Sashe 74
Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shi kuwa deeni yana fita daga dakin Zeenat dakinsa na downstairs ya shiga .
Washegari da safe
Nablah tashiga dakin Zeenat domin cleaning din part.
Byn tagama gyara komai a tsanake ,ta dubi Zeenat dake shirin fita 'cikin wata haddaden less mai shegen kyau tamkar ba itace ta kwana kuka ba .
,tace aunty Zeenat nagama zan iya wucewa ko akwai sauran aikin da zan miki ta fadi haka ne sbd sanin halinta ? Zeenat Tayi banza daita tamkar bata san da ruwanta ba , ganin haka yasa nabla kama hanyar fita daga dakin .
A banzace ta juyo 'tana Kare mata kallon Cike wulakancin da , kaskancin.
sannan tace ,ke...baiwa dawo nan nabla taki juyowa , ke Dan ubanki bada ke nake bane daidai nabla ta daura hannuta kan handle din kofar ta tsaya cak batare da juyo ba , sai yamutsewa da zuciya Tayi ,taji da 'tana jin da 'tana da halin rama abinda wannan bazanr matar Tayi mata da ta mata zagin fitar arziki ,.
'ahankali Zeenat ta Tako har inda nabla ke tsaye ,Dan ubanki bada ke nake magana ba ,nablah ta hadiye wani abu daya tsaya mata a wuya sannan ta zubawa Zeenat ido kawai batare da tace mata komai ba .
Tasa hannu ta damki wuyan nabla Dan ubanki wasa nakeyi dake ,duk fa wani take takenki da karewa mijina kallo dakikeyi Ina sane fa. kallonki kawai nake sbd darajar ummi amman zaki gane kurenki duk randa ummi tabar gidan tajawo kiiiiii tare direta gaban wasu , kaya ta watsar daita natsaneki kwata kwata bana kaunar Na bude ido naganki ,km kar Na sake ganin a tsakanina ko inda nake ,dauki kayan nan ki kaimin bedroom dina Na kasa km ki gyara mishi .
Stupid kawai .
, nablah ta dinga kallonta tamkar tana kallon wata halitta ce ta daban Ahankali take fidda numfashi tare da tmbyr kanta Anya Kuwa matar nan Nada hankali kuwa . me take nufi dani ? Sai da Zeenat ta buga mata wata uwar ashar sannan Nablah ta Mike tsaye yayinda.
zuciyar ke mata zafi tamkar ta mutu ta huta haka ta dinga jin zafi a kirji.
jikinta a sanyaye ta dauki kayan rungume ajikinta ta bar dakin .
Tana jan kafafunta bbu abinda takeyi sai kukan zuci Tare da jan tsaki a ranta ita kadai tasan halin kunci data tsinci kanta ciki lokaci da Zeenat ke xuba mata ruwan rashin mutunci.
Wacce irin mata ce wannan ,ita komai zata sa mutun sai tayi ,Na marasa hankali da tunani .
'Tana tafi 'tana jan tsaki tare da zagin Zeenat a zuciyarta har ta shiga Bedroom din deeni batare da tasani ba.
tana shiga dakin Tayi jefa da kayan hannuta dayake akwai duhu Sam bata lura da deeni dake kwance ba tawani yuyi 'tana sake zagin Zeenat din a ranta , tare da cire hijab din jikinta tayi jefa dashi kan bed suka fada akan fuskarsa daga bisani ta nufi swich light ta kunna wutan dakin haske ya gauraye dakin gabadaya karaf idanunta suka sauka akan bed .
Deeni ta hango kwance yayi matashi da da hannuwansa duka fuskarsa na lullube da hijab dinta datayi jifa dashi akan gadon.
take ta zaro idanunta waje 'tana rufe bakinta da hannuwanta duka jikinta ya dauki rawa tasoma ja da baya 'tana neman hanyar gudu .
ahankali yasa hannu ya cire hijab din dake kan fuskarsa ya jefa mata batare da ya bude idanunshi ba .yafara magana cikin sanyi murya sai kace mai koyon magana.
hey what' are you doing in this room ? in low voice da in inna tace I'm ... I'm sorry sir.. I made a mistake is aunty zeenat send me.
common short up ur stupid month there I don't won't any excuse from you just parks ur stupid things and leave the room .. ..
atsorace tasoma tattara kayan jikinta na rawa ta bude kofar ta fice dan tsananin rudewa datayi yasa ta manta Inda zata dosa tabi wata hanya da daban wanda tunda tazo gidan bata taba sanin ba .
anan tasamu waje ta zauna tana fidda numfashi sama sama sai daga bisani ta Mike tsaye ahankali tasoma tafiya ashe hanya ce mai bullewa BQ can ta hango laraba tana aikin shanyan kayanta .taji dadin ganinta Sosai.
takarasa har inda take 'tana murmushin ganinta dan gaskiya bazata iya maida kanta ainihin main falon din gidan ba .
Laraba tabar abinda take ta zubawa nablah idanu kawai tace ke kuma daga ina haka naganki wujiga wujiga ?
nablah ta sake yin murmushi tana may boye tsoro dake tattare daita ,tace wlh aunt zeenat ce ta aikeni dakinta so gabadaya ta rudar dani shiyasa ma narasa takamaiman dakin nata shine na biyo tana nan. amman bata sanar daita tashigar dakin deeni ba .
Laraba tayi dariya kai nablah yanzu dakin aunty zeenat din ne baki sani ba?
Nablah ta girgiza mata kai ok to muje na nuna miki tare suka jero laraba nata tsokanar nablah doguwar tafiya sukayi sannan taga sun shigo main parlour laraba ta nuna mata dakin aunty zeenat na kasa .
sannan ta juya atsorace tashiga dakin taga komai tsab sai kamshin ke tashi takoina ta lallaba ta ajiye kayan akan bed dinta da sauri ta gyra abinda abinda baza'a rasa ba Dan dakin bawani dirty yayi ba , tabar dakin ta haura sama tashiga dakin ta dan can yafi mata saukin shiga akan takoma parlour .
tana shiga.dakinta tayi jifa da hijab dinta kan gado tasoma zance zuci wai garin ya'ya naje wannan room din ahankali tasoma cewa gaskiya nagaji da zaman gidan nan dama area estate din gabadaya
ya fitar mata arai.
gashin tun zuwanta gidan sau daya suka yi waya da auntunta basu sakeyin magana daita ba.
mtssss taja tsaki tace kai bazai ma yiwu ba wlh yakamata zuwa yanzu nasan iya adadin kwanakin dazan rinka kai ziyara gida domin bazan iya daukar tsawon lokacin batare dana sanya yan gidanmu ba .
inda munayin waya akai akai ne ,ma da sauki.a muddin bazata dinga commincating da yan gidansu ba bazata iya cigaba da zama dasu ba wlh .
Ta bangaren deeni kuwa nablah na fita yaja tsaki ko uban me yarinyar nan tashigo yi a wannan part din nawa "oho" bana jin natsani mutun kmr yadda na tsani yarinyar nan Sam bana son ganinta a inda nake duk lokacin danayi arba daita sai naji gabana yana faduwa ,take yaji zuciyarsa na wani irin dokawa da sauri.
ya tashi zaune tare da jingina bayansa da jikin gadon ya runtse idanunshi yana jin yadda zuciyarsa ke dokawa da sauri yayi shr kawai yana son yasan dalilin dayasa yake jin faduwar gaba a duk sanda yaganta ko ya tunata ..
MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AYSHA A BAGUDO
Page 67
Duk Wuni ranar a tsorace nablah tayi shi acikin dakin dan kwata kwata kin yarda Tayi ta sauko Dan bata kaunar abinda zai sa ta hadu , da daya daga cikinsu, zeenat ballanantana ta kaita da ganin oga DEENI .
Yayinda Zeenat da ummi ma Sam basu lura da hakan ba , sakamakon suna airport dauko safeena diyar yayan ummi daza tazo hutu daga India. Km koda suka dawo ma ummi bata lura da rashin saukowar nablah ba .
Sai da daddare ne ma da ummi taga bataganta ba ta aiko laraba sannan ta sauko.
jikinta duk a sanyaye ta rakube can nisa da ummi ,ummi dake kallonta tun saukowarta tayi murmushi tace zo nan nablah ta nuna mata waje kusa daita. takaraso inda ummi tanuna mata ta zauna .
ummi tayi shr kawai tana nazarin yanayinta sannan ta sake kiran sunanta nablah ta dago da idanunta dake Cike da kwalla tana kallon ummi .
Ummi tace wani abu na damunki ne?
nablah ta girgiza mata kai tace to yana ganki haka tamkar mara lafiya muryata a raunane kmr zata zubda kwalla tace ummi babu komai .
zeenat dake zaune a kujerar dake kallon ta ummi ta tabe baki sannan tace meke damunta kuwa byn iskanci da alamun fa yarinyar nan bazata iya aikin nan ba gara ma tun wuri ummi kibari a sallaneta takama gabanta dan daganin....hannu ummi ta dagawa Zeenat alamun ya isa still idanunta nakan nablah din. cikin sanyi murya ummi tace uhmmmm nabla ko kina son ki koma gida ne kin fasa zama tare damu ?
nablah tayi shr ..taki cewa komai duk da abinda tafi kaunar ji kennan a maidaita gidansu gurin mamanta domin 'tana Cike da kewarsu .
Safeena dake zaune gefen ummi tayi murmushi Dan tunda ta daura idanunta kan yarinyar taji tashiga ranta ,tare da wata soyayya ta , musamman .
Ahankali ta mike tsaye takarasa har inda nablah take zaune a rakube ta mikar daita tsaye ta maidaita kan kujerar data tashi ita kuma ta zauna gefen kujerar .
ummi ta xuba musu idanu tana kallonsu hankalinta a tashe domin bata son abinda zai rabata da yarinyar .km still batace komai ba , safeena ta kamo tafin hannu nablah cikin nata tace tasoma magana 'cikin harshensa turanci ta sunan nabla kmr yadda taji ummi takiranta dashi abinda nake so dake nablah ki saki ranki dan Allah , mu fa tamkar yanuwanki ne ummi kuma tamkar uwa ce gareki dan haka duk abinda ke damunki ki sanar mana ko ummi kinji dayake ummi tabata labarin nablah sai dai bata sanar mata ,matsayinta a gidan ba .
nablah ta girgiza mata kai kin ci abinci ma kuwa inji cewar safeena nablah ta daga mata kai alamun taci, safeena ta sakeyin murmushi yaushe kika ci byn tun byn sallar isha'i muje zaune anan .
kuma ummi ta tambaye laraba tace tun safe da kika sauko bata kara ganinki ba that means ko abincin rana ma baki ci ba.
aunty zeenat ta ja tsaki tana mikewa hade da kallon safeena tace kedai tur da hali irin naki ke Sam tamkar baki san ciwon kanki ba , kin wani zauna kina biyewa mai aiki dan rashin aikin yi da shishigi safeena , ta dago anhakali ta dubi zeenat din sannan ta bude baki zatayi mata magana, ummi ta dakatar daita dan haka taja bakinta tayi shr.