Sashe 107
Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hb Ni wannan jarabar taka tasoma isata Ina fari kullun hannuka nakan jikinta wlh
Yadda kake min kai ma sai an samu wanda zaiyiwa yarka fiyye da ...caraf ya cafki bakinta 'cikin nasa yakashe bakin tsiwa .
runtse idanunta tayi kawai tana kokarin son kwace bakinta cikin nashi.
,yayinda kirjinta ke wani irin bugawa da sauri tamkar ana buga mata guduma a kahon zuciyarta tsabar tsoron da frigicin dake dawainiyya da zuciyarta .
rikota yayi sosai sunata kokuwa cikin sauki ta dinga ganin tamkar bashi bane mutumin dake tsotsar bakinta. idanuwanta suka dinga haskoma mata cewar N ALIYU dinta ne ba wannan mugun ba .
take ta kawar da haka a ranta tana neman tsari acikin zuciyata da addu'ar kar Allah Yasa shedan yayi galaba akanta .
tun lokacin da take rungume ajikinshi yake son bata hkr amman yakasa dan bai San yadda zata dauki abun ba ,farincikin ko akasin hk .
dan hk kawai yayi shr yacigaba da jefa mata wasannisa zafafa masu kashe jiki.
tana jinsu suna sauka cikin jikinta tamkar dai yadda N. ALIYU dinta ke mata 'cikin mafarkinta gabadaya hankalinsa yasoma gushewa Daga jikinsa .
Da kyar tasamu ta tattaro jarunmta ta sanyawa jikinta da iya karfinta da Allah yabata ta fizge Daga jikinsa. tana sauke numfashi da ajiyar zuciya at the same time shima numfashin yake fiddawa sama sama.
taja tsaki tare da dubansa da nazarin halin dayake ciki sannan tace Allah Ya isa tsakani dakai wlh .
da rabar jikina da kake Sha kullun .
aikin banza kawai mutun sai jarabar tsiya kamar wani mayye tayi gaba tabarshi nan zaune yana bin bayanta da kallo dan shima kasa ce mata komai yayi ,oh my god ya furta ahankali meyesa meyasa bana iya control din kaina akan yarinyar nan ?
Meke damuna ne akanta ?
Meke shirin faruwa dani?
Me tafi sauran mata dashi da take gaya min duk abinda yazo bakinta ?
Shit... gsky deeni kana kwabsawa fa dayawa akan yarinyar nan, da alamun kana son yarinyar ta rainaka dayawa .
hk ya dinga mgn zuci da fili yana tmbyr brain dinsa , zuciyarsa ta bashi amsa daya shareta kawai.
,kai bazan iya ba wlh.
to ka dinga cin ubanta da azabtar daita ,nan ma ya girgirza kai alamun bazai iya ba I can't .
ya furta da kwausashiyar muryarsa .
me zai hana ka dinga daure mata fuska kawai kmr da ..gara gara ma wannan yabawa zuciyarsa amsa Yana shafa sumar kanshi da tafin hannunshi...
Duk wunin ranar nablah a dakinta tayi shi.
zazzabi ne mai zafi ya rufeta sbd kukan data yi Ga xugin da gefen kugunta kemata.
tarasa inda zatasaka ranta taji dadi arayuwarta gabadaya a atsorace take da zamanta , ita daya a gidan take tarasa dalilin dayasa may gidan yake mata hk ba .
Misalin karfe shida Na yammacin ranar kwance take akan gadonta Tana faman kuka yashigo har dakinta ganin duk wunin ranar bata fito ba ,kwance ya iske a kan gado tana kuka sosai jikinta sanye cikin wata doguwar riga , cikin wace tazo dashine Daga gidansu .
Gashin kanta a baje sun rufe mata fuskarta .
sai kuka take har da shesheka , ahankali yasoma Daga Zara zaran yatsun kafafuwansa har yakaraso har inda take kwance ya tsaya,cak tare da tsura mata rikitattun idanunshi kawai .. tun sanda taga yasoma Daga yatsun kafafuwansa ta kawar da fuskarta gefe kirjinta Na wani iri bugawa da sauri da sauri .
Muryarsa a dake yace ke....wani irin shashanci ne hk ?
Idan ma wani abu ne damunki bazaki yi mgn ba sai ki zauna kinawa mutane kuka .
Ta Dago ahankali tare da tsareshi da shanyayun idanunta tana dubansa sannan taja tsaki kana tace meyye matsalarka dani ?
In ce aiki nazo yi gidan nan km Ina yi yadda yakamata , please dan girma Allah kabarni na huta , yaya ne da maseefa ko kana Bina bashi ne ?
Ni kike gaya hk ranta a bace tace angaya maka me zakayi .
cak Yasa hannunsa duka ya dauke sama yayi hanyar steps daita ahankali yake taka step din daita ajikinshi.
har ya fito harabar gidan inda motocinsa suke jere ya zaro key din motarsa daya ya dannan ya bude ya zaunar Daita ciki ya tattara gashinta ya maudasu baya, tare da yafa mata Dan karamin mayafinta da ya riko mata sannan ya zagaya ya bude mazaunin direba yashiga yayi motar key tare da fige motar da gudu ya bar gidan ..
Manage please banyi editing ba 🙏🏻🙏🏻🙏🏻
MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AYSHA A BAGUDO
Page 83
Ganin yadda Ya fige motar da gudu maseefa Yasa kukanta ya Karu sosai, hankalinta yayi matukar mugun tashi tsoro tattare da fargaba ne sukayi nasarar lullube duk wani ilahirin jikinta, abubuwan da yake mata sun fara isarta Amman tarasa yadda za'tayi dashi.
takaicin hk Yasa ta kife kanta bisa cinyoyinta tana sake resgar kukanta mai cin rai da suma zuciyar ma'abocin sauraro .
Daidai jankode first get taji ya Dan sausauta gudun motar tare da daukar hanyar Aja.
" tafiya kadan sukayi ya soma alamun tsayawa ya gangara gefen titi yayi park din motarsa, tare da zuba mata rikitattun idanunshi kawai yana kallonta da sauraran yadda take risgar kuka da iyakacin karfinta.
jin kukan nata yake har 'cikin zuciyarsa yayinda gefe daya km ya dinga ji tamkar ana diga masa ruwan dalma ne a kirjinshi , yana jin yadda sound din kukan nata ke fita da karfi har da shesheka .
runtse rikitattun idanunshi yayi tare da dafe daidai saitin zuciyarsa da tafin hannushi sakamakon yadda yake jin zuciyarsa na bugawa da karfe ...
bai jin zai iya yi mata mgn a yadda yake jin kansa Dan hk yabarta tayi kukanta mai isarta sannan ahankali yaji tasoma yin shr tana jan numfashi da kyar da sauke ajiyar zuciya.
Jin ta daina kukan Yasa shi bude rikitattun idanunshi, ya ya Ciro hanky agaban aljihun rigarsa ya goge fuskashi wanda ya jike da gumi sharkaf tsabar tashin hankali daya tsinci kanshi ciki .
Ahankali ta dago kanta ta maida gefen titi tana kallon motocin dake giftawa time to time ...
gyara zamansa yayi da kyau yana fuskantarta ahankali ya Dan motso kusa daita tamkar zai shige cikin jikinta Yasa hannunsa duka ya mtaso daita yana mai juyo da fuskarta yana kallon kwaryar idanunta batare da yace mata komai ba . kawai taji ya hau goge mata Hawayen dake fuskarta, yana cigaba da kallonta hade da yin nazarinta..
Sannan ya hade tafin hannushi cikin nata .yana kokarin fixgota jikinshi taki yarda ta makale jikinta da kujerar tasoma kokarin cire hannuta cikin nashi ,Yayi saurin sake damke hannu nata cikin nashi sosai ta yadda bazata iya kwacewa ba.
wani irin zafi yaji ,jikin nata ya sake dauka fiyye da sanda suka baro gida ,km yana jin yadda da zafin ke fita yana shiga jikinsa tare da ratsa kowane shashi Na jikinshi .
ya kai hannushi gefen wuyanta "nan ma zafi yaji tamkar garwashin wuta hankalinsa yayi maseefar sake tashi sosai .
, wani irin abu ya dinga ji mai kama da so.. yana masa yawo a sansar ajikinsa tare da kokarin kawowa zuciyarsa farmaki take duk wani kuzari dake jikinshi ya nema ya rasa ..tmby ya jihowa zuciyarsa da ruhinsa kar dai yakamu da soyayyar yarinyar ne, batare da yashirya yin hakan ba ?
Kai hkn ma ba zai taba yuwa ba , take km wani part Na zuciyarsa yashiga karyata hakan .
yasan ya taba son auren zeenat .. km koda ummi ta hanashi aurenta alokaci, bai tsinci kanshi 'cikin wannan tashin hankali dayake ciki ba ..
Wani irin sanyi yake ji ajikinshi tamkar ana masa wanka da ruwan sanyi akan yarinyar duk wani buga da zuciyarsa zatayi ,tana yi akan yarinyar , mamaki ne fal yacika zuciyarsa to me hakan yake nufi dashi km ?
Ya tmbyi kanshi .
Wayyo Allah ahankali yashiga furta hasbunallahu wani'imal wakil yana yi yana sake nanatawa
da kyar yasamu ya dinga fizgo numfashi yana fitarwa ,ahankali ahankali da sauri ya saki hannuta dake sarkafe da bashi yayi reverse ya dauki hanya zuwa 'cikin gari ..
Tafiya sukeyi tamkar wasu kurame bbu may cewa Dan ,uwansa qala.kwanensu da abinda ke damun ,shi yana wata duniyar tunanin yadda yake jin yarinyar akasan zuciyarsa gabadaya Gani Yayi tana neman mamayeshi da komai nashi .
,yayinda ita km haushin kasancewarta tare dashi guri daya Yasa tarasa walwalarta da sukuni...
Dan ko kallo bai isheta ba ,dan tunda ya tada motar ta km maida fuskarta gefen titi .
,shi km yacika fammm tamkar zai hadiyi zuciya ganin halin ko inkula data nuna masa.
Cikin sanyi jiki ya sake Ciro hanky ya goge fuskashi Dan wani irin gumi ne ke karyo masa duk da AC motar dake aiki ,sannan ya maida hankalinsa Ga tukin da yake ..
A bakin wani big super market yayi parking ya fito ya kulleta acikin motar yashiga ciki .
tun Daga shigowarsa work's din gurin suke gaida shi 'cike da girmamawa , wasu ya amsa, wasu km ya Daga masu hannu kawai .
hatta manage gurin biye yake dashi abaya suna tattaunawa ahankali ta yadda bbu mai jinsu ..
Kaya ya zazzaba wayanda zasuyi amfani dashi ya fito.
manage gurin na rike da ledodi guda biyu daya mai girma daya Yar karama ,deeni ya bude motar yashiga ya zauna tare da karbar ledar dake rike a hannun manage ya ajiye a sit din baya ,ya Dan kalleta ,kadan yaga fuskarta a hade tamkar hadari har lokacin taki sakin fuskarta haka kawai ya tsinci kanshi da jin faduwar gaba .
gabansa yashiga dukan dakan uku uku.
....karamar ledar ya sake amsa ya cilla mata bisa cinyoyinta batare da yayi mata mgn ba. Ta zabura ta Mike zaune tana gyara zamanta Daga Dan kishingidan datayi tana kallonsa , bai bi takanta ba ya dauke kanshi gareta shima ya tamke fuskarshi sosai fiyye danata ,
ya tadda motar ya hau kwalta ,bai damu da yadda manage din ke Daga masa hannu ba yana masa fatar a sauka lfy ..karatun alqur'ani mai girma ya kunna Kira'ar SUDAIS cikin suratul ra'ad ya