← Book details Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 117 OF 149

Sashe 117

Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bashi ya dawo gidan ba sai daf da magariba yashigo gidan yasa key ya bude dakin datake ciki can ya hangota rakube a can a karshen gado ta kifa kanta bisa cinyoyinta da alamun ta kuka take da saurinsa yakaraso Inda take ya haye kan gadon tare da janyota jikinshi ya rungumeta tsam atare suka ji wani irin shock ,da shiga wani yanayi na daban . yayinda zuciyayoyinsu yashiga bugawa da sauri da sauri daf ..daf
.lafewa tayi sosai ajikinsa tana shakar daddaden kashin turaren jikinsa.
yayinda bugun da zuciyata ke sake tsananta kawai taji hawaye na sauko mata bisa kuncinta ahankali yake jin sautin kukanta har da shesheka ,ya dagota a kasalance yana kallon kwayar idanunta tare da dago habarta yana sake kare mata kallo yarasa me zai mata tasamu natsuwar dayake so atare daita.
rasa yadda zaiyi ne yasa shi hade bakinsu guri daya yashiga tsotsan bakinta yana lumshe rikitattun idanunshi ,bata yi yunkurin dakatar dashi ba sai ma idanunta data sanya 'cikin nashi suna kallon kwayar idanun junansu .
ahankali ,salonsa da yanayinsa ya fara sauyawa zuwa bukatuwa daita.
dan duk jin jikinshi yake wani irin iri gabadaya ji yake yana tsananin bukatarta ahalin dayake ciki .
hannushi ya fara yawo dashi ajikinta yayinda still bakinsu Na hade guri guda ganin wasan nashi nason wuce misali yasa ta rike hannushi gamm tare da zame bakinta 'cikin nashi ta fashe masa da wani irin kuka tallabota Yayi sosai zuwa jikinsa ta fada jikinsa yana shafa sansar jikinta cike da natsuwa ahankali km yana rarrashin sosai tayi kwanciyarta ajikinsa atare suke fidda numfashin may gauraye da shauki daidai kunneta ya Kai bakinsa tashi muje kici abincin nasan zuwa yanzu kina bukatar hk ?

tayi shr taki ce masa komoi ,duk da kusan abinda yafi tsana kennan a rayuwarsa yayi mgn ayi masa kyaliya .
"Amman hk ya dannewa zuciyarsa domin bata kulawa ta musamman ya mike tare daita ajikinshi Tana manne ajikinshi har babban parlour gidan ya zaunar daita akan kujerar dinning area ya bude ledar daya shigo daita kamshin gadashiyar kaza ya bugi hancinta ta hadiye wani miyo sbd tsananin yuwanr dataji ya taso mata yana dawainiyya daita.
sannan yaciro wani takeway wanda akayi raping dinsa da wani farin abu ya bude .
,nan ma wata hadaddeyar fridrice ce datashi kayan hadi sai kamshi Abinci ke tashi takoina sai kwalayen hallondia dake ajiye fiyye da biyar sbd yasan Tana matukar son shanshi .

Sannan ya tsura mata ido yana dubeta ganin ta rafka uban tagumi yace mata Bismillah ahankali ta tsaka yatsun hannuta tasoma cin abinci yayinda shi km ya zuba mata ido yacigaba da kallonta kawai yana kallon yadda take sarrafa yatsun hannunta gurin diban abinci zuwa bakinta .
abin sha'awa komai tayi sai yaga Tana birgeshi gashi komai nata daban yake dana sauran mutune, tamkar ba me shiga ciki ba .
bbu laulayi komai bbu wani abu wanda ya danganci tsirfa irinta masu ciki.
komai tasamu cin abunta take a ranshi ya furta Yar baiwa me baiwa iri iri ..har tagama cin abinci idanunshi nakanta yakasa dauke idanunshi akanta ya balballo mata maganin jinin da doctor saira ta jibgomusu ya Miko mata tare da ruwa tasa hannu ta amsa Tasha .
ta sake ballo wasu Tasha.
tayi overdose dan maganin yayi mata saurin aiki yadda tayi din ne abin yakusan sashi dariya Amman ya danne dan kada yarusa shirinsa yacigaba da kallonta muryarsa a sanyaye yace kina bukatar wani abu byn wannan ?
ta girgirza masa kai kawai .

Bakinki Na ciwo ne?

Muryarta cike da shagwaba tace a'a .
Ok amsawa ne bazakiyi ba.
,ta yatsina fuskarta alamun yasoma damunta .
Kinyi sallah ?

Tace a'a Tana turo masa dan tsukaken bakinta bai San sanda ya kai bakinsa kan lips dinta ya tsotsa sosai ya mannota da jikinsa yace ki saki jikinki sosai ta hk ne maganin zai yi saurin aiki ajikinki idan ba hk ba zaki haifi bbynki Ni bbu ruwana fa.
...ta narke fuska tamkar me shirin sakin kuka .

Yace Ok kuka ma zakiyi Ok ?
Tashiga girgirza masa Ok ki daure ki saki zuciyarki ki dinga walwallaki taamkar da ta hakan ne komai zai daidaita..
" muryarta a sarke tace to ...yace muje kiyi sallah ki kwanta ki huta .ta Mike tsaye shima ya Mike tare da rungumeta a gefen jikinsa ya sake nufar dakinta.

Akwana a tashi bbu yuwa agurin Allah

Yau kimanin 3 weeks kennan da tafiyarsu zeenat india ummi tasaka zeenat gaba Yau zuwa wani babban asibitin birnin India Wanda ya amsa sunanshi may dauke da kwararrun likitoci domain a sake duba mata lfyr diyarta a karo Na uku .

Duk wani bincike da test test anyiwa zeenat shi yayinda gabadaya sakamakon yanuna lfy lau take km bata tare da wata matsala ajikinta.

likinta ya shedamusu at any time zata iya daukar ciki domin abincikensu da sukayi yanzu hk mahaifarta a bude take dan hk ko yanzu mijinta yasadu daita zata iya samun ciki idan Allah yaso.

Ummi ta sauke Naunauyen ajiyar zuciya sannan Hankalinta ya sake kwantawa tunda ansha gaya masu hk a duk hospital da suke zuwa .
ummi ta numfasa tare da yiwa bayanin akan yadda zeenat din Tasha zubar da ciki da irin magungunan data dinga Sha domin hanata daukar ciki .
Likita yace duk da hk madam Allah Bai dora mata wata matsala ba lfy lau mahaifarta take bbu abinda yasameta Wanda zai hanata haihuwa sai dai ko wani ikon Allah yacigaba zamu dai mu daurata akan magani Wanda zata soma amfani dashi anan kafin Ku wuce inshallahu da yardar Allah zata samu, idan Tana da rabo. hk suka dawo gida zuciyoyinsu cike da natsuwa barin ma kada zeenat taji labari ..

Bangaren deeni kuwa kusan sati uku Yayi a gida batare da ya fita ko nan da can ba har aiki ya tattarashi a gefe tare da kashe wayoyinsa.
sosai yake bawa nablah kulawa ta musamman da kafa kafa daita duk wani abinda yasan zai faranta mata shi yake mata .ita kanta ta dan saki ranta sosai dashi .
yayinda zuciyarta take ganin kirkinsa da imaninsa gareta zuciyarta, ta aminta dashi har tabashi matsayin wani jigone Na rayuwarta dan yadda yake mata ko shi yayi mata 'cikin jikinta iyakaciinsa kennan.
duk wani aikin office da yakama yayi ,sai yayi shi agida sosai yake bata lokacinsa ya tabbatar da tana cin abinci da Tasha magungunan nata Na karya akan lokaci yayinda shakuwa ke tsananta shiga tsakaninsu ahankali ahankali sakamakon wuni da sukeyi tare da kwana guri daya

MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

*Jinjina gareku group Na kainuwa writer's lallai Ku masoya nah ne Wanda duniya tabari nasan da zaman hakan batare da Ina cikinku ba, hakika bagudo na yinku sosai da sosai km ta yaba da kaunarku gareta sannan tana alfahari daku a duk inda kuke ,domin Kun cancanci fiyye da hk agarenta ,sosai kuka shiga raina ba karya, Ku din masoya ne na daban, Ina matukar jin dadin yadda kuke kaunar labarin AUREN SIRRI wannan shafin sadaukarwa ne Ga duk wace take 'cikin group Na kainuwa writer's Nagode sosai Allah yabar zumunci da kauna inshallahu km ana taren tare*🤝🏻🤝🏻🤝🏻

Page 89

A hankali ya yunkura zai tashi daita ajikinshi, tayi saurin Kai hannuwanta dukka ta zagaye cikinsa dashi 'cikin raunanniyyar muryarta tace please deeni
ka zauna kada ,ka fama ciwonka ....dole Tasa ya koma ya zauna ba dan yaso ba.
" sai dan gudun abinda zai sameta idan ya matsa lallai sai yatashi da karfi kmr yadda yayi Niyya ...yadda take kwance ajikinshi yasa yakara jin gabadaya notikan dake daure da jikinsa suna neman kwance masa da son fallasa abinda ke boye zuciyarsa wanda hkn km zai iya jawo afkuwar komai atsakaninsu batare daya shirya yin hkn ba ,kamo lips dinsa na kasa yayi yasoma ciccizawa ahankali ahankali.
,wani irin zazzafan shaukinta yake sake jin yana bin jini da "bargon jikinsa yana bayawa kowane part Na ruhinsa sako na musamman ..
ahankali ya runtsa rikitattun idanunshi sanda yaji ta zare hannuwanta ajikinsa tana sakin numafashi da kyar tamkar me cutar asma .

Idanunsa ya tsura mata yana kallon cikin kwayar idanunta dake walanniya suna aikin jujjuyawa, sosai ya tsura mata idanushi kawai Tana aikin kallonta hk kawai ya tsinci kanshi da kasa ce mata komai sai ma Kai hannuwanshi da Yayi yakamota ya mannota da kirjinsa yana sakin naunauyen ajiyar zuciya .kana yakai bakinsa daidai shashin wuyanta yana shinshinawa da sumbatar duk inda bskinsa yaci karo dashi , hade da goggomata gashin dake kwance a fuskarsa .

jin Yayi saitin kunneta yasa ta dago hannuta 'cikin mutuwar jiki a dan tsorace ta dora akan bakinsa sbd kwata kwata bata shirya jin abinda yake son fada mata ba.
'cikin sarkewa muryarta tace please kayi hakuri man sbd Gani irin kallon dayake antayo mata ...

lumshe rikitattun idanunshi Yayi yana shakar kamshin tafin hannunta mai taushi akan bakinsa .
"ta kula da yadda yake yi din km tasan bakaramin aikinsa bane ya canza salon yanayinsa zuwa zafafa wasannisa masu hautsina mata lissafi .
dan hk tayi sauri zame hannuta ahankali zata tashi da sauri Ya rukunkumeta ajikinsa tare da shafo wasu wuraren a sansar ajikinta kana ya dire" hannuwanshi akan tudun nonuwanta da suke cike bammmmmm dasu abin bukatar kowani cikakken namiji, ahankali yake shafo saman nonuwanta yana lumshe ido , ta dan saki kara 'cikin sanyi muryata mai dadi tace .

Wayyo NASU...RUL..DEENI zan suuuume ..me .. maka fa ...

Har 'cikin kasan zuciyarsa yaji maganarta tashigeshi "ya rinka jin wani irin abu me kama da sonta yana kara fizgar zuciyarsa gareta .cike da kuzari
ya sake rukunkumeta sosai ajikinshi yana mamakin wannan abu dayake tawainiyya dashi akowani lokaci koda kuwa baya tare daita .
'cikin natsuwa km yashiga mamakin yadda Sam bata shakkarsa , kalli yadda ta ambaci sunansa yanzu kai tsaye batare da wani tsoro ko fargaba ba .
Wanda ba duk mutane ke kiransa da sunan Kai tsaye ba ......
Chapter 117 · 0% Book details