaya duk wata annuri dake fuskarta ta dauke ..kana kallon yadda kishin mijina ya Muna baro baro a idanunta jikinta a mace tace hb my hrt da kaina zan je nace a min kishiya ta girgirza kanta kawai kaima kasan wannan ba abune may yiwu ba.. takarasa fadar Haka tana may shigewa 'cikin jikinsa tasoma taba wasu gurare ajikinsa Wanda tasa yana saurin hawa net work..
" kokari son yin mgn yake Amman Ina ahankali ta janye hankalinsa da kalolin salonta tare da mannewa ajikinsa sosai suka shiga murzar junansu suna cire juna kayan jikinsu har zuwa lokacin da komai ya wakana tana rungume ajikinshi tana zuba masa shagwa ..shi kansa yasan yasamu kulawa daga matarsa Amman hk Bai hanashi tuno yadda yaga nablah da kB ba ..a dakinta Yayi wanka tsarki da zai wuce dakinsa ne tace my hrt ka kwana anan man.
ka kwana biyu rabonka da kwana a dakina.
sai dai kaxo ka wuce Yayi murmushi gefen baki tare da cizan lip's dinshi kadan sannan yace sorry akwai abinda zanyi ne a dakina idan km zaki bini ne oya.. let's go .
ya fadi hakan yana may Miko mata tafin hannushi har Mike tana kokarin kamo hannushi 'cikin nasa sai km tace kashiiiiiiiii yi tafiyar kawai Na tuna nima karatu zan kwana yi dan Ina da test gobe ... ya daga kafadunsa al,amun I dont care .. ahankali Ya juya tare da wuce dakinsa .Ko byn dashiga dakinsa ya kammala abinda zai yi ya zube kan makeken royal bed dinshi. Ya runtse Idanunshi gam Dan son yin bacci ..

daren ranar da kyar deeni yasamu runtsawa duk ta Inda ya juya nablah yake Gani tare da kB gabadaya ganin da Yayi musu ya addabi ruhinshi da gangar jikinsa tare da hanashi sukuni.
Bacci yafi bukatar yi akan tunanin banzar daya tasashi gaba .
Amman abun yagagara say da dare ya tsula sosai sannan Allah Ya taimakeshi bacci may cike mafarkin yarinyar iri iri ya dauke shi .

Washegari da safe ma a kasalance .deeni Yayi shirinsa tsab Na zuwa office 'cikin haddiyar suite ash colour sai kamshin turare yake xubawa .

ya nufi dakin ummi suka gaisa duk da zuciyarta cike take da jin haushin abinda tilon dan nata yayi.
Amman hakan bai hanata yi masa addu'ar data saba yi masa a kullun ba .
Allah Ya tsare min kai a dawo lfy. Hakan yayi masa dadi Sosai har yaji zuciyarsa ta sauya tasamu natsuwar dayake bukata...
yace Ameen my first love .
fuskarshi dauke da murmushi farinciki Yashiga dakin Zeenat byn sun gaisa yasha coffee a tsaitsaye yabawa Zeenat peck a goshi ya mata sallama itama addu'a tayi masa .

Ya fita escort dinsa suka takama masa baya suka fice daga estate din.

sunzo daidai jakonde first get zasu dauki hanyar da zai sadasu da obalende kawai deeni ya tuna da Yayi mantuwa wasu document a dakinsa .
km bazai iya tafiya aiki batare document din ba dan Haka ya Dakar da sule direbansa .

Sule park here I need to go back home have forget some document at home you go ahead with the escort I will be there later .
"sule yace boss mai zai hana kabari Na kai ka gidan ka dauko ko km ka Kira madam so that Ni sai nakoma Na amso maka ba Sai kayi driving da kanka ba.

daidai deeni ya Mike da niyar fitowa daga motar ya dawo ya zauna wata katuwar harara deeni ya wurga masa 'cikin tsawa yace dan Allah Malam Ni fitar min a mota jakin wani gari ne kai ? Kai zaka gaya min abinda ya datace dani . Ko umarnin dana baka ne ba zaka iya bi ba ..yakarasa fadar yana may jan tsaki.
sorry boss sule ya fadi Haka da sauri Dan yasan halin may gidan nasa.

deeni ya sake jan tsaki Sai daya gama shan kamshinsa ,tukun ya fito daga byn motar Wanda tuni sule ya dade da fitowa daga 'cikin motar deeni Yashiga deriving seat tunda ya fige motar bai tsaya ba Sai gida .

Yana shigowa gidan da nablah yasoma cinkaro hannuta rike da plet ta nufi kitchen bayanta yabi da wani irin kallo .

tare tsaida idanushi kyam akan west dinta sakamakon karamin hijab din data saka Wanda Bai ida saukar mata ba.
Har takarasa shigewa kitchen din rikitattun idanushi Na kanta.
sake balance yayi yana kallon each and every step dinta yana mamakin yadda take tafiya 'cikin tsanyi jiki tamkar an tsamota daga'cikin ruwa. jin gabadaya yanayinsa yasoma samun sauyin reaction may tsanani . Yasa a rikece yayi saurin dauke idanunshi akanta dan bazai iya jurar cigaba da kallonta irin hk ba .

A hankali yakamo lips dinsa Na kasa yasoma tsotsa da iyakacin karfinsa yayinda yake sake jin yadda gobbin jikinsa suke narkewa tamkar ana watsa masa ruwan tsanyi .. da kyar yasamu ya dawo 'da natsuwatsa cikin gangar jikinsa sannan yasamu damar hayewa saman dakinsa.
ya dauki document din daya maido shi ya fito daga dakinsa.

Daidai nan itama nablah ta fito daga kitchen ta soma kokari taka step atare suka daura kafafunsu .

Daura kafafunsu yayi daidai da bugawar da zuciyoyinsu yayi atare Wanda kowannesu yaji wani irin shock Na musamman ajikinsa.

ahankali ahankali suke taka step din kowannesu da tunanin dake zuciyarsa da yake .

Kwata kwata nablah bataji wani tsoro ko fargaba a ranta.
Na rashin bashi chance din wucewa ba har kafadunsu Na neman gogar juna tayi saurin gucewa.
take zuciyar DEENI tayi wani irin razananniyar bugawa da sauri tsam yayi da ranshi yana mamakin jarumta da karfin halin irin na yarinyar kwata kwata bata shakkarsa ballanantana ta Nuna alamun jin tsoronsa .

har yakarasa saukowa daga step din zuciyarsa cike take tap da tsansar al,ajabinta .

Da sauri da sauri ya tafi office sbd yana da meeting karfe shadaya daidai gashi yabata lokaci a gida yana hawa sama.
Kingsley ya bude masa kofar office dinsa yace sir everyone is present they are all waiting for you .
Sai da DEENI ya duba agogon Rolex din dake daure a tsintsiyar hannushi sannan yace Ok let's go.

Meeting ya dauki sama da awa uku ana tautaunawa inda Mayan ma'aikata companys din ke tashi daya byn daya suna fadar albarkaci bakinsu da irin cigaban da companys tayi .
da km matsalar da company take barazanar fuskanta ta hanyar handame wasu makudan kudade sama da billion dari Wanda km ana suspect din wasu daga 'cikin aminan mahafin deeni dine suke da hannu aciki .

Zaune kawai deeni yake yana sauraron kowa daya byn daya " byn yagama sauraron komai daga manya worker's din company's ya numfasa Tare da cewa duk wannan ba wani matsala bane . zansan yadda zanyi handover din komai. Sai duk Wanda Na kama yana da hannu a ciki bincikena sunansa sorry .

Deeni Ya koma office dinsa domin gabatar da ayyukan da dake gabansa .

Yana 'cikin aiki fk yashigo ya bashi hannu suka gaisa Tare da zama yace aboki meyye sirrin ne ?
Naga kwana biyu nan kanata walwala da Nishadi please let me know the secret ..

deeni ya dago rikitattun idanushi ya zuba masa kawai yana masa wani irin kallo sannan yace Kai fa dan iska yaro ne wlh .
Meyasa kafiye samun ido ne akan lamarina?

dan Allah mlm let get down to the business fk yayi murmushi ya mutun yaga sauyi bazai tmby ba.

A said let get down to the business deeni ya sake maimaitawa take suka fara zance aiki tunda daman abinda yakawo fk din kennan byn sun gama aiki fk yakoma office dinsa .

Fk Na fita deeni yaso cigaba da aikinsa Amman yakasa Sai ma lulawa da Yayi 'cikin duniyar tunani 'ganin yakasa aiwatar da koma ne Yasa ya Mike ahankali' ya koma kan doguwar kujerar dake office dinsa ya Mike Tare runtse Idanunshi ya dafe gashinsa da hannusa daya yayinda dayan hannushi ke sama ruwan cikinsa sannu 'ahankali' tunaninsa yasoma canza salo zuwa wani guri Na daban sosai ya sake runtse Idanunshi gam .

Da gudu nablah ta fito daga bedroom hannuta rike da doguwar rigar dake jikinta ta nufo inda deeni ke zaune yana kallon ball ta fada jikinsa tana xuba masa shagwaba iri iri.
bbu shiri Yayi wurgi da remut din hannushi ya sake janyota jikinsa sosai ya matseta gam yana shakar daddaden kamshi turaren jikinta har ya bude bakinsa zai yi mgn tayi saurin hade bakinsu waje daya tashiga tsotsar bakinshi .
Chapter 89 · 0% Book details